← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 117 OF 152

Sashe 117

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read

namiki wanka kije kina wani baki ya tab'e yaci gaba da shan lemosa sai gata ta fito sai kumbre kumbre takeyi tazo kusansa tasa hannu tajanyo gyalenta ta yafa ta dauki turansa ta fesa ta dauki wayarta ta kama hanya baice mata kalaba taje ta murda taji gam arufe da key tacika tayi fam ta juyo tana kallonsa face ya had'e ya gama gyara sama da ta kasa yanashan lemonsa tana ganin yanayinsa tayi gum da bakinta ta dawo ta zauna nesa dashi ashagwab'e tace " kabani sauran lemo nasha banza yayi da ita " Ya Abdallah dan Allah kabani sauran lemo hannuka wlh raina yanaso tsaki yayi " amshi karki cinyeni yabata ta amshe tanasha tana gunguni knocking kofar akayi yamike ya ciro key aljihunsa ya bude Dr Ameera ce fuska ya saki soja gaisa " Soja da fatan tasha magani kai ya dafe " wlh tun safe takemun fitina murmushi tayi ya matsa tashigo tamata yajiki ta aunata " masha Allah jiki yayi kyau sosai

Bata magani bara akawo drip daya asa mata yana gamawa sai gida tambata tayi ko har yanzu tana zubar da jini tace "A,A tunjiya yau baizuba ba tayi mamaki tafiya tayi ta kawo drip asa mata magani ya dauko ya zauna kusanta ya firfito dasu ya dauko robar ruwa ya bata ganin fuskarsa babu alamar wasa yasa ta amsa tashanye wayarsa ya dauko ya kira jawa bugo daya ta daga " my jawana ykk ina babyna ko me tace oho yayi dariya kusansa tamatso ta rungumeshi ta baya ta dora kanta awuyansa tana nishin kuka duk ta ririkemishi wuya ta tura hanuta daya cikin kirjinsa tana shafawa gashin kirjnisa tana murza kan nipple dinsa bakinta kusan kunnasa " Allah yayana tausa nakeso ta fara muryata narawa alamar kuka dan haushin yada yakewa jawa hira takeji banza yayi da ita duk yanajin dadin murzasa da takeyi "haba ni d'in haba uwar gidana OK yanzu ganinan Alhmdllh tana lfy da sauki ko zakizo ne kuka ta saka masa tana ririkeshi " wayyo yayana kamun tausa daga can jawa naji sai tsinemata takeyi " babyna kibarni nayi magana mana " jawa kinajina drip dayane za'a saka mata tana gamawa zamuzo amma yanzu zanzo OK kiss me murmushi yayi bye ya kates K'iran baki ta murguda ta sakeshi tayi kwancinta murmushi yayi ya kara waya akunnesa " na'am amarya Soja kin tashi lafiya jiya da tunaninki na kwana na matsu ayi auramu ai sai gata saman jikinta na karrrma " yayana aure zakayi wacece wanan mai kararan kwana ta karasa maganar tana kuka ta warce wata ta bugata da kasa sai gata ta tarwatse ta makalkaleshi tana dukan kirjinsa da cizo da yagonsa banbareta yayi daga jikinsa yaga yada take hauka sanin batada lfy yabarta bai mata komaiba " ke ni wasane nakeyi ba auran da zanyi kalli kin fasamun waya idan auran zanyi kin isa ki hanani marar kunya mikewa yayi ya daukota babu mamora ajikinta hararata yayi ramawa tayi ta murguda masa baki " wlh duk yar Buro'uban yarinya da taso min mijina Allah sai ta gwamce mutuwa da rayuwa kai ya girgiza

yacire layikansa a wayar ya jefa mata wayar saman cinyarta ko kallonta baiba ya fice yabarta akofa suka gamu da Ameera komawa yayi suka shiga tare yana tsaye aka samata zama yayi tana samata ta fice ita daya take masifa wai yanzu hakama da gaske yake auran zaiyi ko ci kanki baiceba tana mita bacci ya dauketa dankwalin kanta yacire mata ya gyara mata kwancinta ya rankwafa ya tsotsi lips d'inta yamata kiss agoshinta " fitinaniya kawai kayan da ya kawo ya tatara ya fice dasu yasa key ya rufeta yacire key dinya yasa aljihu ya fice yana zuwa kwanikan ya aje ya fito ya shige mota yayi gida wayarsa ta dauki ringing yaga sadeeq ne ya daga " captain ykk wlh kaga rigimarma yarinyanan ta fasamun wayar yanzu sai naje gida na fito zan biya nasayi wata Nasaka

Layikana kome yace masa oho ya had'e face " OK nagode sai anjima dan rainin hankali ya tsinke kiran ya harba motar kan titi yana driving cikin nutsuwa ta madubi yaga wata mota kamar shi takebi kwana ya karya ya canza hanya yana tuki ahankali aikuwa motar ta karyo kwana murmushi yayi ya shafi gefan fuskarsa ya janyo bindiga inda yake boyewa ya boyota jikinsa ya fara sharara gudu kan titin da ya dauka har ya fara barin gari suna biye dashi saida yabar gari sosai ya rage gudu fuuuu suka wuceshi sai suka rage kudu sukeyi a hankali har yakusa cin musu tsayar da tukin sukayi yana zuwa dede saitunsu suka harbeshi daide saitinsa ya duk'e harsashin ya wuce sai ya fara tuki tamkar sun harbeshi da karfi ya taka burki ya duge kamar sun sameshi gani haka sukayo kansa da gudu dama su ukku ne kuma dayane mai bindiga dama ya shirya ya bude motar daga gefan gudu ahankali ya sulale ya fice suna isowa Allah ya bashi sa'a ya harbi mai bindigar a hannu ihu yasaki ya fadi kasa yana rike da hannu yaransa biyu suka nufo inda soja yake yamusu ta baya kawai ya kwashe dayan da kafa yakai masa wani mahaukacin bugo sai gashi akasa dayan mai sufar karfafa ya tataro iya karfinsa yayo kan Abdallah da gudu " yau karyaka ta kare dan iskan soja kawai saida ya barshi ya shigoshi da gudu ya kauce ya dirka masa kafa akayan aiki kafin ya dawo daide ya nausheshi aruwan ciki da fuska baki da hanci sai jini suke take ya zube agurin babban Ashe ya lallabo ta baya ya saita bindigarsa saide abinda bai saniba Abdallah na lure dashi kafin ya Saki Karin bindigar soja ya harbeshi akafa sai gashi wanwar a kasa zuwa yayi ya dauke bindigar murmushi yayi yana shafa gefan kansa

"shego yan iska ujuku ma yaci uwarsa aguna bare ku juyowar da zaiyi dayan yaja kafa ya fara gudu baiyi wata wataba ya harbeshi akafa ta ke ya zube asume daya bayan daya ya sakasu cikin bayan mota kamar dabobi yama motar key yaja ya tafi wani uban gudu yake shararawa saman tati ransa amutikar bace ya lalubo sigari ya kunna yana zugarta baki da hanci hanyar mambila ya dauka Allah ne ya kawoshi lafiya wani mahaukacin honr yake ajer aka bude masa get ya shige nan kusa da get yayi parking suna ganinsa sukayo gunsa dan sonsan idan yayi irin wanan parking akwai bayani bai fitoba yana ciki suka karaso su biyu babban wani murdedene ya duko gaban motar " Oga barka da zuwa kai ya daga ya fito ya bude musu bayan motar suka fito dasu ya rufe " ina so akaisu hospital bayan sun warke abasu launin azaba iri iri duk nasan waye ya turosu mota ya nufa ya shiga ya bata wuta bai tsaya sauraron amsarso ba ya tafiyarsa,

zaune take cikin parlonta tana waya taci uwar kwalliya little Ramlat na saman cinyata sai tsotsar yatsa takeyi " wlh Anuty bai saketa hamm Allah ya kyauta duk sonda yakewa cikin ta zubar masa amma ya barta wai harda mun kashedi karna kuskura na fadwa kowa a Family ama kinsa farin cikina daya wlh yanzu baya yinta shegiya mai sufar aljanu ya tsaneta kinga yada jiya yake basar da ita ko abuncima kin bata yayi sai ni na bata yau ko kin zuwa nayi yace suna tafe amma zai zo kafin drip ya kare yayi wanka ya koma ciki ya zube sai muga ta iya shege da shagwaba wai ita me ciki ta bushe da dariya wlh ina cikin farin ciki sam Soja baya ta Ramlat har gwara dazu naji tana zubamasa sangarta wai yamata tausa ko uban me za'a tausa bayan babu cikin shiko harda wani baby barni nayi waya kifaji lalacewa duk da yanzu ya tsaneta amma sai ya lalabata

ai kibari kawai wlh sai ta barmun Abdallah in tasan wata ai batasan wataba ko me tace mata oho tayi dariya to shikenam Allah ya kaimu sai anjima ta tsinke kiran ta dauki little Ramlat suka fito parlo ta zauna tana kallon Tv hankalinta kwance da sallama ya shigo parlon ajiye little Ramlat tayi ta Mike da gudu tayi gunsa duk ransa abace ya dan Saki fuska ya ware mata hannu ta fara k'irjinshi ya rungumeta " my love sannu da zuwa ya sahibata da jiki " taji sauki my jawa ykk ya gida " lfy kalau sakinta yayi suka karaso ya dauki little Ramlat yana sunsunata " babyna kinata Kara girma sai tsotsar hannu ko dariya jawa tayi " jeki hadamun ruwan wanka tafiya tayi shiko ya zauna yanawa yarsa wasa yanajin son yarinya sosai azuciyarsa tafito tace ta hada masa ya bata baby ya tashi nufi dakinsa kwantar da little Ramlat tayi taje ta hada masa abin da zaici tana jiransa akalla yakai kusan 40mnt ya fito cikin wani hadadan sweeet baki yayi masifar yin kyau gilashi fari manner idanusa sai kamshi yake zubawa tarasa tayi ta riko hannusa " my love wlh kayi kyau kamar ango murmushi yayi,
Chapter 117 · 0% Book details