Sashe 32
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
ya zauna ya rike hannuta yaci gaba da mata Adu'a na'uran dake jone jikinta tafara bada Alamar Ramlat ta farka da sauri ya dago kansa ya kali gun da na'uran take kamar
amafarki yaji hannunta dayake rike cikin Nashi yana mutsawa Kara damke hannun yayi cikeda farin ciki yake kallonta yada numfashinta ke sabka a hanakali kifa kasan yayi saman girjinta ya fashe da kuka" my angel Nagode wa Allah da yadawo miki da numfashinki,
Hawayensa dake zuba saman girjinta shine yasa ta bude idanta tarr sai akansa hannuta daya tasa ta dago kansa dagowa yayi suka kurawa juna ido saide kallon dayaga tana masane ya Kada hantar cikinsa Amma ya dake dan yasan Dama hakan ta faru tinda basa zama inuwa daya murmushi ya sakar mata ya shafa gefan fuskarta ya hade face dinsu yana Shaka mata numfashinta ya Dora lips dinsa saman nata yana lasar lips dinta ya sakar mata kiss yayi mata agoshi ya dago ya zauna wayarsa ya Fido daga aljihun gaban rigarsa ya kira lumber Abbie hannuta ya rike gam cikin nasa yana murzawa bugo daya abbie ya daga cikin farin ciki yace" Abbie wlh ta farka yanzu haka gata ina kallonta tana kallona dan Allah kuzo kitt ya
Tisnke kiran ya kira lumbar doctor bugo daya ya daga " doctor kazo yanzu ta farka, bai jira mai zaiceba ya tisnke kiran, yana kallonta yana mamakin
kallon da take masa dan Ada bata hada ido dashi saidai yau akasin hakane murmushi yayi" kina mamaki ne kin gani a kusanki knocking, din kofar akayi ya Mik'ewa yayi da nufi yaje ya bude yaji ta rike hannusa tafara kuka tana cewa" Abbie....✍🏼
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
👉🏻Duk daga Alkalamin✍🏼
Ladingo
MIJIN YAYA MUNEERA
HATSABIBIYA RAMLAT
MIJIN TEEMAH SABON SALO
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻4⃣5⃣&4⃣6⃣
.....kafin kace me gun ya cika da jama'a Ana neman ta yada za,a zacirota driver babban motar ya rikice ya Dora hannu akai yayi kisan kai dede lokacin Abdallah yaji gabansa na mahaukacin bugu hankalinsa ya masa kwanciya ya nufi gidansu yana Adu'a daide
babban titin maitama yaga cincirudun jama'a agefen titi karasowa yayi yaga menene gabansa nafaduwa yayi parking ya fito dan yau ya hana security sa binsa gun ya nufa yaga Ana kokarin ciro mutum motar da yaganice ya Dana fasa ihuuuu
tin karfi yakira sunanta " Ramlat..... Da gudu ya Kara so ya shiga kasan motar yana lalube har ya kamota ya janyota yana fitowa da ita jama'a suka dau dikira da sallama cewa duba dayada ta koma fuskarta sosai tajimo jikinta ko ina jinine ke fita
GA kanta yayi mugun jin ciwo har ya fara kumbura Abdallah na ganin haka ya rungumeta ya fashe da kuka " my angel ya zakimin haka wlh banyi dan na batamiki ba yanda kike sona haka nake masifar sonki wlh kina mutuwa Nima mutuwa zanyi dayake kusa da gidansune mutane dayawa sun
San Abdallah wani ya karaso ya dafa kafadarsa " yallabai wanan fa tana neman temakon gagawa zama kana kuka ba naka bane kayi kokari akaita hospital tin kafin yan sanda su karaso mik'ewa yayi da ita jikinsa " please tukani ka kaimu gida mutumin bai musaba Abdallah ya shiga gidan baya,
Rungume da Ramlat mutumin yaja suka tafi kai tsaye ta kofar gaba ya shiga har cikin babbar hospital din dake Family's estate bagayyah suna isuwa tin kafin ya ida Parking Abdallah ya bude murfin motar ya fito cikin gagawa aka amsheta nayi emergency da ita kafin kace me likitoci sama da uku Akan Ramlat atsaye suna neman ceto ranta Abadallah ya kira Dr fahad
babban doctor, da akeji dashi a Nigeria cikin sa,a yasame sa yamasa bayani kafin awa daya ya Iso hospital din ya shiga dubata sosai ta jimu sosai saide babu karaya amma aduk alamu doguwar suma tashiga bashida tabacin tashinta nan kusa saboda kanta ya bugu sosai saide abinda ya gane idan ta farka normal zata tashi, sai kusan bayan away biyu lokacin da Dr fahad ya fito har zufa ke keto masa dan yana tausayi yarinya duk da ya saba ganin abinda yafi nata,
yan gidan sun cika Asibitin kowa hankalin sa atashe yake suna GA in fitowasa suka nufi gunsa jikin hamza har rawa yake dan Abdallah ya zama kamar butum butumi baya magana sai kallonsu yake Abbi ya tare Dr fahad " doctor yaya jikin nata dafatan bata jimuba sosai " to muje office sai namuku bayani soja ya karaso,
gun Dr " please Dr zan iya ganinta ya take ciki " gaskiya yallabai kabari yanzu bazaku ganta office yashiga suka biyoshi zama yayi yana kallonsu, " to agaskiya yarinya ta bugu sosai dan tashiga doguwar suma amma da yada Allah zata tashi normal saidai
Bansa ranar tashin taba idan Allah yaso zata tashi yau ko gobe ko jibi Allah shine masani Abdallah kansa ya dafe yarasa mai kemasa dadi Abbi yace" to Allah yatashi kafadinta hamza ko magana ya kasa ya fito harabar asibitin yinma ko banda kuka ba abinda take tausayin mamar Ramlat, ga, tana jego taji labarin yarta rai hannu Allah
Abdallah duk ya susuce yarasa nutsuwarsa yarasa yada zaiyi da ransa, har yasa an mama driver da ya bige Ramlat kuma yasa aka sakesa dan yasan Allah ya kaddaro da kuma shine sila kafin wani lokaci labarin ya baza Family's gabaki daya kowa hankalin sa atashe yake tin Ana boyewa anty Rahama har hamaza ya fada mata gaskiya murmushi tayi tace Allah yatash kafadarta bawa baya wuce kaddarasa kaddaratace ta fitar da ita cikin hadiri
Zuciyar mamah fari tass har catake dama ta huce daga suman da tayi amma safna harda kukanta,, yau har tsawon kawana biyu amma Ramlat bata farfadoba hankalin mutanan gidan ya Kara tashi sosai ba kamar Abbi da Papi
Dada na zaune a parlour ita da tsoho mai ran karfe Abdallah ya shigo fa sallama jikin Dada yaje ya zauna cikin sanyi murya yace" mai ran karfe shawara na kawo mai zai hana afita da ita waje ko Allah zaisa ta farfado dawori, kallonsa dada tayi" eh tinda ka kasheta ai kafadi haka kuka ta fashe dashi ka takura yarinya bur ka tsaneta komai
tayi sai ka kamata kana dukanta kamar an baka horo ai ance data fito daga gidan kane abin ya sameta yanzu haka kai katabota har hatsarin ya sameta" ke Rashida kinada nuna babbanci yaranna dukansu jiko kinkine kai kuma Abdallah kafin kazo da maganar nan Mahaifinka yamun ita kuma na hana ko ina Allah ne duk inda take idan Allah yaga damar bata lfy to fa zai bata ba sai kun dauketa kunaka kasar yahudawaba,
Insha Allah hassana zata sami lfy kuci gaba da mata Adu'a ita tafi bugata ayanzu kaga rayuwa ko abinda nake fada maku kullum mutum bakomai bane agun Allah cikin lokaci kadan sai ya sauyaka jawa ce tashigo da sallama tafada jikun dada tana kuka dan sai yanzu taji Abdallah bai fada mata " ke
Jawaheer kiyi hakuri ai Adu'a zakiwa far uwaku ba kukaba mik'ewa yayi ya shiga dakin dada inda suka saba hira ya kwanta gadon yana yana tunu irin hira da suke amatsayin sa na aljani da irin shagwabar da take masa da sangarta dayada take Nina masa zalar so tsakaninta da Allah duk ta dauka shi aljanine amma ta
Aminta da kaunarsa hawaye suka zubo masa man kumcinsa " my Ramlat Allah ya tashi kafadarki wlh danasan abinda nawa jawa agabanki zakiji haushi harta kaiki ga neman rasa ranking to wlh da bazanyi ba banyi tunanin son da kikemin yakai hakaba duk kinayinsa arashin sani abadini kina son Aljani amma azahiri nine wanda kike mahaukacin so
Saide nima ina kaunarki fiye da komai tin lokacin da na Dana miki tarko Ashe ni na fada arashin sani gashi kinaso kimin nisa zaki auri wanina my angel I love you wlh ina mugun sonki hawaye yaci gaba da zabu cikin idansa, zaune anty Rahama take ta saka baby gaba tana kallo gani take kamar Ramlat ce
Agabanta hawaye ya zubo kan fuskarta aranta take cewa Allah Ubangiji nagode maka na amshi sauyan da kamin in ki Hassanata na da Rabin tashi Allah katashi kafadarta yinma ta kalleta " Rahama kiyi hakuri Adu'armu take bugata kibar kuka insha Allah zata tashi kai ta Kada tashiga shayar da yarta
" kiyi hakuri kisaki ranku insha Allah zata tashi kinga gobe sunah " yinma babu komai Allah ya tashi kafadarta " Ameen kirika ba hamza kwarin guiwa kinga yada damuwa ta masa yawa ga, Nabeela ma bata aiki sai zancen yar uwata to da wanne zasu ji muyi hakuri wlh nima daurewa kawai nake ga, Abdallah nakasa gane kasan,
Nandai tayi ta lalabata washe gari aka radawa yarinya sunan Rufaida ba wani taro sai Family kowa zuciyarsa ba dadi duk natajin magana yarinya suna sonta Family da yanma misalin karfe shida Abdallah ya shiga cikin hospital dan yau yayi niyar sai yaga Ramlat office din doctor fahad ya shiga wanda
inda yana gari to zai zo ya duba wanda ya dace ya tafiyasa dan na nan kadai yake da office ba da sallama ya shigo cikin dan ya kirasa yace yana ma cikin asibitan " ah soja barkada zuwa yanzu ko nafito daga gunta rauninka duk sun fara warkewa hannu ya bashi suka gaisa " doctor please inaso ganita koda minti dayane muje naganta zan mata Adu'a
Jim yayi kuma sai yace" ok muje cikeda far in ciki ya bisa sukaje har room din da take duk na'ura ce ajone ajikinta " to karfa kajima kai ya daga shikuma ya ficewarsa gun da take ya karaso gatanan kwance ba rai dugawa yayi gaban gadin da take ya kamo hannuta " my Ramlat tashi dan Allah kinji wlh ina sonki sosai kanwata karki mun haka please ki tashi