← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 86 OF 152

Sashe 86

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

" nine da godiya irin wanan kyauta dakika bani janyeta yayi to ni zan fita bari na kaiwa mamarta ita su gaisa " bata koshiba fa " OK amshi zatazo ta amsheta ai amsarta tayi taci gaba da shayar da ita shikuma ya fito parlo Ramlat ta Mike " bari na karbo babyna " mama takesha muje idan kinyi breakfast sai kizo ki amsheta fitowa sukayi suka nufi kan dining taja masa kujera ya zaune " yayana me zan hadama kai wlh akwai farfesun kan rago nasan my dear aka dafawa " hadomun tea kafin nan hada masa tayi ta zauna tana bashi abaki yanasha yana murmushi har ya shanye ta zubo masa kadan yaci " oya kema ci " ah zanci yayana ka tafi karka makara " my zumatyna bakya jin jiwon jiki ko shagwabewa tayi ta Dora kanta akafadasa " yayana talabota yayi jikinsa " na'am abar sona ya ko bakyajin dadin jikinki murmushi tayi " wlh banajin komai fa kiss yama saman lips yana murmushi " gud my kanwata ni kadai itama kiss ta masa ta tashi tsaye ta kama hannusa ya Mike ta Saki hannu suka fito ta rakashi kofar parlo zata fara masa kuka yace" my zumana kina kuka yau bazan dawoba sai dare kuma bazan kirakiba " to nabari yayana yi hakuri

murmushi yayi ya mata kiss agoshi " oya maza je kiyi breakfast kai ta daga ta tafi shima ya fice kan dining ta koma tayi hadin tea mai kauri Tasha ta danci farfesun kan rago kadan ta Mike ta tafi dakin jawa tana kwance tana waya baby na gadonta akwance daukota tayi tana murmushi " my babyna I miss you kusan jawa ta zauna " my dear ina kwana hannu ta daga tana waya sai dariya take Ramlat ta maida hankalinta gun baby tana mata wasa har jawa ta gama waya tayi kwanciyarta Ramlat ta juyo " my dear inafa gaisheki ya jiki ko dai bakida lafiyane " eh banajin dadine amma nasha magani " Allah Kara lapia bari muje parlo karmu dameki

tashi tayi ta fice da baby tana zama aparlo su Nabeela suka shigo da sallama " Amare ganunku sai da kati dariya shaffah tayi cikinsu duk ya fito zama sukayi kusanta shaffah ta amshi baby " wow my Ramlat masha Allah taci sunanta kamar ta baci Nabeela ta amsheta " lallai kam taci sunanta Ramlat dariya tayi " kufa kun fiye shirme taya zaasaka sunana shaffah tace " wlh sunaki Yayamu ya saka mikewa tayi tana ihuu da rawa " Allah da da gaskene kenan jiya ba wasa bane su anty Jameela suke da gudu ta shiga dakin jawa ta fada

Samanta tana dariya " my dear tayani murna yayamu yasakawa babyna sunana shiru tayi idanuta alumshe ta leko fuskarta au Ashe ta samu bacci mikewa tayi ta fito dariya suka mata " kin yada ko murmushi tayi " sai my dear ta tashi zanji abakinta Nabeela tace wani baccin bayan yanzu muka gama waya muna dabda shigowa Anty saudat tace kunji shirme baccin mai jego ai ba wuya bane yanzu mintinku nawa da zuwa " bari yayana ya dawo shine ko ya fadamun dariya sukayi Ramlat ta zauna ta amshi baby ta rumgumeta tanajin son yarinyar har cikin jini da tsokarta du shaffah

suka shiga dakin jawa suka isko tana waya Da Abdallah shaffah tace" ikon Allah Ramlat tace kina bacci " my love wlh da gaskene anjima zata kawo nazaba da duk sauran Family masu so sai suyi " OK my jawa ai bazan hanakiba ki zaba ko kala nawane Abdallahlanki zai biya ai abun murnane dariya tayi" I love u Abban baby " jawa haka kikeson babyna " sosaima kuwa jininka cefa kuma jininmu ni dakai murmushi yayi " OK ki kularmun da kanki da kuma babyna zan kiraki anjima kirika cin abinci fa " OK an gama my love tsinke k'iran yayi ta kalli

shaffah " amarya sannuku da zuwa ya Jan Kafa wlh kuma burgeni duk inda zaku atare dariya sukayi " Antymu barka muna gudiya da bamu baby fa " yauwa gwara da kukazo anjma anty safara'u zatakawo anko suna sai ku duba kununawa sauran tan uwa Wanda zasu Nabeela kibiyawa da hadeeza tunda kuma waje daya " akawo my zaba mu darje hirasu sukaci gaba dayi suna dariya duniya tamusu dadi Ramlat na parlo tana rumgume da baby tana kallon Tv tashar Arewa 24 Ana maida shirin zafafa 10 ansa waka ta 8 mdm na Niger sunawa bubu waka Ramlat sai dariya take

" wayyo Allah cikina gaskiya wanan waka tayi dan kasarmu ina yin wakarka nikam sojana ya kamata akaini nataba ganin Niger Acinm tazo ta zauna tana kallo suna dariya tare dan yanzu shiri suke sosai tun lokaci da suka cetota su Nuratu ne da mamah da kishiyarta hajara suka shigo da sallama " dota me kika samu dariya haka " sannuku kallone Muke anawa babbar riga waka khairat tace" mmn baby ina jawa " suna daki umma saudat ta fito parlo " au matanan maitama sannuku mamah tace" sannu ya yan jego " suna ciki da su Nabeela ya daughter da baby Ni'imatu " suna lafiya " kushige suna ciki

little Ramlat ta fara kuka Mikewa suka shiga tare tana jijigata tabata lips d'inta ta wawura tana tsotsa har suka shiga Jawa suna hira sai kyakyata dariya takeyi Ramlat ta zauna kusan jawa ta cire lips dinta aikuwa baby tasaka kuka dariya suka sabanin jawa da taki ko kallonsu " wanan little Ramlat akwai rigima " my dear amshi bata Tasha amsata tayi ta dungura mata nono da zafi zafi kamar bataso ta kama tana tsutsa " wlh ni ina dalili yarinyarnan zatayi tsotsa haba mamah tace" jawa kinci gidanku idan bata shaba kece zakisha shi murmushi tayi ta rufe fuskarta" mamah hakuri Allah ban lura dakuba sannuku gaishesu tayi

inaso Safna da baby " suna lafiya zama sukayi baby Tasha ta koshi ta basu ita sukamata Albarka Ramlat ta kalli jawa taga harakata take da su Nuratu suna hira sai dariya take bata ko kallonta gashi idan tasa baki a magana sai tasaki maganar ta kamo wata amma ba Wanda ya lura da hakan sai taji ranta babu dadi tayi tunani ko lips din da taba little Ramlat ta tsotsa ne bai mata dadiba hankalunta taji ya tashi ga mutane bare ta tambayeta jitake kamar Sojane ta batawa rai Allah ya sani tanason jawa tin yarinta batason baccin ranta duk da itace karama amma idan ta bata mata rai saitaji hankalinta ya tashi idan tayi fushi da ita ta fasa zauwa gida kwanciya tayi ta Dora kanta cinyar jawa ta kamo hannayen Jawa tarike gam cikin nata ta lumshe idanuta tanaji kuka nason kufce mata ta danne tana sabke ajiyar zuciya khairat ta kalleta " kanwata meya sameki ko bakya jin dadi da sauri jawa ta janye hannuta takara janyota jikinta ta rumgumeta " my love bakida lafiyane sannu kanta tashiga shafamata ajiyar zuciya Ramlat ta sabke ta maida kwalla da ta taru a idanuta taji dadi aranta Ashe ba abinda take zargi baneba " my dear kaina yake ciwo amma naji dan sauki sannu suka rika mata yan dakin " shaffah daukomin magani Tasha naji kamar ma mura takeyi tashi tayi taje ta dauko maganin ciwon kai na mura takawo da ruwan gora ta balla ta dagota ta amsa Tasha ta koma jikin jawa ta kwanta sukuma sukaci gaba da hirasu Ramlat tayi lamo jikin jawa hankalinta ya kwanta dama tayi zaton

fushi jawa tayi dan taba baby lips d'inta tana tsotsa hirasu suke Ramlat idanuta arufe jawa na shafa mata kanta tana mata sannu har bacci ya dauketa saboda maganin yana saka bacci saboda na murane mai sabke ciwon kai dariya su mamah sukayi ina ruwan jawa me baby biyu babba tayi bacci saura karama dariya tayi ta janye jikinta Ana Ramlat ta gyara mata kwanciyata mamah ta basu diyarsu " to my mun koma jawa tace" mamah ku gaishemun dasu Safna " zasu ji suka tafi su safar'u ne suka shigo " wai wai yau ashe yan zabar anko sunada yawa zama sukayi ita da hauwa suka gagaisa,

Jawa tace" wlh fah kin fada sabko mun Dana na gani sabkishi tayi jawa ta amshesa tana masa wasa ta bude jakar ta fito da material mai masifar kyau kala uku " to ku zabi daya bakinsu yazo daya. Dukansu blue suka dauka saboda ya hadu sosai jawa ma shi ta dauka " to kudin fa nace maki masu sauki yanda kowa zai iya murmushi tayi " ai nasani dubu ashirin da biyar murmushi tayi ta kalli su Nabeela " ai duk zaku iya ko " sosai ma zamu gwadawa mazajanmu idan sun siyamana to idan basu sayaba to dariya jawa tayi " to Allah yasa su saya Safara'u ta kalli Ramlat " mmn baby bacci take nasan idan ta tashi shine zata zaba jawa tace" ai yayima adonsa yayi kyau wayar

Ramlat Da take gefen jawa ta dauki ringing jawa ta duba taga jinin jikina ta dauka tayi picking ta Kara akunne tana murmushi " my love jinin jikinka bacci take sai ruwan jikinka dariya yayi " my jawa ya kk lafiya take bacci " batajin dadine da Sauri ya tashi zaune daga kishingidar da yayi saman lumtsumemiyar kujera da take office d'insa " my jawa me yasameta tasheta yanzu nayi magana akaita hospital baiwar Allah gim tayi " kanta yake ciwo nabata magani Tasha gata a jikina tana bacci ajiyar zuciya ya sabke " nagode jawa wlh ina sonki my jawa murmushi tayi nagode Abban baby " my jawa kinason babyna sosai ko " wlh sosai kuwa jinin kacefa ai Dole naso little Ramlat murmushi yayi" my jawana yau sai na baki tukuici dariya tayi" ki kularmun da babyna sosai banda ruwa nono kema ki kula da kanki har

in dawo " to angama tsinke kiran yayi daga can ta ruga wayar inda ta daukota dariya shaffah tayi" gaskiya akoya mana soyayya " hmmm wace soyayyar bayan wada kuke yawo da ita agabanku sunata hirasu mutane mata shigowa barka

************ ******* ************
Chapter 86 · 0% Book details