← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 101 OF 152

Sashe 101

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Alhamdulillah yau Soja hakasa tacinma ruwa yau da Asuba ya samu Nasara kama Général Garba tanko babbansu na sojoji Wanda yake jagorancin komai a hannusa nan Abuja Soja yaci bakar wuya kafin ya damkoshi dumu dumu da babbban laifi Ashe yana daga cikin masu ruwa da tsaki akan duk barnar da take faruwa agarin Abuja da yashafi haraka sojoji Ashe barikinsu ta sojoji fuska biyu ce dashi lokacin da Abdallah yayi nasara kamashi labari yazoma babbansu gaba daya yasha mamaki saboda babu mutumin da ya yarda dashi kamarsa amma ace da hannusa damo damo a masu amasar cin hanci ga sayar da miyagun kwayoyi da daurewa yaran barikin sojoji gindi suna aika barna a gidan cikin fuska biyu batare da an gane hakan ba soja na damkarsa yasa aka kaisa gidan hora yanda akema kowa horo haka yasa amsa kafin ayanke masa hukuncin da zai yi dede da laifinsa kodan yan baya su gyara halinsu yau kam ya burge mutane da dama cikin manyan sojawan saide général Garba yayi niyar daukan fansar yaudara da Soja ya masa ko ta halin kakane yana badashi yayi shirin tafiya gidansa saida yaje gida captain Sadiq yayi wanka ya shirya ya shige mota dakarunsa na biye dashi a motocinsu saboda bashi tsaro mai kyau dan suna tsoron Garba tanko
Suka kama hanyar gidansa Soja,

misalin karfe daya na rana
Ramlat na zaune a parlo mini skert ne iya guiwarta da yar guntuwar Riga iya cibinta yau wani irin zafi takeji duk Ac dake parlon amma har zufa take shiyasa taje ta sake wanka tasako kanunu kaya dan taji sanyi to ba laifi ta fasa zufar Ancim ta kirawo ta kawo mata drinks mai sanyi sosai ko minti biyar batayiba ta shnye tana kallon Tv taji tana son wani tsaki taja little Ramlat na kwance cikin gadon ta tana tsotsar yatsa " babyna kinaso ki koyo shan hannu ko kamar da ga sama taji sallamar Soja ta kalli kofar parlon taga shine yana tsaye yana murmushi ta Mike cike da farin ciki ta ta rugu da gudu ya ware mata hannuwansa ta fada kirjinsa ya rumgumeta yana juyi da ita makal kaleshi tayi ta fashe da kuka tarikeshi gam gam daukarta yayi cak kamar baby yana juyi da ita " to menene na kuka my bugun zuciyata bagani nazoba please yi shirunki mijinki ya dawo cikin koshin lafiya bakinsa ya dora kan fuskarta ya fito da harshensa ya lashe hawayen fuskarta yana lasar lips dinta shiru tayi ta narke jikinsa my zumana " yayana kamshinka dadi yakemun sosai yau ta fada tana tura kanta kirjinsa tana shaka hannusa ya Dora saman cinyoyinta yana shafa santala santalan cinyoyinta masu santsi dan taushi yana murzawa ya gangaro saman shafafan cikin yana shafawa tausayi ta bashi gashi yau ba damar su kwana tare saboda ya lura yanzu tafi son kamshinsa fiye da komai kara mannata yayi da jikinsa " babyna shaki abinki kinji babyna kinyi kyau sosai kin Kara zama yarinyarki kamar baki San komaiba yau da da dama sai na baki ajiyar baby awana shafafan cikin ya fada yana murza marata ta Kara rumgumeshi tana lumshe idanuta amma ba komai jibine kawai ko my sweet hanayenta ta sakalo ta wuyansa tana shafa kwantacciyar sumar kansa ta shagwabe tace" my sojana kaini sama na kwanta kamshinka ya sakarmun kasala har zuciyarsa yaji tausayinta dan yaga hankan kwayar idanuta bacci takeji ga jikinta da dan gumi yana rumgume da ita ya karaso parlon

gun kujeru ya zauna da ita a jikinsa ya rumgumeta tsam "Yayana sannu da zuwa" yauwa babyna jikinki akwai dan zafi ko kinada zazzabine kai ta girgiza " lafiya lau kawai ina jin zafine yau sosai kalli na shanye drinks guda yanzu jikinta ta janye " babyna duk me daya kai ta daga ina jawa " tana ciki waya take little Ramlat ta dauko ta bashi ya amsa ya Rumgume " wow haka baby ta girma ya rumgume little Ramlat yana mata kiss dariya Ramlat tayi " yayana " na'am matar yayanta mikewa yayi ya kwantar da baby bari nayi wanka na fito " no tsaya na kawoma ruwa me sanyi kasha murmushi yayi ya zama " my Ramlat bacci nakeji sosai je ki kawomin babyna mik'ewa tayi kawai sai tayi luuu zata fadi da Sauri ya tarota ya rumgumeta " my bugun zuciyata sannu ke daya kina neman faduwa ko baki ci abinci ba babyna kinyi kyau sosai kin kusa kamoni afari ya fada yana shafa
fuskata fuskarsa ta shafa tayi murmushi " my sojana bari na kawoma ruwan naci abinci ina dan jin jirine " no kiyi zamanki bari kukan shagwaba ta saka masa tana tura kanta kirjinsa " Allah yayana ni sai nakawo maka ruwa kasha mai sanyi " OK jeki kawo uwar rigima kuka ba hawaye murmushi tayi ta masa kiss saman lips tana kallonsa " yayana wallahi ina Sonka dayawa murmushi yayi " my kanwata wallahi nima ina sonki bakiga har ramar rashinki nayiba dariya tayi ta Mike
ta nufi kitchen tana shiga kitchen,

Jawa na fitowa taga soja azaune cikin farin ciki da mamaki zuwan bazata da yayi ta karaso da gudu ta fada jikinsa tana murna" my Jawa " my love sannu da zuwa ta fada tana rumgumeshi kanta ya shafa " yauwa jawa kinyi fa kyau dariya tayi ranta fari kal, Ramlat tana shiga kitchen ta bude Frijin ta dauko gora ruwa mai sanyi da drinks Ancim tace " Anty yau morewa kikeyi murmushi tayi ta dafe kanta dayake juya mata zatayi magana ta kasa kanta ya fara juyawa ta aje ruwan da drinks ta date kanta hajijiya na dibarta sai Timm ta fadi kasa babu Numfashi tare da ita a gigice sukayo kanta inna talatu na kiranta suna girgiza amma bata ko motsi Ancim ta fito da gudu ta isko jawa jikin soja ita batasan yazuba ma " ke lafiya cikin kuka tace " wlh yallabai Anti Ramlat ce ta fadi babu rai cikin kidima ya janye jawa daga jikinsa yayi hanyar kitchen amutikar tsorace yana kiranta "Ramlat Ramlat Ramlat.. ✍🏻

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

🅿👉🏻1⃣7⃣&1⃣8⃣

....Arikice ya shiga kitchen Ramlat na kwance babu alamun motsi da gudu ya isa gareta ya sunkuya gabanta yana girgizata " Ramlat shiru bata motsi sumgumarta yayi ya fito parlo Jawa na tsaye ta nufo gunsa " my love meyasa mi yar uwata " jeki dauko mata Riga doguwa da hijab ya fada yana zama rungume da Ramlat yana murza tafin hannuta Sauri Jawa ta shiga dakinta " my Ramlat menene ya Samar munke saida nacemiki kibar ruwan kika Kafa rigima wlh ina kallonki nasan bakyajin dadin jikinki dukawa yayi ya hade face dinsu ya Dora bakinsa saman nata yana busa mata numfashinsa yana murza tafin hannu da sauri Sauri saida jawa ta kawo kayan tana magana ya cire bakinsa anata ya amsa da Sauri ya saka mata rigar da hijab din

ya Mike yana Rungume da ita Jawa ta Goya Ramlat " my love ina zuwa " zauna ki kula da yarki ya fice yana fitowa harabar gida ya nufi parking space suna tsinkayo ogansu dauke da matarsa da sauri suka nufi gun motar da aka kawoshi yanzu suka bude ya shiga gidan baya ya zauna direba ya shiga yaja suka tafi mota biyu nabiye dasu ya rungumeta gam yana murza tafin hannuta ya hade face dinsu " babyna meyake damar munke please ki tashi matata ya fada ya tura harshensa cikin bakinta ya kamo harshenta yana tsotsa cikin nutsuwa yana bata numfashinsa amma shiru ko motsi bakinsa ya cire a nata ya zuba mata idanu hankalinsa atashe yake yana daurewa ne kawai

Har suka Iso hospital cikin gaga aka amsheta special room aka kaita cikin ikon Allah Dr Fahad yazo shida kansa ya shiga bata temakon gagawa saida kwashe awa daya cur akanta Numfashinta ya dawo dede yashiga bincike matsalarta yagano komai ya saka mata driv da magunguna aciki harda Allurai bacci tasamu nutsuwa sosai ya fito soja nanan idan yake tsaye sai kai komo yake Dr Fahad ya fito yana murmushi soja ya tareshi hannu Dr ya bashi ya ki amsa yana binsa da ido " haba Soja bani hannu mana yanzu muje Office

" dan Allah Dr Karka raina mun hankali ya babyna ta farfado " eh muje ta farfado amma bacci take kuma zata iya kai har kusan dare saboda ta samu nutsuwa jininta ya dawo normal hannusa ya kama suka tafi Office suna zama ya koro masa bayani" Soja ba komi ke damun matarka ba cikine wata biyu gareta kuma mai bada wahala idan yaso kafin ya warware yana yawan sata hajijiya zata rikajin zafi sosai kuma kamar tanada damuwa Karika lallabata saboda akwai damuwa aranta shine yasa jininta yahau kadan yanzu yana sakata kasala cike da farin ciki Marar musaltuwa soja ya Mike ya rungume Dr yanajin wani iron dadi " Allah da gaske Dr Ramlana nada cikina ajikinta idanusa ya ciciko da kwalla saboda ya rasa mezai na murna murmushi yayi " wlh ciki gareta har na tsawon wata biyu kuma tajima batajin jikinta saide ko bata nunawa ne Nagode Dr sosai da wanan Albishir insha Allah zakaga tukuicinka
Chapter 101 · 0% Book details