← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 47 OF 152

Sashe 47

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

" ai farin cikin ka shine nawa ko nabaka abaki Ramlat tacika tayi fam sai turo baki take murmushi yayi yana kallon Ramlat" eh bani amma keda my angel ba ruwana dan wlh kina sakamin abincinan abaki rigima zata tada amma ki gwada dariya tayi "to my love ai Nima matarkace ko zama tayi kusada kujerasa ta kalli Ramlat " my love kici abinci hararata tayi tana murguda jikin Abdallah ta jingina ta kamo hannusa ta Dora kan cikinta shafawa yayi

Yakalli jawa" kije kishirya kwanciya kafin mugama cin abinci yau zan duba babyna dakyau a ina Ramlat ke kwanci" my love bakaso nabaka abincin a dakinka take kwana "ok jawa jekiya abinda nasaki Kafin tayi bacci mik'ewa tayi tana dariya, "my love one good night hararata tayi ficewa tayi tana girgiza kai janyo plate din yayi,

ya saka hannu ya ciro ya bata abaki kin amsa tayi tana hawaye kansa ya rike" Ya Salam my Ruhina kinciki fitina yanzu yi hakuri kici abincin hannusa ta kamo tasaka masa abaki baiyi musuba ya amsa yanaci bakinta ta Dora anashi ya gano nufinta juye mata yayi ta hadiye tana murmushi ta goge hawaye. fuskarta haka yayi ta mata saida ta koshi tikon shima yaci yayi dam sauran girke girke ma bai ciba ya Mike suka tafi kitchen ya wanke hannu suka

fito a parlour yaga maganin saman table ya dauka ya balla ya bata ya dauko ruwan gora Mara sanyi ya bata Tasha yaja hannuta. suka nufi bangaransa ya rage mata kayan jikinta shima ya rage nasa yana hannuta suka shiga bathroom ya hada ruwan wanka yasaka ya ciki yayi mata wanka tass batare da ya taba komai na jikintaba sai dariya take tana watsa masa ruwa afuskarsa yana daura mata towel ya dauko ta kamar baby sai dariya

Take ya zaunar da ita saman bed ya duko yamata kiss saman lips dinta cike da shagwabe tace"Abbie " na'am my Ruhina bani 5 minute nayi wanka bathroom ya nufa bai jimaba ya fito daure da towel ya fito ya gege jikinsa ya shafa mai ya fitoda kayan bacci masu kyau da santsi ya saka Ramlat sai kallonsa take murmushi ya zagayo ya daukota ya goge mata jikinta da kanta ya murjeta

Da maiyukansa masu kamshi sai murmushi take tana shafa fuskarsa gaban mirror ya taje mata gashinta ya shafa masa mai ya kame mata da ribbon ya ciro kayansa na bacci Riga da wando ya saka mata yana murmushi " wow my angel kinyi kyau oya maza mu kwanta janta yayi suka kwanta ya dorata saman girjinsa bakinsa ya kawo daidai kunneta " oya my Ruhina yi baccinki agirjin mijinki kema kallonsa tayi tana

Lumshe ido alamun bacci yazo hannusa ta kamo tasa yatsarsa abakinta tana tsotsa kamar tasami Sweet bayanta yake shafawa ahankali yana yana gaya mata maganganu masu tsada Kafin arufe minti biyar tayi bacci da yatsarsa abakinta murmushi yayi " my Ramlana rigimanma uwar kishi tin ahaka ina kika dawo normal shifideta

Yayi ya zare ya tsarsa abakinta yayi Adu'a ya tofa mata ya lulubeta da blanket ya sabko daga gadon ya kashe wutar dakin ya kashe ya kunna Mara haske ya fita ya rufo mata kofar ya nufi bangaran jawa parlon ba kowa ya nufi bedroom kofar ya morda yashiga tana kwance ta hade cikin kayan bacci kananu bakin gadin ya karaso " hajiya jawa bacci kike, murmushi tayi

"My love idona biyu my love one tayi bacci ko gadon ya hayo ya kwanta kusanta yana shafa cikinta" ya babyna rungumesa tayi tana dariya " gashinan yana gaisheka shafarta ya fara "jawata ina godiya sosai zatayi magana ya had'e bakinsu ya fara bata zazzafan kiss Wanda yasa ta kasa hakuri ta biye masa har suka fada duniyarsu ta maaurata Asuba ta gari,

*********************************

*washe gari* Bayan sunyi sallah Asuba saida yayi dan Kari Kafin su koma bacci, Ramlat tinda masoyinta yasata bacci bata tashiba sai karfe 7:00am ta tashi tashiga bathroom tayi wanka ta daure Alwala tayi sallah ta koma ta kwanta tana juyi kan makeken gadon tana kiran Abbie har bacci ya dauketa su jawa basu tashiba sai karfe goma sukayi wanka,

Suka fito parlour su shaffah har sunyi breakfast dinsu suna zaune suna hira gaishesa sukayi ya amsa " ina Ramlat tayi breakfast shaffah tace" bata fitoba bangaransa ya nufa parlon shiru bedroom d'in yashiga tana kwance da Sauri ya karaso ya dauketa cak ya nufi bathroom ya hada ruwan wanka ya cire mata kayanta

Ya nasata abahon sai lokacin ta bude idanta ta kallesa murmushi ya mata yaci gaba da mata wankata saida ya wanketa tass ya daura mata towel ya daukota ya zaunar da ita ya goge mata jikinta ya shafa mata mai wayasa ya Fido daga aljihu ya kira jawa ta kawo masa kayan Ramlat ko minti biyu baayiba ta kawo masa

daga kofa ta tsaya yaje ya amso ya saka mata ya fesa mata turaransa " to muje kiyi breakfast daukarta yayi akafadarsa sai dariya take tana sakar masa kiss akumci murmushi yayi saida sukazo dab da kofar babban parlour ya sauketa har zata fara kuka ya tsareta da ido yana girgiza kai itama kai ta girgiza sukayi murmushi atare yaja hannuta yaja suka shigo parlour jawa

Ta sami dan wake sai ci take ya karaso gunta" kinsan Allah jawa kirage cin abunan fa ki daure kina cin wani Abu murmushi tayi" to my love zan daina Allah nafi sonsa Akan komai my love one good morning kallon soja tayi tana turo baki nufinta jawa tabar mata magana murmushi

yayi mata ya girgiza kai murmushi tayi tarike hannusa cikin shagwaba tace"Abbie kallon su shaffah yayi" ku dan ubanku bakuga yayarku bane da Baku gaisheta tare sukace" Anty ina kwana dariya jawa tayi " wlh my love bakada dama Jan hannu Ramlat yayi suka nufi kan dining jawa tazo tayi serving dinsu ta zauna tea kadai Soja yasha,

Ramlat ko waina taci da miyar kayan ciki shi ya rika bata abaki har takoshi yau anti sa,a batayi rigimaba ba sai ya taunaba jawa kallinsu take tana dariya " my love wlh ka shagwaba my love one murmushi yayi ya Mike ya kama hannu Ramlat yaje ya wanke mata hannuta suka fito ya bata magani Tasha ya zaunar da ita " jawa zo in ganki zan fita mik'ewa tayi Ramlat ma ta Mike kallonta yayi ya girgiza

mata kai komawa tayi ta zauna jawa tabi bayansa har bedroom d'insa tana tsaye har ya canza kaya ya kalleta yaga shi take kallo gira ya daga mata"ya dai tan mata ko namiki dariya tayi ta rungumesa " eh wlh dan saurayina kamin sosai makuwa murmushi yana shafa bayanta " to badamuwa tan mata kin sameni asadaka " to dan

saurayina Nima ka sameni asadaka " to jawa zan fita please karki taba Ramlat fa " to insha Allah kenan ba yau zaka maidasuba " eh ba yauba sai zuwa gobe"Allah kaimu sai kadawo janyeta yayi daga jikinsa suka fito Ramlat ko kallon inda suke batayiba " my angel bye sai na dawo ya fice,

Jawa ta kirawo Ancim ta kwashe kayan da akayi breakfast atsorace ta zo ta fice amma abin mamaki ko aka Ramlat bata kawo da itaba jawa ta zauna kusanta " my love one ya kk banza ta mata shaffah tace " wlh anty jawa baki rabo da tabi " kijiki fa kin isa ki shiga tsakanin nimune dangataka biyu muka hada ai kin sani basai na fadaba mik'ewa tayi,

Wlh natafi na kwanta my love one natafi murmushi nabeela tayi " wlh bakya rabo da abin dariya wai Anty jawa yaushe kika koyi surutu haka, " wlh kibari kawai nima bansaniba maybe ko baby ne yazo ahaka dariya sukayi tashige dakinta ta kwanta,

*******

" Gide mamah bakisha dariya ba wlh jiya zan shiga parlour yinma naji anawa wanan nunar rana fada ya maido mahaukaciya ya koma da ita tin kafin iyayanta su sani bus he tayi da dariya" a haba kice shima yanzu baya sonta ai kuwa Dole nakaiwa Rahama gulma" kai mamah bakida dama ni wlh soma nake naje naga wainar da suke toyawa nazige shegiyarnan mai taurin

kan tsiya Ana tausaya mata bata gani ai kuwa da kin kyauta kicedai aikin boka baitafi abanza rerandin da nayi bai tafi abanzaba ai soma nayi ace ta bi duniya yawon karuwanci ido safna ta zaro"mamah kamar ya ban ganeba " kinci uwarki karki gane mana safna ce cikinta ya wuntsila da gudu ta nufi toilet ta rika kwarara amai ta galabaita sosai ta fito " ke safna amai dan ubanki cikine kika kwaso ko wayyo ni Asiya nashiga uku

" kinga ni lafiyata kalau jiyafa na fara sallah kawai manjan da nacine dazu bai soyu sosaiba shine na amayar ame zan kwaso ciki nida ba maza nakebi ba " to amma ai kinyi fari kin Kara kiba " a to ba damar nayi bayan hankalina kwance ficewa tayi tana gunguni mamah ta zauna tana nazari dan har yanzu bata yada da yarta ba

Abdallah tinda ya fita bai dawoba sai dare ya fito daga mambila lokacin suna parlour azaune jawa ta so ta taresa ta masa sannu ya amsa " Baku kwanta ba " eh fira Muke su shaffah suka gsishesa suka Mike sukayi makwan cinsu ya kalli Ramlat " my angel ba oyoyo kai ta girgiza murmushi yayi" my love abinci fa " wlh gidan yinma naciko cikina da fatan yau kinci abinci ba danwakeba murmushi tayi

" eh naci saidai nayi Amai " ayya sannu to aje ashiryamin kwalliya ta musamman " to an gama ta fice tana dariya gun Ramlat yazo ya dauketa cak" my Ruhina menayi ake fushi dani mutsu mutsu take tana dukan girjinsa tana kuka bai direta a ko inaba sai bathroom, yacire mata kayanta tana kuka tana dukan girjinsa har yagama mata wanka ya sabota akafada ko towel bai nada mataba
Chapter 47 · 0% Book details