← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 10 OF 152

Sashe 10

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

ta girgiza kai bakinta na rawa tace " ni.... wlh.....ni ban....san... anyi hakaba rabona da naga Dadata anfi sati mezanyi da waya nabar maka ita dan Allah kayi hakuri yau kar ka azbtar dani zan tsefe kitson yau dama anty Rumaisa ce tace kar na tsefe nabari gobe nakaita inda akamin a mata irinsa sai na tsefe shiyasa na bari fashewa tayi da kuka, jikinsa har tsuma yake saboda Bacin " rufemin baki bakar munafuka a halinki wanene ban saniba zakiyi bayani yanzu nan, so kike ki gamani da ita ko

Kwana ya karya ya nufi dayan parlour yana tafiya ta bushe da dariya kasa Kasa" allah sai kunci kaniyarku kenan kaima baka kamaba ko wayar sace ta

fara ringing da saurinta ta dauko kallon screen din wayar tayi taga sunan dake yawo my Rumaisa picking tayi ta sauya murya " hello ke wace irin,

jahilace muna cikin rayuwa jin dadi zaki kirasa wayyo my soja,na kabari mana na gama da wanan kwartuwar mai kiran mazan mutane tsaki tayi ta kashe wayar baki daya ta,

saka wayar cikin rigarta ta koma inda ya barta ta zauna tafi gaba da kukanta yajima kafin ya fito dauke da almakashi dayan hannu sigari acikin kwalinta ai nan take tsoran gaskiya ya baiyana a idanunta jikinta ya dauki rawa,

Dan nesa da ita ya tsaya " ke taso zo nan mik'ewa tayi jikinta na rawa kanta ta sada kasa" yaya Abdallah dan Allah kayi hakuri karka cutar dani wlh nade na kome daga yau " shegiya munafuka karya kike, kina cicira kan kanana ido ai shiya sa kika fiye fitina ido ya haihuwar Japanese zan baki zabi yan,zunan da na yanke miki gashi da na busa miki hayakin sigari zabi guda arikice ta kallesa suna hada ido ta sada kanta " nazabi ka aske min gashin

saboda bashida ishashan lokaci sigarin ya kunna cikin farin ciki zai azabtar da ita ya janyo hayakin ya fesota baki da hanji da Sauri ta toshe hancinta

Bazato taji ya rikota jikinsa ya Dora kanta saman fafadan girjinsa ai kuwa kamar jira take tashige jikinsa sosai ta fashe da,
kuka ta ririkeshi gam tana cusa kanta girjinsa har ta mance da ta tsani warin sigari " my soja kayi hakuri wlh bazan sake yin komai ba wlh bazan sakeba my soja kayi hakuri banaso,

ina.bata maka ranka, kaji dan uwana Baki ya buge mata yana murmushi mugunta saida ya shaki hayakin sigarin dayawa yada zai azabtar da ita ya janyeta daga jikinsa ya kamo fuskarta ya zuba mata ido cikeda tsantsar tsanarta,

lumshe idanunta tayi bazata iya kallon kwayar idansaba bazato taji ya had'e bakinsu kamar zai bata kiss sai taji sabanin haka hayakin ya busa mata cikin,

bakinta ya han,kadata gefe ai Kafin ta kai kasa tarika kwarara Amai tamkar ta amayar da kayan cikinta kafadarsa ya Kada ko🤷🏻‍♂ oho hancinsa ya toshe ni ba dan uwanki bane" wlh kina gamawa ki gyra min gun dan ba wanda zansa ya gyara ke zaki gyara ko,

kici kaniyarki da baki Shiga harakata,ba da baki hadu da wahalaba idan kin fasa to na barki daga yau idan kinci gaba to azabar zata karu fiyeda wace, kika sha

kina gama gyaramin parlour ki tafiyarki munyi hannu Riga dake kuma dan uwarki kije yawan iskancin da ki ka saba nan,ma zakici kaniyarki acikin zuri'ar mu kin zama annoba, ficewa yayi daga parlour yaje yayi shirin tafiya dinner

Tana gama aman ta Mike kanta na juya mata ta dauko kayan moping ta kyara gun tass ta tafiyarta tana murmushi " wlh Abdallah zakaci kakar uwarka yasin sai na Rama wanan. hayakin da ka busa min kuma

sai naje gun Dinner din part dinsu ta nufa aparlour ta isko su sun shirya amma Rumaisa fuskarta ba walwala shaffah da safna suka runmgumeta " sister yau bamu haduba su nuratu suna tambaya dake" wlh

kubari kawai yan uwa bari na canza kaya shige ciki tayi ta canza wani material din shima kalar pink din ne wayar soja ta kalla hantar cikinta ta Kada ka ganinta kasan kudi sunyi kuka murmushi tayi " wlh kaida,

wayarnan ka rako hege dan yarinya ai kajawa kanka har wanima kunna wayar tayi ta sakata arigart ta fito lokacin su nabeela suntafi part din yinma ta nufa can dayan parlour ta samesu saboda na farkon cike yake da jama'a Rumaisa ta gani yinma nannan da ita hararata tayi taja tsoki karasuwa tayi

Ta fada jikin yinma ta Saki kuka arikice ta rikota rahama haushi ya cikata ta ja hannun Rumaisa sukabar parlour " muje idan ta gama mata haukan mun dawo kan lokacin kun dawo daga Dinner din

" my dota waya tabaki " yinma wlh sojane ya min dukan mutuwa daker aka kwaceni har takani yarikayi da takalman sojawa bakiga cin fuskarba wai kawai dan yace baxani dinner ba

nace Abu na gida gwara naje asa albarka dani shine nayi laifi harda cewa idan inada wanda ya isa to insa ya sashi Dole yabari in fita yau mude kam zuri'ar usman Mani Bagaiyyah munga cin fuska cikeda bacin rai zata fara magana taganshi atsaye ya harde hannuwansa

agirji yana ciza lips dinsa idansa zaka kalla kasan yana cikin yanayin Bacin rai aransa yake cewa kenan yarinyana bazata fita daga rayuwataba " Abdallah idan dai nice mahaifiyarka to ina so ka dauki hassana ka kaita gun sauran yan uwanta tinda kaima canne zaka kuma wlh ayau in ka zalumceta to banya femaba

Ido ya zaro cike da mamaki amma da ya tuna yau tace sai ya sabke ajiyar zuciya" my yinma yi hakuri babu abinda zai faru kiss ya mata agoshi murmushi tayi " allah ma albarka amma kakiyaye " my sister tashi mu tafi " yinma tsoronsa nake " tashi ku je dota wane shi ya tabamiki lfy tattausan hannusa yasa ya dagota ya share mata hawaye ya manna mata kiss agoshi ya saka kwayar idonsa cikin nata da Sauri ta sada kanta cikinta sai da ya Kada amma da ta tuna yinma sai hankalinta ya kwanta yau kam yayi kadan ya tabata hannuta yaje suka fita har babbar harabar gidan motoci ukune zai fita dasu ta farkon aka bude masa gaba ya Shiga itako baya

Tana zama kamshi ya daki hancinta ga sanyin dadi ido ta lumshe " hello Rumaisa na kiyi Sauri lokacin ya kore da Sauri ta bude idanta ta kallesa ta madubi Karaf suka hada ido

murmushi ya sakar mata kanta ta sada saboda cike take da mamaki yau ne ta taba, ganin murmushi shinsa Rumaisa ce ta shigo " hubbina kayi hakuri na jima ko baiyi maganaba ya ja motar aka wangale musu gate sauran motocin biyu na biye dasu,

Saida suka hau kan titi yace" baki jimaba my RS kiyi gwada kiran babba lumber Dina kira tayi taji ringing din abayanta Ramlat ko picking tayi hello Rumaisa ido ta zuba mata cikeda mamaki " wai da iskanci

idan baza ayi maganaba zan kashe kuji rainin hankali akira kuma aki yin magana Abdallah najinta ko kallon inda take baiba amsar wayar yayi daga hannu rumaisa ya kashe aranta ta ce ashedai zancan soja ya tabbata yarinyar batada cikeken hankali tagwaitaka ta tabata allah baki lfy Ashe haukan ne ke sakata karya

Ramlat aranta cewa take wlh zakuci kaniyarku tin da yinma ta bani damar yau daya ba to fa sai kunci kankarin kaniyarku wlh ba yada ka iya dani kwashewa tayi da dariya sosai rumaisa ta tsorata

amma shikam ko kallonta baiba sai ciza baki da yake, kuma taji haushin hakan lura da rumaisa ta tsorata ta kurma" ihuuu.tin karfinta dan allah 😂😂😂 Kubarsu kar ku hanasu ku bari mucin masu hegu,
Ai cike da tsoro rumaisa tayi jikin soja ta fashe da kuka Abdallah ransa yayi masifar baci yada yaga masoyiyarsa ta tsorata cikeda zafin zuciya tin karfinsa...... ✍🏼

Daga Al'Kalamin
Rahma ummu fareesa😘

R luv dinku ce🥰

✍🏼✍🏼✍🏼
?‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀
💖💖RAMLAT💖💖

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪

Bismillahir Rahamanir Raheem

🅿👉🏻1⃣9⃣&2⃣0⃣

.....burki ya taka da karfi ransa yayi mutikar baci har zaiyi mata magana ya tuna kashedin mahaifiyarsa sai ya yayi shiru zuciyarsa na masa zafi
Motocin security da suke biye dashi suka suka taka burki tin karfi suka firfito da bindigogi suka kewaye motar da suke ciki

Yana ganin haka ya dan wata na'ura.dake cikin motar gaba dayasu suka koma motocinsu ya kalli rumaisa ya janyeta daga jikinsa

" my RS kiyi shiru mana wanan mahaukaciyar zaki biya har tasaki kuka ai haukan nata ba na bugo bane kiyi shiru kina tare dani wanan mai idan yan, iskan zakiji tsoro ya juyo ya kalli Ramlat " kirubuta ki aje ranar da zaki Shiga hannuna tofa sai kin zabi mutuwa Akan,
rayuwa, idanu Ramlat ta zaro aranta tace

" lalekuwa yanzu zan fara bugo kuma yanzu kune zaku zabi mutuwa akan ,rayuwaka nanun yan iska wlh yau baza taje gun dinner dinaba, allah kabani sa,a duk nasan ba kullum nake iya mugunta ba allah ka bani nasara Akan su duka yau na najibgi hegu tinda an likamin hauka

" ihuu tasake kwararawa wanda yafi na farko wanan Karon tsoran rumaisa yafi na farko " dan,

allah kutsaya na ciremata cikin ruwan sanyi kafafunta ta sako ta diro gaban motar Kafin rumaisa ta koma gun soja Tini, Ramlat ta cin mata dukanta,

take ta ko ina " zaku barta ko bazaku bartaba sai na lahanta ku kurasa gun wace zaku zo sai gun matar yayamu janyeta yayi da karfi,

daga jikin rumaisa ya daga hannu zai fara jibgarta ya tuna bushewa tayi da dariya ta shige cikin jikinsa ta kamo fuskarsa ta zuba masa idanunta wanda sukayi jajir tamkar an zuba mata jini acikinsa shima kallonta yake ko kiftawa bayayi,cikeda mamaki saboda yasan bata kallin kwayar idanunsa amma yau ta masa kor kamar zata cinyesa alamarin yarinya yau ya yada dagaske batada hankali fuskar ta shafo takuresa da ido gabanta na tsananta bugawa, ta hade face dinsu suna shakar lumfashin juna zuciyarsa na masa zafi gashi yasan yada zaiyi maganinta amma ba dama, tureta yayi amma taki sakinsa kafin ya Kara turata ai kuwa ta
Chapter 10 · 0% Book details