Sashe 119
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read
Ramlat nashiga dakinta ta shimfide little Ramlat saman makeken gadonta tayi zaune ta bude drinks tanasha said a Tasha rabi ta aje tashige bedroom tayi wanka ta dauro Alwalla ta fito daure da towel ta goge jikinta tasaka rigarta ta sallah ta tayar da sallah, jawa tana gama sallah tayi kwanciyarta tana shirya maganar da sukayi da Kausar tana murmushi duk tace tabari abubuwa su lafa gagawa aikin shaidane dariya tayi tana tafa hannuwa ta Mike da sauri sanin kwanata ne taje ta dauko wata Leda ta dauko cup ta fito da wani gari fari da tsanwa tajiga a cup din ta koma tayi kwanciyata tana murmushi yau sai Karika kukan dadin da baka taba yiwa waccan mai idanun China's ta fada tana dariya ta haye gado tayi kwanciyarta Ramlat tana gama sallah tacire rigar ta ciro mini siket tasaka da yar guntuwar Riga ta tifke gashinta ta fesa turaran wajan Soja ta ciro wayar da tasa chaji tunawa tayi wayarta na hannu Soja dariya tayi " Allah yayana bazan baka wayarba saide karik'e iPhone Dina ta haye gado tana danawa ta dauki little Ramlat ta Dora kirjinta tana yimusu pic tana dariya saida ta gaji ta bari boye wayar tayi gudun kar yashigo ya dauke ta rungume baby tana ta shan yatsarta Ramlat bata jimaba bacci ya dauketa little Ramlat bacci tayi bacci
Abdallah na dawowa daga masallaci ya shige dakinsa ya murza key dan bacci ya keji sanin layikan da suke cikin wayarsa ba'a yawan kiransa ya aje wayar bai kasheba ya kunna Ac yayi kwanciyasa yana tuna yan isakanan wai shi sukeson kashewa murmushi yayi yana shafa sumar kansa ya gyara kwanciyarsa bai jimaba yayi bacci to haka akayi su dukansu uku kowa na bangaransa yana bacci kuma kamar hadin baki babu Wanda ya farka sai la'asar dama jawa jiya bawani bacci tayiba Sojama hakance Ana kiran sallah Soja ya farka yayi wanka ya tafi masallaci jawama ta tashi tayi sallah ta fito
parlo tayi mamakin Ramlat bata fito tsaki taja" duk abun angajema guri yarma baza Barta gun uwartaba kan dining ta nufa tacika cikinta dan bataci komaiba Soja yana shigo baiga kowaba a parlo dakinsa ya koma dan yanaso ya fita shiryawa yayi cikin kananun kaya ya dauki wayarsa ya dauki ta Ramlat yasa aljihu yaje gaban dressing mirror ya gyara taje kwantacciyar sumar kansa ya fesa turare mai sanyin kamshi ya dauki Sim card d'insa ya fito ya murzawa kofar key ya fito parlo jawa na zaune tana kallon Tv ya zauna kusanta " my jawa ykk ina Ramlat " ai bash fitoba har yanzu murmushi yayi ya Mike tsaye " my love ina zuwa haka irin wanan kyau haka " zanje wani gurine bari na dubosu ya kama hanyar bene baki ta tab'e tayi zamata, yana murda kofar itama zata fito sukayi Karo ciki ya maidata ya had'e face ya ciro wayarta ya beka mata " amshi wayarki dauko mun tawa zansa sim card aciki itama fuskarta ta had'e tana tunzuro baki gaba"ni banzan badaba saboda ta burgeni inasonta kaje kayi aiki da tawa ai ba tsada taka tafi tawaba damkota yayi ya amshe little Ramlat ya janyota har bedroom tana ihu ya saketa ya shimfide little Ramlat ya rumgumeta " yi hakuri ki bani badan halinaba kinji babyna anata kirana ba'asamuna ya fada yana
rikirkita mata jikinta da wani shegen salo " Allah yayana kome zakamun yau bazan bayar da wayarba kuma zi da wasu wzyoyin agunka kayi aiki dasu mana ta fada tanason ya saketa dan tanajin feeling daurewa tayi ta basar yayi ta mata wayo ta hanashi sakinta yayi " kije ki cinye wayar ya tureta daga jikinsa ya kama hanyar fita ihu ta fasa da karfi tayi luuu zata fadi da gudu ya juyo ya tarota jikinsa " my bugun zuciyata menene kuma ya fada yana rungumeta narke masa tayi tana kukan sangarta "yayana "na'am kanwata menene sannu bakida lfy amma sai fitina kiyi kwanciki bari nakai little Ramlat gun mom dinta ya dauki Ramlat cak ya kwantar da ita saman gado " yayana yunwa nakeji wlh itace tasani hajijiya kaini parlo naci abunci daukarta yayi ya rungumeta kamar baby ya fito da ita ta cusa kanta kirjinsa my sojana kamshinka dadi shiru yamata dan ba hucewa yayiba jawa na zaune tagansu kanta ta kauda man dining ya kaita ya zaunar da ita ya hada mata shimkafa da miyar Jan nama da salak hannu tasa taxi babu kakautawa " baby meye haka wai kici asannu mana kuka ta fara masa "ai dan bakai. bane kakenin yunwar da nakeji Allah da ko magana bazaka iyaba komawa yayi ya dauko little Ramlat yaba jawa ita " jawa baby akwai hakuri batada kuka murmushi yake tayi ta fara shayar da ita ficewarsa yayi daga gidan koda Ramlat ta gama cin abunci Ta dawo parlo har ya tafi bata ko kalli barin jawaba ta canza Tasha ta kamo kamo FA Tv fashion tana kallon sai kyakyatar dariya takeyi " jawa tace my love" me
yasa kike son kimun rashin kunya ko kishiga tsakanina da mijina kallonta tayi tana dariya " ikon Allah nikuma haba jawahir matar Abdallah aikuwa gani nayi kece Maison hadani dashi nari gada naganoki tun ranar sunah kawai nabarkine saide kisani wlh yanzu bazan ragamiki ba nayi miki alkawali sai nazabtar dake fiyeda yada kika azabtar dani agunsa ba bugo ba zagi amma zaki gane bakida wayo ta Mike ta shiga kitchen gun su Ancim suna tsaka da kirkin dare " inna sannuku da aiki Ancim yan mata ya garin dariya tayi " anty Ramlat ai ni ba yan mata baceba inada yarona guda fa frige ta nufa ta dauko lemo mai sanyi tanasha suna hira tajima ta fito tasaka su aikin da zasuyima yayanta ta fito ta Haye sama jawa nanan kamar gumki bata jimaba ta fito da sabuwar wayar akunneta tana magana kuma karyafa take soja ya fita dawayar sim din na wajansa ta zauna kusan jawa " Allah nide bazan yadaba haba my sojana kayi hakuri kawai ka kwana gunta ai har na yi sauki zuwa jibi to ya zakayi ka lallaba hakana sai hakuri ta shagwab'e to ni kuka zanyi fah bushewa tayi da dariya my sojana haka wanan wayar Takeda dadin magana kamar mai ita ayya to bari nabarka sai kazo kiss me Ya Abdallah idanu ta lumshe Ashhh wlh ya shigeni kiss din itama yi tayi da karfin gaske tana murmushi bye ta cire wayar daga kunneta ta kalli jawa wacce zuface ke ketomata aranta tace kenan da gaske shine ya sayamata wayar " my jawa kinsan yayana akwai iya love ko shiyasa
idanuki ya rufe zaki bata zumunci ko ta fada tana daga mata gira tana murmushi kallu wayar da ya siyamun " ke Ramlat nifa ba tsoronki nakeyiba kikemun iskanci haka " nikuma tsoronkine yasa na da najiki kuna zancena keda kausar na rufa miki asiri ban fadawa kowaba banza sakara kawai idanu jawa ta zaro cikeda borin kunya tace" anyi din banza Ramlat ta mata ta kara wayar akunne "hello yinmata ina yini wlh wata hadadiyar wayace yayana ya siyamin jawa mikewa tayi idanuta fal hawaye tace" wlh kuje Allah sai yasakamun zalumcin da kukemun agidan ban yafeba gwalo Ramlat tayi mata tajuya kuka ya kufcemata tashige dakinta ta rufo dariya Ramlat tayi " wlh sai kinji abinda naji ta Mike da sauran lemonta ta Haye sama tana dariya dakin soja taje ta gyara masa tsaf ta wanke masa kayansa na bacci Tass ta goge ko ina ta jona turaren wuta parlo da bedroom ta rufo kofar ta nufi dakinta ta gyara ko ina Tass tana gamawa ana Kiran sallah magrib tayi wanka tayi sallah bata koda ta gama tana zaune saman dadduma tana katun Qura'ani har akayi isha ta miki tayi tayi Addu'a Allah ya dedeta zamansu da jawahir dan daurewa kawai takeyi dan tasetata mikewa tayi ta cacaba kwalliya tasaka wata Riga pink coulor bakinta iya gwiwa bayanta abude yake gaban rigarma haka kirjinta duk awaje suna tsaye kem ko breziya bata saba haka dede cibinta mana akwai dan yanka ya fito da cibin ta saki gashinta har tsakiyar bayanta ta dauki wayarta ta sabko kasa ba kowa tayi zamanta tana kallo sai ga jawa ta fito ta dauré cikin wando bakin gwiwa da Riga iya cibinta tasaka takalmi mai uban tsini idanu Ramlat ta zaro dan bata taba ganin tayi irin wanan shigarba danne dariyata tayi ta kauda kanta itama bata mata maganaba ta zauna tanajan tsaki dan taji haushin shigar da Ramlat tayi sai ta rena kanta aranta tace" yarinya kamar karuwa tana tsaki