Sashe 31
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Allah sukeyi kafin kace me babbar motar tabigi Motar Ramlat nan take tayi wani irin lankwashewa wada kafin motar ta bugeta ma ta rigada ta suma dede lokacin Abdallah gabansa yayi wani irin bugawa, saida ya dafe girjinsa, jama'a sunyi ca agun duk sun tsurata dan da wuya idan na sami Abu mai rai acikin motar To Ramlat Allah tashi kafadarki nima naga motar taki😉.....✍🏼
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
*👉🏻Duk daga Alkalamin✍🏼*
*Ladingo*
*MIJIN YAYA MUNEERA*
*HATSABIBIYA RAMLAT*
*MIJIN TEEMAH SABON SALO*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻4⃣7⃣&4⃣8⃣
....."hello, doctor " soja dama na'ura nabada yarinyana zata ita farkawa nan da dan lokaci yanada kyau kakira sauran Family, kuzo ta tashi a gabanku domin gani da ta farka zai mata dadi cikin farin ciki yace" Alhmdllh ganinan doctor tisnke kiran yayi ya mik'ewa tsaye fuskarsa dauke da farin ciki,
jawa ta kallesa " yayana meyafaru na ganka acikin farin ciki rungumeta yayi yana murmushi " jawa my angelna tana dafda tashi da ikon Allah maza shirya mutafi gida cikin farin ciki ta sakeshi tanufi bedroom, ta canza kaya tafito lokacin har ya fita harabar gida
fitowa, tayi lokacin har yashiga mota baya tashi ta zauna kusa dashi, driver yaja suka tafi, suna zuwa driver na parking, bai jira an budemasa ya bude
ya fito ya kalli jawa " maza kije ki kira su Abbie maza ni nashiga hospital kai ta daga ta tafi shikuma yashiga asibitin direct office din Dr fahad ya nufa,
da sallama ya murda kofar ya shiga" Dr ai nayi mamaki dan naga yau weekend ne ba aiki " to soja mu ai kowane lokaci za,a iya ne manmu muzo mik'ewa yayi to ina sauran jama'ar " suna tafe muje, gaba ya fice yana biye dashi har room din da take suna shiga,
Ya isa bakin gadon ya zauna tana nan kamar yada take"Dr bata mutsi fa " eh amma alamu sun nuna koda wani lokacin zata iya tashi ku kasance akusa da ita ficewa yayi Abdallah ya karasa bakin gadon ya zauna, ya kama hannu ya rike gam anashi" my angel ki tashi please
Adu'a yashiga tofa mata yana shafa lalausan gashinta yana murza hannuta cikin Sauri tamkar yanaso haka ya tashe
Su Abbi ne suka shigo kusan su coma kowa fuskarsa dauke da farin ciki har anty Rahama murnata takasa boyuwa bakin gadon suka nufo amma sai sukaga bata mutsi saide na'uran na bada alamar zata iya
farkawa nan kusa kowa kallon soja yake lokaci daya, ya sauya ya damu da yar uwasa Abbie yazo kusan gadon ya zauna yanata tofa mata adu'a jawa ma
kusansu tazo tana ta tofa mata adu'a shaffah da Nabeela ko hawaye suke dan tashiga tsoran duniya wai yau Ramlat ce batasan wanda ke kantaba safna ma da sauran mutanan sosai Ramlat take basu tausayi amma banda Mamah da bataki Ta mutuba kawu jafar ne yace
ai ba kuka take bugataba Adu'a zamuyi kamar yada sauran sukeyi yanzu idan ta farka taga kuna kuka ai bazata yi farin cikiba kamar yada likita yakeso
tayi dan haka muyi Alwalla my kama Adu'a shine yafi dukansu Alwalla, sukayi suka fara sallah nafila sun jima suna mata Adu'a Ahmed ne suka shigo da iyayansa duk yabi ya rame yana zuwa yanufi gadon zai tabata Abdallah ya hana fur ya fara masifa saida Abbie ya Daka masa tsawa " ina ruwanka da zaka hanashi zauwa kusanta,
Yamata Adu'a matar da zai aurace inbadan Allah ya kawo kaddaraba yanzu da tana gidansa yau ta farka wlh gobe adaura auransu kaduba kaga yada yaro ya lalace saboda son dayakewa matarsa karasawa yayi ya rike hannuta ya fara tofa mata adu'a yana hawaye" my babyna ki tashi nagaji da rashinki kowa saida yabashi tausayi banda Abdallah da ya Mike cikeda Bacin rai ya fita,
Iyayan Ahmed sunji dadin Dataku irin na Abbie dan yace su kasance cikin shiri ta tashi yau gobe suzo a daura musu aure abashi matarsa sunyi murna sosai dan ya takurasu a daura ahakama ko bata tashinba kowa anan yaji dadin hukuncin Abbie ya yanke Papi yaji dadin
hakan Dada harda kuka tana sama Abbie Albarka yada ya rike yan uwansa tamkar shine mahaifinsu har marece tayi shiru Ramlat bata farfadoba
Duk a cikin dakin suka yini sallah kadai ke fida su sai dare doctor yace su tafi hayaniya ta isa haka abar mutum guda yinma tace ita zata zauna gunta duk sauran suka koma cikin gida Abdallah tinda yaji labarin Abbie yace Ramlat tana tashi zai daura mata aure da masoyinta hankalinsa yayi mutikar tashi,
Yana part dinsa yayi kuka har yagaji sai sambatu yake haka jawa ta samesa tayi ta bashi hakuri amma abanza karshe sai uwar tsawar da ya daka mata ba shiri tayi waje tana kuka part din yinma tayi cikin sa,a ta isko harda papi su hudu a zaune da
da Abbie da kawu Ibrahim da kawu munnir suna shawara in Allah yasa ta farka yau gobe za,adura auransu tsakiyarsu ta
fada tana kuka Abbie ne ya mata tsawa dan tunaninsa cewa zatayi Ramlat ta mutu" jawa lfy " Abbi dan Allah ku aurawa Ramlat yaya Abdallah wlh yana Sonta sosai gashican ton safe baci basha sai kuka yake " yadade bai mutuba dan kaniyarsa wlh baza,a aura masaba ni ba mutumin banzabane da har zanyi magana biyu nabada year gawasu na fasa wlh bani ba lalabashi papi ya fara bashi
hakuri Akan shima wlh dansa zaiba amma fur yakiya saima fatatakesu dayayi akan duk wanda ya Kara masa masa maganar wlh ransu zaiyi mugun
baci ku inbakusan wuyar da yana yataba to ni nasani duk da bataji itama jawa ya korata" tashi kiban guri kema da kika zama Sakara kibiye masa yasamiki ciwon zuciya mik'ewa tayi tafice da gudu dan taga abin NASA ba sauki, part, din
Anty Rahama tayi a parlour ta iskota tana shayar da Rufaida kusanta ta zauna " a jawa Baku tafiba ina soja ko tare kuke" kuka ta saka mata" mummy kije ki bashi hakuri yaci wani Abu wlh yau baici komaiba yana cikin damuwa my love yakeso gashi Abbie ya badata g
Yace in dai ta farka yau to gobe zai aura mata Ahmed ido tazaro
" Tab dannawa yanaso zaa daura da waninsa to Allah yatashi kafadinta jawa Abbie in yayanke hukunci banida ja saidai natayasa da adu'a idan alkairi ce gareshi Allah yabashi ita matsayin mata ta hanya mai
sauki ke yanzu zamane kikayj kina kuka akarawa mijinki aure, tashi kishiga kitchen ki hado abinci ki kawo min naje na lalaba dana tinda kowa. Nasa yasani mik'ewa tayi ta hado,
Abincin cikin babban tire goya rufaida tayi to muje ido ta zaro " mummy kinga irin tsawar da ya Daka mini korata fa yayi" kaji Sakara ahaka kike nema kihada kishi da fitinaniyar yarinyanar to wlh dakuwa sunanki Surry ai irin wanan baka nuna tsoro keda kike neman shiga gun miji dalla wuce mutafi daukar abincin tayi suka tafi har cikin parlour suka,
Shigo yana kwance saman dogowar kujera ta karaso" my son waya tabamin kai saman kujera ta zauna " jawa maza hada masa abinci zubawa tayi ta bekawa anty ta amsa tashi maza kaci zama yayi kasan akasa plate din ta basa " indai kanasin farin cikina to maza ci abincinan bai musaba ya fara ci
Saida yaci sama da Rabin abincin yana harara jawa dan yasan ita ta janyo antynsa saida ya gama ta fara masa nasiya akan yayi hakuri Ramlat in rabonsa ce sai yaga Allah yakawo dalilin da zai aureta ta sauki amma yanzu yayi hakuri ya rike matarsa sosai tayi masa
fada da nasiya ta lalabasa saida taga ya dan Saki ransa ta tashi ta fice jawa ta kwashe kayan abinci ta bi bayanta, tana kaiwa ta dawo " yayana hi hakuri mutafi gida bai mata maganaba ya mik'ewa ya fito tabiyo bayan tana murmushi
A mota ta iskoshi tashige suka tafi suna zuwa gida kowa yanufi bedroom dinsa wanka tayi ta shirts cikin kayan bacci masu kyau da santsi ta nufi dakin soja lokacin har yayi wanka ya kwanta ahankali ta.murda kofar kallon kofar yayi " ke ubanme kike nema" yayana wlh tsoro nakeji yau dan Allah kabarni in kwanta Ana banza yayi mata,
Tanaga haka ta karaso bakin makeken gadonsa ta haye ta kwanta kusa dashi tana matsawa har ta shige jikinsa " yayana kayi hakuri My love kai zata aura kaji Nima nafi so ka aureta muhada kanmu baice mata komaiba ya matseta jikinsa ba jimawa baci ya daukesu Asuba ta gari,
*********************************
Washe gari tinda sukayi sallah Abdallah yabar gidan jawa ta koma bangaranta ta gyara ko ina tsaf ta koma tayi kwanciyata lokacin da ya shigo dakin da Ramlat take su sulaiman da su Naseer duk sunana tinda sukayi sallah asuba suna gun yinma Ana hira
da mamakin har yanzu bata tashiba bakin gadon yazo ya zauna ya rike hannuta yana gaishe da yinma" soja kaga ikon
Allah ko gashi har gari yawaye bata farkaba dama ai Allah kadai yasan gaibu ba mutum ba, sulaiman yace" yinma dama ai Ana kwatantawa ne wa ya isa ya Tara sani ga Allah shidai baiyi maganaba ya rike
hannuta gam yana murzawa naseer yace " ikon Allah yau soja kuma kaine kashiga damuwa saboda abokiyar gabarka yinma tace " Naseer nifa banason
Shiga abinda ba ruwanka to da wazai raba hanta da Jini tsaki yaja ya duka kansa kusan na Ramlat yashiga tofa mata Adu'a Abbie tsaye akofa yana kallonsa aransa yace kaci
kaniyarka ba wanda ya isa ya sa na baka auranta koda bata miji a hannu bare tanada shigowa yayi da sallama " a soja Adu'a kakewa kanwarka kai ya daga baiyi maganaba
shima Abbi Adu'ar yayi mata ya fice yinma ta mike " Abdallah ka zauna naje nayi wanka yanzu zan dawo kai ya daga su sulaiman suma suka Mike bari muma muje mu dawo tindaga sallah bamu koma gidaba tare suka fuce da yinma zamansa kofar ya rufe yazo