← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 105 OF 152

Sashe 105

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Soja ya nufi dakin shaffah ya murda ya shiga tana nade cikin blanket ya janye blanket din ya fafesa mata turaran ya hayo gadon ya rungume ya jujuyata a jikinsa cikin wani irin Salo na love yake juyata jikinsa turaran ya ratsata sosai cikin bacci tace" Yayana rungumene naji kamshinka " ina rungume dake my bugun zuciyata my kanwata ci gaba da baccinki zaki samu wadataccen kamshin yayanki ya kwantar da ita ya gyara mata gashin kanta ya dauré mata ya sumbace ya tofa mata Adu'a ya lullubeta ya aje mata turaran kusanta zai fito suka ci karo da jawa zata shiga "my love bari naganta "bacci take ya janyo ta ya rufo kofar mutafi gida murmushi tayi ya saki hannuta suka shigo parlo kusan Abbie ya zauna suna hira jawa tace ta tafi ta gaishe da mummy ta fuce taci saa suna parlo " kai kishiya aka kawomun har gida, murmushi jawa, tayi ta suntota ta mummy ta gaishe da papi ya amsa cikin fara'a " yau kice amarya tazo gida bashi ita mummy tayi " masha Allah Ramlat sak Allah ya raya " kinzo duba yar uwa ko " eh mummy kuma munzo tana bacci ta dan jima suna hira tayi musu sallama ta fito saida ta biya taga mai ran karfe ta tsinkayo soja cikin mota taje ta shiga direba yana suka tafi ranta fari Tass gata ga Sojanta suna zuwa gida sukaci abinci sama sama yaci dan ba wata yunwa yakejiba suna gamawa ya kunna Laptop ya fara aiki suna hira sama sama sai kusan shabiyu ya kashe suka tafi sukayi shirin kwanciya tunanin Ramlat fall zuciyasa da tausayinta ya Adu'a Allah yasa karta farka sai Asuba kwanciya sukayi rungume da juna yau bai tabata saboda yaga kamar jiya tasha wuya shiyasa ya dan yimata romance duk ta dimauce tana fada masa zafafan kalamai na soyayya tanajin sam bazata iya rayuwa babu soja ba saboda yada yake sarafata Soja ya kware ta wanan fanni tabbas ya yada Jawa na mugun sonsa shima yana jinta aransa sosai fiyeda tunanin mutum rungumeta yayi yana mata rada akunne kalamai masu tsada har tayi bacci shima bai jimaba bacci yayi awon gaba dashi... ✍🏻

Kiyi manage

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻2⃣1⃣&2⃣2⃣

*....washe gari* tun bayan da sukayi sallah Asuba little Ramlat ta tashi Jawa ta shayar da ita ta koma bacci ta maida gadonta ta rungume mijinta suka koma bacci basu farkaba sai karfe 10:00am sukayi wanka Soja yaje ya shirya lokacin Jawa ta shirya little Ramlat taba Ancim ita tana kan dining ta hadawa Soja kayan breakfast yazo ya zauna yana zuba uban kamshi idanu ta zuba masa ya hade cikin bleu jinsh da shart mai adon kakin sojoji dauke da sunansa *Captain Abdallah Moustapha Usman bagaiyyah* bakin gilashi manne ka afuskarshi da hular sojoji itama duk adon kayan jikinsa ne tunda suke bata taba ganin yaka kayanba sunyi masifar yimasa kyau sunyi masa cif cif rungumeshi tayi tana shafasa " wayyo ni Jawa matar yaya Abdallah mai tsada ta fada tana dariya murmushi yayi ya janyeta ta zauna kusansa ya dauki cup din da ta hada masa tea ya kai bakinsa, yana kallonta ta zuba masa idanu ko kiftawa batayi ido daya ya kashe mata yana murmushi " Allah my love kayi kyau dayawa yanzu haka zaka fita muje tare ka kaini naga sahibata jiya har zazzabin rashinta nayi murmushi yayi" my Jawa ina yinki sosai wlh kullum sonki karuwa yake cikin zuciyata saboda kyawun halinki amma kiyi hakuri ai yau zata dawo ku zauna kihuta matar Abdallah ya fada yana janyota jikinsa murmushi tayi " Abban Ramlat Nima kullum kaunarka lumkuwa take cikin zuciyata wlh sonka kamar zai kasheni my love ka killaceni cikin

zuciyarka dan Allah ta fada tana sakin kuka ta rungumeshi cup din hannusa ya aje ya rungumeta yana bubbuga bayanta " Ya salam yi hakuri my love bari kukan duk kukan sonane wlh ina sonki my jawana to menene na kuka kina zuciyata fiyeda tunanin ki yi shiru banason kukanki kinji matar Abdallah kai ta daga ya dauko cup din tea yana bata abaki har ta shanye murmushi yayi kin shanyemun dariya tayi ta janye jikinta ta hada masa wani ya amsa yanasha yanacin soyayar kaza da dankalin turawa

itama tanaci har suka gama yaje ya wanko bakunsa da hannusa ya koma ya Kara fesa turare " jawa amsumun babyna mugaisa zuwa tayi ta amsota ya zauna yana mata wasa " masha Allah yarinyata kamar yar wata uku mamarki tace nagaisheki tayi missing dinki hararashi tayi afakaice " my love ka daukimun my love yanzu please " saida dare yanzu zanje naga fafiyarta daga can natafi wani dan aiki zanyi ya bata litter Ramlat to sai nadawo ya fada yanama jawa kiss rakoshi tayi har kofar parlo ta koma ranta fari tass ta zauna a parlo tayi dariya" wayyo dadi kasheni itafa Ramlat ahaukanta Abdalllah ita daya yakeso ni baya sona saide yanzu na gane namata nisa wlh yana sona sosai ji yada.

ya rikice da ina kuka inama dagani sai kaine babu sauran losing memory atare damu amma komai zai tafi yada nakeso insha Allah ina jiran Anti kausar ne irin wanan namiji mai tsada ai sai Jawaheer Murtala Abashe, mikewa tayi ta shinge dakinta, tana gyare gyaren kaya

*********

karfe 11:20am Ramlat zaune suke a parlo ita da yinma suna hira sai hamma take ta jingina da jikin yinma tana shafa kanta" my dota baccin ne shagwabewa tayi" Allah ni yinma banason baccinan Sojane ya shigo da sallama " mazan Fama sai yanzu shabiyu saura bakazo kaga lafiyar dotaba murmushi yayi yana shafa sumar kansa ya zauna kusan yinma shima ya kwanto jikinta" yinma ina kwana ya mai jiki " Alhmdllh da sauki ina su jawa da Ramlat " duk suna lafiya tace agaisheku " muna amsawa tanacan tana tsotsar hannu ko kufa hanata karta saba kallonsa Ramlat tayi cikin sa'a ita ya zubawa idanu yada ta dan rame s'aide tayi fari ta kara kyau. lips dinta ya kara zama pink baki ta turo gaba cikin sanyi murya tace" Yayana ina kwana ta dauke kanta saboda yayi mata kyau fiyeda ko yaushe yanzu haka yafito matan duniya duk sun kallemun miji" kanwata matata abar kaunata kin tashi lafiya ya karfin jiki da babyna kai ta daga masa ta Kara shigewa jikin yinma duka yinma ta kai masa " Wlh Abdallah bakada kunya

agabana murmushi yayi " Afuwa yinmarmu ai diya takice ta sace mun zuciyata wlh " karya kake meyake hanaka fitowa da safe kaga lafiyata sai rana tayi gwado gwado" yinma kina maganar shan hannu little Ramlat kin manta mai sunata shekara biyu tayi tana tsotsar hannu daket tabari saida ta shiga shekara ta uku da haihuwa murmushi tayi " na tuna Tasha abinta ta bari dota dagani na leko Asiya yau ance da zazzabi ta tashi dagani kaima ko kunya bakaji dota tashi kije ki kwanta kai ta daga ta Mike ta shiga daki Soja nashiga gidan munnir zan iskoka " tafiya zanyi wlh akwai wasu abubuwa da nake" to Allah ya baka sa'a ya kareka da karewasa " amin ficewa tayi daga parlon mikewa yayi ya nufi dakin Ramlat tana kwance tana cikin blanket saman bed din ya haye ya shige cikin blanket din " babyna mmn babyna ya fada yana janyota jikinsa ya

rungumeta gam yana sabke ajiyar zuciya shiru tamasa my bugun zuciyata kinyi bacci,ne kuka ta saka masa ta rungumeshi tana cusa kanta kirjinsa oh my babyna yi hakuri nine ko kai ta daga tana kuka to kiyi hakuri bana karawa bari kukan kar zuciyata ta buga please kinji my zumana bani hawayen na shanye karsu zube abanza fuskarta ya kamo yasaka harshensa yana lashe hawayen saida ya shanye Tass " babyna kinji kamshina jiya kai ta daga masa ta kara shigewa jikinsa tana sunsunashi " yayana nayi kayu sosai kayan sun kara fitowa da asalin my sojana wlh banason wata shegiya ta kallemun mijina ta fada tana tura hannuta cikin rigarsa tana shafo gashin kirjinsa murmushi yayi " karki damu babu wace zata kuma samun guri zuciyar Abdallah na rufe daga ku biyu bakinso kallon baby irin wanan shafa mai dadi karki rikita yayanki yanada aiki fa shagwabewa tayi " my sojana " my sugar,na babyna ya takuraki ko kai ta daga" danna min jikina " kinajin kasala kai ta daga hannuwansa biyu yasa yana danna mata jikinta sai lumshe idanu take tana nishi " yayana " kanwata kinajin zafi kai ta daga OK sorry ahankali ya rika danna mata yana murzawa ko minti goma baiyi ba tayi

bacci ya rungumeta ya zuba mata idanu cike da tausayinta ta sauya jikinta yayi sanyi batada kuzari bata fiye maganaba ga yawan bacci ya sakata gaba" my zumana duk nine najanyo miki daga ajiyata duk kin sauya hannusa ya tura cikin rigarta yana shafa cikinta da marata yana murzawa dan zabura tayi " my sojana kabari bacci bakinta ya kamo ya tsotsa ya saki yana murza marata" my sweetheart kiyi baccinki babyna nakewa kashedi ya bar mom dinsa ta sake ita kam bacci ya sha mata kai yajima yana mata tausa amma bai taba ko inataba dan kar ya tada mata shawa ya dauko turare ya dan fesa mata ya runguma mata pillow ta ko rungume gam murmushi yayi yamata kiss saman lips da goshi ya lullubeta da blanket ya fice ya rufo mata kofar cikin sa'a yinma bata zoba sai tabawa mai aiki take ta kai komo a parlo ya ficewasa harabar gidan ya fito cikin takunsa na kasaita kana ganinsa kaga ingarman namiji mai koshin lafiya karkarfa duba dayada yakeda faffadan kirji kafin ya iso gun motar har an bude mashi ya shige mota suka tafi direct Office dinsa na vila suka nufa akwai takardun da zai dauka a Office dinsa,
Chapter 105 · 0% Book details