Sashe 130
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
ya canza kaya agagauce kakin soja yasaka Wanda yayi mutikar kyau ya gama shirinsa tsaf ya kwashe wayoyinsa ya kunnasu ya dauki ta Ramlat ya aje mata kusanta saboda kira ya duko yamata kiss saman lips d'inta yama little Ramlat agoshi ya yafice kofar ya murzawa key daga waje ya zare key ya tafi dashi jawa bata tashiba sai kusan shadaya jikinta na mata ciwo ta Mike tayi wanka daket ta canza kaya hawaye sai kwaranya yake daga fuskarta parlo ta fito ta hada tea tasha ta koma d'aki kewar yarta ta isheta nonota duk sun kumbura zama tayi tana kuka tana kara nadama mara anfani tana dama amaida hannu agogo baya da tagyra abinda ta bata babu abinda yake daga mata hankali irin yada taga tsantsar tsanarta a idanu soja itako jitake sonsa kamar zai kasheta tuno abin da taji dazu yasa ta fashe da kuka tana da tasani marar anfani Soja suna fita daga gidansa maitama suka nufa suna zuwa yace suyi parking a kofar get yanzu zai fito part d'in yinma ya shiga da slm ya shigo parlon yinma na zaune tana waya ya karaso ya zauna kusanta ya kwantar da kansa cinyarta har ta gama wayar kanshi ta shafa" Yinma ina kwana " Abdallah ya gida ina dota da jiki baiwar Allah" Alhmdllh yinma " masha Allah ina Ramlat karama da mamarta " duk suna lfy yinma Ramlat ce ta kafa rigima farfesu takeso na kai muko babu sai an sayo ya kare " ayya wlh muma ya kare jiya Abbie ya idasa cinyesa amma nasan yau za'a kawo " to yanzu de ta hakura tana bacci na fito amma zan sayo yau mikewa yayi yaje kan dining yayi breakfast d'inda hankali kwance " Abdallah yau ana ake marmarin yin breakfast fuska ya yamitsa " eh yinma dukowa yayi yamata kiss a goshi ni na tafi amma zan biya gun su Abbie mu gaisa " to mazan fama Allah ya kareka da karewarsa ya tsareka da shairin maikiya duk mai nemanka da shairi aniyarsa ta bisa murmushi yayi" Ameen yinmata uwa ta gari ya fice part d'in antynsa ya shiga tana zaune aparlo ya shigo " Abdallah kaine sannu zama yayi ya daukan Rufaida saboda yarinya sun tsantsar kama dashi kuka ta fara yayi dariya Auntyna kinga karamar mata taki miji " ai bazata yadaba yarinyar tafiye kiyuwa
Da Ramlat ma haka suke fama gaisheta yayi cikin girmamawa suka taba hira tayi masa nasiyya ya rika hakuri da yaran " ni na kwana biyu banga affan ba ita nusaiba inacin karo da ita gidan yinma" yana school duk likacin da zakazo itako ai dama sai tayi ra'ayi take lekomu murmushi yayi ya Mike yamata sallama ya fice part d'in Dada ya shiga sai ita daya kan cinyarta ya fada yana " washhhh " kai kato dagani karkayima mai ran karfe asara dariya yayi ya dagata ya gaisheta" ina matanka da sukayimin kwacan miji dariya yayi " suna lfy dada akwai farfesun naman kai "akwai ga sauran na mairan karfe can cikin farin ciki yake ya dauko " nako gode natafi " to ka gaishesu baiwar Allah shalelena ciki na wahalar da ita sosai ficewa yana zuwa waje ya shige mota suka tafi yace su koma gida
zai bada sako suna zuwa ya murda kofar ya shiga parlon da sallama d'akinsa ya nufa ya ciro key ya bude tana sharara barci little Ramlat tagaji da wasa tayi bacci ajiye kwano hannusa ya yafita bai jima na ya dawo drinks ne gida biyu ya bude frige ya aje mata da madara little Ramlat da sauran duk abun da yasan zasu nema ya kawo ya aje ya je bakin gadon ya zauna ya taba jikin Ramlat babu zafi rankwafowa yayi ya dan rungumeta yana mata kiss awuyanta zuwa kirjinta yana sunsuna amma ina bacci take sosai bata sanba yanayi murmushi yayai ya zura hannusa cikin rigarta yana shafa cikinta sai yaji cikin da dan gumi ya dawo kirjinta ya yana murzawa ahankali yana lailaya kan nonota yaga ta fara mutsi hannusa ya zare yana murmushi ya ya gyara mata kwanciyata ya Mike tsaye gudun Ac ya rage ya feshe d'akin da turaren d'aki ya fice daga ciki ya murzawa kofar key jawa ya ga ta fito zata nufi kitchen jikinta narawa ta duka tana gaishesh nufota yayi ai tanaganin yanayinsa ta Mike da gudu tayi d'akinta ta murza key tana kuka dan jin sonsa take kamar yau bazata kwana aduniyaba tsoki " karamar yar iska da kintsaya kinga amsar gaisuwa wlh gobe bazaki kuma marmarin gaidaniba tsoki yaja ya fice tanajin tashin mitocinsu ta Mike ta
bude ta fito tana hawaye taje ta dauke kayanda Ramlat tayi breakfast ta wanke da da na masu tsaron gida Wanda ake ajewa ta kofar baya ta kitchen tana gamawa ta dora kirkin ranar Ramlat sai kusan karfe daya da rabi ta tashi dan ta jigata hannu Soja ba kadanba dauriya kawai tayi wanka tayi ta duro Alwalla tayi sallah Azuhur tan gamwa ta Mike ta nufi kofa ta bude amma gam arufe ta dawo ta zauna ta dauki little Ramlat ta rungume gam tana hawaye " haba Jawahir ya zaki hargitsa mana rayuwa gashi anrabaki da yarki ni yanzu abinda ya dameni bansan ina kikeba wayarta ta dauka tashiga neman number jawa abin mamaki babu numbobin kowa wayarta sai numbobin Soja kade duka ya shafe number kowa awayarta fashewa tayi da kuka yanzu Ya Abdallah meye haka nayi ina ka kai jawa me kakeyi mata da har gogemun number kowa awayata ai kuskurene tarigada tayi kanta ta cuta baniba duk da naji ciwon abinda tayimun amma wlh baso ka cutar da ita yanzu ya zanyi nasamu number mummy ita kade zata dakatar da kai dan banaso a fallasata cikin Family wlh nasan Azabarka yanzu duk inda jawahir take tayi nadama da abunda ta aikata mikewa tayi ta kwantar da little Ramlat dan yunwa takeji kwano da ta tsinkayone ta dauko taga abinda takesone zama kasa dirshan tayi taci tayi dam ta bude frige ta dauko drinks tasha sosai
tashiga bathroom ta wanke hannuta ta isko wayarta na ringing taga Sojane ta daga " dan Allah yayana kazo yanzu " ke naki bana zauwa duk abinda kikeso akwai kukan sangarta tasaka masa " bazan baki hakuriba dan nasan ba hawaye ya jikinki da kuma babyna da little Ramlat " duk gamu bamuda lfy please kazo little Ramlat nason ganin mom d'inta " wai ina wasa dakene wlh zanyi mugun bata miki rai yada baki zato bari ganin ina lallabaki wlh inada haushinki zamu gamune kinci abinda na kawo miki " ni banciba " OK maza kici idan na dawo baki ciba Hmmm kin sani maza bani kiss kiss ta sakar masa ta wayar shima ya sakar mata " bye " bye yayana murmushi yayi ya tsinke Kiran kwanciya tayi saman gadon tana tunani duniya jawa tana gama kirki ta fitar da na masu tsaron gida ta aje inda ake ajiyewa kofar baya ta jera na yan gidan dining ta gyara kitchen ta dauré ta tura abuncin hakana saboda ciwon da cikinta yakemata ta koma d'akinta ta murza key
***
haka suka wuni tunkur Ramlat da baby adaki arufe sa'arta daya yarinya bata kuka daga ta bata abuncinta shikena Soja wuni yayi yana kiransu dan yaji lfy su bai dawo gidaba sai karfe tara na dare Ramlat na zaune ta tisa little Ramlat gaba itako bata jima dayin bacciba tacika tayi fam taji ana bude kofa da Sallama ya shigo ta amsa ciki ciki kayansa ya cire ya d'aura towel ya shiga bathroom yayi wanka ya fito ya goge jikinsa ya shafa mai ya saka kayan bacci riga da wando masu samtsi yazo gaban Ramlat ya tsaya yana zuba kamshi
" yan mata babu gaisuba fuska ta kwakwab'e zatayi kuka ya had'e face hadiye kukan tayi daukarta yayi ya goyata ya fito da ita kan dining ya nufa ya ajiyeta k'asa ya zauna ya janyota jikinsa ya rungumeta ya bude kwanonin abuncin yaga masoyiyar sace baki ya tab'e ya zuba malmala uku ya bude miyar yaga jar miyace ta kaji zuba musu yayi yana tab'e abaki itama ta gyara zamanta tana bashi abaki saida suka koshi dam sukaje kitchen suka wanko hannusu a parlo suka zauna Ramlat tanaso ta tambeyesa babu fuska Dole ta hakura yana aikinsa a laptop itako tana kusansa azaune saida dare yayi sosai sukaje suka kwanta rungume da juna yana mata tausa har tayi bacci amma saida ya bata magani jikinta ya fara daukan zafi sosai yana lallabata ne har. tayi bacci Adu'a yayi musu bai jimaba bacci ya daukeshi Jawa yanda taga rana haka taga dare son Soja na azalzalar zuciyarta tunda ta ganshi da rana har yanzu gizo yakemata sai taga kamar rungmartace zaiyi ta gudu gani tayi kukan bazai fidataba ta Mike ta dauro Alwalla ta fara sallah tana nema gafara ubangiji tana rokon Allah yasa Abdallah ya huce ya maidata d'akinta dan tanajin bazata iya rayuwa babu shiba haka ta kwana sallah da tuba gun Allah da Alkawalin bazata sake aikata makamancin hakaba arayuwarta har batasan lokacin da bacci ya sacetaba Allah karabamu da aikin da nasani Ameen ya Allah
**************************************
Bayan kwana ukku zuwa wanan lokacin wlh nima na tausayama jawahir saboda tayi nadama sosai Soja ya azabatar da ita ba kadanba wahalar aikin gida ta isheta komai itace keyinsa har wanki tarame tayi duhu fuskarta duk tayi balshan kashin da tasha gun soja yanzu masifar tsoronsa take bata yada ko wasa su hadu tun ranar da ta gaisheshi ya biyota ita bama wanan ganinsa na kara mata sonshi ko jin muryasa shiyasa take boye kanta dashi taceko wuya ko zata kasheta bazata bargidanba sai idan shine ya mayar da ita gidansu nonota har sun sace daga kumburin da sukayi kullum sai tayi kukan rashin yarta gashi yanzu sam basu zama a parlo ko motsin Ramlat bata kuma jiba tun ranar da taji suna saduwa to har yau bata kuma jin motsinsuba mikewa tayi kamar an mintsineta, tana tangadi ta nufi inda ta ajiye komeye oho