Sashe 82
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
fito harabar asibitin suna tafe kowa sai kallonsu yake tsaki yaja ya kalli Ramlat yaga me suke kallo manyan idanusa ya zaro waje da sauri ya Rumgumeta yana kakareta yana huci " ubanwa yace kifito tsirara cak ya dauketa suka koma cikin hospital room din farko da yaci karo dashi ya tura ya shige ciki cikn sa'a babu kowa ya direta ya hadata da bango ya shaketa yana huci " nace ubanwa yace kifito ahaka kodan ki kasheni ne kowane kare da jaki yana kallonki kuka ta saka masa ta rikeshi tanaso tayi magana amma ya shaketa sosai saida yaga ta galabaita yasaki wuyanta Rumgumeshi tayi
" dan Allah yayana kayi hakuri bada gangan nafitoba wlh duk na rikitane taya zan fito ahaka cak ya dauketa ya kwantar da ita saman gadon ya gyara mata gashinta daya rufe mata fuska ya dauré matashi ya share mata hawayenta bai mata maganaba ya kama hanyar fita kalloshi tayi" tana ajiyara zuciya ta beka masa hannu tana kiransa " yayana juyowa yayi ya kalleta ya hade face baiyi maganaba ya mata🤫 ya fita ya rufo kofar ya nufi kofar labour room din da Jawa take yajima atsaye baiga gilmawar ko wace nurse na yana saffa da marwa duk hankali'sa ya rabu abiyu toilet ya nufa yaje ya dauro Alwalla
wata nurse tazo wuce yace ta kawo masa sallaya bata jimaba ta kawo masa ya amsa ya shimfida gefe ya tada sallah raka'a biyu yayi ya zaman duk ayar da tazo baki'sa karantawa yakeyi yajima sosai yana Addu'a Allah ya sabke matarsa lafiya yajima zaune saman sallaya yagafa gwara yaje ya kirawo yan gida ya mike ya fice daga asibitin ya shiga cikin gida dare yayi sosai shabiyu saura su yinma har sun kwanta babban get abude amma na su yinma arufe part din Dada ya tafi cikin sa'a abude yana shiga parlo ya iske Aminu a zaune
Kallo daya Abdallah yamasa ya mike yana masa sannu da zuwa banza yama ya shiga Kiran dada sai gata " kai Abdullahi lfy da wanan tsohon darenan " Dada kizo mushiga hospital jawa nacan dakinta ya nufa ya dauko katon hijab har kasa ya nadeshi yasa aleda ya fito suka tafi get dinsu yinma ta buga anjima kafin abude Abbie ne ya fito " Dada me yafaro " fito da yinma yarta na asibiti mu munyi gaba taje kofar su Anty rahma ta buga nanma Papi ya bude ta fada musu taja hannu Abdallah suka tafi
kuda da room din da jawa take suka zauna Ko 5mnt basuyi fa zuwaba aka bude kofar da sauri soja ya tashi ya tara Dr, Ameera jikinsa har tsuma yake " Dr ya murmushi tayi Alhmdllh Jawahir ta sabka lafiya ta samu baby girl dede lokaci su yinma suka shigo Soja ya Rumgume yinma cikeda farin ciki Abbie yace " Ashe da rabon zanyi mata ta, biyu murmushi Dr tayi ku danjira ana gyarasu ne har agama sai ku shiga soja ya kalli Dr " Ameera kijirani zakiga kyauta ta musamman insha Allah zungurasa yinma tayi" Abdallah bakada kunya haihuwar fari cefa dariya mummy " ah kibar Dana yayi farin ciki Dada tace" kai Abdallah ina Ramlatuna? " tana nan
room din daya rufeta ya nufa ya saka key ya bude ya shigo baiwar Allah tayi bacci hawaye sun bushe kan fuskarta gadon hayo ya janyota jikinsa ya Rumgumeta yana goge mata hawayen fuskarta " my angel kinsa bana control din kaina akanki ya zaki fito da Riga iya guiwarki babu Ko gyale babu takalmi kafarki ana kallemun kyakyawar suraki cinyoyinta ya shafa ya sakar mata kiss saman kirjinta dayake cike dam kamar sufasa rigar su fita ya shafa bakinsu ya hade ya fara tsotsa ahankali yana shafa nonowanta cikin nutsuwa ahankali ta bude idanuta ta sabke kan fuskar sa idanu ta waro ta cire bakinta ana tana cicira
kananu idanunta murmushi yayi " kinajin tsoronane kai ta daga ta kwakwabe fuska zata fara kuka face ya hade karki kuskura kimun kuka kinsan kinajin tsorona kika fito ahaka kinaso wasu su kallemun ke kai ta girgiza " OK meyasa kika fito haka nima kaina sai nakai zuciya nesa nake kallonki saboda kyawunki da kyan halitaki amma haka kika ratso harabar gidana shegun sojojin masu tsarona suka kallemun gunata wallahi duk sai na hukuntasu samansa ta fada ta saka masa kuka ta rumgumeshi " dan Allah yayana kayi hakuri ka yafemun halin da yar uwata tashiga ne ya tadamun hankali bansan ahaka nafito kayi hakuri karki fushi dani bazan karaba matseta yayi yana shafa bayanta " banason kukanki
kimun shiru shiru tayi ta rumguleshi gam tana ajiyar zuciya" yayana muje ka kaini gun yar uwata naga halin da take ciki murmushi yayi" bazaa kaikiba kanta ta nutsa akirjinsa tana tuturo baki janyeta yayi ya mikar da ita ya sabkota kasa shima ya sabko ya ciro hijab din aleda ya saka mata har kasa ya dauketa yana juyi da ita yana magana ahankali cikin shaukin kauna " babyna bakida nauyi my love Ramlat ilove u dariya tayi takala hannuta awuyansa ta dora bakinta akunnesa " my sojana ilove u too sonka yanason haukatar dani kiss ta masa akunne yasaki yar kara dariya tayi ta fara mutsu mutsun ya sauketa sabketa yayi ya kamo fuskarta suna kallon junansu cike da so " my
zumatyna kinyi fa diya jawa ta haihu lafiya ta samu baby girl " yayana dan duko kaji yana kawo fuskasa daide tata tayi sauri ta hade bakinsu tashiga bashi zazzafar sumba tana tura masa yawunta yana hadiyewa harshensa ta kamo tana tsotsa idanuta alumshe ta tura hannuta cikin rigasa tana shafa faffadan kirjinsa bai tayataba dan yasan goron albishir ne take bashi amma duk yasa yaso ya dauré ya kasa saboda yanayin tsotsar dayakema bakinsa yanajin dadi sosai caraf ya damko harshenta yana tsotsa cizonsa tayi ya saketa tana dariya " haba my sojana kaida kakawo albishir mai dadi ina baka goro kuma sai ka tayani wanan kadan
Nabaka mai yawan sai munje gida mutafi ka kaini naga babyna hararata yayi " wlh Ramlat zaki sani hannuta ya kama suka fito duk suna zaune sakinsa tayi ta nufi gun Dada ta zauna kusanta " Dadata ina diyatawa " au waike da kina cikin asibitin to ina kikaje kai ta Sosa " ina fa can ina tayin sallah Allah ya sauki yar uwata lafiya kallo daya mummy tamata ta san karya ta fada " sannu yar uwarki ta sabka lafiya tashi tayi tazo gun Abbie " Abbie kunyi mata ko dariya " hassna ina kika tafi " Abbie ina can ina Adu'a yanzune yayana ya kirawo papina harda kai gun ganin mata ko" ba doleba Dr Ameera ta fito " to zaku shiga an gama gyarasu amma maman baby tayi bacci gaba dayansu suka nifi dakin da aka kwantar da jawa baccinta take hankali kwance da gudu Ramlat ta isa bakin gadon ta dauki babyn " wayyo kuzu kuga ikon Allah yarinya ta
fito ni sak wlh har idanu rumgume babyn tayi taba baby lips dinta aikuwa ta wawura tana tsotsa mummy tazo ta doketa abaya cire dan uwarki tana cirewa baby tasaka kuka dariya yan dakin sukayi Dada tace" wai ke Rahma wace irice ya zaki raba uwa da yarta Soja yazo ya amsheta ya zuba mata idanu saboda tsantsar kamarta da Ramlat komai babu abinda ta rage idan haka kuwa kamarsu daya shida yarsa fari kawai yafita ita kalar jikin Ramlat ta dauka bakinsa ya kai kunneta yayi mata kalmar shahada yamata Kiran sallah yamata Adu'a yaba Ramlat ita takaima su yinma " saida kuka gama kalle abinku kowa saida ya amsheta yayi mata Adu'a Ramlat ta koma gun Jawa ta zauna ta rike hannuta gam tana kallonta Anty " Rahma tace " to yafa kamata kowa yaje ya kwanta Alhmdllh tinda Allah ya sabke mana ita lafiya ta kali Soja my son ka zauna kalura da ita har zuwa safe zamu dawo idan ta tashi kasa tabata mama tasha sosai tinda naga anyi mata wanka bata wata matsala Ramlat tashi
Muje gida baki ta turo ta kalli Soja kai ya girgiza mata alamar ta tashi mikewa tayi idanuta na fitar da kwalla nuni ya mata tayi hakuri su tafi " my son kaifa kake dauré mata gindi KO murmushi yayi ya sada kansa yanajin ciwon za'arabasu gabaki dayansu suka fice sai Abdallah aka bari agun jawa Dr Ameera ta shigo baby na hannusa " ango jego murmushi yayi maguguna ta kawo " yallabai idan ta farka abata tasha kuma kayi kokari taba baby mama tasha munsa ta bata na farko tin kafin agyarasu " ina godiya Dr Allah yabar zumunci kina kokari murmushi tayi "ba komai mukwana lafiya " OK batada wata matsala? " babu gaskiya dan KO karuwa batayiba saide fara masassarata ta dan motsa sakamokon yawan cin meko da takeyi so gaskiya ka hanata ta daina kabata maganin wanan zata kwanta insha Allah mu kwana lafiya tafita ta rufo musu kofa, babyn tayi bacci ya kwantar da ita ya hayo gadon ya rumgume Jawa ya zuba mata idanu baccinta take ta dan rame yau daya saide tayi kyau fuskarta ya shafa " my jawana ina godiya da kyautar baby girl mai kama da angel sak Allah ya miki Albarka ya kara miki lafiya face d'insu ya had'e yana guga hancinsa saman nata my jawana meyasa bakyaji zaki rika cin abinda zai tabamun lafiyarki bakinta ya kamo yana tsotsa ya kamo tafin hannuta yana murzawa idanusa alumshe yajima sosai yana shan bakinta kafin ya saki ya rumgumeta bai jimaba bacci ya daukeshi saboda dareya tsala kusan karfe daya da rabi Asuba ta gari