Sashe 66
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
ya zura hannusa cikin rigarta yana shafar akirjinsa ahankali sosai takejin dadin bakinsa da matsar dayakewa kirjinta har ya gangara kasan cibinta yana shafa marata da cinyata yana shafawa yana tura hannu gun tabarya dadagewa tayi ta gantsara masa cizo a harshe tasaki ihu " dan Allah yayana kayi hakuri. karka kara
Sakamun tabarya " to bazan saka mikiba tashi mutafi gida hannuta yaja suka fito suka shiga mota ko Dr Ameera bai nemaba suka tafiyasu gida har suka zo gida shiru da ita bata magana ta kwance jikinsa yana danna mata bayanta dagata yayi " my zumana muzo gida mota aka bude musu ya fito ya bata hannu ta kama ta fito
ahankali suke takawa tana cije baki har suka shigo parlo jawa, na zaune tana ganinsu ta Mike cikeda farin ciki " haba my love na muku kira yafi goma amma baka dagaba rungumesu tayi su biyun " jawa wayar acikin mota sai yanzu na gani " my love ya jikinki " da sauki tace tana janye jikinta ta karaso cikin parlon daket saura kadan ta fadi da sauri Soja ya tareta ta fada,
jikinsa " sannu my zumana ya jiki janye jikinta ta zauna saman kujera tana cije baki sama yaje ya dauko maguguna ya zauna " jawa, kawo mun ruwa mara sanyi tashi tayi ta dauko ruwan gora mara sanyi ya balli maganin ya bata ta amsa tasa baki ya bude ruwan ya kafa mata gora abaki tasha sosai ya cire jawa tace" my love zakici abinci.? " my dear banason abinci inason
tea tashi tayi take ta hado mata tea mai kauri hada karanfani ta kawo mata ta amsa " thanks my dear murmushi tayi ta zauna kusanta ta taba jikinta ta kalli soja" my love kamar akwai zazzabi jikinta? " zai bari yanzu tasha magani mikewa yayi yaje yayi wanka ya tafi masallaci jawa tace" my love na tafi nayi sallah " to sai kin fito a hankali
ta tashi ta shiga bedroom din soja tayi Alwalla tayi sallah har yanzu jikinta ciwo yake mata tana gama sallah ta Mike ta fito parlon tafiyata abin dariya saikace mai kaciya zamanta tayi a parlo tana kallon Tv jawa ta fito ta zauna kusanta " my love ya jikinki? " da sauki dear yau nayi missing dinki" nima na damu sosai ina kiranku baya dauka Ashe wayar ya bari a mota suna zaune suna hira aka kira sallah isha. jawa ta tafi tayi
sallah Ramlat ana parlo tayi sallah ta jawa ta dawo sukaci gaba da hira jawa ta hado mata abinci a plate daket taci kadan tana juya spoon Abdallah ya shigo kusata ya zauna" kici mana face ta hada " na goshi amsa yayi ya ciko spoon din " ha bakinki marerece fuska tayi zata fara kuka face ya hade tana ganin haka ta bude ya zuba mata jawa tace " my love
kabarta idan ranta bayaso" haba jawa yau fa bataci abinciba hakanan take turawa tacika tayi fam ana mata dura Dole saida yaga taci sama da rabi ya barta ya bata ruwa tasha ya Mike " jawa muje kiban abinci kallonsa Ramlat tayi sai tayi sauri ta sada kanta tana murza yatson hannuta kan dining suka tafi jawa tayi serving dinsa ta zauna kusansa yanaci " ke bazaki ciba dariya tayi" wlh nakoshi naci danwake dazufa yanzu zansha yogourt mai sanyi " please ki daina,
Cin danwake nan haka wai dadin me kikeji? " tab dadima sosai kuwa nakeji hannusa daya yasaka cikin rigarta " bari naji dagaske bakya jin yunwa ya shafi cikin murmushi tayi yanaci da hanu daya hannu daya arigarta yana murzata shiru tayi tana kallonsa sonsa na ratsata da ira Iran wanan salon kaunarsa ke kara shigarta
my love ilove u kallonta yayi ya daga mata gyara yana murmushi ya janyota jikinsa " ban yadaba ya shafa Ko ina na jikinki kinajin yunwa maza ci abinci batayi musuba ta gyara zamanta ta fara cin sauran da ya rage saida tacinye Tass tafawa yayi " gud matar soja kin kyauta kuma banda amai please " my love ba laifina bane mikewa yayi " tashi muje palo tashi tayi ya dauki gora ruwa
Ramlat tana kwance idanta arufe zama yayi ya bude gora ruwan ya kara a bakinsa saida ya kusa shanyewa ya aje jawa tayi dariya " kai my love irin shan ruwa haka murmushi yayi " kema kisha babyna zai kara samun lafiya sauran da ya aje ta dauka tashanye hannusa ya dora jikin Ramlat yaji zafi da sauri ya dagota " my babyna
zazzabine kuma hawayen fuskata ya goge mata jawa ta matso ta rike hannuta" sannu my love Allah yabaki lafiya daukarta yayi kamar baby ya nufi sama da ita sai nishi take sama sama bedroom dinsa ya shiga da ita ya kwantar ta ya cire mata kayan jikinta ya dauko towel da ruwa fashe masa tayi da kuka cikin muryata da tayi sanyi ta kirasa" yayana da sauri ya rungumota
"na'am my zumana yi hakuri kibar kuka kina tadamun hankali ina yana yake miki ciwo yanzu yana magana yana danna mata jiknta da towel my zumana bari kuka ina yake miki ciwo? " yayana Ko inana ciwo yakemin hata farcena uwa uba zuciyata " to kiyi hakuri yanzu zasu bari baibar danna mata jikintaba saida yaji zafin ya ragu sosai ya matsa da robar ya kwanta ya dorata saman girjinsa yaja blanket ya rufesu
yana shafa bayanta ya dora bakinsa akunnata yana gaya mata maganganu masu tsayawa azuciya kara narke masa tayi " yanana " zumata shiru tayi tayi lamo cigaba yayi da mata rada akunne har bacci ya dauketa sai sabke ajiyar zuciya take a hankali ya kwantar da ita yana kallonta cike da sonta da kaunarta " baiwar Allah yau daya kinrame kiss ya mata agoshinta ya rufeta da blanket KO kaya bai samata kasa ya ya sabko
jawa batanan dakinta ya nufa tana shirin bacci " my love ka fito " eh amma ba bacci zakiyiba? " wlh bacci nakeji sosai yau banyiba bazaki tayani firaba murmushi tayi " amun afuwa rungumeta yayi " to namiki dariya tayi " nagode my love " oya maza kwanta daukarta yayi ya shimfideta bari na miki tausa jikinta ya shiga shafawa yana rikirkitata yada bazai huce iyakasa ta sallama ba lamo tayi tana lumshewa
dariya yayi " jawa kinfara zama fitinana Ko murmushi tayi tana lumshe idanta saboda bacci yazo mata sosai cigaba yayi da rikitata yada zatayi bacci batare da ta saniba aikuwa hakan ce ta faru bacci ya dauketa mai dadi tana rike da hannusa daya kiss ya mata agoshi ya kashe wutar me haske ya janyo mata kofar ya nufi kitchen wlh nagaji.... ✍🏻
Rahma ummu Fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻8⃣9⃣&9⃣0⃣
...ya shiga kitchen ya hado coffee ya zauna a parlo yana kallon Tv yana sha sai kusan 11:40pm ya tashi ya kashe kayan kallon ya haye wasa sama bedroom d'insa ya Shiga ya yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci ya fesa turare ya tage kwantacciyar sumar kanshi ya kashe wutar dakin,
Ya nufi gun amarya tana rufe cikin blanket gadon ya hayo ya cire blanket din ya kwanta ya janyota jikinsa ya taba jikinta yaji sanyi babu zazzabi rumgumarta yayi yana tufa musu adu'a Kara rumgumarsa tayi tana baccinta hankali kwance suna makale da juna
bacci ya daukeshi batare da ya ko shafa taba suna manne da juna asuba ta gari
*********** ***** ***********
*Washe gari*
da asuba nayan ya dawo daga masallaci ya hada ruwan zafi tana bacci ya sungumeta saida tajita cikin riwan zafi ta bude ido " wayyo yayana zafi " yi hakuri my zumata ta jima sosai Kafin ya mata wanka da alwalla ya nadota ya fito da ita yasa mata kaya " oya yi sallah,,,
sallah tayi tana gamawa ya dauketa ya dorata kirjinshi shagwanewa tayi " yayana bayanta ya shafa " my zumana yayane gyara kwanciyata tayi saman kirjinsa "yayana bacci bai isheniba, blanket yana ya rufesu " muyi baccinmu Mrs Abdallah zumatyna zaki bani yawu nasha kadan kai ta daga OK bani face dinsu ta hade ta beka mata harshenta yayi,
caraf ya amshe yana tsotsa tayashi ta fara cikin shaukin so sukewa juna sumba mai zafi suna shafar junansu sun jima sosai dataga abin nashi zai wuce gona da iri ta saka masa kuka lalabata ya fara yana gaya mata maganganu masu dadi tayi lamo saman kirjinsa har bacci ya daukesu suna rumgume da juna,,
******
can gidansu Abdallah jiya bayan sallah isha, aka daurawa Munnir aure da wata bazawara mai suna hajara mata mai nutsuwa da hankali yau zata tare zuwa dare mamah tanajin labari ta fara hauka jajir tana kuka munnir yaci amanata safna tayi ta bata hakuri tafurtumata wai bakinsu daya
saude ce tashigo da sallama mamah taki amsawa " Asiya Ashe haka ta faru ya hakuri " ke manason munafirci futa kibani guri KO yanzu na sauyamiki kamanni ai kece ya dace amiki kishiya juya bakya haihuwa saide kici kiyi katon kashi " Allah baki hakuri sai anjima ta ficewata,, mamah ta tashi tayi
Part din Dada tana kuka jama'ar gidan da maaikata sai kallonta suke kana ganin mamak kasan ta zare a parlo ta sami dada a zaune KO sallama babu ta fado parlo " Dada saboda Allah kuna kallon munniru ya kara aure baku hanashi har ta gama tijarata dada bata kalletaba " sunnar Annabi zan hana Asiya Ashe haukan da ake fada kinayi da gaskene to Allah ya baki lafiya hannayenta ta dora akai,
" wayyo Asiya nabanu na lalace inuwa zafi rana zafi kowa ya tsaneni baya kaunata ina zansa raina ni Asiya haka ta fice tana surutai barkatai ba kan gado Dada tace " ai duk dan da yahana uwarsa bacci to shima baya rumtsaba Allah ya shiryeki
---------------- -------- ----------------