Sashe 65
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Daga headquarter ɗinsu, airport ya wuce dama da shirinsa ya fito, ba zai sake a kai azumi na biyar bai sha ruwa a gaban Hajiya ba, domin yana tsoron Allah yana tsoron fushin Hajiya, don haka yana zuwa bai samu jirgin nijar ba, sai na Algers ya samu, bai wani b'ata lokaci ba ya biya yana jin yana isa nan da awa biyu, zai samu na nijar tunda yasan basu rabuwa da masu shiga da fita a kasar, haka yasa shi bawa zuciyarshi hakan.
Bayan wani lokaci jirginsu ya tashi, bayan awa biyu suka sauka a Algers, yana zaune a inda zasu jira jirgin nijar. Wata Kyakyawar budurwa, tazo ta zauna a wurin murya kasa-kasa take faɗin. "Ni zanzo ne kawai amma ba wai don ina da ra'ayin haka ba, don bana kaunar abinda ya haɗa ni da BA'ARE family." Da wutsiyar idanu ya kalleta. Tab'e baki yayi tare da kauda kanshi, ashe akwai masu tsanar BA'ARE family ba shi daya ba ne. Kiran fasinjoji nijar yasa suka mike baki daya, wani abin mamaki shine sit dinsu kusan wuri guda, zama tayi tana faɗin. "Mame sai nazo, ni dai bana son zuwa kika kira ni, Allah ya gani ba zan sauka ba, meye a cikin wannan gidn ban da masifa da hakkin Hajiyarsu Aryan kada ki biyewa Appa domin zai kai ki ya baro ki ne, nafiki sanin waye shi. "
Ta kashe wayar tana jan tsaki, kauda kai yayi tare da saka facemask ɗinshi, baya jin zai iya hayaniyar yarinyar nan, ban da yasayi kujerar da ya koma VIP. Wuraren biyar da rabi suka isa nijar, bayan sun isa ne suka yi ta fitowa. Aryan da yazo daukar Majid din ya hangota. "Maisarah!" Tawowa wurinshi tayi, tana murmushi. "Ya Aryan kazo dauka ta ne?" Watsa mata harara yayi yana faɗin. "Hammayo dai!" Ya nuna mata shi, da yake bayanta. A hankali ta juya tana kallonshi baki sake. "Dama tare muka zauna shine bai nuna min ya sanni ba?"
Murmushi Aryan yayi yana amsar jakar Majid. "Barka da hanya, muje na ajiye ku baki daya." Haka ta fito tana jan jakarta, shi sikagon ana jan nashi, yana isa wurin motar ya bude baya ya shiga, tsayawa tayi tana kallonshi. "Shiga gaba!" Haka ta shiga tana mamakin duk gaishe shi da Aryan yayi bai amsa ba, sai dai buga bayan shi da yayi, wannan irin lifestyle din yana matukar burgeta, ta madubin gefenta take kallonshi, ya wani zauna like king yayi crossing leg, hannunshi dukkan biyu ya baza su kamar wani wanda yake kan karagar mulki. He look like king . "Ya Aryan!" Ta kira sunanshi a hankali, "hmm!" Ya ce mata. "Amma Hammayo yana da nasaba da sarauta ko?" Gyara zaman madubin gaban yayi yana kallon Majid din da yayi wanann zaman, murmushi yayi yana faɗin. "Me kika gani Maisah?"
"Hmm! Zamanshi da halinshi."
"Masarautar Agadaz, itace babban tushen nasabarsa " duk abinda suke fada yana jin su, kawai amsawa ce bai da niyya kuma ba zai amsar ba koda yana da niyya. Shi yarinyar ta cika rawan kai, shi yasa ba zai magana ba.
Haka sukayi ta hirarsu tana kara kallonshi a madubin gefenta, tana jin wani abu yana cika mata kai da ruhinta, a karon farko da ta haɗu da irin namijin da take fata, ita kan zuwa nijar ya mata rana.. har suka isa Aryan ya sauketa a gidansu, sannan ya wuce da Majid. "Hammayo kayi kasuwa wallahi, kaga har yanzu bata shiga gida ba, gaskiya wannan karon zamu sha biki bayan sallah."
Bai ce mishi uffan ba, suka shiga cikin gidan su, ajiyar zuciya ya sauke tare da kai hannu ya bude kofar, ya saka kafarshi ya fito a hankali, yana jin kamar bashi ba. Haka ya nufi cikin gidan bayan ya cire facemask, ana gaishe shi. Amsawa yake da kai kawai. Har ya isa falon Hajiya tana zaune Amaan yana kwance a saman Kujeran, dama ga azumi ga rashin lafiya da yake boye musu. Cikin kulawa da wani irin idanu Majid ya zuba mishi ido yana karantar shi, tabbas Amaan bai da lafiya domin har fatarshi tayi duhu, amma sanin ba wani shiri suke ba, yasa shi yin fuskar shanu ya wuce gaban hajiya yana faɗin. "Gani nan nazo Hajiya."
"Kaje ka sauke ibadar da yake kanka." Mikewa yayi ya wuce dakinshi, bai fito ba sai da aka fara kiran sallah ya sauko a hankali, ya samu duk sun hadu a falon ana addu'a, zama yayi aka yi da shi sannan ya dauki dabino da ruwan dumi ya sha, sannan ya koma gefe yana sha yana kallon Amaan da yake rike cikinshi. Suna gamawa suka wuce masallaci, Hajiya tayi nata sallah a gida, bayan sun fito suka dawo aka cigaba da buda baki. "Amaan baka da lafiya ne?" Da sauri ya kalli Majid. "Eh amma da sauki domin anyi min aikin basir ne."
"Allah ya baka lafiya."
"Amin ai da sauki yanzu." Inji Hajiya, "fatarshi tayi duhu kai ma ka gani ko Hamma?" Hadiye yawu Majid yayi yana diban farfesu. "Duhu sosai." Ya fada yana cigaba da cin abincinsa. "Ba fa kome lafiya ta lau, bana jin kome wallahi."."Eh ku ci abinci kawai." Haka suka cigaba da cin abincin, har suka gama sannan Amaan ya wuce dakinshi da yake falon Hajiya. Da idanu Majid ya bishi. "Ai kusan wata biyu kenan da samun matsala da Matarshi, ta kwashe Yaranta."
"Allah ya kyauta." Iya abin da ya iya faɗa kenan domin ba zai iya magana ba, sai da yaci abinci ya koshi, suka tafi sallah Isha da taraweeh, sannan suka dawo aka zauna ana hira. Ya lura da Amaan din da yake yan zabure zabure, yana kallon wayarshi. A hankali ya dauke kai. Kamar bai ganshi ba.
Shima latsa wayarshi yake. "Assalamu alaikum!" "Wa'alaikimun Salam, Maisah kece a gari?" Murmushi tayi tana faɗin. "Hjiya tare da Hamma muka zo ai!" Juyawa tayi tana kallonsu. "Kin ga basu gaya min ba." Shigowa tayi ta gaishe su sannan ta zubawa Majid idanu da yake ta latse-latse waya kamar baya wurin. "Hajiya kin sha ruwa lafiya?"
"Lafiya lau, da fatan kin iso lafiya."
"Alhamdulillahi," a hankali ta Ciro wata yar ƙaramar camera recorder. Hajiya tuntuni ina tason na baki wannan abin amma Allah bai nufa ba, don Allah ki ajiye a wurinki. Wata rana zai miki amfani, amma yanzu ba zai miki amfani ba, ki dai ajiye kawai."
"Tow maisah." Sai lokacin ya d'ago kai yana kallonta. "Kun leka Nana kuwa?" Mikewa yayi ya nufi hanyar sama, Aryan ma ya nufi hanyar waje. "Allah ya shirye ku?" "Amin Ya Allah!" Inji Maisarah. "Ke zomu je na kai ki gida."
"Tow!" Har zata mike ta rike hannun Hajiya. "Koda kin ji labarin wani abu ya biyo baya, tow ki sani saboda wannan Camerar ce, don Allah ki adana shi da kyau."
Ajiyar zuciya Hajiya ta sauke tana faɗin. "In sha Allah babu abinda zai faru."
Haka ta mata sallama ta bar falon, ita kuma Hajiya ta bi Majid dakinshi, ta kai mishi, tare da cewa. "Yarinyar ba yau take nuna min da wani abu ba, rayuwarta na cikin hatsari a yau ba gobe ba, nake son ka amince ka aureta. A daren nan ba sai gobe ba.........
#Mai_Dambu
[3/9, 6:39 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*032*