Sashe 72
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
jikinta bata tsaneba tasaka rigar bacci katuwa har kasa sai risgar kuka take ta kashe wutar dakinta haye gado tashige cikin blanket tasaki kuka tin karfinta tindaga parlo yakejin kuka da Sauri ya ya shigo bedroom ya kuna wutar dakin ya hayo saman gadon baiyi maganaba ya yaye blanket din ya daukota ya nufo parlo
ya zauna saman manyan kujeron parlonta yana Rumgume da ita ya kasa magana face d'insu ya hade yana sabke ajiyar zuciya yana shafa lalausan gashin kanta Kara rumgumesa tayi tana kuka ahankali cikin sansanyar murya yakirata " my zumana Dan Allah ki taimakeni kibar kukan haka wlh nafiki jin zafin kukan cikin zuciyata yau wuni guda ban gankiba wlh har zazzabi nayi gashi yanzu bazamu kwana giri daya Kara sautin kukantayi tana ririkeshi " yayana ya zanyi kamun Adu'a Dan Allah shafarta yake ahankali ya lalubo bakinta yashiga bata rikitatan kissing Wanda yasa ta tsayar da kukan tana ajiyar zuciya ta kamo lips dinsa ta tsotsi kadan ta Saki tana huci jikinta na fitar da wani irin zafi zazzabi hankalinsa atashe ya tallabota "my zumana menene haka kiyi hakuri Dan Allah zazzabi kuma kinaso nima nakamu da ciwo kai ta girgiza ta kamo fuskarsa tana murmushi " yayana jinin jikina karka damu zanji sauki tashi ka tafi yau nayi missing dinka sosai hankalina ya tashi amma lokacin da naga kadawo cikin koshin lafiya wlh hankalina ya kwanta
kiss tamasa agoshi tana murmushi my sojana ina Sonka sosai Allah yabarmu tare nida antyna mukasance masu saka ka farin ciki Kara matsata yayi yana farin ciki hannusa ta kamo tasa yatsarsa bakinta tana tsotsa idanuta alumshe " my zumana bansan kamar da zan fadamiki ba ayau guri ya kure jibi zakiji zunzurutun so da kauna wshh my zumana inajin tsotsarnan kiss ya mata agoshi ya dauketa yakaita bedroom dinta ya bata magani Tasha sai lokacin ta cire yatsarsa abakinta
kwantar da ita yayi ya lulubeta da blanket ya kasa hada ido da ita saboda tausayinta " Dan kaunar datake tsakaninmu ki yi bacci mutikar bakiyi bacci ba zanji ajikina kuma hakan zaisa sojanki ya kwana da zazzabi murmushi tayi " zanyi ka temakeni karkayi zazzabi kashemun wutar kashe mata yayi ya janyo mata kofar bedroom din da ta parlo tanajin fitarsa ta Mike tana kuka tashiga bathroom ta dauro alwalla ta fito tana rusgar kuka kamar ranta zai fita ta fara sallah
ya sabko yana nufi dakinsa ya shiyar cikin kayan bacci ya fito ya shiga dakin jawa har ta shirya tayi kwanciyata ya shigo
Wutar dakin ya kashe ya hayo gadon " uwar gida anti bacci juyowa tayi tana fuskantarshi " idona biyu hancinta yaja yana shafa fuskata. " bani kiss bakin ta turo masa ya kama ya fara sha tana temaka masa murzata ya farayi sai meka take Dan yau abukace take dashi fara shafarsa itama ta fara sosai suke murza junasu har aka shiga babbar haraka ina labe naji an fara kashe arna ihun da jawa tafarane yasa na fece. Asuba ta gari...
Rahma ummu Fareesa ce😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Sadakarwa gareku Dubun gaisuwa da fatan Alkhairi Real Ladingo Novels ina godiya mutika da comments dinku da sharhinku inajin dadi sosai wallahi da kuma rikon Amanar da kukemin Baku fitarmun da book wajeba Nagode kwarai Allah yabar zumunci🤝🏻🤝🏻🤝🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻9⃣5⃣&9⃣6⃣
...tin bayan da sukayi sallah asuba suke baccinsu rumgume da juna Ramlat har gari ya waye bata rumtsaba sai bayan da tayi sallah asuba gari ya waye tar idanta ya kumbura wanka tayi ta canza rigar bacci tahaye saman bed dinta ta kwanta ko 5mnt batayi ba bacci ya dauketa, su soja basu tashiba sai karfe
goma sukayi wanka suka fito parlo soja bai ga Ramlat ba ya kalli jawa " my jawa he hadamana bari nakira kanwarki murmushi tayi " to sai kun fito tafiya yayi yaga kofar yanda ya rufe a haka take ya murda ya shiga parlon batana bedroom ya shiga tana nade cikin blanket tana kwasar
bacci budeta yayi baccinta take sai ajiyar zuciya take sabkewa zama yayi ya zubawa santala santalan cinyoyinta idanu yana shafa fuskata" Allah sarki my zumana wlh jiya bakiyi bacciba kwanciyata ya gyara mata ya duka ya mata kiss a saman lips dinta ya shafi cikinta ya lulubeta ya tashi ya fito yana sabkowa jawa ta taresa " ina my love " bacci take muje
anjima zan koma na tasheta kan dining suka nufa sukaci abinda ransu keso sukayi nat jawa na jikinsa har suka gama suka dawo parlo suka zauna " my love kaje ka tasota tayi breakfast mu tafi ranafa tayi shadaya fa ya kamata ace zuwa sha biyu munacan " jaleel ya kirani ya akayi banje fatiha sunah ba
nace ya dai yi hakuri idan nakai matana zan gansa dariya tayi " ai da sai kace uwar gidanka ce ta rikeka kamota yayi ya bata kiss a labbanta " my jawa yayanamu zan badawa haka kwanciya tayi jikinsa tana dariya " my love ai gaskiyata na fada cikinta ya shafa " my jawa kinga babyna ya fara tasowa dukawa yayi yana lasar cibinta " wshh my love karka maidani ruwa mana " munada sauran lokaci fa dariya tayi tana shafa sajansa " I love u my love hancinta yaja love u too mmn babyna " dadyn babyna kayi aryuwa wlh janyeta yayi ya mike yana zungurata akai " kefa bakida dama tashi kishirya ya
fada yana hayewa sama, har yanzu yada ya barata haka ya sameta zama yayi bakin gadon ya janye blanket din ya dagota ya rumgumeta
" my zumatyna tashi baccin ya isa haka komai bakiciba gashinta ya gyara mata daya rufe mata fuska ya Dora bakinsa akunnata tashi my angel my baby my zumatyna my Rabin raina my jinin jikina oya Mike kiyi wanka
kwanciyata ta gyara jikinsa tana bude idanuta ahankali ta kalleshi a shagwabe tace" my sojana " na'am my hassanata my Ramlat meya faru fuskashi ta shafa ta tsareshi da ido " matata menene " mijina babu komai kayimun kyau sosai
" tashi ki shirya amma saida nace karkiyi kuka amma kikayi kuma kikaki bacci dariya tayi" yayana wa yacema haka aikuwa nasha barcina sosai tashi tayi daga jikinsa mikewa yayi kiyi shiri guda har tafiya gun sunah " to an gama sai nafito my sojana baka jiba dawowa yayi ya dauketa cak ya Kara fuskasa kusan bakinta babu bata lokaci ta kama fuskadhi ta basa sumba akumatu tayi dariya bai dreta ko inaba sai cikin bathroom ya Tara mata ruwa " oya yi wanka ya ficewasa yana murmushi wanka ta sallo ta tsane jikinta ta shafa mai ta cacara
kwalliya wani hadadan less ta saka Riga da skirt saide sun kamata ta dauré gashinta ya koma gadon bayanta ta dauki gyale da jaka da taklmi duk colour din less agaskiya tayi kyau iyaka kyau tayi ta kashe daurin dan kwali wayartace tayi ringing tana dubawa taga sojantane picking tayi " my sojana ganinan fitowa fa kiss tamasa ta katse Kiran ta fito a hankali take
Sabkowa daga matatakalar bene taklmanta sai kwas kwas suke har ta sabko soja ido ya zaro aransa yace " ni din mahaukacine zan barki ki fita ahaka shiru yayi baiyi maganaba kara sowa tayi ta rumgume jawa " my dear ina kwana rumgumeta tayi " my love fatan kin tashi lafiya muje kiyi breakfast kan dining suka tafi ta hada mata tea mai kauri ta amsa tana godiya shi kadai tasha ta Mike ta dawo
Parlo " ku tashi muje Ko " my Ramlat wanene zai barki ki fita ahaka fuska ta marerece ta rike jawa " my dear kisa baki menayi ya barni na fita ahaka face ya hade sosai babu alamar wasa ya kalli jawa" karma kiyi maga wlh bazata fita ahakaba ke bakya nuna mata irin shigar da kikayi hannuta ya kama batayi musuba ta bishi tacika
tayi fum suna shiga bedroom dinta ta saka masa kuka rumgumeta yayi ya zuge zip din rigar yacire rigar ya aje ya dauketa cak ya cire skirt di'n ya bude wardrobe ya ciro dinki less na babbar Riga da zane ya saka mata ya d'aura mata zanan samansa ta fada ta Rumgumeshi " my sojana ina sonka sosai wlh duk abinda zakamun burgeni kake banajin haushinka yanzu sai naji nafi son wanan kayan fiyeda Ko wasu kayana murmushi yayi ya janyeta jikinsa " my zumatyna nima ina tsananin sonki inada zafin kishinki nagode da biyayyarki gareni jaka ya bata ya saka mata katon hijab ya kamo hannuta suka fito jawa tace" my love
wlh yanzu kinfi kyau dariya tayi ta rumgumeta " my dear hada tsokana " oya mutafi fitowa suka Ramlat da jawa suna rikeda hannuta juna har harabar gida aka bude musu mota suka shige yana tsakiyasu suka direba yaja suka tafi " my love zamu kwana acan Ko" jawa kwana daya kwani kai zakuyi " to ayi hakuri mazan fama " naki na hakura" my love kibashi hakuri yabarmu mukwana " to ai ke ya kamata kibashi kece babba nide ina gefe idan an yada shi Kenan " bazan yadaba dariya sukayi Ramlat da jawa suna hirasu har akazo Asokoro direba na parking akofar gida Ramlat ta bude kofar ta fice jawa ta kalleshi tana rike da hannusa " my love sai dare Ko" da yanma dai " to Allah ya kaimu ta Saki hannusa ta fito Ramlat na tsaye na jiranta suka shiga