Sashe 41
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wato kunun da Zuzu take bani maganin kawo ruwan nono ne? Wani irin murmushi ne ya kwace min ba na kome ba sai na bakinciki, ina ji ina gani kowa ya mai da ni sakarya ko nace sokuwa. Sun mai dani doluwa. Munaisah ta tafi Zuzu ta tafi.
Haka na cigaba da zama har aka kira sallah na tashi nayi, sannan na saka yarinyar a gaba ina kallonta. "Zahra'u ba amata wanka ba" "eh " na fada, tashi tayi ta haɗa ruwan zafi, yana zafi ta dauko bawo ta fara mata wanka, tana yi tana kallon yadda yarinyar take nishi wato rashin wanka yasa jikinta yayi tsami. Ina tuna abin da ya faru zan sake kuka musamman idan na tuna mutuwar Baffa sai naji kamar zuciyata zata fito don ciwo da zafi. "Zahrah kukan ya isa haka man"
" duk tsawon wannan lokacin Zuzu wato har ta san yadda zata bani abu naci domin na biya mata buƙatar ta? Ummi me yasa kuka min haka?" Murmushi tayi tana fadin "tow me yasa ba zamu miki haka ba? Ke fa mahaifiyarki yar babban gida ce, Zahrah ke fa kina da sa'a wallahi." "Wani irin sa'a!" Na fada da karfi me yasa suke cewa ina da sa'a, Sa'a ko masifa. "Da ciwo idan ka fahimci wanda ka yarda da shi ya ci amanarka. Zuzu bata mutu ba tana raye sai dai kece yadace ki mutu ki bar wannan duniyar idan ba haka ba bakincikin addah ya ishe ki, Addah tayi alkawarin sai ta hana ƙaddarar sa'arki bayyana, ta kuma rantse ko zata muku sai ta yanke duk wanda zai bude miki fukafiki domin ki tserewa ukubar ta."
"Me na mata? Me na tsare mata."
"Ba zata tab'a morarki a yanzu ba, ita kuma idan ba zata more ki ba, ba zata barki ki huta ba, sannan Yarta da ta haifa ta zaɓe ki sama da ita gayan kin san yadda take ji kuwa? Kin san ciwon da take ji kuwa? Shi yasa idan aka kawo mata tayin kudi take karba don ke, don ta ga baya ki kafin ki samu daukakar da ake gaya mata zaki yi, Zahra daga zuwan mu nan hotunanki kawai manyan mutane suka saka kudi akanki, ita kuma Uwar mugu bata tilastawa mutum karbar Kudi sai da ra'ayinka, kaf sansanin nan kece kawai Uwar mugu take sararawa. Muna ji muna gani mun zama kamar saniyar ware ba tare da kin sani ba. Sau uku ana saka caca akanki kawai, amma Allah yake tseratar dake. Muna cikin duniyar da ko yaya kudi ya shigo yafi dan uwanka gaya min laifi ne don kowa ya bar jikinki bayan kowa ya san cewa matukar kika rabe shi ba zai cigaba ba, sai dai ya manne a jikinki dukkansu biyu sun haye saboda ke. Mun fito jini daya, amma nasararki ko yaya mutum ya ambaci sunanki a cikin abu sai yayi Sa'a ki fara niman mafaka kafin a fahimci karfin tauraronki, kafin Addah ta yi bincike na fara kafin Addah ta kai sunanki wurin Malamai Zahra ni na fara. Tauraronki ko a sararin samaniya ne ƙarfin shi yafi na sauran. Don haka ki kula da inda zaki rayu duk wanda ya fahimci haka tow ba ke ba, hatta Baby rayuwarta zata zama abin tausayi ne." Wani uban ihu na fasa ina kuka ina faɗin. "Ni tsinuwa ce? Bani da albarka ne?" Hawaye ne ya zubo mata. "Ko daya baki da alaka da tsinuwa"
"Bakar ƙaddara ce dani?"
"Haskenki ne yayi yawa, idan har tafiya ta kama ki da mutane dayawa zaki gane haka, mu nan baki dayan mu hassadarki muke." Ta Fada min ido da ido. Wato jin wannan kalmar yasa ni baki daya na dauke wuta sai hawaye. Kunsan yadda na shiga rud'ani, me yasa ban gane hakan ba? Me yasa na rufe idanuna ban san inda nake rayuwa ba? Bata kuma bi ta kaina ba.
Haka ta mata wanka tass, sannan ta dauki wani ruwa mai dumi ta fara gasa mata cibiya, sai ga yarinya kafin a gama tayi barci. Kayan da nake ta ajiyar shi na haihuwa shi na dauko na shiga dubawa na mikawa Ummi da take gasa mata cibiya da garwashi, mika min ita tayi bayan ta gama mata, amsarta nayi na saka mata kaya tayi kyau kuwa. Sannan na gyara wurin kwanciya muka kwanta, amma barci ya gagare ni . Haka na raba dare ina gadinmu baki daya, domin gani nake matukar na kwanta zan wayi gari Babu Baby, haka na kwana ina kuka. Wurin asuba na fara jin barci, baby kuwa barci take abinta, tashi nayi na gabatar da sallah, Ummi ma haka.
****
Niamey.
Wurin motsa jiki ya nufa, yana motsa jikinshi, kamar daga sama abin ya fado mishi. Ajiye ƙarfen yayi ya dauki wayarshi bayan ya dauki ruwa ya sha, kan wayar ya shiga ya fara niman cantact din mutanen naija, da gudu aka bangaje shi wayar ta fadi can. Cike da Mamaki ya juya yana kallon waye haka. Kyakyawar yarinya ce tsaye rike da kugunta wata mata tana me shigowa wurin tana faɗin. "Feeyah ki tsaya kawai na duba wallahi babu wani jimawa." Sunkuyawa yayi ya dauki wayarshi. "Hammayo!" Bai saurari kiran da tayi ba, yayi ficewarshi yana kallon yadda fuskar wayar ta zama damage, karamin tsaki yayi.
"Bazai yi aiki ba?!" Dayan ta tambayeta, murmushi tayi mai sanyi. "Zai yi aiki mana saka idanu kiyi kallo!" Shi kan fashewar wayar ta sha mishi kai, yana fitowa falon ya samu Hajiya ya zauna yana kallon tv Aryan yayi matashi da cinyar Hajiya. "Kai dai an yi katon banza." Ya fada yana cilla mishi wayar. "Hammana me yasamu wayar kuma?" Tsaki yayi ya cigaba da kallon tv, sai ga yan matan sun fito kamar munafukai. "Mune muka fasa mishi wayar." Ta fada kamar zata fashe da kuka. "Haukar banza kenan, Afiyyah wani irin wawanci ne haka?" Aryan ya tambaye ta a fusace, "kayi hakuri Hamma Aryan!" "Kai ya isa" ya faɗa yana musu alama su tafi da hannu. "Mun gode sosai Hammayo!" Shiru yayi yana kallon tv. Suna fita Aryan yayi tsaki yana kallon Majid da yake kara kallon tv, "Hajiya kin ji labarin haihuwar Zaytoonah!" Aryan ya faɗa yana kallon yadda fuskar Majid din bai wani sauya ba, asalima ko a jikinshi. "Kasan labarin rasuwar mahaifinta ya kidimata shine ta haihu lokacin bai yi ba."
"Ayya Allah ya jikanshi."
"Amin!" Hajiya ta faɗa, "kuma naga laifin Inna tako, yarinyar nan tun tana yar mitsitsiya take son ganin Babanta, amma taki fisabilillahi." Juyawa suka yi suka tsare shi da idanu. Majid sai Allah sai yayi magana kamar bashi ya faɗa ba, "kasan hakan ne?" Juyowa yayi yana kallon Aryan kafin ya daura kafa daya kan daya. "Zamana a can tayi ta bin Inna tako amma taki karshe da na Uzra mata, kwad'a min mari tayi." Ya fada yana me shafa fuskarsa, don baya manta ranar da ta tsinka mishi mari kamar a film.
Kura mishi idanu Hajiya tayi tana son jin karin bayani. "Hajiya ni ma ban wani san kome ba, kawai dai abin da na sani Inna Tako tayi fama da lalurar gushewar hankali kafin ta warke amma ta manta da kome."
"Ikon Allah!" Mikewa yayi zai nufi dakin shi. "Gobe zamu marad'i." "Allah ya kai mu." Yana barin falon Amaan Mamman Ba'are yana shigowa a gajiye, zama yayi yana kallon Hajiya. "Lafiya Mai martaba?" Sosa kanshi yayi yana faɗin. "Hajiya dama." Mikewa Aryan yayi zai bar falon domin ya barsu kada yaji abin da zai rufe Amaan din da duka. "Ina jinka!" "Aron kudi zaki bani katin bankina Amirah ta karya."
"Ina kudadenka suke?" Ta tambaye shi. Sosa kai yayi yana kallonta kamar zai fasa ihu. "Ina kudinka suke? Ni ba baiwarka ba ce kamata yayi a ce na huta sai dai na maka hidima saboda baka da kunya........
(Pool Zahrah 🥲😔)
Shahararu goma aduniyan kayan mata wato m zee kamshi kayan mata kenan inakuke matan kwairai manyan Mata fah bamuna mataba Mata masu aji Wanda tasan kanta agidan mijinta kozokuyi gyara masu kyau da inganci Wanda zaisa oga nishadi yasashi farinciki atare dake kayanmu wane yaro sai uban yaro kinsha zumar makalemata dare daya wanka goma wanan set ne na kayan kwairai akwai fati budurwa mumuna da aeki Dan miyau malaka to shu,Umar Zuma zumar kiba gari kiba Zuma me lakani ningi tsumin lahaula hadin miski ba ahira dawando garin me kabara kasa ruwa sama ruwa wanan magani ba ,a magana magani sanyi mekyu maza da Mata ci da kaza ci da cicibin vlp yan shila ci da kifi nama kayan sakiba na gida danawaje munadakaya kala kala fani kamshi munada shu uwar humra namu ba irin nasubane akwai turare 24 hr turare kabasa Dana gida masu Dadi gakyau ga kamshi 08063845136
#Mai_Dambu
[2/21, 5:17 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
_😡😏 A fusace da b'acin rai a fuskana nake cewa ya ishe ku🤣🙄 Cin mutuncin Addaririya kuje ta yafe muku✊🏻 tace ku daina bin ta da tsinuwa 😔🥲😂zata shiryu_
Assalamu alaikum barkanmu da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya, karku manta da wannan Kamfani mai albarka mai kawo muku kayan bukata cikin sauki da Aminci da Inganci.
Wato TA RASULU MULTIPURPOSE. YA SAKE DAWO MUKU DA KAYAN NAN MASU ARMASHI DA DANDANON KOWACCE MACE TAURARUWA CE.
_______________________
MARKADADDIYAR GYAD'A
HADADDEN KAYAN SHAYI
GARIN KOSAI NA TAFI DA GIDANKA.
GARIN TUWO
GARIN KUNU YAR ASALI
CURRY ME DADI
SPICES
TYME
YAJIN DADDAWA ME KYAU
GARIN DAN WAKE
JAN YAJI MAI DAD'I...
_____________________
BUGU DA KARI MUN TANADAR MUKU DA KAYAN FITAR SALLAH DA NA SHAGALIN SUNA DA BUKUKUWA.
ATAMFOFI, LESHINA, MATERIAL, SHADODDI, YADUDDUKA NA MAZA DA NA MATA, JAKKUNA DA TAKALMA.
WANI ABIN SAI KUN ZO TA RASULU MULTIPURPOSE DOMIN KASHE KWARKWATAN IDANU.
ZAKU IYA TUNTUƁARMU A WADANNAN NUMBOBIN.. 08086639163 - 09030168590.... MUNA DAKON SAYAN DAI-DAI KO SARI.....