← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 40 OF 152

Sashe 40

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Mazaba tayaya zaki ita wanan iskancin acikin gidanku to ki iya bakin ki in dai don ki had an I da my love ne to kinyi kadan munafuka kawai " yanzu jawa saboda Ramlat ki cimin fuska haka muna tausayinki halin da zaki shiga amma baki gani ko tsaki tayi ta Mike ta shige dakinta murmushi tayi " wlh nayi alkawalin sai na zugaki kin fada yau na fadi amma gobe kece da faduwa, jawa na shiga

Ta fada saman bed ta fashe da kuka tana tunawa yanzu soja ya sami zabin ransa ita batasan makomartaba awajansa saida tayi kuka mai isarta ta Mike ta wanko fuskarta ta nufo parlour " shaffah sannuku da aiki " lah anty jawa ai ba komai knocking kofa akayi jawa taje ta bude Su jameela ne rungumesu tayi tana murna Anty sannuku da zuwa " yauwa parlour suka karaso suka zauna hadeeza tace " nabeela gaba daya kuka taho

Kukabar Ramlat" to anty hadiza ko mun tsaya ba yada zatayi da muba shiyasa, shaffah na gama girki ta zubo a babban tire ta aje saman carpet ta shimfida Leda jameela tace " wow Ashe autar yinma Amaryar Ahmed ta iya girki haka face ta hade hawaye na zubo mata " au

bakiso to Allah baki hakuri na bari doyace ta dafa fara da farfesun naman kaji sosai sukaci har jawa sosai taci su safna an zage sai danna ake kowa saida yaci iya cinsa suka Dora da drink shaffah ta tatare kayak ta wanke nabeela ta gyara gun hadiza tace" kefa safna sai shegiyar kiyuwar tsiya

Kina zaune jameela tace" jawa ina so kisawa zuciyaki hakuri da dangana da kauda kai tsakani Yaya Abdallah da Ramlat idan kikayi hakan to insha Allah zakici riba karki bari shedanun mutane su zugaki sukaiki su baro wlh duk abinda hakuri bai bakiba tofa rashinsa bazai bakiba hadiza tace " tabbas hakane dan haka kiyi hakuri ki zauna da yar uwarki lafiya karki bari shedan ya rinjayeki kinga ayanzu ba lafiya garetaba duk abinda zata yimiki to kiyi hakuri

Tana dawowa haiyacinta komai zai wuce saboda tana kaunarki karki yada Algungumai munafuka su zugaki kanta ta sada masa" wlh ba komai insha Allah ta bangarena ba zaasami matsalaba " yau to haka yayi kyau Allah ya Baku zaman lafiya, man sukayi ta mata nasiya har ta Saki jikinta safna ko sai cicira ido take jawa taki saurarata bare tasami damar kitsa tigunta basu suka bar gidanba sai dabda magrib suka

Tafi har su shaffah sai ita daya ta gyara gidanta ko ina ta badeshi da kamshi,,, bangaran Abdallah tinda ya shiga dakin Dada bai fitoba saida akayi sallah la'asar yayi Alwala ya fito bayan yayi sallah hankalinsa na GA Ramlat amma har yanzu basu watseba shikuma yanajin kunyar anty maimuna dan haka gaba daya yabar gidan

---------------------------------------------------

Lokacin da su shaffah sukazo har anti sallah magrib aparlour ta sami Ramlat tayi tagumi tana kallon tv tana ganin shaffah ta Mike tana murmushi shaffah ta rungumeta " my sister I miss u kinganin sai yanzu ko yinma tayi murmushi " ai kinganta har tagaji da kukan tayi shiru tana kallon tv " yinma tayi sallah " eh tayi sakinta tayi ta wuce ciki binta tayi tana kiranta " sister Abbie har ta fara hawaye, kallonta tayi, cikeda tausayi

" my sister kiyi hakuri zaizo kodan ya baki magani kinji bara nayi sallah toilet ta shiga tayi wanka ta dauro Alwala tazo tayi sallah magrib tana gamawa aka kira isha, " my sister yi Alwala kizo miyi isha, zuwa tayi tayo
Alwala sukayi sallah isha, tanima zaune tana Adu'a Wanda ita kadai tasan mai take cewa mik'ewa tayi tacire hijab,

Taja hannuta suka fito parlour Abbie na zaune " Ramla so mana yata kafada ta make tana labewa bayan shaffah murmushi yayi " Allah baki lafiya cikin gagawa " amin dai shaffah kuje kiga ko zataci Abinci Jan hannuta tayi suka nufi dining tana kujera ta zaunarta ta zuba mata tuwan tukekiyar shinkafa da miyar danyar kubewa da da bushashan kifi amma ta kauda kanta tana hawaye " kigi hakuri kici zaizo yayan yanzu baki ta turo ta Dora kanta saman table

Mik'ewa shaffah tayi ta dawo parlon " yinma wlh taki ci kuma yunwa takeci fuskarta har ta fada " ai ni yau bansan idan Abdallah ya shigaba tinfa darana faukomin wayata na kirasa wayar ta kawo mata tayi dealing lumber sa kena yayi sallama parlour wayar a hannusa kusanta ya zauna " wai kai ina kashiga haka kai ya Sosa" yinma ina fa part Dina tin magrib Ana nayi wanka na canza kaya Abbie ina yini

" lafiya ai kai zan gaida tinda saida ka shiga ka fita ka kulla tugun da aka aura mama yata murmushi yayi" yana Sosa kai " yanzu ba wannaba tashi gatacan wlh taki cin komai wuni guda sai kuka jeka tana dining table mik'ewa yayi" yinma ai da sai akirani ficiwa yayi tana zaune ta hada kai da guiwa tana kuka tausayi ta bashi,

Ahankali yaja kujera ya zauna kusanta yasa tattausan hannusa ya dago kanta ya jinginata da kafadarsa " my angel kimin afuwa kinji matata ahankali ta bude idanta ta kallesa hawaye na zuba kan kumatunta ta turo baki alamar tayi fushi murmushi yayi ya gyara mata zama ajikinsa ya saka hannusa cikin tuwon ya ciro yasa miya ya kai mata baki

Kai ta kauda kan ya rike da hannu daya yana murmushi ya tura mata tuwon a baki kin taunawa tayi ta yayi yayi taki ta tauna fuskarta ya kamo ya had'e face d'insu ahankali ya lalubo bakinta ya fito da tuwon ya taunesa sosai ya kamu bakinta ya juye mata aikuwa ta hadiye tass " kina nufin ahaka zakici wani yaciro yasa bakinsa ya taune ya hade bakinsu ya juye mata ta kuma hadiyewa tana dariya haka ya rika mata,

Har saida ta koshi ko wata loma sai ya tauna yake bata har tayi dam tana dariya har ta manta fushin da take dashi kallonta yayi " my Ramlat kin iya rigima ko hannusa ta kamo mai miyar tasaka bakinta tana lashewa yatsotsin hannu ko tana tsotsa saida ta lashe miyar tana dariya murmushi yayi " good Mrs Abdallah tashi muje na wanke hannuna kisha magani,

kadanta ta Dora akafadarsa tana shafa wuyansa ahankali tace" Abbie " na'am Mrs Abdallah ya akayi jikinsa ta shige tana son yin kuka tana kiransa" my angel me kike so bacci kikeji ko, kai ta girgiza alamar ah ah tana kallon bakinsa dan ita abinda yayi mata da yana bata abinci shi take so yayi mata ido ya kora mata yaga bakinsa take kallo janyeta yayi yana murmushi

Ya kama hannuta suka shiga kitchen ya wanke hannusa ya wanke bakinsa itama ya wanke mata hannuta da bakinta rawa ta fara masa da juyi tana dariya harda tsalle murmushi yaja hannuta suka fito maganin yana aje yinma ta bashi ya bata

amma taki sha tana nuna masa ya mata irin na abinci gudun kar ta tona masa asira yaja hannuta " muje to ki kwanta idan bazaki sha maganinba " a haba ya zakace ta kwanta batasha maganiba ka lalabata kasan bazata sha maganin ba idan ba kai ka bataba

" to yinma bara na gwada ko Tasha muje da kinsha sai ki kwanta wlh nagaji sonake naje na kwanta hannuta yaja suka shiga shaffah sai dariya take yau Ramlat tana fashen wuyar da yake bata suna shiga ya zaunar da ita bakin gado ya bata magani ki tayi saida yasa abakinsa ya hade bakinsu ya saka mata ya bata ruwa tukun ta hadiya " to maza kwanta kiyi

Bacci jikinsa ta shige ta Dora hannuta kan lips Dinsa tana shafawa tana kallonsa tana lumshe idanta rankwafowa yayi yana hura mata iskar bakinsa ya saka bakinsa akunneta ya hura mata iska face dinsu, ya hade suna shakar numfashin juna lumsasun idanunsa ya kora mata itama take kallo harsheta ta Fido tana lasar karan hancinsa ta lumshe idanta murmushi yayi " I love u Mrs Abdallah salonki na kayatar dani ahankali ya janye hancinsa abakinta ya hade bakinsu gu daya cikin nutsuwa ya fara tsotsar bakinta Wanda yakejin na masa wani irin zaki tamkar zumuwa ahankali take hadiye yawunsa tana lumshe idanta bakinsa yazo cirewa ta saka masa kuka ido ya zaro Dole ya hakura yaga iya gudunta ai kuwa ta Dage idanta alumshe

Tana tsotsar lips dinsa yanayin yada take tsotsar ne ya fara sakar masa wani yanayi wani irin salo ya fara mata Wanda ko minti uku baayiba bacci ya dauketa bakinta cikin nashi ahankali ya zare bakinsa yana murmushi ya kwantar da ita ya lulubeta da lallausan bargo ya sake mata kiss agoshi " rigimanma ai banaso tin yanzu ki goge akwai lokacin nunami mahaukacin love,

Ficewa yayi ya fito parlour" yinma wlh daket Tasha saida nayi fama murmushi tayi " ai nayi kokari jeka yata ita daya sallama ya musu ya tafi,,, lokacin da yazo gida goma tayi jawa na dakinta akwance amma idanta biyu bangaransa ya wuce yayi wanka ya shirts cikin kayan bacci kalar pink masu sulbi bangaran jawa ya nufa tana kwance akofar,

Ya tsaya " kinyi bacci ne shiru tamasa tamkar tayi baccin dan yau tana son kebewa fitowa yayi ya nufi kitchen ya hada coffee yazo parlour ya zauna yana sha yana tuna angel yana murmushi yana shafa sumar kansa datayi luf luf har ya shanye murmushi yake shi kadai. Yana gamawa ya komai bedroom din jawa yanzu wutar dakin akashe wayarsa ya haska

Ya hayo kan gadon " jawa kinyi bacci lumfashi tashiga saukewa tamkar mai bacci kwanci yayi ya janyota jikinsa ya rungumeta jikinta yaji zafi gum " Allah sarki yarinya mai hakuri zazzabi haka ajikinki amma kika iya bacci tashi yayi zaune ya cire mata Riga ya dorata saman girjinsa yana shafa bayanta ahankali

Wanda. Hakan ba karamin dadi yayi mataba Kara shigewa jikimsa tayi tana nishin zazzabi cigaba yayi da shafata yana mata sannu " jawa ko mutafi hospital yanzu murta kamar
Chapter 40 · 0% Book details