Sashe 43
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
lamo tayi idanta a lomshe ta kamo hannusa tasa abaki tana cizawa ahankali murmushi yayi ya gyara mata zama ajikinsa yana shafa kashin kanta driver yaja suka tafi.... ✍🏼
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutan Niger🇳🇪
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻6⃣1⃣&6⃣2⃣
.....lokacin da suka iso asibinti taji dan sauki zazzabi ya rage Dr Ameera ce ta duba har fitsarinta saida ta auna ta bata maguguna tayi mata Allura tana murmushi tace" wanan Albishir da kaina zan fadiwa yallabai jawa kallonta tayi " Dr Meke damuna please ki fadamin
Hawaye har ya fara zuba daga fuskarta kafadarta ta rike " haba jawaheer menene na kuka karuwa ce Allah ya Baku kinada shigar cikine na sati biyar inaso ki rage cin Abu mai maiko dayawa saboda kinada fara masasara batason maiko ki kalli yada idonki yayi tsanwa
Zaki iyacin komai na Marmari amma ki rage cin maiko saboda kinada ciki zata iya tashi sosai ki rika shan maganin wanan rage karfinta ajikinki saboda tana shan jini sosai amma shi maganin yana Kara jini Dole sai kina samin kulawa sosai zan Mira yallabai na masa bayanin komai asa Ido akanki saboda kar kirika cin maiko " Dr nifa yanzu bana shawar komai kamar danwake da man kuli
"To ai kinji zakici amma ki rika zuba mai kadan mik'ewa tayi " to nagode bara nashiga, cikin gida tafice direct part yinma shiga parlon tashigo da sallama yinma na zaune ita da Abbi ta duka ta gaishesu yinma ta kamota ta zaunar da ita " my daughter daga ina kike ina su Ramlat kanta ta sada" daga cikin hospital nake zazzabi ke damuna suna gida lafiya su lau "Ayya sannu ya jikin " da sauki
An bani magani tayimin Allura Abbie yace" Allah ya Kara lafiya mijin naki yana tafe zuwa gobe yau suke gama taron kanta ta sada batace kalaba " kina iya cin abinci ko "eh inaci yinma na tafi na gaishe da mummy Wanda ya kawoni na jirana " to sannu da kokari Allah ya baki lafiya ya dota tana zaune ba rigima ko " eh bata rigima,
Abbie na tafi " to ki gaida gida ficewa tayi ya kalli yinma " kinga ikon Allah ko matar mutum kabarinsa kowane aure yanada nashi kaddara murmushi tayi" to ai cikine da yarinyana duba da yada taciko da GA idanta yayi tsanwa kasan fa tana da farar masasara to idan irinsu sun sami ciki basuda wuyar ganewa " masah Allah Allah inganta rabo sai maishi Allah yaba Hassana lafiya baiwar Allah "
Ameen, tana zuwa part din anty rahama ta gaisheta bata jimaba ta mike tayi mata sallama " ince dai bata shamiki kai uwar rigima kina ta kanki " lah mummy bata damuna ko kin kawo Rufaida na kaita " Nima yanzu bata tawa bare Rufaida " to natafi ta fice tana murmushi
Part din Dada tashiga a parlour ta Tarda tsoho mai ran karfe taje jikinsa ta zauna " mai gidana ya kake " kinga karki kashemin miji kin tura naki cikin daga ni ki kashemin nawa dariya jawa tayi " kai Dada ba fa wajan yaki yajeba taron sani da wani yaje to yanzu dai ina kwananku ya tsufa dariya sukayi suka Amsa atare Dada,
Tace" ina kika baromin shalelena " suna gida nima hospital nazo wlh zazzabi ke damuna kwana biyu " to Allah ya baki lafiya ya kuma inganta " Amin" Ashe bakida kunya shiru shirun banzane dariya tayi " to ai Adu'a kika min kuma na amsa ko tsoho kai ya girgiza" yanzu ina kika baro Amraya taki " tana gida mik'ewa tayi natafi mijina baiceba in Dade baki Dada ta kama ficewa tayi tana dariya ta fito harabar gida ta hadu da safna " safna manya
Ina zuwa " wlh zan dan fita ne Ashe Hatsabibiya ta tare ko biki baayiba to Allah ya kyauta ya zaman naku yake tafiya tana ta zuba tijara ko barama na biki gidan naki wlh jawa ki farka daga baccin da kike dan ki kwatarwa kanki yanci karuwarnan tana tashi daga dog on baccinan kin shiga uku wlh kinaji kina gani zata rabaki
Da mijinki girji jawa ta dafe gabanta na faduwa ta kalli safna " wlh abakinki aniyarki ta biki muguwa kawai bakida aiki sai gulma ai yaya ya fadamin irin jibgar da ta miki kuma ni bazaki bini ba munafuka kece karuwa ba itaba ki tsaya ki nemi miji kiyi aure yafi miki wanan yawan dandi banza Mara da'a ta fice ta nufi kofar get tabar safna da cizon yatsa tana fitowa kofa tashige mota suka tafi
Amma hankalinta atashe tana tuna karfa aje da gaske Ramlat zata rabata da mijinta Wanda hakan yana daidai da mutuwarata ce dan tana masa wani mugun so Wanda ita kanta bata San yawan saba hawaye ya fara zubowa daga fuskarta tasa hannu saman cikinta tana shafawa wayarta tayi ringing screen din wayar ta kalla cikin Sauri tayi picking ta Kara akunne " hello my love " ya naji kamar kina kuka murmushi tayi
" haba kuka kuma " ok ya jikin naki Dr Ameera tamin bayanin komai zan baki kyauta ta musamman nagode jawata ki kularmin da babyna dakyau ki kiyaye karkici Abu mai maiko yanzu kina ina " gamu ahanya zani gidana murmushi yayi,
" ok maigida sai kin Iso ina Ramlat batayi rigimaba da zaki fito idanta ta rumtse " ah aha batayi ba " ok gobe ina tafe ki shiryamin kanki da kyau kicewa baby dadynsa na tafe bye, " ok bye kiran ya tisnke tayi murmushi tana shafa cikinta saidai tana mamakin akomai sai ya sako zancan Ramlat
Suna shigowa gida driver na parking ta bude mota ta fice suna parlour azaune su shaffah suka mata sannu da zuwa ta zauna tana " wushhh my love ba magana zauwa tayi ta zauna kusanta tana kallon wayar datake hannu jawa murmushi jawa tayi " Abbinki ko kai Ramlat ta daga tana murmushi
" OK bari ajima zan kirasa ai Dole kuyi waya keda mijinki nabeela bani ruwa masha magani inna talatu ta zo ta mata sannu da zuwa tana shan maganin bata jimaba tafara jin bacci mik'ewa tayi ta nufi bedroom Ramlat ta biyota dariya tayi" kinga baya da lokacin fa waya yanzu bari ajima ko baki ta turo ta fito parlour ta zauna tana kallon film tashe Ambc action film din sosai ake fada acikinsa dayan
Dayaga ya kasa masa kawai sai yanufi mota da gudu ya shiga yayi kan dayan gadan gadan na ganin haka ya fara gudu ya nufi bayan wata babbar mota cikin rashin sa,a sai karamar motar ta bugi babbar Ramlat na ganin haka ta kwara ihuu kanta na juyawa ta fashe da kuka shaffah taje da gudu ta kashe
TV ta kamota ta rungume " my sis me ya faru sannu kinji tsorone kwace jikinta tayi tayi kwancinta kanta na juyawa sai hawaye ke zuba afuskarata, Ancim ce tazo tana mata sannu wani shegen kallo da ta mata saida hantar cikinta ta Kada ba shiri ta komai inda Allah ya ajeta har zuwa dare basu gane kantaba abincima takici daket shaffah ta samu Tasha magani
Ahaka har lokacin bacci yayi kowa ya mama makwancinsa Ramlat tana dakin soja dan ana take kwana Asuba tagari
*********************************
*Washe gari* suna gama breakfast jawa ta kirawo mai mata konshi da kitso tin tana gida tayi mata duk da jikin nata batajin dadinsa masah Allah tayi mata mai kyau daga kitso har lallen sun shirya Abinci kala kala na tarbar Abdallah Ramlat ko tin jiya dataga wanna abun to har yanzu batada walwala kuma ta hana a kunna TV fur ta tsani Ancim mai aiki daga jiya zauwa yau har tsoran shigowa parlour take dan har zungurata take akai abin yana batawa jawa rai dan zai ba yada zatayi
Dan yau jawar ma hakuri take da halin Ramlat kuma yau kwata kwata batace abata Abbi a wayaba shaaninta take ita kadai su abinma dariya yake basu, misalin karfe shida na yanma suna zaune aparlour sun gyara ko inna sai zuba kamshi yake jawa tayi uwar kwalliya suka rikajin tsayuwar motoci
Nabeela tace " wlh my brother nayazo lekawa tayi ta window ihuu nabeela tayi Wanda Karin ta rufo baki Ramlat ta kifa mata Mari atsorace jawa taja baya daga kusan nabeela dan Allah yana gani ita tun jiya tsoran
Ramlat take daurewa dai takeyi Shaffah tajanyo hannuta " my sister yi hakuri bakisan ihuu ko kai ramlat ta daga nabeela tace" to saboda Allah miye na Marina komawa tayi ta zauna Ramlat na hararanta inna talatu dake tsaye akofar kitchen taga komai agabanta abin dariya ya bata " Ancim kinga shiyasa nace kiyi hakuri kinga ta kwadawa yar uwar Mari daga
yin ihu Kin fitowa tayi" nikam wlh tsoranta nake yaufa da safe kwadamin plate din da taci abinci tayi, kusan jawa ta matsu tana kallonta amma batayi maganaba knocking kofar akayi jawa taje ta bude jakar soja ce ka aje akofar daukowa tayi tana murmushi
" wlh nazata shine bangaransa ta nufa da jakar ta bude dakin ta aje jakar ko ina sai kamshi yake ya rufe ta fito tayi zamanta shaffah Ahmed ya kirata a waya ta nufi dakinsu nabeela ko tin Marin da ramlat ta mata tayi fushi take daki akwance tana zama ya turo kofar ya shigo da sallama mik'ewa jawa tayi cike
Da farin ciki amma Kafin ta karasa tuni Ramlat ta rigata tana dariya ya bude mata hannwansa ta fada saman faffadan girjinsa ya rungumeta yana juyi da ita sai dariya take tana cewa " Abbie I love " I love u more my angel jawa tiriss tayi ta tsaya zuciyata na mahaukacin bugawa hawaye ya wanke mata fuska da Sauri ta juya ta nufi dakinta shiko har GA Allah bai lura da jawaba idansa Ramlat kadai ya gwada masa korawa juna ido sukayi tamkar zasu cinye juna fuskarta ya shafa " Mrs Abdallah ya naji jikinki da zafi ko bakida lafiya