← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 5 OF 152

Sashe 5

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

abdallah tana zuwa tasaki key ta bude get tashiga " wow part dinan ta hadu kofar parlo ta tsaya naman key tasa tabude cikin sa,a ya bude ihu tayi ta shige key ta murzawa kofar dukda tasan ba wanda zai iskota bedroom dinsa tanufa ta murda taji gam arufe tsaki taje ta dawo parlour ta kunna katuwar tv dake jikin bangu tashar FM ta kamo cikin sa,a wakar mutuniyarta ce takeyi Nancy Ajram ihu tayi ta Saki gashin kanta har gadon bayanta tako fara tikar rawa tin karfinta tana juyi cikeda farin ciki bata tsaya ba sai wakar ta gama aka saka wata tsaki tayi ta canza Tasha tana cikin canzawa taji kamar Ana taba kofar parlon remote din ta jefar jikinta ya fara tsuma hannunta ta 🙆🏻dora akai " amma wanan sojan anyi dan iska meya kawoshi garinan yau tana duk tarikice neman ceto gun Allah taje tarikice tarasa abunyi itade ko tana mayen hauka bata bude kofar ba da kanta gashi key din ajikin kofar tana cikin tunani taji an Kira Sunanta da karfi Ramlat...... ✍🏼

Daga Al'Kalamin
ummu fareesa😘

Ladingo ce😉

✍🏼✍🏼✍🏼
Ok
♀HATSABIBIYAH🤷🏻‍♀
💖💖RAMLAT💖💖

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
Yar mutan Niger🇳🇪

🌈 K DASHAN ALLAH🌈

WANAN SHAFIN NA SADAUKAR DASHI
MARUBUTAMU KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
R Ladingo NAYINKU OVER🌹🤙🏻

Bismillahir Rahamanir Raheem

🅿👉🏻1⃣1⃣&1⃣2⃣

......Murya da taji na kwara mata kirane yasa ta sabke ajiyar zuciya cike da murnar ba mugun soja bane ya kirata ta karasa jikin kofar" my brother bama haka da kai nifa yar gaban goshinka ce kai dawaye ana " kifa yi maza ki bude ba lokaci wlh soja yanzu ya shigo tare da mukarabansa cetonki

nazo yi
ai cikin rawar jiki ta bude kofar shigowa yayi tv ya kasha ya kama hannunta cikin Sauri ya rufe kofar ya zare key ya mata suka fice dede get din sukaga sojoji kusan biyar atsatsaye face ya hade ya murzawa kofar get din key ya yaja Hannunta cikin Sauri, sukabi kofar baya direct part din Dada ya nufa da ita suna Shiga ya hankadata cikin fada " wai ke wata irin yarinyace da batasan ciwon kantaba me ya kaiki part d'in Abdallah idan da ya ritsaki kinsan irin hukuncin, da zai miki to wai ina ma kika samu makullan gidansa baki ta turo tana murguda baki " wai brother saboda naje motsa jiki shine duk kakemun wanan masifar 😳 " Ramlat yanzu in gama, cetonki amma zaki fitsareni, shigowata kenan da mota naga kin nufi part din Abdallah bayanki nabi har lokacin da kika shiga ko minti goma ba ayiba suka shigo sa,arki daya idan yazo sai ya jima part din yinma wlh yau da kashinki ya bushe " to ngd azubazuba kai ko gajiya bakayi da surutu

" wai Naseer, meye ka takurawa shalele " Dada waifa dan naje part din mugun soja nayi casu shinefa " au shine ya tsareki baki ya Saki galala yana kallonsu " to yayi kyau ni de bazan fadi masaba, amma wlh ku guji ranar da zai damketa him dariya tayi ya kamo hannuwansa " haba brother was at a nake ma muje ka rakani part din mu murmushi, yayi yajata suka tafi " dadata zan dawo " to shalelena
,
----------- ------------ ------------

Tafe suke ta Rike Hannunsa , gama sai kananun idanta take kif kiftawa, harabar gidan ko ina sojoji sai hararasu take wani matashin sojane yabita da kallo ai kuwa ta tsaya cikeda tsiwa " kai karamin soja wlh kakiyaye kallon Ramlat dan ba saar kabace ko wanda ya taraku Ana tsoran kallona yake, saboda ina gaba dashi bare kai karamin alhaki kujishi da idanunsa irin na yancin Rani cikeda bacin rai ya nufeta ko gezo batayiba daga inda take tsaye naseer ne yajata" wai ke meye zai sameki wlh ogansu idan yaga kina musu rashin kunya jibgarki zaiyi. janta yayi suka tafi sunzo dede kofar su yinma Abdallah ya fito cikin kakinsa na soja, wanda yayi mutikar yimasa kyau tamkar ka saceshi dan kyansa

tana cikin masifa take my" brother yo ni wanan karamin alhakin zai rainawa hankali, da kabari na koya masa hankali yo bashi ko Abdallah bata kai karsheba idanunsu ya sark'e da juna, ihuuu ta kwarara iya karfinta ririke naseer tayi jikinta yafara rawa shiko ko tin hada idansu na farko ya kawar da kansa dan shi idan ba doleba to tsakaninshi da allah bayason abinda zai hadu da ita

kallon inda suke bai sake yiba saboda ma,aikatan gidan da sojojin da suka fara nufo gun lips dinsa ya ciza, aransa yace " akwai ranar kin dillanci shegiya mai zubin karuwai, sai na shayar dake gubar azaba mafi muni, part d'insa nufa cikeda takun izza yake tafiya ai tanaga ya tafiyarsa ta saki Naseer ta zuba da gudu iya karfinta take gudu,

********

Bata zame ko inaba sai cikin parlour su cikin as,a papin ta na zaune jikinsa ta fada tana shasheka " Ramlatuna daga ina kike keda wa kike gudu haka fashewa tayi da kuka" wlh papina wanan mugun sojan ne ya takurani ya tsaneni bayason ko ganini yanzu ma gani nayi yazo daga blaguro wai kai da naka naje gaishesa wlh papina ba kaga cin fuskarba abin baya fadowa saboda gudun fitina ji sukayi Ana dikira Ana

salamcewa" ke wlh Ramla kiji tsoran allah karya kike soja baya Shiga harakarki abanza banza " wai ke Rahama me ramlat ta miki ai sai kibar yarinya ta gama bayaninta " to ci gaba ina jinki baki ta turo " a mubar maganar kasan uwar dakinsa ce yanzu sai ta kwashe tas ta fada masa dariya yayi" to shikenan mu bari " ni ko zakici kaniyarki Mara's kunya kawai " papina kasan yanzu kawai a hada meeting a mana tsakani kasanfa mugune wlh idan ya kamani zaluntata zaiyi murmushi yayi " keda kikace baki masa komaiba to meyasa kike jin tsoran haduwar ku bayan kinsa shalelen mummyn kine koda wani lokaci zaki gansa a nan gun abbi dinki zaki shi zai muku tsakani " to muje ka rakani " a jeki abinki bedroom dinta ta shige tana gunguni,
wanka tayi ta gabatar da sallah la'asar ta kwanta bata jimaba bacci yayi gaba da ita

********* ********* *********

Yana zuwa part dinsa kai tsaya bedroom dinsa yashiga ya cire kakin sojoji ya dauki towel ya Shige toilet shower ya sakarma kansa idanunsa lumshe a hankali yake sabke ajiyar zuciya Yajima sosai Kafin yayi wanka ya fito mai ya murza mai sanyin dadi ya fesa turaruka masu mutikar kamshi ya saka jallabiya yayi sallah la,asar, kayan shan iska ya saka ya fito parlour kan,wasu lumtsuma lumtsuman kujero dake cikin parlour ya zauna remote ya dauka ya kunna Tv yanaso ya ga labarai dede lokacin yakejin Kara waya cikin mamaki ya kalli bangaran da yaji karan ai kuwa idanunsa soka kan wata waya mai masifar kyau tana neman dauki mike'wa yayi ya nufi gun wayar dauko ta yayi har lokacin kira ake akin Dena kiran picking

yayi " hello my Ramlat haka mukayi dake meyasa kike mun wulakanci yau kwana uku ina bin kanki amma kin ki wlh NASA anyi maganin sa ai yasan waye ubana agarinan. duk iskancin sa bai isa ya ja daniba kuma nasa an hanashi Shiga, duk wata Club da Muke zuwa bare hakan ta Kara faruwa yace shi bai busa miki hayakin sigari ba baima San bakison warin ba please ki daure yau, dif ya kashe Kiran kanshi har juyawa yake jikinsa ko ina rawa yake dabas ya zauna kansa ya dafe " innalillahi wainnah ilaihinrajiun" acikin gidan namu aka samu tantiriyar yar iska haka wayasa ya dauka yakira wata lumber, banji mai take fadaba har ya gama ya Mike ya fice daga parlonr,

--------------- -------------

Bata tashiba sai kusan magrib tayi wanka tashiyar cikin Riga doguwa Mara hannu sai fa

lokacin ta tuna wayarta part din soja "🙆🏻wayyo ni Ramdede, asirina ya Tonu ya zanyi tunawa tayi ba fa lalle bane yaga, inda ta ajeta " to yanzu ya zanyi da masu kirana tsaki ta wlh idan yana so in ya kamani kar ya barni da rai mike'wa tayi zuciyarta ko dar babu ta nufi part din yinma, kutsa kanta tayi parlour yinma na shirin Shiga tayi alwala magrib " daga ina kike baki ta turo ido tafara cicirawa kana ganinta kaga Mara gaskiya" abbi nake nema qara na kawo gunsa " qaran kuma Ramla waya taba mana ke to zo muje muyi sallah kafin baban naki yazo binta tayi suka he sukayi sallah magrib zaunar ta tayi har saida akayi sallah isha, tukun suka fito sunzo ba jimawa abbi ya shigo " abbi qara nakawo maka murmushi yayi" to wa ya tana min ke baki ta turo" wlh abbi sojan gidan nane ya adabeni ko fita ban isa nayi ya kama jibgata kamar jaga idanu ya zaro " wai Abdallah tab barni dashi dede lokacin ya shigo da sallama ai kuwa jikin abbi taji ta labe bata yarda ta kalli inda ya keba shiko bai samba ma allah yayi ruwanta a gun" yauwa Soja me kanwarka ta yima kake dukanta ido ya zaro amma baiyi magana ba saboda abbi da ya kashe masa ido to ina so daga yau bakai ba tabata ko kasa iyi mata wani Abu " to abbi zan kiyaye " da yafi maka " abbi ina son zamuyi magana zuwa gobe " to allah kaimu mazajen fama " to taso kaci abinci " yinma wlh banajin cin komai mike'wa yayi ya musu slm ya fice yana zance zuci

" wlh kafin na aiwatar da kudirina sai kinci ubanki Dole sai kin sa kankance zan Rama tunda nasami abin ramuwa mafi sauki, ko wani yace ki kuma zuwa part Dina ba zakiba

********

Tin ranar da akawa soja kashedin kar ya tabata agabanta take cjn karanta babu babbaka a gidan iskanci kala kala har bakin get take zuwa tana karairaya tace ko xaku kamani kukaiwa Mara kunya soja ne ko kallinta basayi saboda sunsa idan tana jin mugunta tarasa was zatawa agidan take nufosu dan ta taba rikewa wani ido acikunsu har gani ya fasayi, sai da ker ta rabu dashi,
Chapter 5 · 0% Book details