Sashe 43
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci zuwa lokaci uwar mugu tana amsar Baby ta gyarata, ta kawo min ita na bata Nono, sannan ta wuce da ita wurin Mutumin da ban kara ganin fuskar shi ba, haka aka cigaba da tafiya mutanen da muka tawo wasu suna mutuwa, wasu idan aka gaji a nan za abarka a cigaba da tafiya, babu tausayi babu imani, kowa ta kanshi yake sannan a wannan tafiyar akan abinci sai mutum ya kashe ka har lahira, wani abun da na fahimta wannan yanayin ya haifar mana da matukar yunwa, fushi, rashin imani, babu tausayi ko jin kai.
Akan idanunka mutum zai fadi yana niman taimako, amma haka zaka tsallake shi kayi tafiyarka, idan aka zo rabon abinci kuwa tow sai an hada da bulala ko bakin bindiga, sai a nutsu a raba lafiya.
Idan ka tsaya janjani wani zai fauce abunda aka baka, kuma ya ci kenan. A wannan lokacin babu abinda muka zama sai kamar zombies, domin idan ka bawa mutum haushi matukar babu masu lura a kusa zai shake maka wuya agaban mutane kuma babu ruwan kowa, godiyar Allah da Uwar Mugu tana bawa Baby madara, da asirina ya tonu. Domin wani irin bala'in yunwa da gajiya nake ji, gashi haka muke karbe-karbe da Yakumbo. A wannan tafiya wani lokaci Uwar mugu ta dauke yarinyar ba zata kawo ta ba, don ta ga wahalar ta mana yawa.
Yau satin mu biyu muna tafiya a daji, babu me kuzari ko hankali a cikinmu, "Zahra!" "Na'am" "Yakumbo ta kara min nauyi ko zaki taimaka na sauke ta." "Tow." Na maida Baby baya, ina me gyara goyanta. Bayan na gyara na koma bayan Ummi, ina rukota ta koma jikina, ko ba agaya min mutuwa ba, zuwa yanzu na santa na san yadda take, na san yadda take daukar na kusa dani.
"Khairat!" "Yakumbo ta rasu ko?" Tambayar da tayi min kenan, "eh Ummul Khair!" "Kuma itama yarda ita za ayi kamar sauran?" Kura mata idanu nayi, a hankali muka kwantar da ita, ana ta wuce mu. "Don Allah ki min wannan alfarmar, nasan mun ha'ince ki ki duba girman zumunci kada a yar da ita;" ta faɗa tana wani irin kuka me cin rai, nima hawaye ne yake zubo min wani na bin wani. Tashi nayi da gudu, ina ratsa mutane har na isa wurin babbar motar da take dauke da shugabansu, daukar dutse nayi na jefe motar, kusan babu wanda ya dakatar dani. Sai yan bindigar, sake tsinta wani dutsen nayi na kara bugawa motar, dole suka tsaya naje har gaban motar na tsaya. Hawaye na zuba min. "Ke kina son mutuwa ne?" "Gaya min inda mutuwar take naje na rungumeta, na kuma tambaye ta mai yasa tuntuni bata zo min ba, bayan dakonta nake ba dare ba rana." Na fada hawaye na zuba min.
"Matsa ko mu bi ta kanki!"
"Babu inda zani!" Na fada ina kara tsayawa dakyau. Daga cikin motar ake tambayarsu lafiya. "Yarinyar nan me jaririya ce, ta tsare mana hanya."
"Me ya samu jaririyar!" Ya fada a gajiye, "bamu sani ba Yallabai bari a tambaye ta." Fitowa suka yi. "Ke bama son hauka, bamu hanya, wuce shi nayi na nufi inda ya fito na bude nace musu. "Ku gayawa mai gidanku Babata ta rasu ba za a yar min da gawarta ba ya fito ya sallaceta."
"Zahra'u!" Muryar Uwar mugu ya ratsa kunne na, "kina hauka ne" "Daga turu na fito Uwar mugu, kuma wallahi idan baku mata sutura ba, sai kun ga tashin hankali da masifa da bala'i."
Don dole aka tsayar da tafiyar, domin yadda na shafawa idanuna toka kowa yasan ba zan tab'a barin abin da na saka kaina ba, "Yallabai kayi hakuri." Hannu ya d'aga mata, "ina Babarki!" Nuna mishi can inda Ummi take durkushe tana risgar kuka nayi. Ban tsaya tantance waye shi ko fuskar shi ba, na dai san ya fito kuma ina gaba yana baya har zuwa inda gawar Yakumbo take, durkusawa yayi yana kallon yadda muka sakata a gaba, ni kan hawaye nake sharewa bana kuka. Shar-shar.
"Uwar mugu ku mata sutura a sallace ta " ya fada yana barin wurin, "Addah da Tumba kuzo a gyara ta.", Haka suka gyara ta aka kafa musu mayafi suka mata wanka aka mata sutura tare da sallatarta. Sannan aka binne ta a dan can gefe da hanyar da muke, ina tsaye na kalli Ummi da take kuka, ina ga gara tayi kukan da ace bata yi ba, zai zama mata ciwo.
Haka aka yi ta tafiya ana barin mu a ciki kuwa har da Addah, "Ummi muje kada mu rasa yadda zamu je." Sai da ta ƙara jimawa kafin ta mike, muka nufi hanya. Tana tafiya tana kuka, har suka mana nisa sosai sai ƙurarsu muke hangowa. "Ummi mu hanzarta mana!" Na fada ina diba a guje, kamar wacce aka sa mana gasar tsire. Gudu sosai muka yi, sai da muka yi da gaske sannan muka kamo su. Sauke Baby nayi naji tana shakuwa. Nono na saka mata a baki muna tafiya ina bata har muka isa cikin tawagar sannan abin dariya abin tashin hankali babu wanda ya ce mana ga inda zamu, kawai tafiya muke kamar wasu shanu. Tsayawa aka yi baki daya, suka juyo mana. "Ina son ku sani wannan karon kuna tsaka da rayuwa da mutuwa, anan inda zamu shiga ana samun guguwar sahara, sannan akwai kunamar sahara masu matukar hatsari, don haka ku kula wani lokaci idan ta kama zamu iya kwana a cikin saharan." Wannan masifar dame yayi kama? Na fada a raina, ina kara rungumar Babyna.
Bakina dauke da ayatul kursiyu, haka muka shiga saharar zuciyata wata irin bugawa take, domin kuwa wani tsoron ne ya shigeni. Haka muka cigaba da tafiya sai da muka shiga tsakiyar mun bar inda muka fito da tazara me yawan gaske, sannan bamu isa inda zamu wuce ba,wata irin guguwa ta taso da wani azazzben karfi, tayi ta watsi da mutane. Ihu kawai kake ji tare da kukan Yara da mata. A take muka kara rikicewa, gashi ko gabanka baka gani, sannan wani abin da ya kara gigita mu shine yadda mutane ke fad'awa cikin sahara, wato idan guguwar ta kawo sura sai kasar ta zuke mutum. Na zata iya fim ake irin wannan abin sai gashi yau a kan idanuna ina ji ina gani mutuwa a cikin sahara tana kara kusanto mu, har wannan lokacin ina rungume da Baby, ban san me ya faru ba kawai sai ji nayi kamar.......
Shahararu goma aduniyan kayan mata wato m zee kamshi kayan mata kenan inakuke matan kwairai manyan Mata fah bamuna mataba Mata masu aji Wanda tasan kanta agidan mijinta kozokuyi gyara masu kyau da inganci Wanda zaisa oga nishadi yasashi farinciki atare dake kayanmu wane yaro sai uban yaro kinsha zumar makalemata dare daya wanka goma wanan set ne na kayan kwairai akwai fati budurwa mumuna da aeki Dan miyau malaka to shu,Umar Zuma zumar kiba gari kiba Zuma me lakani ningi tsumin lahaula hadin miski ba ahira dawando garin me kabara kasa ruwa sama ruwa wanan magani ba ,a magana magani sanyi mekyu maza da Mata ci da kaza ci da cicibin vlp yan shila ci da kifi nama kayan sakiba na gida danawaje munadakaya kala kala fani kamshi munada shu uwar humra namu ba irin nasubane akwai turare 24 hr turare kabasa Dana gida masu Dadi gakyau ga kamshi 08063845136
🙄🤔 Hala Zahrah ko Baby daya zai mutu kafin a fita a sahara.....🥳🫀
#Mai_Dambu
[2/22, 11:31 AM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
Assalamu alaikum barkanmu da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya, karku manta da wannan Kamfani mai albarka mai kawo muku kayan bukata cikin sauki da Aminci da Inganci.
Wato TA RASULU MULTIPURPOSE. YA SAKE DAWO MUKU DA KAYAN NAN MASU ARMASHI DA DANDANON KOWACCE MACE TAURARUWA CE.
_______________________
MARKADADDIYAR GYAD'A
HADADDEN KAYAN SHAYI
GARIN KOSAI NA TAFI DA GIDANKA.
GARIN TUWO
GARIN KUNU YAR ASALI
CURRY ME DADI
SPICES
TYME
YAJIN DADDAWA ME KYAU
GARIN DAN WAKE
JAN YAJI MAI DAD'I...
_____________________
BUGU DA KARI MUN TANADAR MUKU DA KAYAN FITAR SALLAH DA NA SHAGALIN SUNA DA BUKUKUWA.
ATAMFOFI, LESHINA, MATERIAL, SHADODDI, YADUDDUKA NA MAZA DA NA MATA, JAKKUNA DA TAKALMA.
WANI ABIN SAI KUN ZO TA RASULU MULTIPURPOSE DOMIN KASHE KWARKWATAN IDANU.
ZAKU IYA TUNTUƁARMU A WADANNAN NUMBOBIN.. 08086639163 - 09030168590.... MUNA DAKON SAYAN DAI-DAI KO SARI.....
*021*
Ni dai ba zancen ga abinda ya faru ba, sai da gari yayi haske sannan muka fahimci dayawanmu, sun b'ata a sahara. Shafa baby nayi na ganta a bayana har lokacin, ajiyar zuciya na sauke tare da fara niman hanyar fita, a hankali nake tafiya ina niman Ummi ashe guguwar tayi gaba da ita can, mune yan baya da abin ya fi ritsawa da mu, don haka a hankali muka yi ta bayyana daya bayan daya, muka isa inda suke jiran mu, kafin wani lokaci mun sake haduwa sai dai ba dukkanmu aka kuma haduwa ba, wasu sun bace wasu kuma sai gawarwakinsu. Da sassarfa uwar mugu ta amshi Baby. "Da fatan babu abinda ya same ta?" Girgza kai nayi ina son tambayarta Addah. "Duk suna lafiya, karfin tsayawarmu anan kece, domin Yallabai yace ba zai bar nan ba, sai an samo mishi ke da Baby." Ta cigaba da duba yarinyar har wurin shi, amsarta yayi ya hure mata fuska saboda yan kuran da suke fuskarta.