← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 81 OF 152

Sashe 81

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

hakane jawa" murmushi tayi " nide ba ruwana dariya suka Dada tace" sai kutashi kuje gun sunah bakuzo ku samu gababa mikewa Ramlat tayi ta kama jawa suka tashi " ku tashi muje Dadata sai na dawo " yauwa shalelena ina jiranki fitowa sukayi suka tafi part d'insu Safna ba laifi da mutane tana dakinta taci kwalliya tayi kyau Ramlat tace" shaffah amare Ashe kun Iso Nabeela barka da safiya murmushi tayi" yau kam da surutu kika tashi khairat tayi tace" dama fa iya surutuce jameela tace" amare abani gorona dariya tayi ta bata baby ta kalli Ramlat " my sister nayi fushi sai yau kusanta ta zauna" haba sister yi hakuri ba laifina bane yayanki ne yace babu yawan fita agidansa Dole nabi umarni ko my dear " kwarai kuwa dariya sukayi yan dakin " to barka Allah yabar mana baby menene sunanta " Naimatu " masha Allah kekuma Allah yabaku zaman lafiya da mijinki Dada tace da safe bayan fatihar sunah an daura aure,, kanta ta sada tana murmushi haka suka wunu cikun farin ciki yan uwanta sun debe mata kewa kowa nan nan yake da safna

************************************

Masha Allah sunah Safna kam babu laifi an samu jama'a kawayanta sunzo ba laifi da yan uwa an ciki gida Aminu yana gefe sai cika yake yana batsewa motsi kadan yayi tsaki KO sauro bai gaiyatoba bare mutum sai su Naseerda sulaiman suke zaune banda dariya bayan sallah la'asar duk jama'a sun watse misqli' karfe biyar na yanma suna zaune a parlon yinma Anty maimuna ta Mike zata tafi Ramlat tace " momy ina zuwa" mijinku ya sani kai ta girgiza " ai yau wuni guda wayarsa akashe take " kuma tashi ku tafi gida " sai anjima muje momy na rakaki get murmushi tayi tamusu sallama ta kalli jawa" Jawahir

bakijin komai kai ta daga tana murmushi " to Allah kara miki lafiya suka fito da Ramlat tana rike da hannuta harkusan get driver na jiranta saida ta shiga mota suka tafi ta dawo kusan yinma ta zauna ta kwanta jikinta" yinmata wlh jikina ciwo yake yi kanta ta shafa " my dota sai kace kece kikayi abincin sunah dariya Jawa tayi " yinma kawai rigimartace babu aikin da tayi sallama sukaji kamar daga sama yinma ta amsa " Allah sarki Abdullahi sannu da zuwa jawa bakinta yaki rufuwa saboda farin ciki kusan yinma ya zauna ya dora kansa cinyata jawa tace" yayamu sannu da zuwa yauwa kawai yace Ramlat gabaki daya abun yazo mata abazata tama kasa dagowa ta kalleshi saboda tsabar farin ciki kanshi ta shafa tana tamasa sannu

Jawa ta kalli Ramlat " my love bakiga yayamu ba sai lokacin ta dago ta kalleshi dabda ita yake idanusa alumshe taga yayi mata kyau sosai ya kara jiki tsaf dashi kasa hakura tayi tasa hannuta ta kasa ta riko hannusa tana murzawa dagowa yayi karaf idanusu ya sark'e guri daya ido ta kashe masa ta saki hannusa " my dear ban luraba yayamu sannu da zuwa ya hannya " lafiya yaca ya kauda kansa yinma tace" jawa ku tashi ku tafi gida my son kuje gida ka huta tashi yayi baice komaiba yama yinma kiss agoshi ya fice yinma ta kallesu " ku tashi mana me kuke jira mikewa Ramlat tayi ta sakuma yinma sallama suka

fito acikin mota ya suka samesa yana zaune suka shiga direba yaja suka tafi motici biyar nabiye dasu abaya jawa ta kwantar da kanta saman cinyasa hannu yasa ya kara janyota jikinsa yana shafa katon cikinta dariya tayi ta shafa fuskasa " babyna kana lafiya momynka ta baka abinci murmushi tayi " eh na bashi mana " my jawa cikinki yayi girma sosai babyna dadynka ya dawo kayi niyar fitowa kaba momy wahala " wlh yana cikin bani ma my love kayi masa fada jifa yada yaketa motsi cikin ya shafa Ramlat ikon Allah take kallo yada suka maidata shara amotar murmushi tayi ta kwanta jikinsa ta tura hannuta rigarsa tana shafa gashin kirjinshi cikin kwarewa wani iri yakeji ta dora bakinta saman kunansa tamasa rada " my sojana ya ka shareni ko nayi laifine tana kai karshen maganar tana tsotsar kunnesa bai san lokacin da yasaki jawaba da sauri ta

rikeshi " wayyo my love da sauri Ramlat ta sakeshi ta daga masa gira daya hararata yayi da nunin zan kamakine ido daya ta kashe masa gyara jawa yayi ajikinsa " maman baby ya akayi dariya tayi " tsoro naji na fadi " haba my dear kina tare da soja taya zaki fadi keda kike, zaune rabin jikinki akujera rabi ajikin mijinki murmushi tayi " my love bakida dama saboda jawa sharan da take taba Ramlat baya bata ganusu kallon Ramlat yayi ta sakar masa murmushi ta kamo hannusa daya tasaka yatsarsa karama abakinta tana tsotsa idanusa ya lumshe hannuta daya tana kwankwala masa kunne ganin jawa na shirin juyowa tayi maza ta sakeshi da sauri ya janyota jikinsa tasaka kara " wayyo ni menayi kuma matseta yayi ya kai bakinsa kunneta ya cijeta ya mata rada dariya ta saka ta kwace jikinta " my dear kingani Ko kicewa mijinki yadaina zalumtata zaune jawa ta tashi ta kamo hannu soja" haba my love ya zaka zalumci rabin raina dariya Ramlat tayi tamasa gwalo " sorry my jawana na bari amma

ita ta fara tsokanata Ramlat matsawa gefe tayi tana kallon titi har suka iso gida suna shigowa parlo Ramlat ta Haye sama lokacin ana Kiran d'Allah Magrib soja ya nufi dakinsa na kasa saboda kwanan jawane Wanka yayi ya fice masallaci Ramlat tana wanka ta dauro alwalla tasaka doguwar Riga ta tada sallah jawa azaune tayi saboda bayanta yana Sara mata tin tana dauréwa har ta fara cije baki tana " washh Ramlat tana sallah isha, ta sabko kasa ba kowa zama tayi tana kallo soja ya shigo da sallama ta amsa kusanta ya zauna shareshi tayi murmushi yayi " my zumaty duk jin dadin ganinane yasa akaki nuna farin cikin zauwana baki ta turo ashagwabe tace" to

bakai bane agida kawani sharemu janyota jikinsa yayi ya tura hannusa cikin rigarta yana shashafata ahankali " wayyo my sojana wani iri fa nakeji idanusa ya lumshe yaka janyota " my bugon zuciyata nayi missing dinki dayawa narke masa tayi ta dago tana kallonsa " my sojana kayi kyau sosai murmushi yayi ya cire hannusa daga rigarta ta janye jikinta " wlh Ramlat zan kamaki Bade ni kike guduba ko oyoyo babu kusan wata biyu bakiga jinin jikinkiba amma babu tarba mai kyau kukan sangarta ta saka masa tana bubbuga kafa" to ni ya zanyi tinda banice ke dakaiba ai bazanyi abun da zai fice misaliba kabari jiba zanmaka oyoyo hannuta ya kamo " my babyna konshinki yayi kyau sosai yatsarta yasa bakinsa yana tsotsa " my sojana kabari please sakinta yayi yana murmushi

Mikewa tayi " ni bari na kirawo my dear taci abinci dakin jawa ta shiga tana zaune saman sallaya tana dafe da tsatsonta da sauri Ramlat ta karaso " my dear lafiya zufa taga jawa nayi tana ciza baki rikota tayi sannu my dear kana ganin jawa kasan tanashan azaba

daurewa kawai take sakinta tayi ta fito da gudu soja baya parlon dakinsa ta nufa da gudu yana bedroom ta iskoshi ta fada jikinsa tana kuka " yayana zo muje kaga my dear wallahi babu lafiya akideme ya riko Ramlat " babyna me yasami jawa sakinta yayi yasaka jallabiya ya kamo hannu Ramlat suka fito cike da tashin hankali sakinta yayi ya nufi dakin da gudu ta kara galabaita da gudu ya isa ya dauketa cak daketa takirasa " my love "na'am my jawana sannu dan Allah kiyi hakuri ki dauré kar wani Abu ya sameku keda babyna yanzu zamu tafi hospital da gudu yayi waje da ita sojojin da suke tsaron gidan suna hangoshi sukasan babu lafiya mota suka bude musu ya shiga ya zauna Ramlat tashigo ta manta babu hijab bare dan kwali da takalmi haka direba yaja suka tafi yana Rumgume da jawa sai sannu yake mata tajigata sosai Ramlat ta rike hannuta sai kuka take " jawa sannu kinji yar uwata Allah ya sabkeki lafiya hannu Ramlat ta damke gam tana girgiza mata kai tabar kuka Abdallah yarasa abunda yake masa dadi dai sannu yake mata ya rumgumo Ramlat ta kefe " kibar kuka bakiga tace ki dainaba kai ta daga tana rikeda hannu jawa gam har suka Iso hospital direba na parking ya bude motar ya fice da ita ahannusa da gudu nurse suka taresa suka amsheta labour Room suka nufa da ita Ramlat tanata kuka sai tashiga nurse suka rufo kofar soja ya kamota ya Rumgume yana bubbuga bayanta dikansu basuda nutsuwa sunma manta da wani fadawa yan gidansu... ✍🏻

ayi manegi☺

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*👏🏻👏🏻Don Allah kar. Wace ta sake bina ta Prvt tace ga yada zanyi yo da wani yasani Rubutun da zaku dameni inyi kaza inyi kaza ina anfani Book ya kare babu wani darasi da wani ya dauka wallahi yanda na tsara labarina haka zan tafiyar dashi dan haka babu lallai babu gari dayawa maye bayacin kansa ba Dole duk wace bazata bini taji karshen labari ba to kofa a bude take tayi waje🙅🏻 ba damuwata bace Wanda sukaga zasu iya bina to muje zuwa kuga karshen wasan kuma wallahi duk wace ta sake bina ta pc domin gyara Allah sai nacireta agrp dina🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

🅿👉🏻1⃣0⃣5⃣&1⃣0⃣6⃣

...Jan hannu Ramlat yayi suka zauna ya kwantar da ita ajikinsa tana kuka " yayana yar uwata " my angel yi hakuri kukanki karamun tashin hankali yake tashi muyi Alwalla mu mata Addu'a insha Allah zata sabka lafiya bari kuka kar damuwa tayimun yawa ko bakya son baby cikin kuka tace" inaso yayana muje mu kirawo su mummy kansa ya dafe dan shi ya manta da wani kira mikar da ita ya tashi ya kama hannuta suka
Chapter 81 · 0% Book details