← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 51 OF 152

Sashe 51

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

a gun Dinner din da suka hada shida samari ta kalli shaffah da ta zuba mata ido gira ta daga mata yadai yan mata.? " ai gani nayi bakisan da mahasadaba shiyasa kike wanan wasufa dariya farin ciki sukeyi safna na shirin magana taji zuciyata na tashi ta Mike kenan amai ya kubuce mata tarika kwarara amai Ramlat ta shaky har wuya"

ke dan uwarki ki rasa inda zakiyi amai sai adakina ku tashi mu fita kina gamawa ki gyaramin dakin parlour suka fito lokacin jama'ar sun rage ta kalli mamh " mamah safna fa nacan na fama da amai kije ki dubata saudat ta nufi gunta har ta gama ta riketa soka fito anty zuwaira ta kora mata ido abin ya bata mamaki saboda ko

makaho ya laluba to yasan safna cikine da ita saboda har ya dinguro ba kamar jawaba da kwata kwata bai fara fitowa ba " safna zona zauwa tayi ta tsaya meyake damunki jameela ma ta gane safna cikine wai ba magana nake dakeba " umma shawarace ke damuna " yau rabonki da ganin Al'ada " baifi wata uku ba zuwa hudu mamah mik'ewa tayi " muje namiki jiko

" ke Asiya wlh kinyi asara arayuwarki yarki na dauke da ciki tsawon wata hudu bakida labari idanu ta zaro " wlh karyane badai safna ba kawai kin shirya cimana mutunci agama jama'a " ai kuwa

yanzune tinda kin ragada kin bata mana sunan zuri'armu ke dan uwarki waye yayi miki ciki " wlh umma banida ciki ni bansan mayada akeyin cikiba " ok yayi wayar dake hannuta ta k'ira wata lumber bugo daya ya daga " yau Abdallah kazo yanzu akin gagawa ya samu karfa ka wuce yan mintoci kitt ta kashe yanzu zatayi bayani....✍🏼

Kuyi manege banajin dadin jikina wlh

Rahma ce ummu fareesa😘

✍🏼✍🏼✍🏼
*?‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*??RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutan Niger🇳🇪

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

🅿👉🏻6⃣7⃣&6⃣8⃣

...gabaki dayan sojawan sukayo inda sukaji karan bindigar da Abdallah ya harba sauran jama'ar gida kowa ya boye Abdallah ya nufi Ramlat gadan gadan tana shirin fadawa girjin sojanan da Sauri ya fizgota ta fado samansa yana hushi ya wanka mata Mari ransa abace ko ganin kirki bayayi yana rike da hannuta yama sojojin da suka zo suna tambayar abinda ke faruwa nuni ya musu da ido kama sojanan sukayi shikuma yaja Ramlat da hannu daya hannu daya rikeda bindiga tana tirjewa " dalla malam ka sakeni ni wai kai

wace irin jarabace haka kabi ka takuramin ka takurawa rayuwata harda dukana Allah ban yafeba sai na Rama part din Dada ya shiga da ita janta yayi har parlo cikin sa,a ba kowa a parlon wuragata yayi kan kujera yana huci yaje ya rufo kofar parlon yashiga dakin Dada ya dauko katon hijabi yazo ya kamata ya gyara mata gashin kanta yahadadhi gu daya ya kolleshi fur takiya ya saka mata hijabin

Kallonsa tayi cikeda tsana tace" wai kai meye nufinka meye hadinka dani Kafa wuce makadi da rawa banza ya mata yajata da karfi ya saka mata hijabin kallonta yayi yana magana tamkar bayaso saboda tanaso ta bashi ciwon kai "my Ramlat kifa bi asannu ina nan yada kika sanni zan aje so na hukuntaki,

Baki ta murguda" wlh nima ashirye nake muzuba ni da kai aga mai cin nasara dan haka ba ruwanka dani akamen zaka sakamin hijab saikace wata matar aure ai ko my Ahmed bazai matsamin hakaba damkota yayi ya buge bakinta ban yafe ba wlh mugu kuma yanzu na daina tsoranka ko mai zakamin yo da ka harba bindiga wa zaka tsorata kansa ya dafe

saboda bayason hayaniya tayi yawa gazafin cizon kunama bai barsaba kunamar hannuta ta Dora saman rigarta ta fara tafiya tana magana" kaci bashi biyu ban mantaba zan ramane matsoraci yau ka kasa Rama abinda na maka ko kofar ta murda taji arufe dawowa tayi

Ta marerece please dan uwana budemin kofa na fita ni yau banason tashin hankali murabu lafiya banza ya mata yayi kwanciyasa matsowa tayi kusansa ta sunkuya gabansa kamar zatayi kuka ta kamo hannusa dan Allah babban yaya budemin kofa kaga mutane yanzu abin tsorone idan akazo aka isko mu rufe kofa sai amana fassara daban kallonta yayi

Ya janyo hannayenta ya Dora saman kansa " please my angel ki barni na huta wlh kin cazamin kai yanzu haka kaina ciwo yake kuma wlh duk kece sila kifa kiyaye karki ga ina binki, asanu zaki shigo hannu gun Dressing din goshinsa ta shafa ya Abdallah me ya sameka ta fada kamar zatayi kuka ta janye hannuta tana dariya wlh Allah ya Kara da Sauri ya kalleta " ni kikecewa Allah Kara, kenan in mutu ma ba ruwanki, cikin shagwaba tace" to ai kai ka tabani shiyasa na Rama hannusa ya meka mata

Kalli yada hannuna yayi murzamin har yanzu zafi yakemin baki ta murguda " naki bana murzawa dan me kaci zalina kuka ta saka masa ni dai katashi ka bude min kofa Allah yunwa nakeji zanje naci abinci " ok muje ni karki cikamin kunne da hayaniya wayarsa tayi ringing screen din wayar ya duba sunan jawa ya gani picking yayi " hello jawa ya kk yi hakuri ganinan yanzu wanan kanwar taki. ce ta ta caza min kai rikesa tayi tana marerece fuska " please my brother bani mugaisa da my dear kitt ya katse kiran anki abayar din ba yanzu kika gama fitsareni ba kallonsa tayi cikeda tsiwa " kar Allah yasa kabayar din danma kaci arzikin zan taba wayarka da hannayena masu albarka kai ya girgiza ya nufi kofar

Ya Abdallah kabani Aron wayarka zankira my Ahmed " ubansa zaki kira bashiba ido tazaro " wlh badai ubansa ba Tab dijan ya nake yada azagarmin miji ai wlh sai inda karfina ya kare shakota yayi ya gamata da bango " kisan abinda kike kar na ilataki Mara kunya wlh zaki Sanine ido cikin ido take kallonsa babu tsoro abin ya basa mamaki " kayi duk abinda zakayi kai ka yada azagi jawa zakaji dadi Dole zan hukunta Wanda yazagi tauraron zuciyata matseta yayi abango ya buge mata baki ya tsareta da mayatatun idanunsa yanaso ya Dana mata tarkon kaunarsa da yake gani abaya amma

taki fadawa sakinta yayi ya bude kofar" oya je kici abincin tsaki tayi ta ficewarta murmushi yayi" zaki Sanine yarinya fitowa yayi yanufi mota security ya bude masa yashiga driver yaja motar suka tafi part dinsu ta koma da jama'a cike suna tashigo wa parlon ta shiga da katon hijabi sai kallonta suke kusan yinma

Ta zauna "yinma wlh yunwa nakeji fa "to tashi muje kici abinci mamah ta kalleta" daughter ba gaisuwa lallai yau harda hijab kikasa diyata kin kyauta wai harbin menene naji kallonta tayi" ayya ina Asiya ai ban gankuba kinsan idona bai ciki ganin ire Iran kuba kuna lafiya ko ya safna ince dai tana lafiya wlh kinaga dai yau harda hijab na saka tarbiyyar kice da kika min har yanzu nake anfana da ita harbiko daga fagen yaki na fito kunamunta guda biyu ta gyara musu zama saman rigarta mummy ta mata dakuwa " ke hassana wlh ki rufenmin bakinki ki San inda kika shiga da wanan abun

" to mahaifiyata uwa ta gari nayi shiru kuma zan kiyaye yinmata ki tashimu tafi yunwa karta min illah saude tace"ah ni saude Ramlat baki ko jin kunya surukarki ido Ramlat ta zaro ina take har yanzu akwai ta kenan ai kinsan ke na biyo karshen kunya kiyifa hakuri bansan kin Haifi dan da zaki auraminba nake yawon gulma bara na shiryu karki fasa auramin my surukata, yinma ta kama hannuta suka fice tana mita Allah yinmata da kin bari na tsula musu tsiya kadan,

Kallifa yau da makaman Yakina nake yawo kallonta tayi taga manyan kunamu guda biyu agaban rigarta sakinta tayi my dota nicefa dariya tayi " haba yinmata ai kedin tawace wlh ko ahnnukin na baki bazasu cutar dakeba murmushi tayi ta kama

Hannuta suka cigaba da tafiya motar da ake tuka Dada ce tashigo" lah yinma Dadata" Ashe batana shigewa ciki sukayi" eh sun fita gari suna shiga yinma ta hado mata abinci ta baje saman carpet tanaci tana surutu " yinma kinsan babyn mummy wlh tsoranta nake kiji jaririya baayi

Sunaba ta zama dirkekiya har ta fara zama dariya yinma tayi" dota baki rabo da shirme tana gamawa taje ta wanko hannayenta ta zauna kusa da yinma ta Dora kanta cinyata" yinmata bari nayi bacci kadan" to yimaza kiyi abinki tana shafa mata kanta suna hirasu har bacci yayi awon gaba da ita,

)))))))))))))) )))))))) )))))))))))))

Lokacin da soja ya isa gidansa a parlour ya tarda su azaune da Saudi jawa ta taresa su shaffah naganin haka suka nufi dakinsu hannayansa ya ware mata ta fada ta fashe da kuka" my love ina katafi tinda safe ina kiranka haka dauka janyeta yayi ya kamo hannuta suka karaso saman kujera suka zauna ciwon

goshinsa ta Dora hannuta tana kuka" my love menene ya sameka " ai ban wani jimuba kibar kukan hannusa ya zura cikin rigarta yana shafawa ya babyna jikinsa ta fada" yana lafiya tashi muje kaci abinci mik'ewa yayi da ita ajikinsa ya dorata kafadarsa saida ya kawota har kan dining ya ajeta

tayi serving dinsa kasancewa bai fiye cin shinkafaba kadan yaci yaci dambun nama sosai tana masa dariya kai yayana kafayi lodi girgiza yayi ya Mike " muje kimin wanka wlh agajiye nake kanwarki ta fiye fitina da neman rigima " ayya my love Allah bata lafiya muje to tafiya sukayi ta temaka masa

Yayi wanka ya tafi masallaci yana dawowa ya shirya cikin kananun kaya yayi kwanciyasa itama kwanci tayi kusansa kallonta yayi zakiyi baccine kai ta daga masa janyota jikinsa yayi " to oya yi baccinki dariya tayi yaja musu blanket " jawa Ramlat ta sami lafiya ta dawo
Chapter 51 · 0% Book details