Sashe 13
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
sable" please kabar kirana ba lumber ta bace dan allah kafita arayuwata karka cutar dani a ina kasami lumber nan murmushi yayi mai Jan hankali wanda nan take ta Kara rikicewa cikin nutsowa ya fara,
mata bayani " ai nasani ba lumber ki bace ni nasa aka samo,min lumber inada labarin komai ki kwantar da hankalin, ki my angel idanta ta lumshe cikeda shagwaba tace" wlh mai wayar mugune fa yana zalumtata dayawa na tsanesa tawa ya amshemin niko na sato
tasa anya kai mutum ne" my angel ni aljanine kiyi hakuri zan shigo rayuwarki bazan bari ya Kara zalumtarki ba sama sama ta fara jinsa Kafin wani lokaci tafara bacci rikeda wayar a kunneta sabkar numfashinta yaji wayar aka kashe daga can
da dare tana part din sulaiman aparlour suke suna hira itada khairat da kawayanta " kanwata bakida dama wai ina zaki kika dau wanka haka wlh tilar hancin ta miki kyau fari tayi da kananan idanta wanda sukayi mutikar yimata kyau " antyna yau ina jin farin cikine ne, dariya khairat tayi
Naseer ne
ya leko " amaryar mu turomin kanwar taki " my brother ni " eh ke zo nan mik'ewa tayi tazo kofar parlour " muje kinyi bago ido ta waro hannuta yaja suka nufi part din baki suna zuwa taga Ahmed cikeda mamaki ta
nunasa" kaine murmushi yayi" baby nine zo zauna a nutse ta karasa ta zauna nesa dashi ta gaishesa ya amsa mata " babyna ke hankalinki a kwance ko tunani bakya yi ko kanta ta sada itade bata San mai yasa takejin kunyar saba " babyna please imin magana mana wayarta ce ta dau ringing cikin,
rigarta daman Anan take boyewa da Sauri ta cirota bata San lokacin da tace" my aljanina tana fito da ita cikin Sauri tayi picking cikeda shagwaba tace" my aljanina ina ka Shiga tin dazufa idanunsa ya zaro waje saboda yanada zafin kishi jikinsa na rawar ya amshe wayar daga kunneta " ko uban ifiritu ne...... ✍🏼
Daga AlKalamin
Rahma ummu fareesa😘
R luv d'inku ce🥰
✍🏼✍🏼✍🏼
♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻2⃣3⃣&2⃣4⃣
......."bazaku yi waya ba kai karamin shege munsan irin wanan salon. ko tsamiyace akanka kaban kwana biyu wlh sai na raba tsakaninku wata uwar tsawa aka Daka masa ta wayar wace takusa zautashi kit ya kashe wayar yana huci fashewa tayi da kuka " Akan me zaka zageshi idan ya daina kiranafa ya zanyi da rayuwata,
Idanunsa ya zuba mata yana huci " Ramlat waye shi mai kiran naki da har kuka masa lakani da aljani tsawa ya Daka mata saida ta zabura kallon sa tayi idanunta sharkaf da hawaye " kasan kuwa halina kakemin tsawa ka Kara laifi saman wanda kayi, da yaga
Alamun idan ba yayi lalashiba to fa bazai samu kantaba lan ,
kwasa murya yayi ya. ya kirata anutse fuskarta ta dago ta kalesa kwayar idansa ya saka anata cikin lalami ya fara magana " haba babyna ai dan ina sonki ne zanyi kishinki kiyi hakuri nasan halinki yayamu ya min bayanin komai yi hakuri wlh na mutu Akan sonki da fatan zaki bani hadin kai mu fahimci juna wlh auranki zanyi Ana kusa
Baki ta turo " to ai ni inada saurayi na khaleel kuma baya matsamin shiyasa nake sonsa idansa ya rumtse da karfi zuciyasa na masa zafi " to naji,
amma ki bani dama narika zuwa zaki soni khaleel din shine ya kiraki yanzu kai ta girgiza,
ai wanda ya kirani bafa saurayi ma bane shi fa bama mutum bane, idansa ya zaro " Ramlat kin fiye shirme wlh ya zakice ba mutum bane bayan naga,
masifar sonsa a idanunki yanzu dan na zageshi to ai nasani sarai khaleel ne dan agun dinner har shakata yayi saida aka rabamu " allah ba shibane hannu ya daga mata " to naji ni bazan rabaki da khaleel ba amma ko ya gwada sa,arsa
allah ya ba mai rabo saa dalleliyar waya ya bata har a kwalinta da sim aciki da komai duk ranta abace an zagi aljaninta saida ta nuna farin ciki " wlh kamar kasan banida waya tawa tana hannun muguncan dariya yayi " to nide na ruwana,
keda soja ai fidota tayi ta kunna harda chaji " wow iPhone 8 irin ta soja naga irinsu kusan uku a gunsa murmushi yayi " to kema ai taki maitsada ce ta wajansa
inji yayanki baki ta turo " shi YAYA naseer komai sai ya fada mik'ewa yayi " baby zan tafi an jima zan kiraki mikewa tayi kanta akasa " to nagode fitowa sukayi a kofa suka hadu da Naseer " uwayan love an fito,
dariya yayi" ai wlh babyn ta tafi dani amma sai nayi da gaske saboda yaron nan kar ya Shiga gabana fitowa sukayi har harabar gida tana rikeda kwalin wayarta a gun motar Naseer suka tsaya " my brother kalli wayar da ya sayamin amsa yayi kamar bai San da itaba " wow
gaskiya tayi kyau sosai dadi takeji tana tsale dede lokacin motar Abdallah ta shigo harabar gidan tana ganinsa ta am she wayarta ta zuba da gudu " mugun banza bazaka ganiba bare ka amshe gudu take tin karfinta me Ahamed zaiyi in ba dariya ba harda rike,
ciki " kaga wanda ya koramin babyna sojane wlh dariya Naseer yayi " ai duk rishin junta tsoransa take motar ya bude sukayi sallama yaja ya tafiyarsa
Bata zame ko inaba sai part yinma Abbi na zaune taje jikinsa tana safke lumfashi " Abbi na kalli nayi sabuwar waya murmushi yayi " kai haba hassana,ta amma tayi kyau to bani wacan ko fuska ta kwabe kamar zatayi kuka " Abbi wlh mugun nan fa.... kuma sai ta kasa fadar gaskiya abbi ai ta lalace shine nasayi sabuwa,
" hassana nafasan wanda ya kawo miki har gaishemu ya shigo yayi kunya taji ta boye fuskarta dariya yinma tayi " my dota ni bazaki nunamin ba tasowa tayi tazo gun yinma ta bata " yinmata gashi ki gani
Kuma asa mata matakan tsaro saboda azaluman sarari dariya abun ya basu " hassana sowaye azaluman sarari " Abbi ina nufin Amata Adu'a mik'ewa tayi yinma na tafi in kwanta bacci nakeji " to mu kwana lfy ficewa tayi tana yar wakarta sai da ta lalaka gudun katari taji shiru wuff ta kwasa fa gudu har part,
d'insu a parlour ta tsaya jikin " papi ta fada Papi kalli wayata " masha allah tayi kyau Ramlat ina so ki tsaya da kyau kiyi tinani tsakanin yaran na biyu na baki zabi daga nan har tsawon wata daya ki zabi daya aciki duk iyayan wancan munyi magana dasu dama nace su jira
" ke bake akewa magana ba " to mummy naji ai wata akabani zan zaba acikinsu kafin lokacin kallon nusaina tayi " ke me kikazo yi tashi ki tafi gidanku dare yayi Affan tashi rakata " kinci kaniyarki bata zuwa ko ina nan taga damar kwana baki ta turo " Papi kanafa gani ko"
wlh rahama kin cika takura dan ta tambaya ai batasan ana zata kwanaba " to yayi kyau allah kyauta anakallon mutum yayi ba daidai ba amma ace baayi magana ba Kafa duba ranar bikinna da karfin tsiya ta kori matar da soja zai aura har da lika mata maita fa dariya yayi,
Ai yan biyu sun fiya ganin mugu maybe haka abin ya ke" yauwa my papina barta dai ai bata sani bane sai na nuna mata mummy in badan kar ki kasa tashi kiki mama breakfast ba da na manne miki ido daya ido ta zaro
"Kinyi dare Mara's kunya idan bakiyiba ban gode fitsa rariya " my daughter rabu da ita ai tasan zaki iya dariya tayi ta shigewarta ciki " wlh kai kaike Kara tunzurata wanan ai ba dai sai bane banza ya mata ya ci gaba da kallonsa. tana Shiga ta rage kayan jikinta tayi wanka,
ta shirya akayan bacci ta haye gado tayi kwanciyata wayar take kallo tsaf da ita kirane ya shigo pricing tayi " hello babyna ya kk " ina lfy amma bacci fa zanyi murmushi yayi yaci gaba da mata hira tun bata saurara har ta dan kulashi kadan suna cikin magana wayarta ta dau,
ringing kallon wajan da wayar take tayi idon ta zaro " ni zan kwanta " ok kiyi mafar kina fa bata jira amsaba ta kashe wayar wacan ta dauko har yanzu tana ruri picking tayi amma batayi maganaba,
"My angel lumshe idanuta tayi da karfi kara kiran yayi cikin wata irin murya " ok sai an jima tinda bazaki ma. Aljaninki maganaba kit ya kashe wayar cikin sauri ta maida kira amma akashe tayi ta kira amma kashe kuka ta fara " haba my aljanina wlh ba na kyaleka bane murya kace ke wani kasala ahaka har bacci ya dauketa,
Kwance yake a makeken gadonsa yana waya " ki dai Kara hakurin my Rumaisa ai ni nakine ina sonki sosai zamuyi aure ai in bakeba sai rijiya inason mace mai hakuri Dole sai ta warware musu shairin da ta kakaba miki bana son acikin dangi arika kallon matata da wani tabo to ta Yayama zan auri maiyya tirr ai wlh da kasheta zanyi shifa yasa na zabeki na,
darje naki biyewa masu kawomin hari dan Ana zaka kwaso jaraba dariya tayi " kai my hubbina wlh kasani dry Ashe idan ka yada kana magana " to ai Dole tinda tantiriyar kanwata ta taboki " ba momai na yafe mata kai kayi mata hukunci daide yada zata fadi gaskiya karkayi mai tsauri " to naji bye bacci zanyi " ok bye my hubbina
murmushi yayi ya tisnke kiran, ya shige cikin lalausan bargo yana karantu adu'ar bacci Asuba ta gari
*********** ****** **********