Sashe 13
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wannan dalilin yasa addah nima min, diploma a bangaren ilimin lissafi, kuma dama Allah ya min baiwar iya lissafi. Har yan canji suna kirana na taya su aikin lissafi idan ban tafi makaranta ba, a hankali Addah tayi ta fito da asalin kalarta akan lallai mu bi maza, ni kuwa naki na sha duka da wahala, ga azabtarwa yunwa kada ku manta wannan shafa ce domin a gidan Ubana ma na horu da rashin abinci, Zulaihah ce aka samu kanta, domin ba zata iya jurewa ba, haka na samu number din baffa na gaya mishi, shi ne yasani na hada shi da wani iyamurin gefen gidan Addah yana turo min kuɗin makaranta da na abinci. Yayarshi ce babu yadda ya iya da ita idan yayi magana zata ce ya mata rashin kunya,haka yasa ya zuba mata ido. Kullum zai kira yaji ina nan ko na tafi, baya kira a wayata sai wayar addah.
Kudin da take samu a wurin su Ummi da Munaisah da Zulaihah,da shi take turawa gida ana saya mata dabbobi, gashi bata gajiya da kai karana na mata kaza nayi kaza. Ya kira ya min nasiha, domin ban tab'a boye mishi abinda take son nayi ba, shima kuma yace naji tsoron Allah yana gani na idan ni bana ganinshi.
Haka muka cigaba da rayuwa, gashi har na zama cikakkiyar budurwa, domin ban wuce shekaru goma sha shida ba, haka yasa maza rawar jiki a kaina, amma naki Ba su fuska, sai ranar da ƙaddara ta haɗa ni da mutumin nan da ya soka min wuka,koda yake shegen iyayi na ya kai ni. A daren da abin zai faru wannan sojan yazo wurin Tuwon mu ya matsawa Addah ta barshi ya dauke ni, amma taki domin ya tab'a daukar Ummi bayan ya kwana da ita ya mata dukar kawo wuka ya korota. Sai da ya zuba mata kudi, sannan ta barni muka tafi, daga na bishi na amso kudi ya tafi da ni.
Koda ya kawo ni, da farko bai nuna damuwa akan yana son wani abu ba, sai da na je na kwanta ina nazarin yadda zan fita ya shigo min tsirara, ai kuwa garin na kwaci kaina na bude mishi wani abu can, ai kuwa ya fadi can, da haka na gudu, daga nan na hadu da Aminin duhu.
....... Biyar na yamma muka isa taraba, daga nan kuma muka dauki shatar mota har har zuwa Takum kai ba zan fadi yadda farinciki yake wanze akan fuskar mu ba, amma tabbas mun yi kewar garin mu, ai kuwa bamu isa ba, sai dare shima ba cikin gari ya shigo damu ba.
"Driver ai da ka kaimu sai mu kara maka kuɗi."
"Gaskiya Hajiya ba zan iya barin takum ba, ina ma zaku?"
"Jenuwa" shiru yayi kafin ya ce mana.."zaku ƙara min dubu ashirin?"
"Eh zamu kara maka!"inji Zulaihah domin ta kagu ta isa gidan. Gyara tsayuwa yayi ya ce mana."tow muje!" Haka ya cigaba da tukin har muka isa garin mu, dake shigar dare muka yi, har kofar gida ya kai mu ya sauke mu, sannan ya juya abinshi....
#thedambuje
[2/16, 9:24 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*007*
Tunda muka sauke kayanmu naji bakiɗaya wani irin sanyi ya lullube ni, sanyin dadi domin babu inda ya fi mahaifarka, haka na karewa garin kallo cikin wani irin tsananin so da kauna. Buga kofar rugar mu muka yi muryoyin mu na tashin sallama, Baffan Ummi ya fara fitowa yana faɗin. "Ikon Allah Hajiya Addah kece a garin mu a daren nan?"
"Eh Modibo gani nan jenuwa babu shiri. Bari mu shiga mu huta."
"A'a bari a taso Lantana ta dama muku fura." "Barshi Modibo bari mu huta haka." "Tow madalla, ku huta lafiya." Ya juya zuwa bangarensu, mu kuwa ni da Zuzu tsohon dakin Mamana muka shige domin dama babu kome sai tsohon gadonta da tarkacen da ake zubawa a dakin, haka muka kwana a gajiye, dake Allah ya taimaka duk mun yi kasaru a Yola sallah Magariba ma sai da muka yi a hanya. Wani abu da ya dame ni, shine na kasa barci haka nayi ta juyi har asuba ta gabato, daga nan na tashi nayi sallar Isha da na asuba, sai lokacin barci me nauyi ya ɗauke ni.