← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 18 OF 152

Sashe 18

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

sai yaci gaba da, danna laptop d'insa dab dashi ta zauna tana leka fuskarsa tana, wakar tana shafa fuskarsa duk abinda Nancy take fadi shi, take fadawa, soja gashinta, ya rufe mata fuska saida wakar ta kare, tikun tayi shiru tana, kallon soja shiko duk kallaman soyayya da take masa yanaji ta kuma it am a tanaji kawai dad in wakar ne ya kaita ba inda tafi basa mamaku sai gun ka rungumeni habibi Qalbi duk yada ake fada awakar saida ta masa aransa yace wlh yarinyana tasan maza

"Kaico bawan Allah yanzu ko yanka rago sai in maka fa zungurasa tayi a kai Mara's kunyar banza Ashe iskancin naka agidane hannuta tasa shikin sumar kansa my soja kanada sumar gashi dayawa,

Kallifa saikace na wata macan shafawa ta farayi tana ci kurkura masa sumar gashi kumafa akwai taushi dayawa dariya tayi wlh nasan tsiyar da zan maka Kafin aljani ya dawo dakai aski zan ma mik'ewa tayi ta duko ta kamo fuskarsa ta manna masa kiss saman lips dinsa ta kora masa ido" my sojana wlh sai irika ganinka kamar aljanina yanzu kai duk bidirin da nake baka saniba aljani ya dauke ruhinka gangar jikinkace Ana da ni yar iskace sai in maka fade bushewa tayi da dariya ta saki fuskarsa ta kamo zarazaran yatsutsin hannusa my soja kalli wlh yatsutsunmu ma iri dayane kiss tama hannu ta Mike yaro yanzu zakasha aski ta nufi wata yar kwana sama ta haura bedroom din soja murda kofar tayi, taji abude shigewa,

Tayi wani irin kamshi ya daketa lumshe idanta tayi ta bude" kai soja badai son kamshiba bin,cike ta fara neman nako taga abin gyaran fuskarsa ai wlh aski zan maka mugun banza tinda dama ta samu Dole

na dama wardrobe din sa ta bude taga kakin soja kala kala masu kyau cikin farin ciki ta zaro daya ta cire kayan jikinta tasaka kakin " ai ni dama ta samu naji yana cewa zaiyi tafiya ai nan zan kauro da zama wlh,

Har takalmi ta sai Maiyukansa na shafawa saida ta dauki wajan kala uku da turaruka, wanan shegen kamshin da kake, nima yau irinsa zan dingayi fitowa tayi tana shan kamshi Abdallah ko tinda ta gama masa tijara ta nufi bedroom, dinsa zuciyarsa take, zafi " ai yau, ko zakici uwarki wlh Shiga ki fito ina nan, kashe laptop din yayi ya kunna sigari yana sha

Fitowa tayi tana wakar soja birgimar hankaka soja marmari daga nesa bindiga turakun yaki, karfa idansu ya sarke da juna yana busa sigari yanayin kallon da yake matane yasa ta kusa faduwa gabanta na bugawa tin karfi wani mugun tsoransa ya kamata tasaki kayan da ta kwaso harda abun aski,

Jikinta ya fara karkarwa " yayana dan Albarka kayi hakuri wlh bani nazo da kanaba ajaline ya kawoni kasheni kai tsaye ba sai kamin azababa dan allah agun ta Duke ta fashe da kuka bai ce mata kalaba ya ci gaba da shan tabarsa wanda tafara jin warin na kawo inda take ko ina na jikinta karkarwa yake batasan tana fitsariba saida taji lema nabin wandon,

Kakin sojan dake jikinta ba saida ya ga dama yace " ran soja ya Dade aljanin naki ya sakeni yanzu sai mu kafta wasan ko kanta ta sada saboda tasan har yanzu baiga fitsarin da ta lumkoma masa akayaba " Kafin na kirga uku ki task ki zo gabana mik'ewa tayi jargab da ruwan fitsari tanufosa tana kuka " dan allah kasheni in huta da takaicin duniya kallonta yayi

" tantiriya fitsarine kika min a kaya hal bata yayi da Kafa saida ta fadi wanwar yashiga dukanta baki bagani saida yamata lilis ya kamo gashin kanta ya murde tin karfinsa ya shaketa sai ta Kara kwararo wani fitsarin " tashi maza Mike tashi tayi ya kama wuyanta ya nufi toilet ya wargata " maza ciresu ki wankeso tass kuma da hannu wlh ki saka a injin wanki ina jinki azaba zata lumku " yayana babu waso kaya aciki ficewa yayi

bai jimaba ya dawo ya wurga mata kayanta ta cire tayi wanka ta saka tata ta Shiga wanke yatsotsinta suna mata radadi daket ta gama tana kuka dan ba karamar wahala ta shaba taje ta shanya tazo tayi moping din gurin tazo gabansa

Yayana na kare kifa mata Mari yayi" shegiya tantiriya Ashe haka iskan,cinki yayi tsauri bamu saniba wlh yau jikinki sai ya fada miki yar iska me kananan ido, nine zakiwa aski ke mai aljani ko " yi hakuri soja na tuba nabika na bi allah " karya kike munafuka harda sa kayana a jikinki ni sa,ankine kai ta girgiza

karan sigari ya dauko ya kunna " matso nan kuma wlh yau kika kuskura kika min amai azaba ta karu link in ba linkin hayakin ya Shiga turara mata fuska da Sauri ta toshe hancinta kanta na juyawa " wlh kikamin amai sai kinci uwarki tin tana daurewa har kanta ya Shiga,

juyawa idanunta suka fara lumshewa Kafin ya turara mata Kara biyu sai gani yayi ta zube sumammiya, murmushi yayi, " shegiya karamar yar duniya iyaka iskancin kenan laptop dinsa ya kashe ya kashe tv ya ya rufe kofofin ya nufi sama bedroom ya shige yayi wanka, ya saka kayan bacci,

Yayi kwanciyasa yana kira Rumaisa sukasha hira love sun jima sosai Karin suyi slm Adu'ar bacci ya karanto ya Kara gudun Ac yaja blanket bai jimaba bacci ya daukesa itako tana yashe saman carpet asume don mugunta ya kure gudun Ac,

bangaran anty rahama tunanita Ramla tana gun Dada shiyasa,
Can tsakar dare ta farfado tana makerketar sanyi tashi tayi ta nufi kofar ta gudutaji arufe itako

tan tsoro bata nufi bangaransa ba dakuna tashiga lekawa tako sami mai gado harda bagona kwanciyata tayi taja bargo tana tsinewa soja albarka har bacci ya dauketa

*********************************
" kifa yi Sauri kin kusa makara illham har ta tafi school murmushi dauke man fuskarta "my mummy ai karki damu yau babu wata matsala lfy lau na tashi ban saniba ko ke ko illham akwai mai matsala amma ni kam yau ram nakejina amma idan ta samu zan miki guzuri

" humm to naji mikewa tayi ta dauki key din motarta tafice tana fitowa harabar gida tashiga motarta taja ta tafi ranta fess dede zata karya kwanar asibity taga wata kyakyawar, yarinya tana tafiya tayawa tayi ta janye Giles " baby,

ina zaki " abbana ya tafi aiki ya barni shine momy tana bacci na fito " to zo xauwa tayi Tameka hannu ta kamo hannu yarinya ta rike kuma sai tasaki " to maza koma gida karki bata juyawa tayi ta koma itako tana motarta ta tafi

Tin da soja yayi sallah asuba bai koma bacci ba yashiga karatun qura'ani mai girma saida rana ta fito yayi wanka yafito cikin shirin zuwa aiki yana sabkowa yaga wayam bata parlour dakunan, yashiga dubawa har ya samota da halama tayi, sallah ta, koma har bakin gadon

yazo " ke tashi com n Sauri ta, Mike zaune taso sabkowa tayi tana biye dashi har parlour " maza fara aiki duka dakunan dake sama da kasa kiyi moping dinsu kishare har harabar gida kiba duk shifkokin gidanan ruwa awa daya na baki ina zaune ina jiranki kuka ta fara " soja aran gwamtamin tsawa ya Daka mata cikin Sauri ta tashi ta fara

Aikin tun tana kuka har ta Kasa yitake har karfinta ya kare darker take ita tsayuwa saida tayi awa biyu cur atsaye tana aiki ga yunwa daket ta gama tinda tazo duniya bata taba shan wahala irin ta yauba tin tana

zaginsa da allah ya isa har tagaji ta daina saida ya duba komai yaga komai yayi yanda yakeso " yauwa yan aikina kuma yau ranar hutuce. gashin kanta

Ya janyo ya tsayar da ita ya kamo fuskarta " kalleni ko in zafga miki Marin da sai idonki ya fita dagowa tayi ta kallesa suna hada ido ta lumshe nata hawaye na fita kifa mata Mari yayi bashiri ta kallesa" soja me na maka kake azabtar dani komin lalacewata ni fa jinin kace, buge

mata baki yayi" yanzu nakeso kije ki fadawa yinma da duk wanda kikasan kin fadawa rumaisa maiyya ce to kije, kice, musu matata ba maiyya bace wanan shikade ne abinda zai rabani dake inko ba hakaba to Aljaninki zai mutu bazaki sake waya dashiba cikin kidima da tashin hankali ta kallesa ta Saki kuka ta fada jikinsa ko ina na jikinta karkarwa yake

" soja dan allah kayi hakuri wlh ina mugun sonsa idan ya mutu wlh allah mutuwa zanyi ka temakeni wlh zanje in fadawa kowa da kowa matarka ba maiyya baceba please kamin rai

Soja karka rabani da mai sona shima wlh yana sona jikinsa ta shige ta rungumesa gamgam tana rusa kuka tana tura kanta cikin girjinsa please my soja karka rabamu shima yana sona allah kuwa gabansa yayi mugun

faduwa hankalinsa ya tashi dajin abinda take fadi hankadata yayi saura kadan ta fadi " karya kike baya sonki wlh kece kike haukanki ina mutum ina Aljan to maza he ki sanar dash gaskiya zai kiraki mutikar,

baki fadi gaskiya ba to kunyi hannun Riga sakarar banza jeki maza gidan Dada ki canza kaya kifadi gaskiya" to wlh zan fada wayarta ta dauka ta fice da gududa kallo yabi ya dafe kansa, " ya Allah ka kawo min mafita na rabu da jaraba wanan

wani irin sone takewa Aljani bayan ga sona nan akwayar idonta tana mini arashin sani mik'ewa yayi ya fito,

---------------------------------------------------
Tana zuwa part dinsu tayi wanka tasa doguwar Riga ta less wanda yayi mutikar mata kyau ta fito yayi breakfast Tasha magani saboda ciwon da jikinta yake mata " mummy ina Papina " yana gun aiki inko aikin zai baro ya dawo to " uhm nikam banceba dan naga sai ke

daya nabeela tana school ita da affan mummy allah raba lfy abin ba sauki sai tsama kike mana agida " wlh zanci kaniyarki ficewa tayi tana dariya direct part din yinma ta nufa

Suna zaune da Abubakar " my brother gaskiya nayi fushi yanzu baka nemana ko kai kuwa baka zama agari kullum kana cikin tafiya murmushi yayi" ya kamo hannuta ya zaunar da ita akusansa " my sister kiyi hakuri
Chapter 18 · 0% Book details