Sashe 15
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban san me yasa idan wani abu ya faru mutane ke huce takaicinsu akan shanu ba, shanu suna da daraja a rayuwar Bafulatani, domin zai iya hakura da rayuwarshi akan dabbarshi, amma mutane basu ganewa. A cikin yan dakikai nayi wannan nazarin, "Tau!" Muka ji kar'ar harbi kamar a cikin gidan anan aka yi,kuma babu karya a cikin gidan aka yi. "Malam Buba yau addarka ba zata amfane ka, da kome ba, domin kafin ka kai sara mun tashe ka aiki." Jijjiga kofar nayi ina hango Baffa'm a kwance, domin sun haska mishi katon torchlight dinsu mai shegen haske, Baffa'm a kwance jini na zuba ta gefen cikinshi.
"Kai ku shiga ku fito mana da yaran da suke cikin gidan, matan ku ware mana manya da kanana, mazan a musu yankan raggo a gaban Malam Buba da yace basu ne suka mana barna ba." Inji mutumin, "tow;" dakyar Baffa'm ya mike yana rike kafar mutumin. "Don Allah dan ladi kada ka cutar dasu, wallahi bamu bane. Akan me zamu cutar da zaman da muka yi na amana da ku?" Shure Baffa'm suka yi tare da take mishi wurin ciwon, suna murtsukawa. Haka suka fito da kowa na gidan, har da Baffa Modibo. Babangida da Habibu. Sa'idu da su Aminu. Dukar kofar da nayi yaja hankalinsu ba zan iya ganin wannan cin mutuncin ba, gara na mutu da Mahaifina. "Aiho boye wasu kuka yi?" Ya dokawa Baffa'm gindin bindigarshi akan ciwon, "ku balla kofar ku fito da su." Haka suka nufi kofar da gudu Baffa'm ya tashi yana me tare kofar. "Ku min kome na yarda, don Allah ku kyale mata da yaran basu yi kome ba." Rufe shi da duka suka yi, tare da janshi daga kofar dakin suka ɓalle kofar, tare da finciko mu. Suka yi waje damu. Ganin suna dukar Baffa'm babu me cetonshi na nufe shi, tare da fara ture su, haka aka fisgo ni suka bugani da kasa, tashi nayi da rarrafe kafin na isa sun mishi wani irin duka tare da cin zarafinshi suka tube mishi suturarshi. Rike gashin kaina mutumin yayi yana dariya. "Ke me baba ko? Maza jeki, Malam Buba idan kana son mu kyaleka dole sai ka amince kayi tarayya da Yaranka mata. Su kuma Yara mazan su kwanta da iyayensu Mata ko kuma mu,mu kwanta da su."
Suka fada suna dariya irin abin ya musu dad'i. "Ku kashe ni ba zan iya ba, ba zan iya kallon wannan kazantar ba." "Ashe? Tow kai daure min hannun mazan a musu yankan raggo su kuma matan ku ware min yan matan manya kuma su raba su." Har zuwa wannan lokacin yana rike da gashin kaina. "Dan Ladi kada kayi abin da zai dame ka, don Allah kada kaci zarafin Musulunci mana, addinin Kirista bai baka damar cin zarafin mata da yara ba." Amma mutanen nan suna dariya suka d'ago Babangida. "Kaje ka kwanta da uwarka kacita kamar yadda namiji yake cin Matarshi a gadon auren, kada ka biyewa Ubanku ba zai tab'a barin ku tsira ba, kana gamawa ga kofa ka fita ba zamu tab'a ka ba." Kusan yadda dan Adam yake da buri, kuma a ran Babangida gani yake idan ya aikata haka zasu barshi ya rayu, Baffa'm yasan yaudara ce kawai. Rike hannun Babangida yayi ya ce mishi. "Idan ka sake ka aikata haka, zasu kashe ka Allah ya saka hijabi a tsakaninku har abada ba zasu kasance a shimfidarka ba, Mahaifiyarka da yan uwanka, haramtattu ne a gare ka. Don haka kada ..." Dauke kan Babangida suka yi da harbi, sai gashi a jikin Baffa'm. Wani irin ajiyar zuciya Baffa'm ya sauke ya ce musu."Gara ku kashe mu da ku kasance kuna saka mu,aikata barna."
Wurgar da ni Mutumin yayi na na rarrafa wurin Baffa'm, na mika mishi kayanshi. Ina durkushe a gabanshi. "In sha Allah duk tsanani yana tare da sauki, kada wani abu ya baƙi tsoro gwagwarmayar...." Sake mishi harbi suka yi a gadon bayanshi. Ya fadi a jikina. "Kada tsoron mutuwa yasa ki ki tserewa da zaki rayu. Kiyi iya yinki Allah yana tare da mai gaskiya da takawa." Wani Harbin suka yi mishi sai da jin ya wanke min fuska. Har lokacin bai cika ba, babban burin shi yaga mun tsira ba tare da sun ci zarafin mu ba.
Janyo shi suka yi, akan idanuna kamar wata gaula ina kallonsu, suka shiga bude mishi wuta har sai da ya daina shure shure yana kalmar shahada, ban san ya aka yi ba amma ihu da karar harbe-harbe nake ji amma ban san me yake faruwa ba..haka suka yi ta bin Yaran nan suna harbinsu har da Baffa Modibo, akan idanun Nenne suka kashe mata Yaranta maza biyu, Yakumbo Sa'idu, Amaryar Baffa Modibo kuwa a wurin ta samu tab'in hankali domin kuwa ganin jinin yaranta yasa ta kama dariya. Bayan sun kashe mazan baki ɗaya, haka suka yi ta bin iyayenmu mata suna kwanciya dasu, ko nace Fyade. Hawwa'u da Hadiza kan, ko taron da mazan suka musu ne, amma ban san kome ba, sai da naji an rufe mu da duka ni da zalaihah. Ni dai naji kamar an suka min wani abu ban kuma sanin kome ba.
Bayan sun gama ta'aadacinsu, suka sakawa gidan wuta, kafin wani lokaci rugar mu ta zama makabarta domin babu inda babu gawarwaki. Sannan yadda suka tozarta mu haka suka bar mu a wulakance. Bayan tafiyarsu Addah da duk rashin imaninta yau sai da tayi kuka, Ita ta tashi da gudu tana shiga dakinta ta Ciro kaya tana daukar zanuwa da zanin gado, ita da Yakumbo. Dukkan iyayen nan kana ganin yadda suke abu kasan karfin zuciiya ne domin Nenne da suka mata wulakancin bata iya tashi ba, haka aka yi ta lullube gawarwakin da sauran mu, ita kan Amaryar Baffa Modibo, bayan sun gama mata fyaden, kasheta suka yi sannan suka barta a wurin. Zama Addah tayi a gaban gawar kannenta ta fashe da kuka. Sai lokacin kuka ya zo mata, har gari ya waye sai lokacin yan agajin gaggawa suka kawo mana taimakon gaggawa. Aka wuce damu asibiti sai dai kuma babu gado domin kuwa asibitin cike yake.
Wani abin da nake son ku sani, Taraba tana kudu da kasar Kamaru, sannan koda aka bamu taimakon babu wani abu, tura mu camp na yan gudun hijira aka yi, muna zuwa can,aka ce babu wuri dole aka hada mu da hukumar gudun hijira aka mana takardu aka wuce da mu Kamaru....
This is the beginning.....300₦..
#thedambuje
[2/16, 9:24 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*Wato jiya an yi kuka, hmm ayi hakuri na kara bada hakuri. Abin labarin a sannu 😍 wannan naku ne masu bibiyata. Allah ya saka da alkhairi 😍❤️🫀🌹 na ji dadin comments dinku na jiya ya tashi kaina su Auntys and mommies har da niman kari 🤣😹 Na gode sosai*
*008*
Saboda azabar ciwo da muke fama da shi, bama fahimtar juna ko me yake faruwa, iyayen mu mata kawai zaka kalla ka fahimci suna cikin wani yanayi amma gudun kada su sare a gaban idanuwan Yaransu yasa suke fakar idanunmu suna kuka. A haka muka isa har Kamaru tafiyar kwana biyu,
Adamawan Kamaru aka kai mu, anan babban camp na yan gudun hijira yaƙe. Sai da muka je asalin headquarter aka mana takardu, sannan aka wuce da mu asibitin da yaƙe asalin garin, anan aka shiga bamu taimakon gaggawa.
****
*Niamey: Niger republic*
Ranar zaben.
Wato wannan ranar abu biyu za a gabatar na farko yadda suka shirya idan har suka fi su Aryan Mamman Ba'are yawan vote. To zasu amshe BA'ARE GOLDEN EMPIRES daga hannunsu Hajiya da Yaranta, na farko kenan, na biyu zasu sayarwa mutanen kasashen waje, sannan su zare hannun jarin Hajiya da Yaranta.
Sai dai wannan lokacin al'amarin daga ita har Yaranta sun sadakar musamman da suka ga Aryan Mamman Ba'are ya dawo babu Majeed, sai jikinta yayi sanyi a matsayinta na Uwa ya zata yi? Hawaye ne ya zubo mata tana kallon Aryan Mamman Ba'are.
Tasowa yayi ya mika mata hanky yana faɗin. "Kukan me kike yi?" "Na hango faduwarmu ne, burinsu idan muka fadi hatta gidan BA'ARE housing estate zamu bari, duk wani abu da ya shafi BA'ARE zamu bari." Dariya yayi yana faɗin."haka muke so sannan a wannan karon za a sake gwanjon kome har da estate kenan?" Ya fada yana mikewa daga inda ya zauna ya koma wurin shi, masu hannun jari da matsayi a board din kamfanonin BA'ARE mineral oil and gas, amma babban al'amarin da wannan rikicin yana kan GOLDEN EMPIRES ne.
Hajiya Nana ita ce a sawun gaba, sai Hajiya Tani da d'anta Sajjid Mamman Ba'are, sai Hajiya Rabi Mamman Ba'are, sai Hajiya Fauziya Mamman Ba'are, can sai ga Hajiya Harirah Mamman Ba'are, dukkansu da yaransu mata da maza.
Dukkansu nan babu wacce za a nuna mata takarda ta karanta, kawai kishin jahilci ake yi, Hajiya Sa'adatu Mamman Ba'are, ita ce Hajiya mahaifiyarsu Captain. Kuma ita ce Amaryar Alhaji Mamman Ba'are,sannan ita ce take da Yara maza uku cif. Su Majeed suna da yayu mata manya, amma kusan da yake akwai kishi da hauka yasa kowa yake rayuwarsa a inda yaƙe.
Idan ka cire Hajiya Harirah da take da abin bata yarda ta kashe kanta da kishi ba, domin sai da ta nime ilimi, saboda ta fahimci wani abu da sauran suka gaza fahimta.
Can Alhaji Haladu Abdul Majid Ba'are sai
Alhaji Kamilu Abdul Majid ba'are, kafin Hajiya Hadiza Abdul Majid ba'are.
A bangaren Hajiya Sa'adatu Mamman Ba'are, Akwai Amaan Mamman Ba'are, sai Aryan Mamman Ba'are, sai Jamilah Mamman Ba'are, sai Aneesah ita ce auta.