Sashe 76
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*038*
*🙄Kawayen Tani ina gaisuwa, Kawata Ambassador tare da Mamarsu Anam da Anum, da kanwata Labilah Lalan Mummy 🤣😹 How market dole gayen nan yayi aure ko muyi mishi forcing marriage 😹😂*
Yadda take ta fada har Amaan da yake falon kasa sai da ya hauro sama, ya ga yadda take fada Majid din bai ce mata kome ba, amma ya kasa ci-gaba da aikinshi kanshi a sunkuye, haka yasa Amaan yayi maza ya riko hannunta yana faɗin. "Me yasa ba zaki mishi addu'a ba? Me yasa kike wargaza aikinki akan mu? Me yasa ba zaki yi hakuri ki ta nima mishi zabin alkhairi ba? Hajiya Maisarah cewa tayi tana son Majid aka kashe ta har lahira, gaya min yar waye zaki janyo cikin wannan tashin hankalin? Gaya min waye zai bawa Majid yar shi bayan ansan gidan nan akan mallakarka ma niman rayuwarka ake, Hajiya ya isa haka, idan Majid yana da lafiya lokaci ne zai gwada mana haka, idan bai da lafiya lokaci ne zai gwada mana, so kike su kashe shi da bakinciki idan aka san bai da lafiyar da zai rike mace, Haba Hajiya haba haba Hajiya. Gaggawar ta meye ne? Lokaci yana zuwa da Majid zai ajiye mace har da Yara don Allah ki shafawa ranki ruwan sanyi idan ba so kike zuciyarki ta samu matsala ba "
A wannan lokacin ba karamar damuwa Majid ya shiga ba, shi yasa da ya samu damar kasuwanci a kasar Poland bai yi wasa da damar ba, haka ya dauki kome na shi ya tafi, da taimakon Amaan wanda suka tafi tare ya samu yaga likitan da ya daura shi akan Magani, domin Amaan ya mishi hanya, shege Amaan tunda ya ga ya kusan mutuwa, ya koma jikin yan uwanshi, sannan har kwanan gobe babu wanda ya ce mishi me ya faru a baya, domin sun san ƙaddara kuma zata iya fadawa kan kowa. Hajiya ba son shi ba ne don Allah ki sassauta mishi, Hajiya ni da nayi auren ba haduwa nayi da makirar mace ba, yaran da nake alfaharin nawa ne ba Yarana ba ne, Yaran Sajjid ne Hajiya me ya fi haka Muni? Hajiya Aure lokaci ne idan har Allah bai nufa zai yi yanzu ba, duk abinda zaki yi ba zai yi ba, don haka Hajiya ki kyale shi ya jira lokacinsa yayi.
Kowane mutum da iyakar ƙaddarar shi, shi nashi ƙaddarar da sauran ta. "
Mikewa Majid yayi ya dauki kayan zuwa asibitin shi ya bar dakin. "Ka gani ba, wai yayi fushi." "Da bai tattara ya gudu ya bar kasar ba, shi ne zamu ce da sauki." Zama tayi bakin gadon Majid ɗin. "Kana nufin sai ya gudu?" "Tsaf sai ya gudu tunda kin ce auren dole zaki mishi."
"Kai Amaan ni sa'arka ce da xaka ce zai gudu don zan mishi auren dole." "Wallahi Hajiya idan da can baya ne tafiyar shi zai yi "
Shiru tayi bata kuma magana ba, ta mike suka fita, "Amaan ka saka idanu akan shi kaji don Allah kada ya gudu." "Bayan ya ajiye aikin sojan zai gudu ina? Babu inda zai je kawai ya tafi asibiti ne." Hajiyar zuciya ta sauke tana jin wani sauki a ranta ba ta kuma yarda tayi zancen auren ba, gudun kada ya fece.
Ashe shi kan Majid ba asibiti ya wuce ba, gidan Nana ya wuce a can ya kwana. Domin baya jin zai ji dadi ranshi, shi yasa ya dawo gidan, yana shiga falon Nana ya hadu da Afiyyah. Sakin baki tayi don bata zaci zai zo gidan ba, sannan wani abin da ya kara rud'ata yadda take zaune daga ita sai bom short da yar shimi, haka mutumin nan ya wuce ta bai d'aga idanu ya kalli inda take ba, ya wuce dakin Nana kai tsaye. "Ke bana ce ki tafi gidanku ba, sai ki tawo nan domin zuwa yawon darenki, ki hana ni barci ina zaman lafiya ta, ki fita kafin nazo na maka miki sanda."
"Ba ita ba ce" ya faɗa yana nufar daya daga cikin kujerun hutun ɗakinta ya zauna, ya cire agogon hannun shi, ya kalle ta. "Bani pillow dinki ɗaya." Tashi tayi jikinta yana rawa ta mika mishi, sannan ta dawo ta dauki bargo, ta ajiye mishi tsantsar mamaki ya hana ta magana. bude botiran rigar shi yayi ya kwanta. Yana sauke ajiyar zuciya, don har zuwa lokacin zuciyarshi zafi take mishi.
A nan ya bar Nana baki sake, bai yi barci da wuri ba, domin maganar da Nana take yi ita da Afiyyah da ta ce ta bar mata gida ko ta gayawa Majid din yawon ta zubar take fita. Haka yasa ya fahimci yarinyar tana zuwa wurin Nana da sunan kwana amma yawonta take zuwa, yanzu haka file din yarinyar yana office ɗinshi akan za a dauke ta aiki, amma bai saka hannu ba, asuban fari Nana ta farka ta hango shi kan Abin sallah. "Lallai Alhajin Allah da kokari kake, ahto wani shegen ya isa cutar ka, bayan Allah da Mala'ikun da suke tare da kai, yana idar da nafilla aka kira sallar asuba, ya tafi masallaci. Daga nan da aka idar da sallah, ya juya cikin gidansu, a falon kasa ya samu Hajiya tana zaune, ta kafe kofar gidan da idanu, tasan bai tafi asibiti ba tunda keyn Motarshi na falo, haka yasa hankalinta yaki kwanciya bata samu barci ba, idanuwanta sun yi jawur. Zama yayi a kujerar kusa da ita ya ce mata. "Ina kwana Hajiya." "Sannu Majid. A ina ka kwana?" Kafin yayi Magana Aryan ya ce mata. "Hajiya don Allah me yasa kike haka ne? Tun jiya kin hana kowa barci Bayan kece kika fara tado abin da yasa shi barin gidan don Allah Hajiya ki yi hakuri mana."
"Ba zan yi ba, nace ba zan yi hakurin ba."
"Kyale ta, ai dama tunda naga Alhajin Allah yazo wurina ya kwana na kwana da sanin akwai dalili, yanzu ma na ga bai dawo ba nace bari na biyo sahu , ashe masifarki ce ta motsa kika hana shi barci, anya Sa'adatu? Wallahi kika sake wani abu ya same jikana kotun duniya ce zata raba bani da ke, haba don Allah duk abin da yaron nan yake bakya gani, tow kashe shi ki huta idan ya mutu kece da asara, ina cewa barin aikin shi yayi don ya tsayawa dan daudunki shine kike niman hallaka min jika wallahi baki isa ba, sai kotu ta raba ni dake Sa'adatu domin ba zan kara ganin wani gawar ba."
Ganin yadda Nana take shiga ba nan take fita ba, anan take gayamata . Ai ga abinda Alhaji Haladu ya ce akan yarshi Afiyyah amma ita tana tare da Alhajin Allah duk abin da yake so shi take so, ba zata mishi dole ba, duk son Hajiya da yayi aure, jin Afiyyah za a nemi haɗasu tuni tayi saranda ta ce ita ta yafe auren Allah ya bashi mace ta gari. Haka yasa Majid ya samu ƙwarya kwaryar zaman lafiya da Hajiya, don Nana tana tare da shi. Bai san me ya sauya Nana ba, amma a zahirin gaskiya baya tunanin bindigarshi ce tayi tasiri. Tashi yayi ya haura dakinshi ya shirya ya fito cikin wani American suit Navy colour, don yau ya tuna da bakin daga ne, ya fito sanye da farin glass, yayi mishi kyau, duba agogon falon yayi yaga karfe takwas saura, an kawo abin karyawa daga gidan Aryan, ga wanda Zaytoonah ta haɗa musu, zama yayi ganin an bazawa Nana tana ci, ya zauna kusa da ita ya fara ci a cikin nata, dake Allah ya taimaka Nana tana da tsafta, idan ka cire abin da tayi mace ce me matukar tsafta da gyaran jiki,