Sashe 120
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban sani ba ko yana kallon porn videos ne ko kawai yawan shekaru da rashin aure yasa shi sanin kan kome, amma Majid ya bani tsoro, ganin yana kara razana ni nayi maza na ture shi na sauka daga gadon na fada banɗaki, na rufe. Ban shirya ba, wallahi ban san me nake ji a kanshi ba, na dai san bana son shi don haka ba zan bashi alfarmarta ba.
Shi a tunanin shi ko nayi wata rayuwar ce nake tsoron kada ya gane, da wannan ya dasa ayar tambaya, ga Magajiyar shi da take ta harbawa, shi tunda yayi hatsarin nan yake hango samuwar lafiyar shi, don wani sa'in sai ya saka wando uku yake ganin nutsuwar Magajiyarshi.
Haka yasa shi kiran likitanshi ya gaya mishi, shi kuma ya tura shi ya ga likitan a nan Nijar, ai kuwa aka.gano ita dai magajiya ta dawo daidai babban burinta ta ci abinci kamar kowa, a yanzu ma da Zahrah ta gudu ambaliyar da take yi na madarar sha'awa har ya ba'ci, haka yasa shi kwafa idan har haka ne shi bai ga abin gudu ba, wallahi."
Yanayin mu haka ya cigaba da tafiya, tsakanina da Majid wasan buya, tunda yaci Uban Zaytoonah ta shafa min lafiya. Bata kuma damuna ba, sai dai a duk inda ya ganni sai ya ma matse ni yayi ta kiss dina, tare da matse duk wani gidan laushi, musamman mazaunaina suna cin kaniyarsu cewa yake kamar yana tab'a auduga. Ni har ya fara isata.
•
Addah kan sai a hankali, ganin idanun Zuzu yasa Ummi ta kyale Addah, lokacin da ta amshi kula da Addah ba karamar wahala take sha ba, ga babu kudi ita kuma ganin akwai yarda da soyayya a tsakaninsu ita da SK Lamido yasa taki yarda ta tambaye shi kudi, tunda duk zamansu A Kamaru Mahaifiyar Zahra ce take kula da su, sannan da gayya ta tawo da Aamirah, Baraka tana Kamaru wurin Maman Zahra sannan kuma tana karatu a can tunda iyayen yarinyar sun bawa Zahra.
Suma har da su a bikin Zahra, ba karamin dadi suka ji ba. Haka da zasu tafi shatara na arziki aka musu. Sannan suka koma gida. Rasa waye zata kira ta roke shi, domin na magani ma ya aka kare, Ummi ce mai yin kome itama kuma yanzu da ta dawo dole tana bukatar taimakon wani.
Jan wayarta tayi ta shiga niman number Zahra, yana shiga ta ce mata. "Zahra!" Yadda ta kira sunan zaka yi kuka, "Zuzu kina son kudi ko?" Sai ta fashe da kuka, kamar ranta zai fita. "Zuzu idan ba abinki ba, waye ba zai taimakawa danginshi ba? Ni nasan wacece ke, ba don kanki ko Amira kika nima ba, don Addah ne don haka ki kwantar da hankalinki Zahran da kika sani bata sauya ba, ni din ce wallahi "
Tura mata kudi tayi kusan dubu dari uku da hamsin, ranar sai da Zuzu tayi kukan bakinciki.
Haka ta cigaba da rayuwa, domin Yaya Babangida yana bakin ƙoƙarin shi, Matanshi ne basu kula su, sannan har da Ummi ita zuzu bata yi mamaki ba, sai dai tasan halin Addah ne ya janyo ake mata haka, SK Lamido shima tunda ya samu yazo sau biyu ya ga Amirah ya tafi da ita tayi sati biyu a wurinsu da zai dawo ne ya zo musu da kayan masarufi dayawan gaske. Yana son Zuzu kuma aurenta yake son yi, sai dai wani sabon tashin hankalin da ya kunno mishi yasa shi zubawa sarautar Allah idanu, domin an samu wani munafiki ya bada labarin Abinda Addah tayi wanda shi ya tab'a kome nasu har da Alaƙarsu, shine dangin Babanshi suka ce ba su shiga lamarin ba, shi kuma yayi alƙawarin matukar basu shiga maganarshi ba, wallahi za ayi ta haihuwar yayan gaba da Fatiha, dalilin da yasa Mamanshi cewa tunda ya fadi haka bai da hakuri tow bata yafe mishi ba, matukar ya auri Zuzu.
Ya gayawa Babangida amma ya roki ya bar maganar a tsakaninsu na Maza, amma abin da ciwo, a duk lokacin da Aka mata haibaici sai taji kamar ta mutu, ba ita tayi wani abin ba, amma tana biyan zunubin Addah da hannunta tayi kuka tayi danasanin dawowarta.
Wata rana bayan bikin Zahra da wata biyu, Aamirah tana ta mata rikici ta kira mata Maminta, wannan rikicin yasa Zuzu rarrashinta har tayi shiru. Ta fito tsakar gida sai taji Ummi tana faɗin. "wallahi iyayenshi sun hana shi aurenta, sun ce ba zasu dauki masifa su kai zuri'arsu ba, domin dai an buga karuwanci. Itama ai karuwancin tayi zamanta a kasar wajen waye bai sani ba, ribar barikin gata nan a bayanta." Har wani yanga take ita gata nan yar gwal ta samu me kuɗi."
Ranar Zuzu kwana tayi bata rintsa ba, Washe gari ta bar gidan da Yarta suka shiga niman gidan haya dakyar ta samu wani safe cantaints, dubu dari, haka ta shiga ta gyara ko ina a ranar ta kuma kiran Zahrah ta gaya mata kome, ta kuma turo mata da kudi kusan miliyan uku, ta shiga gyaran gidan, can da ta gaji suka koma, ta samu addah ta bata jikinta haka ta gyara mata jikinta, sannan ta gyara dakin ta shiga kwashe kayansu tana kaiwa ita da Amirah suna gamawa suka dauki addah, a tsakar gida suka hadu.
"Ina zaku Zuzu?"
"Zan kaita asibiti ne."
"Ok a dawo Lafiya!"
Tunda suka saka kafa suka bar gidan, basu dawo ba sai dare tazo ta kwashe sauran kayan, sai da zata fita ne ta samu Yaya Babangida ta ce mishi. "Yaya Nagode sosai da kula da Addah da kayi, na gode sosai Ummi na gode sosai, amma ki sani shi rayuwa bata da tabbas. Bana fatan ki ji ciwon da nake ji, amma nasan wata rana sai labari, ko babu kome nayi riba da barikin tunda Aamirah bata rasa Uban da zai tsaya mata ba, Akwai mahaifinta, Akwai Yazid, Akwai Sk Lamido da nasan cewa an hana shi aurena da na hakura tuni.........
300₦
0016341139 unity bank zahra'u yahaya Ali
Katin MTN 400
#Mai_Dambu ce
[5/29, 07:47] Hlm: BHB266
"Ba alfahari ba, nasan nafi gaban a wulakanta ni, sannan tunda ya Amshi Amirah a tashi. Ai ko bai aure ni ba ya gama min kome balle kuma nasan Allah ba zai tab'a wulakanta ni ba, ko ya kama ni da laifin da Addah tayiwa wasu, nasan akwai hakki amma bana fatan ya fada kaina, ko ya faɗa kaina zan godewa Allah da ya halicce ni, Alhamdulillahi a duk yadda yaso yayi dani na gode mishi, ina kara godiya da yayi Zahrah me zuciyar musulmai da alkhairi da bata hada alkhairi da sharri. Yaya Babangida na gode sosai da dawainiyyar da kayi mana."
Daga haka ta saka kai ta bar musu gidan, "tow waye ya damu, don ta ga an damu da ita ne daga fadar gaskiya Allah ya bamu hakuri mu da Aaddah ta lalatawa rayuwa."
"Ummi me kuka gaya mata? Shin ba nace kuyi shiru kada ku gaya mata maganar fasa nimanta ba?" Ya fada a matukar harzuke. "Tow ni me nayi daga fadar gaskiya sai ya zama laifi."
Mikewa yayi tare da fusata kamar zai daketa, haka yasa ta koma ɗakinta tana kuka ita yayi mata faɗa, ita kan Zuzu ta bar gidan da Yarta, bata nunawa Addah ga abinda ya faru ba, Ita dai ta cigaba da jinyarta, tana kuma kaita asibiti.
Haka yasa koda SK Lamido yazo, gidan Babangida ya nufa, a can ya samu bata nan, sun tattauna da Babangida wanda kunya ya kama shi,. Shima SK Lamido nimanta yayi dakyar ya samu wayarta, daga nan ya tafi, lokacin da ya zo gidan bata nuna mishi ga abinda ya faru ba, duk wata kulawa ta bashi. Ya dauki Aamirah suka fita sai dare ya dawo da ita. "Kiyi hakuri da abinda ya faru." Murmushi tayi tana faɗin. "Me kenan?" Yadda ta tambaye shi, sai ya sashi jin kunya ba na wasa ba. "Da ban gaya miki ba sai ji kika yi a wani wurin."
"Normal" ta faɗa. "Ina son na amshi Amirah ne domin ina son ganinta a tsakanin mu."
"Lafiya lau, don gata kayi mata." Shiru yayi yana kallon yadda take amsa mishi magana kai tsaye, "Amirah je ki kwanta zan gayawa Auntyn ki wani abu"
Tashi Yarinyar tayi tana faɗin. "Sai da safe Uncle, Aunty sai da safe." Ta shige ɗakinsu da uwarta. Tana tashi ya kashe wutar falon. Damketa yayi yana faɗin. "sunki bani damar na aureki, ai basu hana ni zazzaga miki diyoyina ba."
"Wannan shine karya don ba zaka cigaba da lalata min suna ba, ana zagina a matsayin mara kirki, ana zagin Uwata ba." Ta fada cikin matsanancin kuka, "Na ji shi kenan ki yarda za a daura auren mu wani sati."
"Ni ba zan aure ka ba, kaje can wurin danginka su baka mace." Rigima sosai suka yi da zuzu kafin ya fita ya bar gidan, asuban fari ya bar Taraba sai Gombe, har da kukanshi yana rokon iyayen zuzu su aura mishi ita, kamar yayi hauka sai da yan uwan Babanta suka kirata, suka tambayeta ko ta amince, tana kuka haka ta amince idan ma bata amince ba, ba zai barta ba, suna gama wayar ta kira Zahrah tana kuka take gaya mata. Itama shawarar da ta bata kenan, har gara bikin Zahra anyi hidima nata babu wanda yaji labarin ma.