Sashe 48
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
saida suka fito ya goge mata jikinta ya shafa mata mai ya samata kayan bacci ya rungumeta " yi hakuri Mrs Abdallah ni nakine kibar bata ranki kinsha magani kai ta daga masa to oya bacci sasanyar waka ya rikamata akunne ya kiran sunanta da nashi ta fara dariya ta rungumesa ta Dora bakinta Akan hancinsa tana tsotsa tana shafa tattausan gashin kansa idanta a lumshe bai daina mata wakarba saida tayi bacci murmushi yayi
ya janye hancisa abakinta " matata yar rigima lulubeta yayi ya tofa mata Adu'a ya duko ya tsotsi bakinta ya shafa fuskarta ya kashe mata wutar dakin ya fito ya janyo kofar ya nufi gun jawa tana zaune a parlour " me kike baki kwantaba" banajin dadine amai nayi kamota yayi" sannu tan matana muje ki kwanta ko mutafi hospital kai ta girgiza " basai munjeba " to ya isa menene na kukan fuskata ya kamo ya goge mata
hawayen ya ja hannuta suka nufi bedroom dinta Ana yayi wanka ya saka kayan bacci yajata suka kwanta yana mata sannu jikinsa ta shige tana nishi kanta ya shafa yana dan dadana mata jikinta har aka canza salo aka antaya babbar haraka Asuba ta gari,
*********************************
*Bayan kwana biyu*
yau kwana uku da dawowar Abdallah har yanzu bai maida su Ramlat gidaba saboda kar ya Kara laifi gun iyayansa kullum sai yayimata wanka yabata abinci da magani yasata bacci ya tafi dakin jawa su kwana, yau kam tinda Ramlat ta tashi batada lafiya zazzabi mai zafi jikinta sai karkarwa take lokacin
Abdallah na dakin jawa sai misalin karfe goma ya fito parlour ba kowa so shaffah sunyi breakfast kowace ta tafi tana waya da masoyinta bangaransa ya nufa ya shigo parlour wayarsa ta dauki ringing cirota yayi daga aljihu sunan da yaga yana yawo saman screen din wayarne ya saka yayi picking " hello Abbie " kai waime nufin ka karike mana yara to maza yanzu kakawo so " to
Abbie zan kawosu yanzu tisnke kiran Abbie yayi kofar ya murda ya shiga ya hangota tana karkarwa da gudu ya karaso ya kamata" my angel mai yasameki jikinta yaji zafi rau daukarta yayi ya kaita bathroom ya mata wanka ya daukota yasaka mata kaya da hijab ya dauketa bai tsaya fadawa kowaba ya nufi haraba gida da ita sojojin da ke tsaron gidan suka nufoso hannu ya daga
musu security suka bude masa mota ya sakata gaba ya zagayo yashiga yaja motar suna biye dashi har aka bude musu get ya fice yana hawa titi ya janyota jikinsa jikinta zafi gum rikeshi tayi tana goga goshinta saman wuyansa tana kiran sunansa" Abbie " my angel Dina yi hakuri wlh nafiki jin zafin zazzabin dake jikinki yi hakuri fuskarta
take gogawa atashi tana hawaye please yi hakuri my angel kibarni na samu na karasa amiki magani wallahi hankalina atashe yake Kara rikeshi tayi tana kuka gangarawa yayi da niyar yayi parking ya lalasheta har su karasa hospital Ashe mota na gaban bai luraba wata mahaukaciyar honr babbar motar takewa soja Wanda yayi daidai da gowar Ramlat
atsorace soja yaje ya taka burki da karfi amma ina ya kasa motar ta bugi babbar motar da karfi wani irin gigitaccen ihuuuuu Ramlat tayi ta fada jikin Abdallah asume....
To masoya zaku jini shiru kwana biyu sakammakon Abu mai mahimmanci🙈 amma zakujini zuwa juma'a insha Allah
*🤸🏻♀AKAFTA ni da Ramlat 🤣🤣🤣Zamushiga sabon kafce na biyu⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀*
✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ce ummu Fareesa😘
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutan Niger🇳🇪
*Agaskiya masoya wallahi banida bakin yimuku godiya saidai nace Allah yabar zumunci nagode kwarai da yada kuke nuna kaunarku gareni duk da kunji uzuri na amma kuka rika kirana kuna min Addu'a ina godiya Mara adadi Wanda ban amsawaba kiraba da Wanda na bude messages dinku ban muku reply ba ina neman Afuwa dambu idan yayi yawa baya jin mai gashi bana hawa online kwana biyu wallahi dukanku ina yinku🥰 irin sosai dinan I love you more💘💘💘*
*JUMA'AT KAREEM ALLAH KA GAFARTAMANA ZUNUBANMU👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir*
*Raheem*
🅿👉🏻6⃣5⃣&6⃣6⃣
Akafta.....arikice ya kamota yana kiranta da karfi" Ramlat..... daide lokacin security suka iso, jama'a har sun taru security suka bude mota wace kadan ya rage bata shige kasan motarba saboda jarumtar direban babbar motar dayaja baya fotowa yayi dauke da ita ahannusa suka bude masa mota ya shiga gidan bata da ita direban babbar motar ya iso yana bashi hakuri,
Duk da ba laifinsa bane tsawa ya dakawa driver dinsa yaja suka tafi yana jijigata amma babu sai ajikinta shiko ciwon buguwa da gaban motar dayayi bayaji goshinsa har ya kumbura suntum rungumeta yayi sosai yana yana shafa fuskarta jikinta safi gum basu Dade suka isosaboda gudun da driver yayi
Har cikin hospital din yashigo da motar yana parking soja ya bude motar ya fice cikin gagawa aka amsheta special room aka shiga da ita aka fara taimakon gagawa Dr Nura ne ke tsaye akanta yana bata taimakon gagawa domain numfashinta ya dawo sama da awa daya amma shiru bata farfadoba Dr Nura ya fito ya share zufa soja ya taresa " Dr
Ya jikin matata " Alhamdulillah muje office nama bayani office din Dr Nura suka shiga ya zauna soja yace "Dr ya ake ciki " to babu wata matsala sosai ita bincikena ta firgita ne sosai da buguwar da motar ku tayi Wanda ina kyautata zaton zata iya farfadowa ko wani lokaci yanzu na hada Allurai nasaka acikin Karin ruwan da na Samata saboda zazzabin da take insha Allah zata iya farkawa koda wani lokaci
hankalin Abdallah,
ba karamin tashi yayi ba yakira Dr Fahad baya gari sai lokacin Dr nura yayi masa dressing din gushinsa "please Dr ina so na zauna agunta har ta tashi banaso yangida su sani har ta farfado" ok muje tare suka jera har room d'in da Ramlat take ya kaishi ya Kara dubata har yanzu bata farfadoba ficewa yayi, ya janyo musu kofar zama yayi,
bakin gadon yana kallonta hannusa ya Dora saman gashinta yana shafawa ya sunkuyo ya had'e face d'insa yana magana ahankali " ya Allah ina rokonka kasa idan Mrs Abdallah ta farka ta tashi cikin hankalinta Allah ka bata lafiya kasata farka normal hannusa na saman gashinta yana shafawa yana goga fuskarsa saman tata ki tashi my Ruhina hancinta ya kamo yana lasa tamakar yada take masa har yashiga tsotsa yanayi yana hura mata iska cikin hancinta ya komo bakinta ya lalubo yana tsotsa
daga karshe yashiga bata numfashinsa kusan 30mnt sai yaji hucin numfashinta na sabka abakinsa cikin Sauri ya bude idansa ya kalleta amma idanunta arufe cikin farin ciki yaci gaba da huramata iskar bakinsa har numfashinta ya dawo normal amma har yanzu idanta arufo bakinsa ya zare anata ya cire mata Karin ruwan da ya kare ya haye gadon ya rungumeta tsantsam agirjinsa yana dariya
" my angel tashi mana itako baccinta take hankali kwance take sabke numfashi shafarta ya fara ya saka harshesa akunneta yana lasa itako cikin bacci takejin Ana lasar kunneta ga kamshi mai ratsa zuciya tana Shaka Kara shigewa jikinsa tayi ta sakalo hannuta a wuyansa tana turo baki murmushi yayi ya Kara matseta " my Ramlat tashi baccin ya isa haka zara zaran yatsotsin hannuta ya kamo yasa abakinsa yana tsotsa ya lumshe idansa can cikin bacci takejin wani iri Ana
tsotsarta ahankali ta bude idanunta sai kan fuskarsa idansa lumshe yatsarta abakinsa yana tsotsa taga yada ta shige jikinsa ya rungumeta ido ta zaro amutikar tsorace ta fizge yatsarta ta ingizashi tana ihuu kamar mahaukaciya bode idansa yayi ya kalleta mugun kallon dayaga tana masane yasa gabansa faduwa janye jikinta tayi tana dukansa ta matsa karshan gado tana neman hanyar guduwa " uban me akazo yi guna dan jaraba har Ana shamin yatsa sai kace maye mik'ewa yayi zai kamata ta kurma ihuu
wallahi karka kuskura ka tabani matsowa yayi dabda ita ya kora mata ido yana magana" Alhamdulillah Allah na godema da kaba baiwarka lafiya kamota yayi ya matseta jikinsa dukan sa take ta ko ina tana ihuu da Sauri ya cafko bakinta yashiga bata zazzafan kiss yana shafa kasan wuyanta ya
Shiga mata abinda yasan tafiso tura mata yawunsa amma yau Sam taki hadiyewa sai dukansa take ta dadage ta gantsara masa cizo a harshensa gun saida ya fitar da jini ba shiri ya Saketa dirowa tayi daga saman gadon tana kuka sai kakarin amai take " wlh ko cewa akayi sai nasha yawunka zan rayu danasha yawunka gara na mutu ayau Allah ya isa ban yafemaba mugun banza kawai kwarto mai tsamin baki kai ko kunya baka jiba kazo kwartonci
dirowa yayi ya biyota ai tana ganin haka ta nufi kofar da gudu ta bude tsawa ya Daka mata "wlh Ramlat karki kuskura kifita ahaka kina haukane ko sauraransa batayiba ta zuba da gudu tana ihu kowa sai kallonta yake bata tsayaba da gudun da take saida ta shigo tsakiyar harabar gidansu ta tsaya tana. maida numfashi maikatan gidan sai kallonta suke tsaki
taja tana hararasu " ku uban.me kuke kallo yau naga jaraba naga abinda ya gagareni kallo kamar Baku sanniba wlh yau banida mutunci tafiya taci gaba dayi part din yinma tashiga a parlon tashigo tana turo baki yinma na zaune ita daya tana kallon Tv kamar amafarki taga Ramlat ta fado jikinta tana maida numfashi riketa tayi " my dota ina yan uwanki kuma ya kika fito haka ko mayafi babu baki ta turo cikeda shagwaba tace" yinma nifa bansan waya kaini cikin hospital ba fa yaya Abdallah nagani da na farka
yanacin zalina yanzuma biyoni yayi wai zai dakeni shine na gudo cikeda farin ciki yinma ta rungumeta " kai Alhmdllh Allah abin godiya my daughter kin farka dede lokacin ya shigo da sallama ransa abace tana ganinsa ta boye fuskarta jikin yinma kusa da yinma ya zauna fuskar yinma dauke da farin ciki tace" my son yaushe haka ta faru " da zazzabine ta tashi