← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 92 OF 152

Sashe 92

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

kinsa da nashiga me na iske ba fa saduwa bace suke Romantic ne suke amma wlh kuka yake yana gaya mata kalmar da ko amfarki bai taba fadamunba bare idanu biyu saide ya hauni yana garzata yana nishi amma baya kuka da sambatu saide ni nayi ti wlh tindaga ranar naji na tsaneta saboda ina mugun son soja fiyeda tunani duk inda tunanin mutum yake kawai ina danne wane saboda gudun bacin ransa da sanin idan na mata zai iya daukar mataki babba wlh nafita son soja nesa ba kusaba wlh ayanzu jinake zan iya mata komai akansa akullum son sa karuwa yake azuciyata kallonta kawai nake amma shine ya tashi ya sakawa yata ta farko sunan kishiya wace takeson abinda nafi so fiyeda komai da kowa nasha gwada na hakura dashi saboda tsabar kishinsa na barmata sukari iskancinsu amma ina bazan iyaba wlh sam rabuwa da soja tamkar rabuwa da numfashi nane saboda tsabar haushinta ko anko ban gwada mataba Dama ina dan dannewa ina mata dariyar farin hakori amma dalilin sunan ta ida ficewa araina ai yau haushi zai kasheta saboda batada anko kuma ni daya ya siyawa kofa yace Ramlat tasiya A,A baiyi tunaninba soja sonsa bazai barni na sake son Ramlat ba kishinsa nake sosai sa'arta daya ina mugun tsoransa jiyama yamun kashen mubar wasa saboda raini kar ya shiga tsakaninmu tayi fari da idanu reni na nawa tinda tana son mijina uban yata Anty kinfa san son da nakewa Abdallah tun ina karama kawai na dauré saboda sanin halinsa ba lallai ne yasoni ba amma ita fa rana tsaka ta fara sonsa taya zata hada kanta dani afagen son Soja sai gashi ta sanadin mayya nasamesa abagas sai kawai Ramlat ta shigo rayuwarmu kai tsaye danaga suna kiyayar juna ban damuba zatona tana dawowo dai de zata kishi arabasu amma sai suka bige da soyayya kuma kice nasota bayan nafita sonsa gabaki dayan jikin Ramlat kerrma yake kanta yana juyawa ta toshe bakinta ta danne kukan da yakeson kufcemata ta juyo ahankali ta fito bata tsaya jin sauran zance ba ko ina najikinta yana rawa idanuta sunyi duhu ko ganin kirki batayi tafiya takeyi kawai dede yar kwanar soja shida Dada suna shigowa yaga Ramlat kamar tana tan gadi zata fadi ta dafe bango yakira My Ramlat tanaji muryasa da sauri ta daga masa hannu muryata sanyi karai ta kirasa tana famar kaiwa kasa" yayana da gudu ya karaso ya rumgumeta yana tatabata " my sweet menene ya sameki dan Allah ki rufamun asiri wani irin zafine jikinki ya dauka haka kallonsa tayi cikeda tsananin kaunarsa na ratsata shima kallonta yayi ya kamo fuskata idanuta sun kara kankacewa sunyi jawur" my sweetyna meyasa meki haka tausayin kanta ya kamata Ashe duk son da take mishi Jawa ta fita sonsa tinda gashi ta tsaneni dalilin sa tace tun tana kara take dakin sonsa fuskarshi ta shafa tana fitar da numfashi daket ta fashe da kuka ta rumgumeshi gam gam kamar za'akwace mata shi akideme ya kara rumgumeta " cikin fada yace my Ramlat uban waye ya yasa min ke a tashin hankali haka har zazzabi ya kamaminke da sasafe nan wallahi ko wanene bazan kyaleshiba Dada ta iso gurinsu " haba Abdullahi ciwo bazai kamataba sai wani ya tabota to wama zai tabota duk fa Family ne kuma wasu basu zomaba sai yara yaran cikin sanyin murya Ramlat tace" babu Wanda ya tabani banajin dadine ta fada tana kara shigewa jikin soja tana hucin zazzabi ta fashe da kuka jikinta na kerrma ya kalli Dada yana masifa "wlh Dada an batawa Ramlat agidanan " ni ba Wanda ya batamun rai ta fada tana ririkeshi yayana kaini gida gun mummyna akidime ya dauketa cak... ✍🏻

Duk wace ta zageni ruwanta 🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀ Mrs Sulaiman bata damuwa harakar gabanta take kawai🙅🏻saboda idan ban ramaba ai kunsan sauran masu zaginafa amma..🤣😆😝😜🤪

Rahma ce ummu Fareesa✍🏻

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻9⃣&1⃣0⃣

...daukarta yayi kamar baby " wallahi bazan kaiki gidaba kinana gidan mijinki kuma Dole sai kin fadamun ko uban waya yasaki a wanan hali sai nasakasa fiyeda yada kika shiga "oh ni Abdullahi haka rashin kunyarka tayi tsauri bai saurari Dadaba ya nufi dakinsa gabanta ya fadi sanin su Jawa na cikin dakin ta saka masa kuka " yayana ka kaini sama Allah banason nan juyawa yayi ya nufi sama da ita mutane da suke parlo sai dariya suke musu Dada sai tafa hannu take " oh zamani Abdullahi babu ko kunyar jama'a dan tana zazzabi ya sungumeta zai kaita daki,

Dariya Anty zuwaira tayi " Dadarmu soja ya janyoki da safiyarnan zama tayi " wallahi shi ya janyoni kinga na isko shalele ba lafiya bari ya fito na shiga ko na iya hawa saman dariya zuwaira tayi, matatakalar bene yake takawa hankalinsa ba akwanceba fuskarta take gogawa atashi tana hucin zazzabi " my babyna sannu muje na samiki hijab na kaiki hospital shiru tayi tana goga fuskarta a tashi " my baby yi hakuri mu karasa ciki, cikin sanyi ta kirasa " yayana " na"am my kanwata yi hakuri haka dai har suka isa dakinta ya nufa ya murda kofar ya shiga ya rufo ya murza key, bedroom ya shiga da ita

Sai kamshi ke tashi komai tsaf tsaf ya kwantar da ita saman bed ya bude wardrobe dinta ya ciro hijab dogo har kasa ya zauna bakin gadon ya janyota jikinsa ya saka mata " my zumana tashi muje hospital zaki warke rumgumeshi tayi tana rawar sanyi matseta yayi jikinsa sanyi kikeji kai ta daga masa janta yayi suka kwanta ya cire mata hijab din ya zage Zip din ya Cire mata rigar ya cire skert din ya kwantar da ita ya rufeta da blanket hannu ta bashi tana kiransa " yayana " my bugun zuciyata yi hakuri yanzu zaki warke bathroom ya shiga bai jimaba ya fito da ruwa mai dumi abokiti da towel ya janye

blanket din ya daukota ya dorata cinyasa ya tsoma towel din yanabin duk jikinta yana dadana towel din rikeshi tayi" yayana inajin zafin ruwan " yi hakuri sonake zazzabi ya saki matata yanzu idanuta ta rufe tana nishin wuya yajima sosai yana Dana mata jikinta da ruwan zafi ya janye ruwan gefe ya kwanta ya dorata kirjinsa ya rumgumeta tsam tsam ya jamusu blanket ya rufesu yana shafa gashinta my babyna sannu kai ta daga masa kinajin sanyi a hankali tace " inaji yayana kara matseta jikinsa yayi yana dora hannayensa bayanta yana shafarta " kiyi hakuri tinda kina jikin mijinki zaki warke yanzu

Narke masa tayi ta dora hannuta tana shafa sajan fuskarsa " yayana ina sonka dayawa face dinsu ya hade" yi shirunki my zumana nasani kina sona kuma nima ina sonki sosai fiyeda son da kikemin wallahi hancinsa ta kama tana tsotsa ta lumshe idanuta shafarta yake asannu sannu yana Danna mata jikinta bakinta tacire tana kallonsa gira ya daga mata " ci gaba mana ko ya isheki harshenta ta dora saman fuskarsa tana lasar ko ina na fuskarshi lumshe idanusa yayi yana shafarta " kanwata ilove u wlh bazan iya rayuwa babu keba " yayana ilove u too wallahi nima bazan iya rayuwa babu kaiba amma sai nake ji ajikina kamar akwai wace tafina sonka yayana ya zanyi da masifar sonka da yake cin zuciyata ta fashe da kuka tana ririkeshi da sauri ya hade bakinsu ya shiga bata zazzafan kissing harshensa ta kamo tana tsotsa ahankali tana hawaye ido cikin ido suke kallon junansu suna tsotsar bakin juna cike da shaukin kauna tana shashafa sumar kanshi sun jima sosai bakinta ta zare "yayana katashi karkayi baki " OK kanwata kinci abinci kuwa kai ta girgiza janyeta yayi jiknsa ya tashi ya zabo riga mara nauyi ya saka mata ya kwantar da ita ya lulubeta " Alhmdllh jikinki da sauki bari yanzu zan kawo miki abinda zakici amma karki manta yau da dare idan mu samu nutsuwa kowa ya kama gabansa sai kin fadamun Wanda ya firgitamun ke kai ta daga

yayi murmushi ya fice daga dakin' bakinta ta ciza " Jawa ni kikayiwa haka Nice kika tsana haka saboda dan uwanmu mijinmu duk tsananin kishinki da nakeyi na basar saboda tsananin kaunarki da nakeyi Ashe ke ba haka bane to ai hikenan sai mu kafta wasan duk da a sonki babu abinda ya fita azuciyata amma zan ajeshi agefe mudan gwada wasan zaki gane bakida wayo son soja ai karyaki kice kin fini sonsa kowa da kalar nasa son idan bakeba banajin ayanzu zan iya zama da wata mace matsayin matar sojana muzauna gida daya juyawa tayi ta gyara kwanciyata saboda zazzabin ya sabka hawaye na kwaranya a idanuta saboda jawa tayi mata zamba cikin aminci motsin soja taji yasa ta goge fuskarta bakin

gadon ya zauna ya janye blanket din ya dagota " my zumana " yayana jikinsa ya janyota ya fara bata hadadan Tea mai kauri tanasha tasha rabi ta kauda kanta " no shanye my zumana please " yayana wlh bakina daci yake mun wanan ma nayi kokari matseta yayi cikin daga muraya yana fada yace" Ramlat wai uban waye yakeso ya kashemun ke da kika kasa fadamun Dole sai kin fadamun yanzu kallonsa tayi ta marerece fuska ta kamo hannusa tana kallon kwayar idanusa ta kafa cofin din bakinta tana shan tea din suna kallon juna har ta shanye Tass ta kwantar da kanta kirjinsa tana shafa sajan fuskarsa mai kara masa kyau cof din ya aje ya rumgume abarsa a shagwabe tace" yayana
Chapter 92 · 0% Book details