Sashe 122
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai goshin asuba barci yayi gaba dani, shi kuma ya mike tare da lullube ni, sannan ya shiga banɗaki ruwan zafi ya hada yayi wanka, sannan ya fito daure da towel ya zuba min idanu, haka kawai zai barwa wani kato ajiyar Allah, bayan yasan Allah yayi halitta a wurin, ai ko karen hauka ne ya cije shi, ya nemi magani ya sha ya warke. Kaf duniya babu wanda ya isa nuna mishi tattalin mace (Nace karya kake dan talakawa 😏😹Crown Prince Maina da ya iya ririta kwaila ya fika, a tow karewa dai kenan shi da kwaila tace ya tafi kogi ya kamo mata kifi mai rai zata yi wasa da shi, kuma ya kamo crown Prince guda fa, ahto balle kai da ka auri uwar mata)
Sallah yayi ya shiga zuba addu'a a aurensu da neman albarka yayi addu'a sosai har da yaran da zasu haifa, bai barsu ba sai da yayi dogon addu'a a kansu, sannan ya mike ya kwanta a bayanta, ya rungume ta yana shakar kamshin turarenta, "Tashi kiyi sallar asuba." Kara manne kaina nayi a pillow din na cigaba da barci ina jin sanyi sama-sama, ya kara min magana a lokacin na bude idanu da kyar. Bani da kuzarin da zan iya tashi haka yasa na cigaba da kwanciya. Can sai ji nayi ya dauke ni cak, yayi ban daki da ni. Ni kuwa fir naki bude idanu na, ganin haka yasa shi hada min ruwan zafi, sai ji nayi an saka ni ciki, wata mikewa nayi tare da ware idanu. "Don Allah fitar dani!" Danna ni cikin ruwan yayi da karfi, na fashe da kuka kamar raina zai fita. Haka bawan Allah nan ya gasa ni, nayi laushi tass. Bude min gaban rigarshi yayi yana nuna min tabon cizon da nayi mishi, ya kai bakinshi kunne na. "Zan barshi ba zan bari ya b'ace ba, domin wannan shine tambarin samun kyauta daga Mace ta gari!"
Rintsa idanu nayi tare da fashe mishi da kuka, fita yayi ya bar ni nayi wankan tsarki nazo na samu ya shimfida min kome, sannan na fara gabatar da sallah, sannan na yi addu'a na koma gadon na kwanta, mika min mug yayi, na karba na sha tea me zafi da paracetamol, sannan na koma na kwanta. Ai kuwa ya ta da ni zaune na zauna. "Cikinki zai kumbura waye ya sani ko wasan jiya na zuba an dagwai-dagwai iyalan Baba!" Majid bai da kunya, ture shi nayi na kwanta ya bi bayana muka kwanta. Haka muka yi barci tare da jin dadin ranar domin sai karfe biyu muka farka, wanka na shiga zanyi. Kawai sai ga katon nan ya biyo ni. "Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un me zan gani!" Na fada tare da rufe idanuna da hannu. Cirewa yayi ya bude mana ruwa akanmu.
"Bari na jira ka gama." "Sunnah Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama kike gudu? Yayi wanka da Nana A'ishah a kwarmi daya, please ki bari nayi koyi da shi." Kamar wacce aka zare min laka, haka na tsaya. Ruwan na sauka akan mu ya dauki soso ya cude ni, sannan ya mika min haka na cuda shi, amma akwai inda ko me zayi sai dai yayi naki tab'awa, amma shi kan ba lokacin wurin ɓare wasu abubuwan duk sun faru kuma suna kan faruwa. Haka muka fito a manne da juna ni kan kunya ta kusan kashe ni, amma shi ko a jikinshi. Shafa mai ya tsaya min sannan nima na taimaka mishi ya shafa muka shirya cikin kananun kaya, shi ya fito min da wata riga an rubuta Queen shi kuma nashi an rubuta King (Dan talakawa ina kasamo rigar Prince Maina 😭 sata Majid ka fara? Tow Allah shi yaye maka.) Haka muka ta zaga wannan hadadden tsauni, da dare muna dawowa yaga ina dan dingishi, muna shiga ya cire min kayana, ya sani na kwanta ya fara duba ni. "Sannu bari na duba wurin ko?" "Me zaka min?" "No dubawa zanyi kawai!" Rintsa idanu nayi ina jin shi yana duba wurin kafin ya tashi ya dauko kayan aiki, tashi zaune nayi nace mishi. "Malam lafiyata lau." "Eh haka kowane mara lafiya yake faɗa, lafiyan shi lau. Ki nutsu ba zan miki wani abu da zai tab'a lafiyarki ba, tafiyarki ce nake son na gyara miki shi."."A'a bana so." "Zan kashe zafin da allura please ki tsaya na gyara miki." Yadda yake lallabani dakyar na amince ya min allurar da ɗinkin, yana gamawa ya dauke ni har ban dakin ya taimaka min nayi Alola ya shimfida min abin sallah, nayi a zaune. Duk wani abin da xan yi na tab'a lafiyata sai da ya raba ni da shi. Hatta cire kayana, a wannan kwanankin sai da ya koya min abubuwan da ba zan iya boyewa kaina ba, na farko ya koya min tunanin shi. Haka zai jani har wani wurin ya zauna yana karatu ni kuma ya dora kafafuna a cinyarshi. Ko kuma ya zauna na kwantar da kaina, hannun shi yana cikin rigana.
"Nayi addu'a na roki Allah, ya bayyana min ke. Tun ranar da kika fara aiki naji Muryar ki,. Amma nayi ta kokwanto kece bake ba ce, haka nayi ta nazarin yaushe zan ganki.
Ashe kina tare da ni kina kusa da ni, Zahra na san ban kyauta miki ba, amma a lokacin haushi nake ji idan na ganki da wasu musamman Amaan, bansan me yasa nake jin haushin duk wanda zai miki magana ba, ganinki da Yazid ya sani jin kamar xan mutu, dan iska ya hanani sakewa da yar budurwa Kodayake a lokacin gani nake babu abin da bai hadaku ba, musamman idan naga Amirah sai nake ɗauka ai yarku ce.
Ke nifa ba karamin takaici kuka kunsa min ba, dan iska abu na samunki zan ga yazo ai sai ya bar min filin ya kanenaye ki ya hanaki sakat ya hana zuciyata samun ki. Ai Umaima ta kyau ta min."
Sumbatar bakina yayi, na kai hannu bibbiyu na rike fuskarshi. Muka shiga wata duniya ta daban, sai da naga tafiyar zata yi nisa na ture shi. "A'a ina da ciwo." Dariya yayi min yana jan hancina. "Na sani yau kwana uku kenan nima ba zan yi wani abin da zai fama mana ba."
Share shi nayi ina jin kunyarsa, "Yarinya ki saki jiki, muyi shagali atoh ni ina son shagali."
Haka muka kasance sauran kwanakin, farantawa juna muke kawai. Ranar da muka cika sati, da yamma yana aiki na kwanta a bayanshi. "Angon Nana da Nana!" Ture laptop din yayi yana faɗin. "Nana da Nana karama da magana a bakin nan." Murmushi nayi nace mishi. "Eh muna najeriya, me zai hana mu karasa muga zuzu da Addah!" Haɗe rai yayi yana faɗin. "Salon muje ta saka ki kuka!"
"Ba zan yi kuka ba!" Dakyar ya amince ya bar ni, sannan muka kara kwana biyu, wayewar na biyun ne ya kuma murzani son ranshi. Kamar zan yi hauka domin abin ya kara dawowa kamar sabo, kuka nayi ta mishi ina mita.
Lallabani yayi ya jani muka bar garin, karfe sha daya muka bar garin, bamu shiga taraba ba sai karfe biyar na yamma. Agajiye, yana lura da yadda nake dan kame jikin, haka yasa shi tambaya ta. "Har yau yana ciwo ne?" Girgiza kai nayi nace mishi. "A'a zazzaɓi kawai nake ji."
"Allah ya baƙi lafiya!" Ya fada cikin matsanancin damuwa, har muka isa gidan Yaya Babangida, cire jacket din shi yayi ya saka min, yana faɗin. "Ina ga sanyin can da kika kwaso da kuma sanyin nan, tunda kin ga anyi ruwa."
"Eh!" Na fada ina fitowa daga motar, sumbatar goshina yayi kafin ya sake ni muka fito da kayanmu, cikin gidan muka shiga ya sallame drivern ina shiga naga Munaisah a tsaye, tana magana da wani yare. Yar banza cillar da wayar tayi ta fasa ihu. "Zahra!" Ta fada da karfi. Rungume juna muka yi, ta fashe da kuka. Nima kuka nake. "Mu shiga Nenne tana ciki " "bata mutu ba?" Na tambaye ta, ina juyawa domin amsa sallamar Majid da ya shigo gidan. "Sannu da zuwa Abdul Majid Mamman Ba'are, Chairman na BA'ARE GOLDEN EMPIRES!"
"Yawwa Munaisah Abubakar Takum, mai kamfanin kayan kwalliyar mata "
Kallonshi nayi na kalle ta, nifa tunda Zaytoonah ta gaya min ba zata bar min Majid ba, na fahimci kowa ma zaka iya kishin mijinka akanshi. Tsakiyarsu na shiga ina blush. "Yaushe aka san juna?" Na fada ina kare shi. Kasa yayi da kanshi. "Kina kishin kato ne?"
"Dole nayi kishinka katona!" Na fada ina zare idanu. "Don Allah stop childish, ko mutuwa kika yi ai Majid ya haramta min, balle kina numfashi, ai ana barin halak don kunya. Yes naso ya aure ni amma Daga baya na fahimci shi din is belong to you. Oya matsa min mu gaisa da in-law na
"
Ta fada tana mika mishi hamnu, buge hannun nayi nace mata. "Ke bafa zaki mana yahudanci ba, wallahi ba zai baki hannun ba." "Ok muyi hugging mana!"."Kan bu... Uban can ke ! Zan zage ki wallahi, kai kuma wuce sai na nime ka."
Haba me zasu yi ban da dariya, wato ni suka mannawa hauka, gaisawa yayi da yan gidan har da Nenne da take wheelchair, sannan ya ajiye musu kuɗi me yawa , na rako shi waje. A tsakar gidan muka rungume juna.