← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 1 OF 152

Sashe 1

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

♀HATSABIBIYA🤷🏻‍
💖RAMLAT💖

Story & Written By
✍🏼 Ladingo😉
Yar mutan Niger🇳🇪

Bismillahir Rahamanir Raheem

Page 1&2

Motocine kusan goma suke tafiya kan wani babban titi tafiya suke cike da nutsowa wata arniyar jeep tafi daukan hankalina na matso naga mamalakin jeef dinan biye nake da su har naga sun karkata sunyi wata kwana wani rantsatsan gida naga sun nufa hon sukayi aka wangale musu get suka shige daya bayan daya security ya bude masa kofar jeef kafarsa ya fara zarowa akalla ya kai minti uku Kafin ya fito wow ubangiji yayi halittarsa anan matashin saurayine bazai wuce 32 year ba sanye yake da kakin sojoji Wanda yayi masifar amsar jikinsa farine tas dogo mai murdadan jiki yanada kira karfafan maza yanada fafadan girji kyakyawane ajin farko kashin kansa luf luf akwance sanjan fuskarsa abin kallone yasha gyara yanada manyan idanu musu mutikar haske da daukan hankali Idan ya kalle ka sai kaji jikinka ya Saki saboda kwayar idansa yana kallon ka zakaji tamkar ya busama maganin barci amma ga matafa cike da izza ya fara tafiya security sa na biye da shi ko ina ma aikata ne birjik agidan

sai kawasar gaisuwa suke bangare daya sojawa ne birjik duk bindugogin su sune masu tsaron mutanan gidan ba Wanda ya tankama saboda gidan babban gidane family ne guda acikin sa familyn Alhaji usman buzun bagaiyya kenan bangare bangare wani part ya nufa Wanda ya gaji da haduwa akalla dakunan dake cikin part dinan za suka guda ashirin

Dabda kofar dakin ya tsaya ya cire gilashin idonsa kallo daya ya musu suka gane nufinsa juyawa sukayi suka nufi bangaransu kofar ya murda ya sa kansa parlou dauke da sallama yashigo mutanan da ke parlon anata raha diyawansu suka tsit suka kyale wata kyakyawar mata wace zata kai 55 year ta amsa masa cike da fara'a" mutanan kaduna har kun iso cinyarta yaje ya Dora kansa baice kalaba dariyace ta kama yan cikin parlon amma suna tsoron soyi kanshi take shafawa ahankali Abdallah ya akayi ko gajiyace kai ya daga mata" kai de wallahi kafiye sangarta sai kace ba sojaba "kaga Naseer banason neman magana karike girmanka " to yinma naji wai ina kanwata yau banjo duriyarta ba tunda nazo shaffah ce tayi dariya masa kasa tab wlh ina tin safe da wuce bata dawo ba yinma tace" to nifa banaso gulma rarinyata kuke ko tsaki akaja tin karfi mike'wa yayi kiss yamata yinma" zan watsa ruwa " to my boy kafaci abinci kai ya daga mata ya wuce part d'insa

Tinda ga bakin kofar yakejin kida na tashi cike da mamaki ya murda kofar yaji abude Tab wani mai tsautsayine ya yazo part Dina farlon ya shigo abida ya ganine yayi mutikar girgizashi ranshin in yayi dubu ya baci yanzu tantirancin yarinyar nan yakai har ta nemi makullin part Dina tashigo kenan nidin ma tafasa tsorona duk maganar bata had an I da ita lalle yarinyar nan hatsabibiyace ya ma akayi tazo ajinina hannunsa ya harde akirjinsa yana ciza lips dinsa ya zuba mata idanunsa cikeda tsantsar tsanarta rawa take tana juyi tin karfinta dogon gashin kanta yazubo har gadon bayanta rigar jikinta yar guntuwa ce bata da hannunwa iya cinyarta tsawunta wakar Nancy Ajram saibin wakar take tamkar itace mawakiyar juyi take tamkar tarwada juyowar da zatayi idanuwansu karaf suka sarke da na juna idanuwa tazaro cikeda firgici jitayi wani irin fitsari yazo mata Kafin tayi yinkori yafara tsiyaya saman carpet din dake malale atsakar parlon abinda taji yana fadi duk hatsabi bancinta saida hangar cikinta ta kada Kafin tayi yinkori wani Abu....... ✍🏼
R Ummu Fareesa😘

Idan ya muku aci gaba da gashi

+22796515805
?‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀
💖💖RAMLAT💖💖

Story & Written By✍🏼
Ladingo😉
Yar Mutan Niger🇳🇪

*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Bismillahir Rahamanir Raheem

Page 3 & 4

Gabanta ya tsaya lumsasun idanunsa ya zuba mata tsaye take tana kwarara fitsari yana bin cinyoyinta saboda Bacin rai ko ganin kirki bayayi gashin kanta Wanda ta cansa masa kala shi ba fariba shi ba Jaba shiba bakiba ya damka da hannunsa daya dayan ya toshe hancinsa murdeshi yayi iya karfinsa wani gigitacen ihuuu tayi kifa mata maruka yake ba adadi tin tana ihuu har muryarta ta dishe wuyanta ya kama ya shake saida yaga ta Dena lumfashi ya jata toilet ya wurgata ya rufo kofar ************************

Wata na'ura ya dan baayi munti biyu ba sai ga wani mutum yazo carpet din dake malale atsakar parlon ya Nuna masa daker yake magana tamkar bataso yace kacire shi yanzu kasa wani kayi moping din parlon ga baki daya" to ranka shidade yanzu ko tafiya yafara cike da kasaita ta isasun maza kwana ya karya ya shige ya haura sama bedroom yashige kakin sojojin ya cire ya Shiga bathroom ya jima sosai kafin ya fito daure da tewol gashin kansa yana tsagar da ruwa na girjinsa ko ya gara kwanci luf,luf jikinsa ya Shiga gogewa ya shafa maiyuka masu mutikar kamshi singlet ya saka fara tas da wando iya guiwarsa fara jallabiya ya Dora Akai ya fesa turare kasa ya safko lokacin har an gama gyaran parlon

Part din su yinma yashiga su uku ne a zaune zama yayi jikin yinma " mazan fama an fito kai ya daga kaci abinci kuwa " banciba " ke shaffah tashi ki zubo masa fuska ya yamutsa " yinma abarshi part din Anti rahama zani " to shikenan Naseer yace kaji dan gidan antynsa bara naje naga ko tazo" wa Ramlat mana tin fa la'asar nake gidana amma ban gantaba " yaya Naseer wlh Ramlat bata cikin house family bagaiyya fa wlh yanzu kabi gida janan daya bata daya bazaka same taba dan in tananan mafi akasari zaka sameta a compound murmushi yayi " allah shiryamana ita nikam inason yar uwata ahaka tsaki yayi ya bar parlo murmushi naseer yayi " yinma danki nan, yafiye tsama dariya suka, part d'in anty rahama yaje da sallama ya shigo parlon tana zaune cikin fara'a ta amsa kai soja sannu ai nazata a kaduna zaku kwana kenan meeting d'in naku bakin yaune murmushi yayi " wlh anty bana kwana bane mun gama"

to yayi kyau mike'wa tayi tashiga kitchen abinci ta hado masa mai rai da lfy ta aje masa saman carpet to safko kaci zama yayi bisa carpet din yafara cin sakawara Tasha miyar kifi sai kamshi take zubawa anty wlh inason sakwara arayuwata murmushi tayi " to ai kasamu tinda inanan

Safna ce ta shigo da gudunta Wanda ta ganine yasata Jan burki ta karaso cikeda nutsuwa gaisheshi tayi amsawa yayi saboda sona dan shiri da ita saboda nutsuwarta mummy ina Ramlat " bata shashan ku " batana nayi ta nemanta ban gantaba " to safna Al'amarin sai adu'a da Abdallah ne in yana nan da sauki tin safe da taji ya shigo yana mun sallama naga take takenta wlh bansan lokacin da ta fitaba shima yanzu nalura bata jin tsoransa kuma Abdallah laifinkane " mummy na koma Abdallah bai ce musu kalaba har yagama cin abincin sa mikewa yayi ya wanko hannunsa anty na koma zanyi wani aiki " Abdallah kanaji ina maganar yarinyar nan kayi shiru saboda allah kuna ga hanyar da tabi zatafito da ita " anty kiyi hakuri komai zaiyi daide " haba Abdallah ice ai tin yana danye ake lan kwasashi ni kam allah yana gani nayi iya yina saide mubarma allah ikonsa baice komai ba ya fice ransa abace

Wanan yar iskar yarinya xataci ubanta wlh part d'in sa ya nufa kofar ya tura ya Shiga toilet ya nufa shegiya karamar yar iska wucewa yayi befi minti dayaba ya dawo da gora ruwa mai sanyi kwara mata yayi ajiyar zuciya ta safke idanunta ta bude ai tana ganinsa Tamara tsorata da yanayin fuskarsa ke dan ubanki tashi cikefa firgici ta tashi tsaye tana tangadi parlo ya dawo yana dube dube Riga yagani doguwa amma bata kai kasaba hannunta tan kananu daukota yayi ya dawo toilet din. Wurga mata yayi nabaki minti biyu maza kiyi wanka ki fito ina jiranki ficewa yayi murmushi tayi wallahi soja
baka bugi banzaba

(((((((((((((((((((((((((((((((((((((((((

zama yayi a parlo yana jiran fitowarta cikin mintina uku sai gata ta fito
zonan zauwa tayi nesa da shi ta zauna inaso ki fadamin ubanda yabaki key din part Dina kuma tun yaushe kiki zauwa idan kinji bana gari ko ina wajan aiki wlh idan baki fadamun gaskiya ba kasheki zanyi dama da irinki cikin family gwara mutuwarki bindiga ya Fido ya aje Akan table din dake ga bansa ina sauraran ki yar iska mai idon Japanese ranta yayi mutikar baci in kanaso kaga Bacin ranta kamata ba'ar ido inba Abdallah ba wa ya isa Yamata haka yasha har huci take sabofa baccin rai idanunta ta dago amma bata yada sun hada idoba cikeda rashin kunya tace haka allah ya haliceni inko Ana canxawa ka canzamun kuma ahaka ake rubibina saboda yayi masifar dacewa dani jikinsa har tsuma yake ya Mike ya nufota dama da gangan ta fadi hakan aranta tace Abdallah bazaka sumar da Ramlat abanza ba koda zaka rabani da raina sai na nuna maka

Hatsabibancina kadan kuma ba yada zakayi dani Bacin dukan in naji azaba na Saki fitsarina dede lokacin ya karasu wajanta gashin ta ya kamo saida ya mikar da ita tsaye, ya hankadata nufinsa ta fadi , aikuwa batayi wata wataba tafada saman fafafadan girjinsa hannunta daya tasa ta zagaye kokonsa dayan ta Dora saman wuyansa ta Dora kanta saman girjinsa ta fashe da kukan munafurci cikeda bacin rai ya yin'koro Kafin yayi yin abida yayi niya tini ta zambace shi ta sa....✍🏼

Daga Al'kalamim

R ummu Fareesa😘

Sai a next page zakuji
Shin wacece Ramlat hatsabibiya
Suwaye iyayansu meye dan gantakarsu da general Abdallah
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

?‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀

💖💖RAMLAT💖💖

Story & Written By✍🏼
Ladingo😉
Yar mutan mutan niger🇳🇪
Chapter 1 · 0% Book details