← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 7 OF 152

Sashe 7

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

yana zuwa harabar gida naga yana waya wasu kawawan motoci sun faka cikin part dinsa yashige bai fi minti gomaba yafito cikin shiri shadda ce dakekiyarta fara ce tas wadan tayi mutikar yimasa, kyau sai kamshi yake zubawa wani soja yama magana baa fi minti biyarba wata nurse tazo ta shige part din Dada, har lokacin ba kowa saboda anyi mata bayanin komai kaitsaye ta wuce, inda Ramlat take ta taimaka mata suka fito saboda zazzabin ya sauka batajin sanyi yanzu cikin asibitin suka Shiga room na musamman aka sata ta dudubata ta hada Allura ai tace bata San zancenba " ok bara akirawo soja dama shiyasa ,cikin rawar baki tace "to imun tsira mata tayi ta bata magani " to kwanta ki huta hararata tayi ta murguda baki

" bana kwanci ko dolane mike'wa tayi ta fice dukda tana jin jiri daker ta samu tashiga part dinsu

safna saboda tafi kusa da hospital din parlour tashigo ta kwanta tana waya amma da ta shigo sai ta tisnke kiran" my dota daga ina kike " daga hospital zazzabi nake ina safna " sun fita sunata nemanki ke baki zuwa party amaren ne baki ta turo tayi kwanciyarta mikewa tayi tanufi part din yinma gun aikin abinci, tana fita ta Mike tana ihuuu " bara naje na shirya,

Direct part dinsu ta nufa duk cike da jama'a wanka tayi tayi sallah ta tsatsara kwaliya tasaka ankon party wanda yayi masifar mata kyau saide dinkin ne sai ahankali " to mufa yau idan nafasa wlh sai an ganni ehe key din motarta tadauka ta dauki jaka ta fito ko kallon kowa bata yiba ta fice rumfar motoci xata Shiga tata idonta ya gwada mata wata arniyar Jeep fara tas cikeda farin ciki ta nufi gun

motar "wow ko ta waye bari In,dana yanzu haka Naseerya sayawa amarya ko yaya sulaiman murdawa tayi cikin ikon allah ta bude saboda fill ai kuwa ba bata lokaci tashige taja bakin get tayi hon aka bude mata saboda kasancewa gilashin motar bakine basusan ita bace dan an bada dokar duk wanda ya Barta tafita Akan aikinsa gudu take shararawa saman titi tazo dede yin kwana wasu motoci kusan bakwai suma sunzo yin kwana aikuwa ta gaban ta bugi motarta cikin masifa ta tare hanyar wucewar sunyi ta bata hakuri taki tace bazata hakura ko uban waye uban gidan nasu yazo yabata

hakuri kasancewar duk fararan kayane jikinsu bazaka taba gane su wayeba suki sunfa ganeta amma dayake Ana yawan kawo sabbi. Fitowa tayi cikeda rashin mutumci da wanan shegen kitson na kanta ta zuboshi har gadon bayanta, gaba daya kallonta suke dan ta tafi da imanisu kifama day an Mari tayi " kai kasan ko ni wacece harda zaku bata mun lokaci dede lokacin ya dago da idanunsa ya kalli gun da suke dan koda akace mota ta gaba ta bigi wata mota yace a dakata aje, aduba lafiyar mai motar dan shi bai masan mace. bace. Motar daya ganice da wace take tsaye ga irin shigar da ke jikinta abin yayi mutikar girgiza shi tsawa ta dakawa securities " muje Inga uban waye uban gidan naku, yaso kuya mata hankali da ya tuno ogansu sai yace" moje duk abinda suke yana kallonsu har sukazo dede setin motar da yake kasan ya sada KASA da karfi tabuga Giles din motar" kai fito na nunama iyakar ka da kasan koni yar gidansu waye fa tini kafito ahankali ya sabke Giles din motar idanunsa sunyi jajir saboda bacin rai dagowar da zatayi idanunsu suka sark'e da juna saboda kaduwa batasan tace" my brother good morning....🤣🤣🤣

Daga Al'kalamin
Rahma ummu fareesa😘

R luv dinku ce😍

✍🏼✍🏼✍🏼
‍♀HATSABIBIYAH🤷🏻‍♀
💖💖RAMLAT💖💖

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
Yar mutan Niger🇳🇪

Bismillahir Rahamanir Raheem

🅿👉🏻1⃣5⃣&1⃣6⃣

......luuu tayi zata fadi security zaitareta ya Daka masa tsawa " barta dan ubanta ta fadi, tanajin haka sai ta waske ta ta duke,ita bata fadiba ita bata zauna, akasaba Duk, da tsananin bacin ran da yake ciki saida dariya ta kamasa, amma ya gintse, kallon securities da ke tsaye a kusanta yayi, a take ya gane abunda yake nufi, " ke tashi shige muje, jikinta narawa ta Mike ko kunya babu tabi bayansa motar da ke jere da ta Abdallah ya turata ciki, sukaja suka tafi da ita,

Hankalinta atashe yake dan batasan idan zasu kaitaba tafiya sukayi mai dan nisa taga an isu wani tafkeken gate wanda kofar ke cike da sojoji sai zaro ido take sanin ba motar da Abdallah ke ciki ba take harara ta bugawa sojan dake kusanta,

"Gidan waye kuka kawoni wlh kuka sake kukamin wani Abu wlh duk sai na Rama daya bayan daya daga ku har wancen karamin shegen idanusa yazaro ya kifa mata Mari yayi" ke zakiyi bayani yanzu wlh

Dede lokacin motocin suka faka parking securities suka budewa Abdallah motar da yake ciki, ya fito sauran. suka rufa masa baya saida ya shige kafin a fito da Ramlat wace sai yanzu ta fahimci barikin sojoji ne aka kawota gaba suka tisata har ciki,

tsaye yake kusan wani daki wanda kana gani basai an fada makaba dakin horone, wasu sojawa ne su biyu na tsaye suna jiran umarni ogansu kallonsu yayi amma bai kalli idan Ramlat takeba, ya fara magana cikeda izza" inaso kuyi mata horo mai tsanani banaso ku ramgwanta mata ko kadan " ok sir an gama,

Kada kansa yayi ya ciza lips dinsa ya wuce, warsa han,kadata sukayi ciki, suka sata a wani daki mai duhu wani

irin, nau'in azaba naga suna bata sun daureta kanta a kasa sai reto take har tsomen ruwa suka mata wanda saida tayi fitsari kusan sau uku saboda ba karamar azaba suke bataba amma har yanzu batayi, kukaba

Tin suna daukan abin wasa har suka gaji suka tafi, hutu,

---------------------------------------------------

basu dawo,ba sa yanma haka tayi ba ci ba sha amma abin mamaki suna zuwa suka ganta tsaye daram da kafarta tana kwasar shoki 😅 aguje sukayi waje,

Bangaran wanda ya mareta kuwa 😆abin ba sauki sai kai komo yake ya kasa zaune yaka tsaye sai yaji Abu na masa yawo a wando idan ya laluma yaji ba komai tin yana daurewa har ya fara dan tataka wa dede lokacin motocin Abdallah suka shigo harabar barikin lokacin suma masu gudun sun isu isuwarsu gun yayi dedai da fitowar Abdallah,

Kallon,suyayi " da fatan ayanzu ko idanta bata ita dagawa cikin rawar baki suka fara magana atare" sir wlh allah bamu San yada akayi duk azabar fa muka gana mata ko ganin kirki batayi amma abin mamaki muje Hutu muzo kuma kofar arufe makullan a hannumu wlh da kuka dawo muka iskota tana rawa tamkar bamu taba gana mata azababa dede lokacin sojanan ya bazo da gudu arikice yana faman shirin tsirara,

wasu sojawa suka rikeshi dayane ya lura da abinda Kebin wandonsa wata katotuwar kunama ce cikin zafin nama dayan yasa ta kalmi ya bugota zai kasheta Abdallah ya hanashi dubawar da suke ko Kasa ko sama babu ita

shiko jikinsa sai rawa yake ga zufa da ke keto mada" kuje amasa Allura kuko muje binsa sukayi inda Ramlat take suna dabda Shiga su biyun da suka mata azaba kamar daga sama sukaji wani uban yaji a idansu mai azabar zafi kwata kwata basu ganin komai ihu suka fara juyowar da zaiyi yaga yanda idanusu suka zama,

Karasowa yayi cikin dakin tana rawarta dan bata San da zuwansa ba janyota yayi kifa mata Mari har biyu " dan ubanki kisan kai zakiyi ke muguwa yar iska to bara kigani ai kema da abun da baki so tatausan hannuwasa ya sa duka biyu saman fuskarta ya dago fuskarta " kalleni kuma wlh kika kuskara kika dauke idanki daga nawa kasheki zanyi yanzu Ana kallonsa tayi jikinta na tsuma tasaka kwayar Idanta cikin nashi ai cikin rawar jiki ta sada kanta Mari ya kuma kifa mata "wlh dan kika sake dauke idanki a nawa batare da wa in can bayin allah idansu ya dawo dedai ba to sunanki sorry, kallonsa tayi jikinta na bari ko kiftawa batayi jitake kanta najuya mata amma haka ta dake wanda hakan ya sakar mata kasala ga shegen fitinanan kamshinsa da ya adabi hancinta bacci ya zomata kai tsaye fashewa tayi da kuka,

Ta fada saman fafadan girjinsa daide lokacin suka karaso garas da su hankadata yayi yashiga jibgarta bada wasaba saida suku rikeshi amma abin ya basu mamaki irin azabar da suka gana mata batayi kukaba sai wanan duka da ogansu yayi mata, " da fatan babu inda yake muku ciwo

" eh dama idan mu ne yayi mutikar bamu mamaki kuma cikin lokaci kan kane abun ya wuce " ok ku fito mun da ita ya fice mota yashiga yana jiransu, motar da yake suka nufo da ita ya buga musu tsawa suka koma wata suka sakata direba yana suka tafi,

*********** ****** ***********

Basu isuba sai bayan magrib kai tsaya motar da Ramlat take ciki part din Abdallah tashiga shikuma a harabar gida ya sauka yanufi farta dinsa har sun turata ciki sun kama gabansu daya shigo bai tsaya duba inda su ajetaba ya karya kwana ya hayewasa bangaran sa yayi wanka yayi sallah magrib, isha, yaje masalacin gidan yayi,

Daga masalaci part din yinma yaje lokacin ba jama'a sai baki " my son meyasa bakacin abinci kuma karage tsamar nan gobe fa yan uwanka biyu akewa aure amma baka shiga cikinsu" yinma ina Shiga mana " to muje kaci abinci kujera dinning yana ya zauna ta xuba masa sakwara da miyar kaji ganin cimarsa ce
Chapter 7 · 0% Book details