Sashe 125
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read
kukan shagwaba ta saka masa ta kifa goshinta saman nashi " yayana rungumeta yayi yana bubbuga bayanta " na'am my babyna yi shiru wlh na hakura bari kukan banaso shikena ya isa shiru tayi ya gyara mata kwanciya jikinsa ya goge mata hawayen fuskarta babyna banason wani yaganemun gonata wlh inada mugun kishi akanki ki kiyaye hannuta ta Dora saman fuskarshi tana shafa sajansa" my sojana kayi hakuri bazan kumaba kayimun murmushi kadan kaji my heart murmushi ya sakar mata ya Kara rungumeta har suka Iso gida driver na parking ya bude da kansa ya fito ya kamo hannu Ramlat sai gaishesa sojojin gidan suke da sauran abokanin tafiyarsa dan tunda sukazo basu haduba sai yanzu da zasu taho salman yakira ya Saki hannu Ramlat " babyna jeki kofar parlo kijirani tafiya tayi shikuma ya tsaya suna magana dashi kafin su tafi gida Ramlat ko tana zuwa kofar parlo ta murda ta shige da sallama hijab d'inta ta cire ta nufo parlo Jawa na zaune da little Ramlat rungume jikinta tana shayar da ita idanu ta zubawa Ramlat
yada taga tsantsar kyawun da tayi kunshin ya fito da ita ga kitso fuska ta saki " my love sannu ya jiki " wlh jiki Alhmdllh jinki yanzu akwai wata sauran cuta bayan My Sojana agari wlh tunda ya diro gari na warke dama kasala ke damuna da na samu tausa wlh daram nake kuma jawa bakisan nasan karya kika shiryaba dan ki daga masa hankali ke jarababbiya harda cewa babyna ba lafiya tunaninki yadawo shidaya ko kin manta Nice dashi kya bari jibi tayi idan yaso ku cinye junanku ba🤷🏻♀damuwa ta baceba mik'ewa jawa tayi " eh nayi karyar sai me aikuwa gashi na nuna miki karfin ikona yazo bai shiryaba kuma kijira kiga ya shigo nasan fada kawai kikayi wai baruwanki dariya Ramlat tayi " wlh da gaske nake to meye mijinkine fah kuma bananar ba cireta zakiya ba Dole zaki barta so me zai dameni ta fada tana mata gwalo motsin bude kofa Ramlat taji tayi kofar parlon da gudu ta fada kansa " my sojana " na'am babyna narkemasa tayi ajiki " my sojana daukeni dan Allah mukarasa parlo Ashe babymu kukane kawai take shine my dear ta rasa ya zata mata tasaka maka kuka ta wayar kaikuwa ka rikice baka tsayaba kaji abunda zata
ceba wlh babymu lafiyarta lau daukarta yayi yana murmushi " gud my sweetie heart dariya tayi ta makaleshi har suka iso parlon ya ajiyeta daket jawa ta hadiye bacin ranta ta kakalo murmushi " my love sannu da zuwa kusanta ya zauna ya amshi little Ramlat " my jawana kin tayarmun da hankali kukan me takeyi har tasaki kuka jikinsa ta kwanto tana shafar fuskarshi " my love wlh nima ban saniba shine hankalina ya tashi fah dariya Ramlat tayi ta zauna kusan Soja " wlh my dear kawai kin rudene dakikaji kukanta ko kallonta tayi ta daga mata gyara banza tayi da ita Ramlat ta duko " yayana bari kaji wani Abu rada tayimasa ya dago ya kalleta ido ta kashe masa ta Mike tana dariya ta amshi little Ramlat " my jawa muntafi sama kiyiwa mijinki barka da zuwa da kyau murmushi tayi " nagode my love tafiyarta tayi tana shilla baby ta Haye sama " my love nayi missing dinka sosai " nima haka my love jawana dariya sukayi atare ya rungumeta yana shafa bayanta " my jawa kinyi kyau fa tsaf dake ya fada ya shafa kitson kanta " nagode my love kwaikwayonta yayi " bari naje nayi wanka nazo nayi breakfast bacci ne a idanuna ya fada yana mik'ewa " my love kafin ka fito na hadama komai " yauwa nagode matar soja dariya sukayi tare ya Haye bene itako ta Mike ta shiga dakinta haushi kamar ya kasheta
Ramlat tana hawa d'akin Soja tashiga tayi masa gyaran gagawa ta sauya zanin gado ta kunna Ac ta fesa turaran d'aki kusan kana uku kafin kace me dakin ya gauraye da sanyin Ac had'e da kamshi ta dauki baby ta fito ta rufe mishi kofar tana zuwa natama saida tayi gyara duk kokari take zazzabine jikinta take parlo ta dauko little Ramlat ta shhimfide ta cire kayan jikinta tashiga bathroom tayi wanka ta fito wata yar guntuwar Riga ta saka ko guiwarta bata rufeba ko mai bata shafaba ta dauki little Ramlat ta fito zata sabko shi yana hawa tsaye tayi ya karaso " wow my baby Ramlat janta yayi suka nufi bangaransa yana murda kofar yaji sanyin kamshin dadi murmushi yayi ya amshi little Ramlat suka shiga bedroom ya shimfideta little Ramlat ya dauki Ramlat " yayana " yimun shiru wanka zakimun bathroom ya shiga da ita babyna yaushe kika hadamun ruwan wanka dariya tayi ajeta yayi tacire masa kayan jikinsa ta kalli kirjinsa mai cikeda da yalwar gashi ta shafa ta dora kanta saman kirjinsa" my jinin jikina inason gashin kirjinka " to kiyi ta shafawa har ki gaji sai kimun wankan ko babyna cigaba tayi da shafarsa tana lumshe idanu rigar jikinta ya cire mata shima ya fara murzarta yana lumshe idanu boobs dinta yake murzawa ahankali yanaji wani irin dadi sai nishi yakeyi itama haka sunjima suna shafar sassan jikin junansu kafin ta janye jikinta " yayana yunwa nakeji fah " OK muyi wanka sai muci abunci muzu muyi bacci ko kai ta daga sosai ta wankesa Tass shima yamata ta daura
masa towel shiko ya nadota a towel suka fito jikinsa ta goge masa ta bude wardrobe d'insa ta zabo masa singileti da 3quote tasa masa ta fesama turare rigarta ya mayar mata ya fesa mata turare " babyna kinfa had'e sosai murmushi tayi " nagode yayana mutafi yunwa nakeji little Ramlat ya dauka ya kama hannuta suka fito yana rike da hannuta har suka sabko jawa bata parlon kan dining suka nufa tana masa kujera ya zauna yaga jawa ta zuzzuba abinci cikin palet ta rufe budewa Ramlat tayi " wow yayana amma Allah yama jawa Albarka mutuniyarka ce sakwara da miyar kwai da nikakiyar hanta sai zallar tsuka yawunsa har gudawa yakeyi "my angel kirawota tafiya tayi kiranta sai gasu tare ta zauna kusansa Ramlat ta zuba itama ta fara ci sosai taci tanajin jawa na jansa da hira Ramlat basu gabanta burinta taci ta koshi takoci tayi ket abinta taje ta dauko lemo mai sanyi guda ukku Wanda ta fara sha ta rankwafo jikin Soja ta kawntar da kanta kafadarsa tayi k'isa da murya " my Sojana amshi kaji dadi wlh bishi tayi abaki yanasha suna kallon juna cike da zallar kaunar juna saida ya shanye Tass yacire bakinsa murmushi tayi " na karoma " kinfa san ban fiya son zakiba yanzuma dan karkiyi rigima ne janye jikinta tayi tabar musu gurin tayi zamanta a parlo " jawa tana ta Jan hankalinsa da hira ya biye mata sunjima kafin su fito parlo mikewa Ramlat tayi " yayana bacci nakeji OK muje ki kwanta tafiyarta tayi bata tsayaba jawa da kallo takebinta tanajin ina tanada damar kasheta da takasheta saide bazata iya aikata hakanba little Ramlat ya bata " my jawa wlh bacci nakeji bari naje na huta murmushi tayi "afiti lafiya my love rugumeta yayi ya mata kiss " nagode ya saketa d'aki ta nufa shima ya Haye sama
bangaran Ramlat ya nufa tana kwace gadon ya hayo ya kwanta " babyna zokiyi bacci kirjin mijinki love sai dare yanzu muyi bacci kinga dukama karfe 11:am ce kirjinsa ya dorata yaja musu tattausan bargo ya rufesu akunneta yamata rada" my zumatyna bakimun magana " yayana " na'am me kikeso " tausa nakeso da bacci " OK Oya hannayensa yasaka duka biyu yana dadana mata jikinta tako narke masa bai wani jimaba bacci ya dauketa murmushi yayi ya matseta gam jikinsa yana sunsunata har bacci ya kwashesa,
Jawa kuwa tsabar bakin ciki d'aki ta rufo takasa tsaye ta kasa zaune saboda tsabar tashin hankalin da take ciki daga karshe ta saki kuka mai ciwo tana aibata Ramlat da ta hanata sakewa da mijinta tana tsine mata da cin alwashi iri iri akan Ramlat lokaci kawai take jira saboda gudun zargi tafi awa tana Abu daya suko sunacan manne da juna suna bacci cikin kwanciyar hankali itama kwanciya tayi da ta gaji da haukan da ta tuna lokaci kadan ya rage taci uban Ramlat la'ada waje da irin wanan tunanin maras tushe tayi bacci rai babi dadi Allah kyauta kasa mufi karfin suka tanmu Ameen
*****
Basu farkaba sai da ana Kiran sallah Sojane ya farka Ramlat na manne da shi tana baccinta hankali kwance bakinsa ya dora saman nata ya fara tsotsa cikin nutsuwa ya kamo hannuta yana murza cikin tafin hannuta idanu ta bude ahankali taga yana tsotsarta bakinta ta zare tana murza idanu murmushi yayi" my bugun zuciyata tashi ana Kiran sallah gaskiya mun more amma bai isheniba jikinta ta janye ta sabko daga gadon ta bashi hannuta ya kama ya sabko " yayana kayi sauri karka rasa jam'i fah bathroom ya shiga yayi Alwalla ya fito ya fice yabiya dakinsa yasaka jallabiya ya tafi masallaci itama Alwalla ta dauro tasaka doguwar Riga ta tayar da sallah, tana gamawa tacire rigar takoma ta kwanta dan baccin sam bai ishetaba