Sashe 9
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kuma an gayawa Captain amma kuma bai ce kome ba, domin bai dauki haka a matsayin wani abu me muhimmanci ba. Yasan Commodore Magaji Abba Chindo yana jin haushinsa, amma kuma bai kawo a ranshi kiyayyar zata girmama haka ba, sai dai ya ce Allah ya kyauta.
Haka suka bar wurin da jirgin yake da wasu kananun jiragen ruwan, masu colour din navy blue. Haka suka shiga tafiya daidai an fara ruwan sama me karfin gaske.
Haka suka yi ta tsala gudu, a nan Jirgin aikinsu, suna barin wurin aka shiga shagali da hidima, dama kafin dare sai da Commodore ya tura wasu matasan sojoji biyu suka kwasu musu yan mata, aka shiga shagali.
Haka yasa yaki barin Captain zama domin, yasan matuƙar yana nan ba zai bari ayi shagalin ba, asalin sun manta da aiki suka zo yi, haka yasa suka yi ta shagali ga shi ana ta ruwa kamar da bakin kwarya.
---- A bangaren Captain da mutanen shi, ba karamin gudu suke ba, kasancewar takun yana jan jirginsu, karshe shi ya amshi tukin, ya kalli John ya ce mishi. "Da matukar hatsari fadawarku ruwan nan, a daidai wannan lokacin don haka tunda ana ruwa ku kashe fitilar goshinku, zamu isa har jikin jirgin."
"Ok Sir" shi ya fara kashe wutar nashi sauran mutane bakwan suka kashe nasu.
A hankali suka yi ta tafiya, har suka isa wurin babban jirgin da yake dauke manya cantainers, zuwa kasashen waje. Tsayawa suka yi kusa da jirgin, sannan suka harba abin da zai rike su idan suka sauka daga cikin jirginsu. Hakance kuwa ta faru duk su bakwai suka shiga cikin ruwan bayan sun daure kugunsu da wata igiya, sannan suka fara hawa jikin jirgin har suka shiga saman jirgin.
Babu kowa, Captain shi ya musu jagora, har cikin jirgin inda ya fahimci za a fara kwasar man saura wani lokaci kadan, don haka suka samu maboya suka boye, tare da samun bayanai akan kari. Sun kai wurin karfe sha biyu kafin aka fara aikin kawo danyen man fetur din, don haka sai da suka samu damar musu kawanya, kafin suka bude wuta a sama, dole yan daban suka yarda makamansu, domin abin ya basu mamaki, "dama sojojin da aka kaiwa hari daban ne da waɗannan sojojin?" Inji Shugaban yan daban. "Captain ka ji sun kai hari jirginmu.........
Waye zai mutu? Waye zai rayu follow my golden Pen.
#Thedambuje
[2/16, 9:24 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*ZINARIYAR MACE⚡*
*Wai shin 'yar'uwa menene matsalarki? zubewar nono, ko kuma rashin kwankwason juyawa a falo maigida ya shiririce ya manta da tibi da matan tictok, menene matsalarki ne? rashin ni'ima ko kuma mugun sanyin da ya yi miki katutu, shin rashin taushin fata ne ko kuma kuraje da tabbani, ko bala'in ramar da ta addabeki kuma babu rashin ci ba rashin sha a gidan auranki, gwaigwayewar gashi ce matsalarki ko kuma kaushi da faso na tafin kafa da bushewar fata, kina bukatar fatarki ta yi glowing kalarki ta fita kuraje su mutu, ko kuma kina bukatar azababbun turaruka da humra tare da turarukan wuta. Na san dai kuna da yawa matan da tumbi ya yi musu karan tsaye ina nufin ya katse muku hanzarin yi wa maigida gwalli da muskuce-muskuce a falo😃 Nesa fa ta zo kusa AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE sun tanadar muku da nau'in magungunan da suke magance kowace irin matsala da izinin Allah. Babban burinmu shine sha'ani na aure ya inganta a samu daidaito. Muna da.*
Na gyaran nono.
Na sanyi.
Dilka tare da hadin sabulu.
Duk Wani nau'in maganin mata.
Humra turarukan wuta perfumes, original miski tahra 3in1, ciccibi budurwar kaza. Had'addun supplement irin wad'anda ba su da matsala. Maganin Sliming wato narka tumbi. Abubuwan da muke sayarwa suna da yawa, kuma babu asarar dukiya. Muna garin kano kuma muna tura kayanmu kowane gari fad'in Najeria da Nijar har ma da kasashemn ketare. Kai tsaye a tuntu'bemu ta lambobin wayarmu domin karin bayani.
*08089965176*
*07084653262*
*005*
"Captain mai zamu yi?" Shiru yayi yana kallon yan tadda daya bayan daya. "Sir me zamu yi?" A hankali ya saka hannunshi ya ballo tear gas, tare cilla musu, sannan suka ƙare fuskokin su, ai kuwa sai ga hayaki fuuuuu, haka yasa shi shiga cikin hayakin tare da kama su sannan suka daure su baki daya, kafin ya mike yana faɗin. "John zaka tsaya anan, kai dasu Ammar, duk wanda ya motsa ku sakar miishi wuta ko waye shi?" "Ok Sir!" Sai da ya karkasa su sannan ya sauko ruwa ya nufi inda jirginsu yaƙe na aiki. Sosai yayi shirin tunkarar asalin jirginsu da aka kaiwa hari.
Koda ya isa ya samu babu kowa a cikin jirgin sai wasu mutane biyu, da suka jikata sosai. Durkusawa yayi a gabansu. "Me ya faru?" Cikin azaba da Harbin da aka mishi ya fara bashi labarin. "Muna cikin shagali bayan tafiyarku sai kawai muka kaji ƙaran harbi, ashe yan fashin tekun ne suka mana tarko." A hankali ya mike tsaye duk da ruwan da ake yi, dafe kanshi yayi ya koma cikin jirgin mutum daya ne a cikin matuƙan ya tsira shima yadda ya fada don ya shiga ban dakin kasa Allah ya kubutar dashi. "Yanzu ka juya da jirgin zuwa headquarter zan tawo da sauran mutanen." Ya fadi haka yana fita daga jirgin, a hannun dayan mutumin ya samu takarda. Amsa yayi yana dubawa,
*Mun ji labarin baka tab'a fita operation ka fadi ba, so wannan karon ka zo ka amshi yan uwanka sannan ka sakar min mutane na, ko na kashe Commodore.*
"Zaku wuce headquarter zan tawo da wancan jirgin." Ya fita da sauri ya koma asalin jirgin yan fashin tekun, tsoron shi daya kada suma tarko aka musu. Koda ya isa ya same su, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya saka aka karkato kan jirgin, baki daya suka nufi headquarter ɗinsu,. Suna isa dama labarin ya isa an kaiwa jirginsu hari har an sace wasu sojojin. Yana isa da wadanda aka harba, asibiti aka wuce da su. Admiral da kanshi ya zo inda aka ajiye jirgin. A lokacin karfe biyu na dare, "Sir!" Ya sarawa Admiral. "Aiki yayi kyau, yanzu wani hali Magaji yake ciki tare da sauran abokan aikinku."
"Umarni nake jira mu sake sabon shiri." Captain ya faɗa yana sarawa. "Zan duba lamarin yau, amma tabbas dole a kai musu ɗauki." Mika mishi takardar da aka ajiye musu yayi. Shiru Admiral yayi yana kallon takardar. "zan tura yau kafin gobe zan nema maka _permission_ "
"Ok Sir!" Ya sara mishi, sannan suka bar wurin aka wuce da mutanen da suka kamo, lokacin da ya shiga barrack din baki daya labarin ya karad'e cikin barrack din, waɗanda mazajensu suke hannun hankalinsu ya tashi, waɗanda mazajensu suke asibiti, a daren wasu suka yi ta wucewa, su kuma suna tafiya a mota. "Yallabai wannan abin da ya faru, da damu zai faru Allah ya tsare mu." Gyada kai yayi yana kallon hanya, kofar gidanshi aka sauke shi, kasancewar shi ne babba a cikinsu. Sai da ya fito ya ce musu. "Kada ku manta ku kula da kanku. Idan sun gama zamu tafi gobe ko jibi."
"Ok Sir!" Sannan ya ce musu. "Ku kula da iyalinku." Ya wuce ciki da sauri, yana shiga ya sauke ajiyar zuciya bayan ya shiga da sallama, a ka'idar wannan operation din ba a fita da waya, daga nesa ya hango wayarshi yana haske, a matuƙar gajiye ya isa wurin. *Brother* ya gani baro-baro a saman screen din wayar, a hankali yayi picking yana sakawa wayar a kunnen shi. "Baka yi barci ba?"
"Taya zan yi barci bayan wurinka na zo."
"Ka koma, ina da abinda zan yi nan da kwana biyar."
"Ai na gama nawa kawai, ka shirya." Brother ya gaya mishi. Dafe goshi yayi yana sosawa ya ce mishi. "Ka koma inda ka fito, don Allah." "Babu inda zan tafi." Yana fadar haka ya kashe wayar. Zama yayi jikinshi da matukar damuwa.