← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 20 OF 152

Sashe 20

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Tanaga ya tafi tace shegu magulmata bari nasaku gudu " yinma shige gida na warke " my dota wlh kin iya shegan taka tafiya tayi tazaro ido" kai ya subhanallah kut wlh gasunan runduna gudawa ihu kowa yayi ta kansa wlh gasunan Runduna guda suke tafe haba Kafa mai naci ban bakiba gudu kowa yanufi gun boya mamah sai tayi wanwar akasa duk ta gwagwarje haba mai zatayi in ba dariya ba ta nufi part Dada

Su anty maimunatu na zaune cinyar saudat ta fada " Hassana kirage rashin ji baki ta turo Allah munafukaine fa Dadata ai kin sani ko " nasani sarai shalelena ai gwara da kika dan koya musu hankali kadan haka zasu kare sai bin malamai GA diyana ba mashinshini " wlh Dadata ina sonki saboda fadin gaskiya,

Umma yau gidanki zani inyi kwana biyu " tab kice yau akwai manyan baki to tashi ki shiryo mutafi mikewa tayi ta fice ta shirya tana tafe a harabar gida ta tsinkayo wani soja yana waya sai dariya yake lalabawa, tayi ha tazo kusa dashi " ke wlh kar kiyada kin Gandhi yana gadin tan gidanmu kar yamiki karya katon banza juyowa yayi ransa abace, Kafin yayi kokarin

tin wani Abu har ta zuba da,gudu me sauran zasuyi in ba dariya ba part din Naseer ta biya nuratu na zaune tana waya " ke yarinya ki Nan labarin duniya ya barki yau NASA su inna gulma rawar boroso ido ta zaro " kai kanwata bakida kirki wlh dariya tayi ni natafi kings yau gidan uwata zani bata jira amsaba ta ficewarta part dinsu,

Rahama na zaune aparlour ta shigo " mommy na sannu da gida ya gajiya kuma banza ta mata " mummy idan Papina yazo kice masa na tafi gidan uwata maimunatu " ke nifa banason rashin kunya kinji" allah baki hakuri bani nakai

zomonba rataya aka bani tashige Daka da gudu murmushi tayi ta girgiza kai " allah ya shiryaki tana Shiga ta canza kaya ta dauki kala uku ajaka ta fito " mummy natafi " to allah kiyaye " ameen uwata mai kirki kiss ta mata a goshi ta fici,

Part din yinma ta Shiga ta mata sallama ta fice part din Dada suka fito tafiyarsu sai murna take zata bar gida kallonta tayi" wlh murnar banza kike ko baking kofa bazaki ba har ki dawo baki ta turo" to nifa allah ya shiryani bana yawo dariya

tayi" to naji har suka iso unguwar Asokoro kofar wani dankareran gida suka tsaya, driver yayi honr aka wangale musu get suka shige yana parking ta balle murfin mota ta fito " wlh momyna gidanku na bugeni ciki suka shige aparlour suka zauna " to kings sai ba kowa sai kick karanki ba babbaka " lah ai nafima so jawa da su tiwis suzo daga school musha shirme ko momyna ina matar yaya jaleel " tana part dinta je ki gaisheta mik'ewa tayi ta fice,

*********************************

Zaune take tana rubutu awasu ta kardu wata nurse ta shigo da gudu Dr kizo an kawo wata yarinya amatse take zabura tayi ta fito da ssuri suka shiga dakin da aka aje yarinya uwar yarinya sai kuka take cikin gagawa tashiga dubata yarinya sai kakafewa take tana Nuna Rumaisa da hannu ko minti daya baayiba ta rasu yarinyar,

Kuka rumaisa ta Saki ta shafe mata ido " allahu Akbar allah yayi yarku rasuwa uban yarinya baisan lokacin da kwashe rumaisa da mari ba " karya kike dan uwarki yata bata mutu saida akara irikeshi" wlh yarka ta rasu saboda ba jini ajikinta daket aka fitar dashi yana Abu kamar na mahaukata ya zaayi daga jiya zauwa yau ace yarsa ta rasu ba ciwo uwar yarinya ita tayi ta lalaba uban fa nasiyya har ya hakura ita kam gun aikinta takoma bata San lokacin da aka bash gawar yarinya ba, dan ta gama bakin aikinta,

Bata fawo gidaba sai bayan, sallahr, magrib, tayi wanka taci abinci ta fito parlour matar yayansu tazo suna hira da mom da illham ta zauna " antymu sannu da zuwa ya tsufa " murmushi tayi tasada kanta wayarta ce tashiga ringing tana kallon screen din

wayar ta Mike ta shige ciki ta amsa waya " habibina nayi ta kiranka baka dagawa" ina cikin aikine y kk " wlh lfy ya aiki nayi missing dinka" nima haka, my Rs gobe zanyi tafiya Kafin na dawo aure yazo ki tutomin duk

IRIN kayan da kike so yanzu sai ahado miki irinsu ok murmushi tayi cikeda jin dadi, " to habibina thanks mijina " ok ina jiranki yanzu my Rs " to my habibina kit ya katse kiran yana murmushi, bata jimaba ta turo masa duk abinda take so da IRIN akwatinan

Mik'ewa yayi ya fito bai saurari kowaba yanufo gun mota suna ganinsa suka bude masa mota ya shige driver yaja suka tafi tare da mukarabansa basufi mitina ashirin da biyarba suka isu unguwarsu dake maitama estate family bagayyah honr sukayi aka wangale musu gete,

Suka shige, suna parking ya bude da kansa ya fito bai jira kowaba ya nufi part din yinma da sallama, ya shigo parlon " soja kajima ba yau yarinyar nan ke jiranka" yinma ina aikine shi yasa wlh zama, yayi nawwara tazi ta haye cinyasa " my dota kin kini ko dariya tayi hadeeza amshi kiga tasowa tayi ta amshi wayar taga irin kayan da akwatin, awayarta ta tura " naga yaya insha allah za'ayi komai,

irinsa " ok to yayi komai yana wanan Abubakar kuyi yada ya dace, " to insh allah " wanan surika tawa anaji da ita sosai murmushi yayi ya aje nawwara " babyna zauna nayi wanka nazo Mike yayi" yinma na tafi nayi wanka, " to kadawo kayi abinci fa " to yace ya ficewarsa " yinma soja naji da amaryasa

allah dai yasa ayi acikin sa,a amin hadeeza shaffah ta bushe da dariya " allah anty ni kuma abin dariya yake bani " ke kinci gidan,ku wlh karkiyi ya jiki ramlat ta saba da azabarsa ke kam zakici gidanku ne wlh ba ruwana " allah yinma babu fa komai kawai dai dariya ramlat nake yau kam rigima na Asokoro,

Yana zuwa yayi wanka yayi sallah isha, ya saka kananun kaya ya fesa turaruka mask kamshi ya sabko parlour Tv ya kunna ya zauna sai lokacin ya GA wayar da ramlat ta aje masa, duka yayi tana kunne tsaki yaja ya kasheta ya Mike ya fito direct part din antynsa,

ya nufa sallama yayi ya shigo parlour papi na zaune zama yayi ya gaishesa nabeela ta gaishesa ya amsa " ina anty " tana kitchen " Abdallah wanan rigimarma Ashe yau shegantaka ta yayi ko shine ta gudu tabi anty maimunatu" soja sannu yaushe kazo " anty ina yini yanzo nazo " to sannu ina kicin nida mai aiki papi ta kalla

Nagama jera komai soja task kaci abinci murmushi pap yayi " my ba,ata tamu ko mik'ewa Abdallah yayi ya nufi dinning yaja kujera ya zauna dakanta tayi, serving, dinsa, jalof din shinkaface da taji kayan hadi, sai zuba kamshi take taji isashan nama papi ya zo ya zauna" to muma bari muci tinda bamuda gata yanzu da hassanata na gida da ta nunamin gata nima dariya duka,

sukasa Abdallah ne yayi murmushi yaci gaba da cin abincin sa suna hira da papi har ya gama yamusu sallama gobe zaiyi tafiya adu'ar zuwa lfy suka masa da allah ya bada nasara tafiya part din yinma ya komo lokacin hadeeza ta tafi gidanta ya jima a zaune suna hira da Abbi yana masa nasiyya rayuwa yauwa da kullum yakara rike amanar aikinsa ya zauna da kowa lafiya sai wajan goma na dare ya nufi part dinsa yayi shirin kwanci dan gobe safko zasuyi, kwanciya yayi yana karanto adu'ar bacci yajima Kafin bacci ya dauke shi

---------------------------------------------------

zaune suke a parlour tana waya da Ahmed" my Ahmed yau ban gankaba har ciwon kai nakeyi dariya yayi dadi kamar zai kasheshi " oh my babyna wlh ni nima har wani zazzabi nakeji tashi yanzu dare yayi gobe, zan,

bllo murmushi tayi" to mijina allah kaimu daqowa maimunatu ta mata" kinci gidan ku agabana wa dariya tayi " ai in da dady na zauna ne amma ke bashi komai my Ahmed goodnight zan kwanta " ok night my babyna ya tsinke kiran mik'ewa tayi zuciyata, fal tunanin aljaninta, " momyna saida safe, ta kalli tiwis kanina abukan aikina sai da safe dariya sukayi suka hada baki " night antymu

Sunyi shirin kwanciya abin, duniya ya dami Ramlat aljaninta, ayau bai kirataba tin tana dannewa har damuwarta ta fito fili tasaki kuka akidima jawa ta kalleta " sister me ya sameki " cikina yake ciwo cikin Sauri ta dauko magani ta bata batayi musuba ta amsa Tasha dan bazata iya fadin gaskiyaba

Kwanciya tayi ta juyawa jawa baya tana kiran lumber da aljani yake kiranta da ita amma akashe hawaye sai zuba yake kan fuskarta tinawa tayi ta dauki lumber soja ta wacan wayar da ta mayar masa dialing lumber tayi cikin sa,a kiran ya shiga cikin bacci yaji waya na ringing idansa ya bude yana jan

Tsoki ya kalli screen din wayar bai San lumber ba kin dagawa yayi kira akayi tayi tafi sau biyar yaki dauka gada karshe zai kashe sai yayi tunanin jiki da jini kar aje ko wanine a family dinsa, picking yayi tanaga ya dauka ta Mike tashige toilet ta fashe masa da kuka " soja kaga har yanzu my aljanina bai kiraniba wlh na kasa baci ko dagaske kun kashesa idanusa,

ya zaro waje" hasbilallah wanan wace masiface ke neman tunkaroni to ni meye ruwana da zaki kirani awanan tsohon dare wlh zanci kaniyarki ni sa,ankine
"My soja yi hakuri nifa yar uwakace zakaso na rasa raina ne please kayi wani Abu wlh na,

masa bacci zuciyata bugawa, take akan sonsa lumshe shanyayun idanunsa yayi ya sabke ajiyar zuciya, cikin wata IRIN murya ya kirata My angel tsayar da kukan tayi cikin shagwaba tace please my soja kabar gayamin haka ina Kara shiga yanayin shaukin so jiyayi

yana son yada take maganar cikeda yarinta da shagwaba" ok kwanta kiyi bacci zai kiraki batayi musuba ta fito daga bathroom ta kwanta wayar a kunneta cikin,
Chapter 20 · 0% Book details