Sashe 77
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
washe gari tin karfe Tara soja ya tashi saboda yauma idan ya fita sai dare tana manner jikinsa mikewa yayi da ita ya goyata agagauce ya had a ruwan wanka ya nasata yayi mata wanka tass tana jinsa sai da ya gama Mata wanka tass ta bushe da dariya murmushi yayi " oya tashi nima kimun mikewa tayi ta masa wanka tass ta daura masa towel " my zumatyna kin saba da hajiyarki ko baki ta turo ta bugi kirjinsa Allah my jinin jikina banaso bawani sabo basarwa kawai nakeyi tinda nasan ba cizona zatayiba dariya yayi ya daukota cak ya shiryata cikin Riga da Zani na shada karamar riga " wow can matana kin hadu jikinsa ta fada tana dariya daukarta yayi suka nufo dakinsa agagauce ya shirya cikin kakin soja Wanda yayi masifar yimasa kyau ya taje gashin kansa ya fesa turare ya kalli Ramlat my angel ya kikaga abin kaunarki tashi tayi ta Rumgumeshi " my mijina haka zaka fits inaji ina gani tanakai karshen maganar ta fashe da kuka tana ririkeshi kamar zaa kwaceshi " oh my babyna yi shirunki soja ba wace zata kalleshi barimun asara hawaye masu zaki bakinsa yasa ya shanye hawayen tass ya Shiga mata rada akunne say bata tana bangala dariya " wlh my sojana kayi arayuwa ina kaunarka sosai da sosai cak ya dauketa yana zagaya dakin da ita " my Habibtyna kema kinyi arayuwa kiss yashiga bata mail zafi sun jima kafin su fito yana goye da ita tana bangala dariya hannuta daya yana rike da bindigar soja har suka sabko parlo ya sabketa suka karaso yana rikeda hannuta jawa na zauna Ramlat ta karaso ta zauna " my dear ina kwana " my love ya kike bindigar ta kalla tayi dariya yau dake zaa fitaba bindigasa ya amshe yasa aljihu ya zauna kusan jawa suna kallon juna suna murmushi " my love barka da safiya " barka dai ya kk ya babyna " yana lafiya yana gaisheka hannu yasa ya shafi cikinta " kinyi breakfast kai ta daga " yau dawuri nayi " gud haka nakeso ya Mike yaja hannu Ramlat suka nufi dining " maza hadamun tea hada masa tayi ta zauna jikinsa tana turo baki tana bashi abaki hannusa ya tura cikin rigarta yana murzaso ahankali " my zumatyna menene kodai nine kai ta daga " to yi hakuri kinji my Rayuwata abaki tarika bashi har ya shanye tass karomun karowa tayi ya amshe yana bata abaki tanasha har ta shanye " my zumana yau banda rigima zanzo da wuri OK ki kulamun da kanki kick abinci sosai fa zan kiraki kai ta daga " Allah ya kawoka lafiya dan Allah my sojana karma kalli kowace yar iska " dama bana kallo nida nakeda ku agida wace mace zan ita kallon sabka tayi daga jikinsa tana murmushi ya kamo hannuta suka dawo parlo zama tayi " my jawa zomana mikewa tayi tabi bayansa suka kebe rumgumota yayi yana shafar cikin " ki kula da kanki da kuma babyna kai ta daga "insha Allah kiss yamata agoshi da labbanta ya saketa "bye sai nadawo yauma sai dare " kace rigima bata karemunba dariya yayi" ai kuwa bata kare mikiba ficewa yayi itako ta dawo parlo yana fitowa harabar gida anshirya motocin fita aka bude masa ya shiga Direba yana suka fice daga gidan..... ✍🏻
👍🏻👍🏻👍🏻😘😘😘Real Ladingo novels gaskiya yinku sosai da sosai ina mutikar jin dadin comments dinku da sharhinku Dole nima nazage na faranta muku nagode
Rahma ce ummu Fareesa😘
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻9⃣9⃣&1⃣0⃣0⃣
...tinda Abdallah yabar gida Ramlat da jawa suna parlour suna hirasu ta duniya da misalin karfe biyu sunan zaune aparlor Ramlat ta jingina jikinsa jawa ta shagwabe mata Auntyna kinga yayamu yaki zuwa kuma wayarshi bata Shiga ta fada tanason yin kuka rumgumeta tayi tana dariya " ai kiyi hakuri zai zo yanafa aiki so daga ya gama zaki Ganshi ai gwara kisabata idan tafiya ta mama manashi ya kenan baki taturo ita tayi fushi yi hakuri
babu idan zashi dariya tayi Nusaiba ce tashigo da sallama tashi tayi. tatarota da gudu kawata jawa tace" ai naji dadin zuwanki rigima ta rage dariya tayi ta gaishe da jawa suka zauna suna hira" kawata sai yau gaskiya nayi fushi " da kin hakura da yafi ya amarci dariya tayi ta Nuna jawa " ga amaryane ko my dear
" ai bana kin tataki nusaiba muna sha kam dariya sukayi sukaci gaba da hirasu ta duniya har kusan magrib nusaiba tana nan Ramlat ta kaita sama taga dakinta yayana sosai tabata wasu magunguna " na menene " umma face na kawo miki kirika sha da madara amma kadan zaki zuba " nagode shine kika ki bani agaban my dear ai kuwa rabawa zamuyi " to babu matasala ki kaimata bayan sunyi sallah magrib suka sabko tayi shirin tafiya suka hakata har harabar gida tashige motarta ta tafi suka dawo Ramlat taba jawa maganin dariya tayi " to kefa bakya sone fuska ta ya mutsa " nafa tsakura kisha yanzu tace yanada anfani sosai " OK tashi tayi taje ta hada da madara Tasha tashiga bathroom tayi wanka ta dadara kwalliya cikin doguwar Riga amma mai bin jiki tasa cikinta ya dan fito Ana ganinshi Ramlat
ma wanka taje tayi ta shirya cikin Riga da wando iya guiwa rigar ta wuce cibi rigar ta daure gashinta gida biyu tayi kyau iya kyau wayartace tayi ringing dubawa tayi taga soja ne baki ta turo ta bega hannu ta dauko wayar tayi picking takara akunne " my zumatyna I miss u ganinan nakusa gida wlh abubuwa sunyimun yawa a shagwabe" tace my sojana " na'am my habibiyata ykk " my sojana banida lafiya tinda katafi rashin ganinka yasakarmun kasala da zazzabi " Ya Salam my babyna wayyo yi hakuri ganinan ina dabda da shiga gida bari nazo na duba my zumatyna wayar ya tsinke dariya tayi ta feshe jikinta da turare masu dadi tasaka abaya tayi sallah isha,
ta sabko kasa babu kowa zama tayi tana kallon Tv tasher FM Ana wakoki jawa ta fito ta zauna kusanta suna kallo " my dear kinyi kyau wlh dariya jawa tayi" my love kin ganki kowa wlh kamar yar baby kinyi kyau sosai murmushi tayi thanks my dear da sallama ya shigo tsakiyar parlon suka amsa tsaye yayi yana murmushi ransa fari tass ganin matansa kyawawa azaune hannuwansa ya ware musu dariya sukayi Ramlat tama jawa nuni taje itama nunin Tamata " please my dear ki tashi mana karyiyi fushi tashi tayi ta karasa tashige jikinsa ya maida hannuwasa ya rumgumeta yana murmushi " my jawa ya gida " lafiya sannu ya gajiya janyeta yayi suka karaso ya zauna kusan Ramlat" my babyna ba oyoyo hararasa tayi cikin wasa ta murguda baki " e babu nida jawa ai duk dayane babu banbanci dariya jawa tayi " my love inaji dakefa banza Tamata tamkar bata jiba taci gaba da kallonta tana turo baki jikinta ya taba " ya zazzabin shiru tayi masa murmushi yayi jawa je dakina ki hadamun ruwan wanka mikewa tayi " to mai girma soja ta tafi fisgota yayi ta fado kirjinsa ya matseta yana shafa bayanta " my zumatyna menene bakida lafiya ko rumgumeshi tayi tana cusa kanta akirjinshi taki magana gashinta ya shafa " my babyna kinyi kyau sosai fuskarta ya kamo ya lashi lips dinta yabata kiss agoshi oh ni Abdallah my Ramlat babu magana kuka ta saka masa tana dukan kirjinshi " yayana banida lafiya fa Kara rumgumarta yayi yana mata rada akunne yana shafa gashin kanta har tayi shiru
tanajin mutsin taba kofa ta sakeshi amma shi yaki sakinta cizo ta gantsara masa ahannu ya saketa yana dariya matsoraciya da kin bari jawa ta sameki kin Rumgumemata miji hararasa tayi ta turo baki " ai nima mijinane ta fada kwalla ta cika mata ido" to yi hakuri karkimun kuka my bugon zuciyata fuskarta ta goge taci gaba da kallonta shikuma ya zuba mata idanu akullum jiyake Ana Kara masa kaunarta ga yanayinta komai tayi burgeshi take hata da kishinta yana burgeshi murmushi yayi " Ramlat uwar yan rigima kin kallonsa tayi jawa ta fito ta tsaya kusansa
" my love na gama tashi yayi " yauwa my jawa thanks tafiya yayi yayi wanka zama tayi kusan Ramlat ta kamo hannuta " my lovelyna tashi muje muci abinci kallonta tayi " kidai jira mijinki ya fito sai muci tare dariya jawa tayi muje mu fara batace komaiba ta Mike suka nufi kan dining suka zauna jawa ta zuba musu suka fara ci har suka gama bai fitoba suka dawo parlo fitowa yayi tsaf cikin karamin wando iya guiwa da singlet sai zuba kamshi yake mikewa jawa tayi " yallabai abinci binta yayi taja masa kujera ya zauna ta hada masa ya kalleta " kufa " yanzu muka gama ci zama tayi suna hira har yagama suka dawo parlour ya zauna kusan Ramlat " my babyna kallo ake murmushi tayi " e tace taci gaba da kallonta suna hira sama sama