Sashe 41
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
zatayi kuka tace" naji sauki ya sauka " to bara na dauko miki magani ko " nasha ahankali ya cigaba da shafa bayanta har ya juyota suna fuskantar juna kirjinta da ke tabashi yasa yakasa hakuri ya fara murzata son ransa itako ta narke masa sai karbar sakonnin take
Yanayin yada take nishi da narkemasa ne yakara rikitasa sai ya tuno da angel dinsa bakinta ya kamo ya fara tsotsa amma yakasa jin zakin da yaji abakin angel dinsa tayasa ta fara tana Kara nishi wasu rikitatun sakonni ya fara bata Kafin wani lokaci duk sun birkice sai kalamai naso take furtawa Wanda batasan tanayi ba dan soja ya zautata soja ya kai kololuwar bokatuwa Adu'ar saduwa da iyali ya fara yana gamawa ya fara neman hanyansa tanajin haka ta fashe da kuka tana yaya karufamin asiri wlh na barwa My love kai😄 aguje 🏃🏻♀🏃🏻♀🏃🏻♀na fito na kama gabana..
dan haka Nima natsaya sai gobe munje yin gashi gashi ko yar kazar ma bata ciba mai afukawa ta afku..🤣🤣🤣 nasan yau su inna gunde, da su... O 🤭nasha harara to an taba haka mutum da matarsa😝😝
✍🏼✍🏼✍🏼 Rahma Ladingo ummu Fareesa😘
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻5⃣7⃣&5⃣8⃣
.....ban tashi komawa ba sai wajan karfe takwas na safe lokacin aikin gama ya gama su anty jawa anzama cikakun mata 😄🤭 har ya mata wanka ya canza zanan gado sunyi sallah an koma baccin gajiya dan daga alamu jawa taji jiki bakaramin duka taciba,😆
Sai kusan goma na safe Soja ya tashi jawa na jikinsa tana sharara bacci nace ikon Allah Kodai a zaune suka kwana kallonta yayi tabashi tausayi dan tayi jarumta ba kadanba janyeta yayi daga jikinsa ya sabko ya nufi bangaransa
Ya sake wanka ya shirya cikin kananan kaya saka Jean's black light blue shirt sosai yau yayi wani irin kyau kwarjininsa ya fito ya fesa turaruka ya fito dakin jawa ya leka yaga wayam batanan fitowa yayi yaji motsi a kitchen lekawa yayi ta tsaye ta hura gas shigowa yayi" jawa me
Zakiyi keda bakida lafiya murmushi cikeda min kunya ta sada kanta kamota yayi suka fito ya zaunar da ita saman manya manyan kujerun dake parlon ya komai kitchen ya hado mata tea mai kauri da yaji isasar madara ya kawo mata " amshi kisha yanzu idan na tafi gida shaffah zata kawo miki breakfast, amsa tayi cikeda kunya kanta akasa yanzu ba kajin ciwon komai shirk tayi
" jawa dake fa nake zama yayi kusanta yana kallonta hannuta ya Dora ajikinta ya taba wuyatan yaji batada zazzabi babu inda ke miki ciwo " eh sai guri daya murmushi yayi dan yagano infa take nufi " to ko ayi tishi sai ya warke kuka ta saka masa " dan Allah yayana nayi hakuri wlh da zafi bushewa yayi da dariya " to yi shiru sha tea dinki wasa nake miki goge fuskarta tayi tana sham tea
dinta, mik'ewa yayi " to na tafi na dubo kanwarki kinda itama ba lafiya ce da itaba murmushi tayi " yaya ka gaishemin da ita please ka kawo min ita yau na ganta da na iyama da muntafi tare " kibar har ki warke kinda ai bazan zo da itaba kick amarcinki hankali kwance ya daga mata gira jitayi wutar sonsa Kara ruruwa cikin zuciyata,
dukowa yayi ya mata kiss agoshi ya shafi fuskarta " na tafi sai nazo karfa kiyi komai zan turo shaffah " to yayana bazanyiba sai kadawo " ok bye ya fice yana murmushi tea din ta shanye ta Mike ahankali dan kasanta zafi ke mata ta koma bedroom dinta tashiga toilet
Tasake Gaza kasanta da kyau ta fito ta kwanciyata zuciyata dauke da farin ciki in tatuna yada soja ya nuna mata love adaran jiya duk ita ke sambatu saida azaba tazo tayi shiru dariya ta fara hada rike ciki " wlh yayana mugune kasan abinka katotone haka amma ka🤭 baridai nayi shiru Allah sarki my love wlh ina tausaya miki yasin sai kin leka lahira kin dawo tunawa tayi karmafa aje
Fitar nan da yayi abinda ya mata zaiwa Ramlat sai ta tsayar da dariya gabanta na faduwa taji kishi aranta sosai amma ta based dan Allah yana gani tana son Ramlata idanta ta lumshe ta shiga duniyar tunani, Abdallah na fitowa harabar gida sojojin fake tsaron gidansa na ganinsa suka gaishesa cikin girmamawa security suka bude masa mota ya shiga suka tafi
Tafiya suke hankali kwance sai kallon titi yake daidai sun zo babban titin maitama yana kallon gunda Ramlat tayi hatsari saida gabansa ya fadi rufe idansa yayi har saida sukazo kafin ya bude driver nayin parking ya bude ya fito ya maaikatan gidan sai gaishesa suke yana daga musu hannu ficewarsa direct part din yinma
Ya tafi da sallam ya shigo parlour ba Iowa sai Abubakar " to kaikuwa yaushe kazo gari murmushi yayi" wlh my brother yau da safe na shigo ya Amarci gaskiya soja ka more mata biyu, hararasa yayi "kaima kayi mana wa ya hanaka ina tan gidan " yinma ta shiga part din Dada shaffah da Amaryaka suna ciki
Murmushi yayi " an bata abinci dariya yayi" yanzu karfe shabiyu saura ai tintuni shaffah ta bata kai ya Kada ya shiga kiran shaffah sai gata " yaya ina kwana " lafiya ina Ramlat " tana ciki bacci nema zatayi " ok Tasha magani" eh nabata Tasha daket " to maza jeki keda tabawa ku hada abinci mai kyau maza ki kaiwa jawa batajin dadi, da Sauri ta wuce kitchen,
Abubakar yayi dariya " yayamu kana shaaninka ko sai munkusa zuwa sunah banza ya masa" Sadeek nifa kasan halina ban son raini " to yi hakuri wai ina labarin my Rs dinka ai bai idaba soja ya nufosa gadan gadan ransa amutikar bace mik'ewa yayi ya kwasa da gudu yana dariya,. Baki yaciza" zamu hadune, gun Ramlat ya nufa,
Tana kwance daga ita sai wata guntuwar rigi iya guiwa idanta arufe murmushi yayi ya karaso bakin gadon yazo dafda kanta ahankali ya kira sunanta " my angel shiru yaji almun tayi bacci zama yayi bakun gadon yasa hannuwansa ya tarairayo dukanta ya rungumeta jikinsa" my Ramlana bakida yau ko kadan tamkar bakicin abinci,
Fuskarta ya shafa ya Dora lips dinsa saman nata yana lasar tattausan lips dinta yana shafa gashin kanta dake fitar da sanyayan kamshin bakinsa ya maida kunnata yana magana cikeda shaukin so " Mrs Abdallah tashi gani nazo naga lafiya ki lasar kunnata ya fara a hankali ta bude idanta ta sabke kan fuskarsa idanta cikeda bacci take kallonsa cikin jin bacci ahankali takirasa " Abbie " na'am Mrs Abdallah ya akayi
please ki daina cewa Abbie ki rika cewa Qalbinki kinji my angel 😅 jikinsa ta shige ta Dora hannuta saman fuskarsa tana shafawa ta matso dabda fuskarsa tana kallonsa saboda kyan dayayi ta Dora bakinta saman karan hancinsa, tana lasa da Sauri ya janye dan jiya ma da irin wanan salon mata ta tada masa shawwa amma kana ganinta kasan bacci takeji bakinsa take kallo murmushi yayi ya duko da kansa ya zaro harshensa ya beka mata dariya tayi ta amshe caraf ta fara tsotsa tana shafa fuskarsa idanta a lumshe bai tayataba yadai zuba mata mayatatun idanunsa ya kallonta cikeda so
da kauna ko minti shida baayiba tayi bacci bakinsa ya zare ya shimfideta ya gyara mata gashinta da yabaje kan fuskarta kiss ya mata agoshi ya fito cikin saa ba Iowa ya ficewarsa, shaffah suna gama girki ta zuba akula take tayi wanka ta shirya tsaf ta kirawo
Nabeela suka tafi gidan jawa lokacin da suka zo tana parlour zaune knocking sukayi tazo ta bude musu " gaskiya nidin year gatace yauma kun dawo dariya sukayi suka shigo parlour suka zauna " anty ya jiki " da sauki bafa komai bane kawai zazzabi nayi sauki mik'ewa shaffah tayi ta dauko plate ta zuba mata abinci " anty kici abinci amsa tayi tana godiya tayi zaune kasa saman carpet ta fara ci saboda
Yunwa takeji sosai " to ku bazaku ciba " ai munci agida, hirasu suka ci gaba dayi suka gyara mata gida suka mata girki yanma likis suka tafi gida a harabar gida suka hadu da soja motocinsa suna shigowa tsayawa suka shaffah dama mai driving din da hannu ya musu nuni su tsaya fitowa sukayi motarsa na parking ya fito gunsa suka nuf gaishesa
Sukayi ya amsa " shaffah ki daure Ramlat taci abinci ki bata magani zazzabi gareni bazan iya fitaba " to Allah kawo sauki da munje na bata " ok ki kira a waya in takiya " to tace suka tafi yanufi cikin gida lokacin Ana kiran sallah magrib bangaransa ya nufa yayi wanka yayi sallah dan zazzabi sosai yakeji ko masallaci ya kasa tafiya haka
ya daure ya fito dan duba lafiya yaga bata parlour dakinta ya nufa ta fito daga wanka daga ita sai towel taji motsi da Sauri ta juyo tana zaro ido GA kunya ta kamata" yaya sannu da zuwa shikuma tinda ya ganta kusan tsirara hankalinsa ya Kara tashi abinda ya hanashi zuwa gun Ramlat kenan dan ita ke kunno masa wutar Shawa shikuma yayi alkawali bazai kusanceta
bata haiyacinta saboda sonta yake don't Allah badan jikintaba kwanciya yayi kan gadon yana lumshe idansa itako tsoro ya kamata ganin hajiya babba na harbawa ido ta zaro dan bata mance azabatun da tashaba jiya cikin Sauri ta dauko kaya zatasa ya kira sunan da Sauri ta kallesa" ta matso kusansa gabanta na faduwa" jawa please ki taimakamin nasan kawai zafi amma ki taimakeni
Kar na mutu wlh yanzu haka zazzabi ne nake tsoro ya kamata dan har GA Allah tsoransa take wanan garkekiyar aba tasa baxata iyaba kai ta girgiza" dan Allah yaya kayi hakuri wlh in katisa mutuwa zanyi kaje gun my love mana nasan zata taimaka maka haushi ta basa ya daka mata tsawa " ok nagode mik'ewa yayi