Sashe 58
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kiran sallar farko, ya tashe ni na mike kan kafata, na fara addu'a bayan nayi alola nazo na gabatar da sallar nafilla, sannan na dan jira lokacin shiga sallar inata yan tasbihi na, har lokacin danaji ankabbara sallah, nayi, ina idarwa na zauna ina azkar, me zan yi wanda ya wuce ibada daga rayuwar da na fad'o cikin Ni'ima da wadata, addu'ar da nake mishi yafi na kowa, domin ya bani abubuwa dayawa da na rasa, ya bani abin da zan tsaya da kafata. Hawaye ne ya zubo min, lokacin da na tuna da kalamanshi. *Idan ana son kiyi karatu dole a dauke miki, nauyin cikinki da na bukatar yau da kullum, shi yasa nake son kafin ki fara karatu na nima miki abin da ba zaki nima a wani wurin ba, so samu ne a mallaka miki kuɗi kamar misalin miliyan goma, sannan duk wata akwai wanda zai na kawo miki abinci da kayan masarufi, sutura duk bayan wata uku ana sabunta miki. Baki da ƙishirwa baki da yunwa, baki da buƙatar kuɗi, kin ga kenan babu ke babu niman taimakon wani kato balle ya tab'a min martabarki. Domin wallahi kika sake wani ya tab'a min alfarmata sai na kashe shi na kashe ki, na kashe kaina.*
Hawaye ne ya zubo min, duk ya cika min kome. Amma ya tafi ya barni ya tafi ya bar ni da ciwon da ya dasa min a ranar da zamu rabu. *Dole ki zama kamar namiji, domin rayuwar nan kowa rauninki zai kokarin gani, idan kuma kika sake aka fitar da rauni babu wanda zai mutuntata ki, ba ina nufin ki zama mafadaciya ba, amma ki tsaya kada wasu su kara rena ki kamar yadda yan uwanki suka rena min ke, ki zama mace me tsayawa kanta, yadda Ummina zata tashi ba ta ga Ammynta tana kuka ba.*
Share hawaye nayi na saka a raina daga yau babu wanda zai saka ni kuka.
***
The other side.
Yazid ya sake fitar dasu Addah da Ummi a ranar, ya ce mata. "Ba zaku kara ganin Zeehrah ba, sannan itama ba zata nime ku ba domin na saka a gaya mata kun mutu, inda za a kai ku zasu baku kome sannan zasu koyar daku yadda zaku kama kanku. Ummi Zeehrah ta gaya min cewa Mamarki tace ki koma wurin Yayanki, zaku koyo sana'a na tsawon shekara daya, ki cikawa Mamarki burinta, ga wannan matukar kika koma Nigeria, ki je duk bankin da yayi miki, ki amshi wannan Zeehrah tace na miki wannan kyautar " fashewa tayi da kuka, "Duk cutar da muka mata bai hana ta saka a kyautatta mana ba, Ya Allah na tuba ka yafe min, idan kun sake haduwa ka nima min yafiyarta "
Haka suka rabu, duk sun watse bayan barinsu garin Nawwas ya shigo da mutanenshi, aka shiga wani irin fada a tsakaninsu, har tsawon kwanaki goma sha, a wannan fadar harbi biyu aka mishi a kafarshi. Amma Allah ya bashi sa'a sun kore mutanen nawwas, shima Nawwas din guduwa yayi, da nashi raunin. Amma Yazid an dauke shi a jirgi me tashin angulu aka wuce dashi Algers dama burin mahaifinsa kenan ya dawo a raye ko a kowani yanayi, sannan zai amshe shi. Domin shine next king in sha Allah.
***
Niamey.
Yanzu shekara daya da wani abu kenan, Majid tunda ya samu aka fitar da masu hannu a kisar Manajan kamfaninsu, ya wuce south Africa.
Sau biyu Aryan ya tafi wurinshi na farko shi da Yara da Hajiya dasu Jamilah da Aneesah, na biyu kuma ne daga shi sai Mahdi, suka ga inda yaƙe. Koda yake sai su wuni basu ganshi ba, bayan karatu yana aiki a ruwa bai da ma isasshen lokacin zaman gida, haka yasa a zuwansu na farko suka same shi available. Yanzu kuwa ba sosai ba.
Bayan sun dawo ma ba laifi rigimar cikin gidansu, yana nan babu abinda ya sauya, sai dai tun da aka gano Sajjid yana da hannu a kisan Manaja Hajiya Tani ta kame kanta, sannan shima Amaan Mamman Ba'are, ya nutsu sai dai Tani bata karaya ba. Domin tasan matukar tana raye sai ta raba Abdul Majid da duk abinda yake da shi. Sai ta dasawa Hajiya bakincikin da ba zata manta da ita ba.
Koda yake tun bayan abinda ya faru, hankalin Amaan ya dawo jikinshi, domin ya lura ba don Hajiya ba wannan daren da su Majid suka fita dashi da babu abinda ba zasu mishi ba, haka yasa ya dawo hankalinshi ya fadi abinda ya faru, amma bai gaya musu dalilin da yasa suka kashe Manaja ba, wanda yasan a haka idan ya fada Hajiya faduwa zata yi ta mutu, sannan ya daina zuwa wurin Sajjid din, domin kuwa yana tsoron kada asirinsu ya tonu.
Yana aiki yaji wayarshi na kara, dauka yayi ya saka a kunne. "Lover boy!" Gabanshi ne ya fadi. Domin kwanan nan yana fama da ciwon ciki, tsoron abin da zai ji yasa shi kin zuwa asibitin. "Sajjid ya kake?"
"Lau kai kawai nake son gani." Kasa yayi da murya yana faɗin. "Sajjid na daina wallahi bani da lafiya, ciwon ciki yake damuna. Sannan bana iya rike bayan gari don Allah ka bar wannan harkallan na daina!"
"Karya kenan, domin na saba da kai kuma.bayan kai bana jin akwai wani da na saba da shi. Zaka zo ne ko sai na turawa tsohuwarka videon mu......⁉️
```Shahararrun goma aduniyan kayan mata wato m zee kamshi kayan mata kenan inakuke matan kwairai manyan Mata fah bamuna mataba Mata masu aji Wanda tasan kanta agidan mijinta kozokuyi gyara masu kyau da inganci Wanda zaisa oga nishadi yasashi farinciki atare dake kayanmu wane yaro sai uban yaro kinsha zumar makalemata dare daya wanka goma wanan set ne na kayan kwairai akwai fati budurwa mumuna da aeki Dan miyau malaka to shu,Umar Zuma zumar kiba gari kiba Zuma me lakani ningi tsumin lahaula hadin miski ba ahira dawando garin me kabara kasa ruwa sama ruwa wanan magani ba ,a magana magani sanyi mekyu maza da Mata ci da kaza ci da cicibin vlp yan shila ci da kifi nama kayan sakiba na gida danawaje munadakaya kala kala fani kamshi munada shu uwar humra namu ba irin nasubane akwai turare 24 hr turare kabasa Dana gida masu Dadi gakyau ga kamshi 08063845136 KADA KU MANTA KAMAR KOWACCE WATA Wannan akwai Promon Azumi me kike jira ne*
#Mai_Dambuje........
[3/3, 4:56 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
```Hajiya ga kaya nan Masha Allah, Available price
Huluna da Mayafai, da na yara sai Wanda ranko yakeso gasunan kala kala, Hajiya muna dasu ba iya hulana da Mayafai ba, har da shadodin na fitar sallah, Hajiya domin hutar dake da fitar dake kunya na tanadi yadda ba zaku sha wahalar yawo kasuwa a cikin azumi ba, don haka kafin kishiyarki tazo ta sata au 🤣😹😂 kafin kishiyarki tazo ta saya na tayiwa mijinku shakara gara kizo ki sata au 😔🤣😹 baki ya saba gara kizo ki saya, barauniyar gida, kai Sarauniyar gida 😂😹 atow kayana na Uwaren gida da na Amare ne```
*TUNTUBE WANNAN NUMBER 08130269641*
Laces
ATAMFOFI
SHADODDI
Materials
Kayan yara
Veils
Huluna....etc