Sashe 131
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
bangaran Ramlat tayi kuka har ta gaji amma Soja bai sauraretaba yace wlh idan ta sake masa zance jawa sai ya bata mata rai Dole tayi shiru kullum sai ya rufesu idan zai tafi aiki yace bakin kwana uukune shikenan little Ramlat bata kuka sam indai ta kushi mulmul da ita babu ta inda ta rame Ramlat ta hakuri ta zubawa sarautar Allah idanu dan takanta take zazzabi ya tisata gaba amma Soja na kokarinsa tunda ya gane batason yawan kusanta tun Wanda sukayi da safe bai sakeba saide suyi romance da yagane yawan tausa na rage mata zafin zazzabi to baya gajiya da mata yau
tin sassafe jawa ta gama komai ta koma d'aki dan bataso ta kara jiyosu tunani tashiga yi yau zatabar gidan Soja kuka takeyi wiwi tana kara nadama karfe tara na safe Soja ya gama shirinsa na fita bakin gadon yazo yasa hannu ya dago Ramlat ya dauketa cak" babyna natafi sai na dawo da rana narke masa tayi ajiki " my heart " na'am ya akayi kiss ta masa ta shagwab'e " my Hear ka kaimu gida mu yini please ta fada tana hawaye rungumeta yayi " OK bari kuka kinji my zumatyna dama ba lafiya ce dakeba shirya mutafi na ajeki amma wlh idan kika kuskura kikace wani Abu kafin ni nace zaki sani dan muna tafe da yamma kinji " my Abdallah,na wlh bazan fadaba kaji bakinta ya kame ya tsotsi kadan ya saki ya daga mata gyara,
" yayana sabkeni na shirya kuma ai kayana na sama ajeya yayi yaje ya dauko mata kayan tasaka less baki zalla sai duwatsu jajaye, Riga, da,siket ne yayi mata, kyau sosai fuskarta ya gyara mata tsaf yasaka mata hijab ta dauki little Ramlat da take famar shan yatsarta " oh babyna yayana mu tafi fitowa sukayi ya rufo kofar suna dab da isuwa kofar sukaji ana knocking suna isa Abdallah ya saka key ya bude ihu Ramlat tayi "wayyo dadi kashe mummy dama gunki zani da da sauri Abdallah ya fisgota bayan kofar ya matseta bango yana hararata " wlh zanyi mugun sab'a miki ki fa fita daga sabgata kuma nama fasa kaiki gidan tunda gulmace zata kaiki ya kara matseta yana hararata Ashe mummy ta gansu yi tayi kamar batasan suna gunba tashigo parlon kai tsaye gun kujerun parlon ta nufa shiko ya matse Ramlat a bango yana ruwan masifa itako ta zuba masa idanu ta dora hannuta daya kan fuskarsa ta rike little Ramlat da hannu daya tinda ya matseta gam bayada za'ayi little Ramlat ta kufce itako little Ramlat dariya take yatsarta daya abaki shafa fuskarshi Ramlat take tana Sosa masa sajansa ta tsareshi da idanunta dan kyau taga yamata sosai dayake masifar ko ya manta Auntynsa ce tazo oho murmushi take masa tana shafar fuskarsa, tana dan Sosama sa sajansa mummy zama tayi ta kira jawa a wata bugo daya ta daga " jawahir fito yanzu ina parlo cikin rawar murya tace " mummy... ✍🏻
yau idan kunka wasu gurare da gyara nayi bata Afuwa wlh nagaji bana iya tsayawa gyaraba
Rahma ce ummu Fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Book 2* 🅿👉🏻4⃣1⃣&4⃣2⃣
..."mummy wallahi ina jin tsoransa kar ya dakeni " ai bai isaba ina nan ya tabaki ki fito ina jiranki ta tsinke Kiran Ramlat murmushi kawai takewa Abdallah bakinta ta dora saman kunnesa " my Heart mummy na fah nan ka wani matseni kana famar fada bansan laifinaba kalli yarmu ma dariya takema kanta ya tallabo ya korema ta idanusa ya buge mata baki k'asa yayi da murya " wlh idan mukaje kika kuskura kika saka baki a maganarmu sai na sab'a miki ba ruwanki cikin maganata " my sojana
ina sonka sosai wlh kiss ta sakar masa saman lips d'insa ta kashe masa ido daya hararata yayi Jawa ce ta fito daga cikin d'akinta abin tausayi juyowar da take ta hangosu yada Soja ya matse Ramlat abango dagani soyayya sokeyi da sauri ta kauda kanta ta nufi gun mummy ta zauna " mummy ina kwana kallonta mummy tana amsawa wlh bari zaizo ya sameni me kika masa haka da zafi harda balshan bugo afuska kanta ta sada kasa tana hawaye suko suna tsaye har yanzu Ramlat tace"yayana kamatseni dayawa akwai mummy
fah agidan ko ka mantane sakinta yayi yana harararta " wlh My bugun zuciyata zan kamaki Bade kin fiye shiga sabgar da ba takiba gwalo ta masa ya nufota ta nufi parlo da gudu tana ihu dan zatonta ya biyo ta sai kiran mummy takeyi kusan mummy ta zauna tana maida numfashi tana dariya " ke nifa bana son rashin hankali baki ta turo tana gyara zaman little Ramlat ajikinta " mummy yayana ne fah ya biyoni isowa yayi parlon ya zauna " Auntyna ina kwana hararasa tayi " da ban kwanaba ka ganni wlh Abdallah banason zalumci me jawahir tamaka harda duka haka kalli yanda ta rame tayi duhu ko kallon inda jawahir take baiba ya dan Sosa kansa " mummy ai komai ya wuce nifa nama saketa kuma yau agidansu zata kwana wlh na tsani mutum mai fuska biyu sam bazan iya zama da itaba ayanzu bai kalli inda takeba yace " wlh kinyi asara kuma kinji kunya uwar yarinyar da kika tsana fiye da komai kikaso kasheta ita da dan cikinta shine saboda tsabar son kai da rashin ta idanu kika kirata tayi bikon ki misssst wlh kinyi asara " Abdallah Nice fa
nake magana akan me zaka saketa to wlh tun kafin Abbie ya samu labari ka mayar da ita d'akinta kuma akan me zaka kwace mata yarta karama ka hana tasha nono jawa tashi maza je ki wanko nonoka da ruwan dumi kizo ki shayar da yarki " haba mummy dan Allah tabarmun yata banaso akoya mata mugun Abu kuka jawahir ta fashe dashi ta matsu gaban Ramlat ta rike kafarta " dan Allah Ramlat ki yafemun wlh na tuba na koma ga Allah bazan sake yankorin cutar da koda sauroba bare mutum kiyafeni shairrin shaidanne hawaye shafe shafe kan fuskar Ramlat tace" babu komai na yafemiki dama ban rikeki araina ba saide fa kuma babu yarda tsakanina dake har abdan kowa zaiyi zabgar gabansa ni bana iya kinki saboda ke jinina ce bamuda maraba Allah yana gani har yau babu dugon sonki da yaragu azuciyata saide kimar kice babu a idanuna " ke dan uwarki imun shiru kin kama zuba kar tayi kimar ah idanuki wlh zanci mutumciki " Aunty wanan maganar fah gaskiya bugun zuciyata ta fada da kallo mummy tabisu dashi dan taga yau sam basuda kunya gaban Soja jawa ta matsa kafin tayi magana ya harbata da kafa saida ta kwanta " dan ubanki meye hadina dake mikewa mummy tayi ta dagata "je ki wanko mama kizo ki bata Allah soja yanzu zan kira Abbie na fada masa irin Zalumcin da kamata inaso idan na isa da kai amatsayina na wace tunda kataso babu wani Abu da kata kinmun idan na nema to haka nakeso kamun Alfarama ka maidata d'akinta don Allah badan nima ka dubi girman zumunci da girman Aunty maimunatu macace mai karamci kuma nasan tabbas idan yarta ta kuma gida a halin da take ciki ayanzu wlh duk yanda yarta takai da laifi bazata taba jin dadin abunda kayima yartaba dan haka kayi hakuri ka maidata " mummy dan bakisan girman laifintaba " eh banason sani ka rufa mata asiri yada Allah
ya rufamaka wlh tayi nadama kamaidata tun kowa baijiba karka yayata ta ransa yayi masifar baci amma ya danne dan Allah ya gani baya son ko zancan bare ya maidata " mummy wlh ko zan maidata ba yanzuba sai ta gane bata da wayo saboda gaba rufin asirin da kikace nayi mata taci albarka cinki taje ita da Allah " naji Soja amma kayimun Alkawalin zaka maidata nan kusa kuma kadaina azabtar da ita " naji Aunty zan maidata " Allah yama Albarka kekuma banaso kice wai batada kima ko wani makamanci abubuwa kawai kiyi hakuri komai ya wuce tsakanin harshe da hakurima sab'awa akeyi " mummy ai kawai na fadane ina son yar uwata naji dadi da baka fallasata ba ga dangi "baby yimun shiru wayace ban fadaba wlh na fadawa yinma da dada sakin ne kawai ban fadaba amma wlh duk abun da tayi na fada musu tun shekaran jiya mummy kanta ta dafe" amma wlh baka kyautaba dede lokacin fitowarta taji hankalinta bakaramin tashi yayiba dan tasan dada ba sauki
akan Ramlat isowa tayi guiwarta sanyi karai ta zauna Ramlat ta bata little Ramlat ta fara shayar da ita baiwar Allah da karfi take tsotsar nonon dagani tayi kewarsa sosai fada mummy tayi musu baki daya tajama Abdallah kunne kan yayai gagawar mayar da ita ya amsa da to ta mik'e tayi musu sallama jawa sai godiya takewa mummy tsaki Soja yaja suka Mike shida Ramlat suka rakota har harabar gida gun direba na jiranta ta shiga suka tafi Ramlat ta kalli soja ta shahwab'e " yayana yanzu shikenan bazanje gidaba to ka kaini gidan Shaffah daga nan na wuce gidan Nabeela ta fadi tana ruko hannusa " ke sakeni babu