Sashe 116
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
...wajan karfe takwas na safe Ramlat ta farka da wata irin yunwa ta kalli soja yana manne da ita bacci yake hankali kwance ta zuba mishi idanu tana kallonsa sonsa na ratsa jinita da tsokarta hannu tasa ta shafi fuskarshi tana shafa sajan,sa ta matso da fuskarta tana sunsuna fuskarshi tana goga karan hancinsu ta Dora bakinta anashi tana tsotsa ahankali ta lumshe idanuta hannuta daya tana shafa sajansa dayan ta tura cikin kwantacciyar sumar kanshi tana shafawa cikin bacci yaji Ana tsotsar bakinsa a hankali ya bude idanusa ya sabkesu kan fuskarta idanuta lumshe sai tsotsarsa take kallonta yake yaga ta dan rame shiru yayi bai hanataba tajima tana shah bakinsa ta tara yawunta ta shanye abinta yaga alamun zata bude idanuta yayi maza ya rufe nasa tamakar yana bacci ta kaleshi taga bai tashiba bakinta ta zare a nashi tace " yayana yunwa nakeji katashi kabani abinci ta fadi tana girgizashi taji shiru jikinta ta janye ya bude idanusa ya Mike zaune fuskarshi babu walwala ya sabko daga gadon baki ta turo
ta shagwabe tana kwakwab'e fuska tanaso tayi kuka kwalla sun taru a idanuta tace" my sojana Allah yunwa nakeji fah ta fara kuka juyowa yayi ya kalleta fuskarshi murtike " ke ni sa'ankine to wlh kiyi maza ki hadiye kukanki karki kuskura hawayenki su zubo kasa, ya fada yana hararata da sauri ta hadiye kukan ta goge fuskarta ta shagwabe" to yayana wlh yunwa nakeji " OK zo ki cinyeni to mikewa tayi ta zagayo gunsa ta fada jikinsa ta rungumesa, gam tana ajiyar zuciya tausayi ta bashi ya matseta gam yana shafa bayanta da sauri ya kamo fuskarta, " my bugun zuciyata meyasa kika sakamu adamuwa meyasa kika, ruguzamana farin cikinmu meyasa dan kinsan ina tsananin kaunarki shiyasa kika yaudareni ko ya fada cikeda tsawa ta tsorata sosai ta fashe da kuka, " dan Allah my sojana me nayima, haka wlh bansan abinda nayiba tunjiya kake azabtar dani to kayi hakuri koma, menene ka yafemun bazan sakeba duk da bansan laifina ba
"nace kiyimun shiru banason kukan,ki wai bakisan laifinkiba hammm shiru tayi yaja hannuta suka shiga toilet ya tubeta ya fara mata wanka " yayana ka gasamun jikina, ciwo yakemun bai mata maganaba ya gasa mata jikinta sosai ya nadota a towel ya fito tana rungume jikinsa ya zauna ya goge mata jikinta ya janyo ledar ya fito da Riga dogowa baka me shegen kyau yasa mata ya fesheta da turare ya kalleta " me zakici " yayana komai kakawomin zanci baki ya tab'e ya zaunar da ita ya tashi ya shiga toilet yayi wanka ya fito daure da towel ya goge jikinsa ya dauki kayansa ya saka ya fesa turare da idanu take binsa " meye kike kallona ya zauna kusa da ita fuska ta kwakwab'e " dan Allah yayana ka sakarmun fuska ko naji dadi be kalletaba yace anki asakar miki fuskar baki ta turo gaba ledar drinks ya dauko ya fido da daya ya bata Mara's sanyi" sha kadan na tafi na kawo miki abinda zakici amsa tayi ta fara sha ya Mike yaje kofar yana budewa tace" yayana baka jiba yajuyowa yayi " wai Ramlat meye kikabi kika takuramun kai ta langwab'e ta nuna masa cikinta murmushi ya subce mashi bai shiryaba ya girgiza kansa ya fice itama murmushin tayi tana shan drinks dinta tana shafa cikinta " babyna kaga dadynka bansan laifin da nayi masaba yake fushi dani kabashi hakuri ta fada a shagwab'e,
Soja na fita gidansu ya shiga direct part d'in yinma ya shiga a saman dining ya iskesu suna suna shirin fara breakfast jikin Abbie yaje ya zauna yayi masa kiss " Abbie nayi kewar kwana biyu ina kwananku da fatan kuna lafiya yinmata me aka kirka da safe dariya sukayi masa Abbie " Abdallah baka girma yinma tace" zoka bubude da kanka ka gani yako Mike ya fara bubudewa kwanonun abuncin yaga farfesun kan rago da waina sai kamshi ke tashi cikin farin ciki yace" iyayena Allah yabarmana ku da kansa ya nufi kitchen tabawa na tsaka da aiki ya gaishe yace ta bashi kwano zai zubi abunci taje ta dauko masa madedeci babba da karama ya amsa yana godiya ya fice yana zuwa ya zuba iya Wanda yasan zasu ci da waina guda biyar yinma tace ya kara wainar yace " ta isa Ramlat ce ta kafa masa rigima tea ya hada a babban cup yinma da kallo suke binsa " wai tea dinma dashi zaka tafi kai ya Sosa " a mota zansha Abbie yace" kibar yaro yasha kayan gidansu murmushi yayi" yauwa Abbie dan gari cikin dan gwandon ya zuba ya dauka ya musu slm yinma tace" ya maganarmu ta jiya da kace sai yau " wlh yinma naji abun ya ficemun arai sallah nayi na gayawa Allah to ya bani zabi naji banason abin sam araina kinga ko da Alkairine da naji son abin kamar yada yadami zuciyata to yau wlh banaso ko zancan "Alhmdllh Abdallah Allah ya karama kusanci da kaunarsa haka akeso daga kaga wani Al'amari na shirin faruwa dakai to kayi gagawar neman
zabin Allah idan akwai Alkairi zakaji abin na kara shiga zuciyarka idan babu to zakaji ko zancan bakaso murmushi yayi" Abbie natafi " to ka gaishemun da yarana da uwar gidana dariya yayi ya fice " masha Allah Allah ya kara hada kansu inajin dadin zaman yaran lafiya babu Wanda ya taba jin kansu murmushi yinma tayi " wallahi nima kullum Adu'ar da nakeyi Kenan kuma ya masa ga hassana harda ciki " Allah ya sabketa lafiya hassanata na kwana biyu ban gantaba serving d'insu tayi sunaci suna hira yaransu da Adu'ar Allah ya kara hada kansu yaba mijinsu ikon yin Adalci a tsakaninsu,
key yasa ya bude kofar ya shigo ya rufe tana zaune ya karaso " yayana sannu da zuwa kai ya daga mata ya zauna bakin gadon ya fito da kayan ya ai yana budewa da taji kamshi yawunta ya tsinke ba bata lokacin ta sabkoba " wayyo my sojana Allah yasa na haifoma yan tara rana daya irin wanna kayan dadi haka kasa ta zauna dirshin bata jira ya hadaba sai hadiyar yawu take ta saka hannuta ta faraci da idanu yake binta cikeda mamaki yada take ci hannu baka hannu kwarya gashi akasa ta zauna face ya hade " ke tashi daga kasa meye haka fuska ta kwakwabe dan jitake idan ta matsa kamar wani Abu zai sameta " dan Allah yayana kayi hakuri karka hanani ci bansan ya nakejiba taci gaba da ci babu kakautawa shi tsoroma ta bashi idanu ya zuba mata cikeda mamaki dan wainar saura biyu kuma yaga batada alamar rage masa bai gama tunaniba yaga taci ta hudu ya dauke dayar ta fashe masa da kuka " dan Allah yayana bani na karasa wlh ban koshi ba" amshi karki cinyeni baki ta murguda ta warce " ai ni ba mayya bace ba ehe tacinye dayar sai masifa takeyi yace mata mayya tanaci tana kuka ta shiga cin naman tana kuka " kuma Allah sai na gayawa yinmata kacemun wai ni kanwar Rumaisa ce baki ya buge mata " wlh bana son karya yaushe na gaya miki cikin kuka kuma bakinta cike da nama tace" wlh kafada sai na fadamusu ince har dukana kakeyi tunjiya kake dukana kace ni mayyace ka tsaneni kakawoni asibiti ba kowa nawa sai ni daya ta fadi tana kara sautin kukan tana tura naman bakinta kamar ance Dole taci gani yayi duk
ta burkice masa lokaci kankane gashi sai ci take tana kuka babu kamar ta dena ci shi tsoroma yake kar tayi amai ya dan saki ransa ya sabko kasa ya zauna ya janayota jikinsa " OK Ashe ba dadi ni kin dokeni kin hanani kuka ko to naji yi shiru Allah ya baki hakuri ke ba mayya bace ya fada yana zungurata a kai shiru tayi ta hadiye naman bakinta ta kwace jikinta ta Mike ta shige toilet tana gunji kuka " Allah yanzu zani gida in fada kabugeni tunji ka yadani hospital na kwana ni daya kuma kacemun mayya takarashe zancan ta na kuka tashige toilet idanu kawai ya zuba mata yanaga ikon Allah har tashige mikewa yayi yaje ya murzawa kofar key ya zare yasaka Aljihun wandonsa ya dauki sauran farfesun da ta rage tacinye wainar duka dariya yayi " Kut wainar biyar sai kace lokacin kinada ciki irin wanan ci haka shine zakimun borin kunya tea din ya dauka ya fara sha har ya fara hucewa haka ya sha fiye da rabi ya aje cup Gilles din ya faracin sauran naman kai duk ta cinye masu dadin ta jagwalgwala yace" kazama ji duk ta dameshi haka yaci iya cinsa ya bari mikewa yayi ya nufi toilet tana wanka dariya ta bashi amma ya basar bakinta ta turo tana hararasa ko kallo bata isheshiba ya karasa yasa hannusa daya saman hancinsa ya toshe 😆 dayan hannu ya amshe sabulin hannuta kuka ta fara " yo meye ajikina na wari ake toshe hanci kuma ai Allah baice wani yaga tsiraicin waniba hakan haramun ne ta fada tana kuka baice mata komaiba ya wanke hannusa da bakinsa ya toshe hancinsa abunda ya Kara tunzurata kenan takara sautin kukan ya bata sabulunta ya ficewarsa wlh sai na hadashi da yinma taci gaba da wankanta yana fitowa frige ya nufa ya bude ya dauko lemo jiya da ya kawo ya zauna yana sha agogon hannusa ya kalla yaga karfe goma ma batayiba azuciyarsa yace" inba fitinaba yanzu