Sashe 21
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
shagwaba tace "my soja na kwanta " ok rufe idanki maza, lumshe idanta tayi tana jin dadin muryashi na ratsa gabobin jikinta my angel oya yi bacci yana magana yana hura mata iskar bakinsa ta wayar yana gaya mata maganganu masu ratsa zuciya wanda baima san ya iya
lalashiba sai yau ita kuma ta mance da ba da aljaninta take tareba sai zuba masa shagwaba take " my soja muryaka tasani jin bacci cikin narkewar murya yace" to oya yi,
bacikin my angel minti biyar ya sakata bacci wayar ta kufce daga hannuta ta fadi saman bed din saida yaji sabkar numfashinta ya tsinke kiran " wlh wanan yarinya kinzamemin jaraba zuciya taki ta Dade bata bugaba yar iska kawai kashe wayar yayi baki dayanta yayi kwanciyasa, asuba ta gari
*********** ***** **********
tinda Abdallah yayi sallah asuba bai koma baciba ya shirya kayansa tsaff karfe shida ya sabko yanufi part din, yinma ba kowa sai masu aiki a kitchen suna hada breakfast tea yasa tabawa ta hadomasa mai kauri yasha ya kira yinma awaya fitowa sukayi har Abbi yayi,
musu sallama sukayi masa, adu'ar allah ya kaisu lafiya fitowa yayi lokacin har an saka kayansa a mota driver yaja suka nufi mambila kiran Rumaisa yayi suka taba hira lokacin da sukazo saura abukan tafiya har sun shirya suna jiran ugansu ko fitowa baiba daga motar suka shiga motoci sai airport zuwa
dama an gama niginsu na soja ko 30 minute basuyi ba jirginsu ya tashi zuwa garin Lagos dagacan kuma su fara shige shige,
yau wuni guda Ramlat tayi shi cikin farin ciki duk aljaninta bai kiraba kuma bata samun lumber sa taki soja ma bata samun sa tsaki tayi kar allah Sa kakuna wayarka ni meyema hadina dakai in ba salon ya raina niba " doa keda wa " momy ba fa komai wani karamin kwarine zai renani
shine na aika masa text ni ba sa,arsa bace kuma ya Kara kirana yaga rash in mutuncin da zan karta masa murmushi tayi" aikuwa kam kin kyauta yata kiran Ahmed ne ya shigo mik'ewa tayi ta shige bedroom dinsu, fira sukayi sosai sun jima Kafin suyi slm Dada takira
Suka sha hira takira yinma da mummy ta duk wanda take ra'ayinsa saida ta kirasa sukayi hira matsalata dayace yanzu rashin aljanita da bata samunsa waya shinn matsalata,
---------------------------------------------------
yau satinta daya cuff agidan maimunatu zuwa yanzu fadin damuwar da take ciki har yaso yayi yawa maimuna tayi ta lalabata ta fadi menene taki duk tabi tarame danma Ahmed jarumine yanayin iyawasa yaga ya sata farin ciki shinema
saukin abun amma kasan zuciyata allah kadai yasan halin da take ciki har cikin dare take tashi tayi ta sallah tana rokon allah ya cire mata son aljani tin da bata samesa amma abin sai gaba yake zaune suke a parlour " momyna gida zani yau " au har kin gaji kai ta gyada" ina so Inga Dadata da papi da Abbi da mummy dariya jawa,
Tayi lalle kam nima tinda bamuda school gobe zan,biki muje, " to tashi mu shirya mik'ewa sukayi sukane suka shiryo niki niki suka fito da kaya,
" to ke sai kace mai kaura ko fa abbanki bai saniba " ai muna shiga nakirasa awaya na fada masa kuma zan kwan biyu acan.daga can akaini makaranta " to kuje driver ya kaiku kayan da ta hada musu tabisu dashi har haraba gida,
Part din jaleel suka shiga sukawa safara'u slm har harabar gida ta kawosu suka shiga mota suka tafi suna zuwa ko parking driver bai gama yiba ta balle murfin motar
ta fito da guda ta nufi part din Dada jawa sai dariya take ta biyo bayanta bata tsaya ko inaba sai parlour Dada abinda dataga na faruwane yayi masifar bata mamaki da tsoro taja ta tsaya tazaro ido " innah lillahi wa'inna ilaihinraju'un.....✍🏼
✍🏼✍🏼✍🏼Ummu Fareesa ce😘?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻3⃣3⃣&3⃣4⃣
......" Mai, zangani Dada wlh fito, kiga Ana miki iskanci agida 🙆🏻wayyo, ni Ramlat nashiga uku, dama Ana shayar da katon namiji allah yau sai kunci uwayanku da gudu suka karaso
gaban ramala , jikin safna na rawa ta fara kuka " dan Allah sister kirufa mana asiri wlh bazamu karaba " kunci kaniyarku wlh Abbi zani in gayawa ko ahadaku da soja GA wanda zaici gidanku la,ada waje, dakin Dada ta shiga da
gudu taga way am bakowa sauran dakuna tayi ta dubawa ba kowa har kitchen tashiga mai a in ma batana ta dawo parlour ta kalli Aminu " Allah nayi asara kuke zagina kunacewa ni yar iskace Ashe kaine dan iskan tinda ko yayeka
ba,ayiba daga shan nono " kanwata dan allah kiyi hakuri wlh tsautsayine bazamu karaba ficewarta tayi akofar parlour suka hadu da jawa " ke mukoma wlh mugun gamo nayi muje na fadawa Abbi ya dauki mataki " me kika gani " wai fa
safna ce da ake ganin tafi ko, wace yarinya hankali na kamata da aminu fan gidan kawo jafar taciro nonota daya daga Riga amino, da tsotsa tamkar jariri ido jawa ta zaro " nashiga uku ni jawa safna da kanta sumi sumi suka fito zasu wuce,
ramlat tace " wlh kujirayi hukunci ai dama duk mai sun dan wani ya lalace to nashine zai kalace allah kasha guba katon banza Jan hannu jawa tayi suka tafi wace tuni ta fara hawaye ace yan uwantane suke shashanci har acikin gida, part dinsu ramlat sukayi da sallama,
suka shigo da gudu ta karaso parlour ta fada jikun Papi " wlh babana nayi missing dinka " I miss u too my dota ya mamar taku zonan jawa cikeda kunya ta karaso saboda ita yarinya ce mai shiru shiru bata hayaniya karasowa tayi dukansu ya hadasu ya rungume " mummy ina yini " lfy lau jawa yasu anty " suna gaisheku. Mik'ewa ramlat,
tayi tazo ta rungume mummy Tamata kiss " I miss u mamana " mee too sai da kika gama da papinki murmushi tayi" mummy kinda yau iskancin da akayi zo mushiga ciki kiji jawa zo mik'ewa tayi suka shiga" mummy wlh yaya Aminu da safna a part dada taciro nono tana shayar da aminu idota zari ta buge mata baki" fan uwarki in karajin wanan magana oh ni rahama ke jawa wlh insakejin
wanan abakinku nasan mai zan muku kufa ba yara bane ke jawa kinada 23 year hassana nada 21year amma Baku San ku rufawa wani asiriba to kuyi shiru ke nasan halinki yanzu zakibi kaf family house ki yayata su ke jawa nasan bazaki fadaba " mummy kuma sai abar
yan iska agida ' kibari zanwa papi magana cikin nutsuwa kuje, fitowa sukayi " mummy ina nabeela uhm tana parlour baki baki, tayi dariya ramlat tayi " papi kace in kama jikina suka nayi suriki, ta nufi bedroom,
suna shiga ta rage kayan jikinta ta fada toilet tayi wanka ta fito " jawa tashi kiyi wanka mik'ewa tayi ta shige toilet tayi wanka lokacin Ana kiran sallah magrib sukayi sallha suna idarwa suka nufi part din Dada suna parlour har naseer da gudunta ta karasa gun Abbi " oyoyo dotana
" Abbi na wlh nayi missing dinka " nima haka yata jawa tazo ta gaishesa ta zauna " yinma ina yini" au dota yau far hakace kuma dariya naseer yayi" to nida ki gaisuwar ban samuba " my brother yi hakuri tasowa tayi tazo gun yinma " yinma,ta I miss u dariya suka ta zauna sukaci gaba da hirasu,
Safna tana zuwa part dinsu ta Saki kuka tana tsoran tonan asirin da ramlat za Tamata mamah Tana kalleta " to kekuma uwar me kikewa kuka " badole nayi kukaba kin dorana Akan turbar da ba mai kyau ba gashi bana iya hakuri idan ba,atabaniba kuma gashi
narasa Abdallah kuma zan rasa mutum cina agida labarin abunda ya faru ta bata " to saboda wanan kike tada hankalinki yo ai hakan yamin daidai na tabbata sai ta fada kuma Abbi naji za,aura miki aminu to ai yafi tinda wanan dan iskan ya gahatemu shida,
shedaniyar yarinya nan tasami miji na nunawa sa,a wlh bansu hakanba " ai wlh kibari mama nima kam allah yasa ma ya fasa muyita zama haka bushewa sukayi da dariya " wlh baya fasaba saboda bokayan da nabi da magani nacinsu yo wlh ita da shegen sojanan mai
fadin ran tsiya to da na gama dasu " wlh ina sons a dayawa abin tafi karfina ai ina mamkin yada farat daya Rumaisa ta sami zuciyasa " ke itama na tsaneta hakada suka saka gulmar jama'a a gaba suna tayi,
su ramlat basubar part fin yinma ba sai kusan shadaya na dare suna zuwa sukayi shirin bacci Ahmed ya kirata sun jima suna hira saida ta fara gyan gyadi ya kashe kiran lokacin jawa har tayi bacci Adu'ar
kwanciya bacci tayi tana kiran lumber aljani amma akashe takira ta soja tana ringing amma anki dagawa har ta gaji taja tsaki tana turo baki har bacci ya dauketa, asuba ta gari,

WASHE GARI
tinda sukayi sallah asuba suke bacci basu tashiba sai kar goma na safe sukayi wanka suka shirya suka fito sukayi breakfast kana kallonsu kasan yan uwane saboda suna kama sai de ramlat ta fita kyau da diri nesa ba kusaba sai kam itama tanada kyau part dada suka tafi
Dadata jiya kam ina kika tafi " na he gun gaisuwa nabar safuna tsaron gida me akayi bushewa tayi da dariya ai kam babu komai " shalelena anya kuwa " ba komai Dada amma soja baya gari ko " kinci gidanku yau kusan satinsa bayanan jawa ce ta xaro ido gabanta taji
ya fadi ramlat tayi dariya"uhm allah raka taki gona Ashe akwai shagali ai munfi San haka, hirasu suka ci gaba dayi ta duniya jawa sai tayi murmushi,
" ai sister ke kam akwai zuba zuba " tashi muje wani Jan hannu jawa tayi suka fito part,