Sashe 119
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
......
Tunda suka fita ya cigaba da tuki, "ranar na tambaye ka dalilin da yasa ka bawa Sajjid. Ban maka magana ba, sannan tun bayan barin Zahra kamfani na ga ana ta fitar da wasu kudaden Aryan me kake son kayi" a yau ya gaji da halin da aka jefa Amaan, gara ya fito fili ya gaya masa ko zai huta shima..
"Amaan bai da lafiya sosai, kuma idan aka ce sai anyi mishi magani babu maganin shi, haka yasa duk wayewar garin duniya ake sayan allurar kudin da ya kai nera dubu dari uku, wanda yasan maganin Sajjid ne.
A wurin shi muke sayan maganin wallahi Allah daya ne, ban yi kome don na cutar da kowa ba, sai dai jiki da jinin Amaan yana fama da matsanancin rashin lafiya, sannan a kullum ana sayan nama kilo biyar ana cusa mishi a mazaunan shi yadda zai samu saukin wasu abubuwan. Yasan motar tana da amfani yasa ni na bashi. Idan ina son lafiyar Amaan"
Shiru yayi yana kallon Aryan"Me yasa baka gaya min ba?"
"Amaan ya ce kada mu gaya maka." Ya faɗa cikin kuka da tashin hankali, wannan ita ce masifar da suke ciki yasan Amaan ya jangwalo musu. Haka Majid suka isa har gidan yarin da aka rufe Sajjid. Koda aka fito da shi, samun kanshi yayi da kwashewa da dariya. "Me kuka zo nima?"
"Sajjid ban zo niman kome a wurinka ba, akan me xan matsa sai na nemi wani abu?"
Majid ya faɗa, sannan ya mike yana dariya shima. "Kai fito da file din da na baka." A hankali ya fito da shi. "Na san kayi boko. Ko xaka Duba mana ka gani?" A hankali ya bude file din yana kallon Majid.
Gwaje-gwajen jini ne, tare da Mikewa yana faɗin. "Karya ne wallahi."
"Mamanka tana raye, ka gaya min waye ya turo aka ɗauki Amaan, kasan yadda nake son irin wannan wasan kuwa? Kai ne baka sani ba, amma ai na kware a wurin wannan wasan."
"Majid!" "Na'am rayuwar ka kake so ko na yan dakinku?" Murmushi yayi yana faɗin. "Rayuwata bata da amfani matukar yan uwana basu da nutsuwa."
"Ka tafi abinka amma karya kake kace ni b jinin Mamman Ba'are ba ne."
"Wai tow ai inda matsalar take shine ban san wannan Yaren ba, sai dai da alamun Tani bata gaya maka gaskiya ba, Tani ba ita ba ce."
"Karya kake min!" Ya faɗa da ƙarfi tare da juyawa zai bar dakin ganawar. "Idan ka shirya ganin gaskiya zan turo maka da kome amma ka sani, idan wani abu ya sami Amaan, sai na saka an batar min da Mamanka yadda ba zaku gana ba."
Cak ya tsaya kafin ya juyo yana faɗin, "Indai Tani ba ita ta haife ni me yasa ta kawo ni gidanku?"
"Saboda tana da wani burin cimmawa a cikin gidanmu." Cikin takaici ya ce mishi. "Baka fahimci bayan rasuwar Maisarah hauhawan darajar kamfanin Ba'are ba ne? Sannan bayan mutuwar Mamman Ba'are Aryan baka ga yadda kamfanin darajarta tayi sama ba ne? Idan har tabbas zaka kare yan uwanka, dole sai anyi ta zubda jini waɗanda basu ji ba basu gani ba, ni gidan yarin yafi min waje, domin idan na fito bai zama dole a bar ni na rayu ba, musamman yau da kazo har nan da kanka. Nasan rayuwata tana cikin hatsari."........300₦
0016341139 unity bank zahra'u yahaya Ali
Katin MTN 400
#Mai_Dambu ce
[5/29, 07:47] Hlm: BHB265
"Me kake nufi?" Murmushi yayi ya ce mishi. "Ba ku ne kuke yin yadda kuke so a kamfanin Ba'are ba, juya ku ake sannan kasuwarku tana hannun wasu tsirarun mutane, an gane cewa ko daya daga cikinku ya rike kamfanin za a samu biyan bukata, shi yasa aka hana ku nutsuwa balle kusan meke damunku, naji ance ka auri sakatariyarka. Idan da hali ka rabata da aikin kamfanin domin kamfanin gwal din nan kamar tsinuwa ce ga duk wanda ya fahimci meke tafiya a kamfanin." Shiru duk suka yi sai kuma.ya kwashe da dariya yana faɗin."Ku sani shigar daku nayi.". Murmushi Majid yayi yana faɗin. "Na sanka na san halinka, kuma nasan ba zaka gaya mana waye a bayanka ba, amma ka sani kana da damar niman alfarma ni kuma nayi maka alƙawarin yimaka!"
"Ni dai ka kula min da mahaifiyata idan ka min haka ka gama min kome."
"Ni kuma na maka alƙawarin kula da Mamanka!" Haka suka fita wato zama bai same shi ba, karbar tukin Majid din Aryan yayi yana kallon yadda kan Majid din ya dauki zafi, haka suka dawo gida na ga duk ya sauya kamar bashi ba, domin suku-suku ya koma kamar kazar da kwai ya fashe mata a ciki. Bakiɗaya sai naji zuciyata bata da sukuni, kamar akwai abinda yake damunshi, haka na bishi har dakinshi, kwanciya yayi da kayan shi ko motsi bai iya yi ba, ni na cire mishi takalmi da safar na d'ago ina kallon shi. "Baka yi sallah ba." Tashi yayi ya zauna yana kallona. "Ya zanyi?" Murmushi nayi tare da cewa. "ka gayawa Allah shi ne mafita." Mikewa yayi na tsaya a bayanshi na cire mishi jacket din shi na amsa, na kai drower ɗin na ajiye ya wuce ban daki yayi Alola an rigada an yi sallar Magariba, abin sallah na shimfida mishi. Fita nayi daga dakin shi na nufi falo. A nan na samu Zaytoonah ta zo gabana ne ya fadi, "Zaytoon!" "Cin amana ko? Bayan kin yi min alƙawarin rabuwa da shi, shi ne, kike makale mishi?"
"Zaytoona ko mahaukaci yana son kulawa balle Majid da halin da yake ciki, ya kike so nayi? So kike na barshi a cikin damuwa wallahi idan kika dame ni zan gayawa mutane kowa ya san halin da muke ciki."
"Karya kike wallahi Zahra kada ki ga muna ciki daya, zan iya kashe ki akan Majid nima ina son shi koda kuwa mutuwa zaki yi, ba zan bar miki Majid ba wallahi."
"Idan kin fasa baki haifu yar halak ba." Ta saka kai ta fita, nima na rasa me ke mun dad'i. Bani da wani dangi bayan Zaytoonah ita ce ciki dayana, yanzu akan Namiji muna samun matsala da ita idan wasu ne da yanzu na bar musu Majid, da sauri na bi bayanta, na same ta a a falona ta juyo tana min dariya. "Zaytoona ki tsaya muyi magana."
"Ba maganar da zamu yi, tunda ai baki so muyi shi ba." Ina saka kafata naji kamar abu ya kwashe ni zan fadi, tare ni aka yi wanda bana tantamar Majid ne. "Liquid kika zuba mata? Waye ya baƙi izinin shigo min gidana?" Girgiza kai ta shiga yi ya kara daka mata tsawa sai da ta zube, kafin ya taka har inda take ya shure ta da kafa sai da tayi dungure sau biyu. zai kuma na rike shi. "Don Allah ka kyaleta,mu ji da abinda yake damunmu taya Amaan zai kubuta."
Riko hannuna yayi muka koma sama, "da ban zo ba haka zata buga ki da kasa, me yasa ba zaki iya faɗa don kare kanki ba." Zazzare idanu nayi kafin nace mishi. "Kawai ba zan iya fadar da Zaytoonah ba " harara ya watsa min yana me niman wuri ya zauna, yana sauke ajiyar zuciya. "Babu wani abun tab'awa ne?"
"Me kake so?"
"Everything special!" Daure fuska nayi bayan na fahimci inda Idanunshi suka tsaya cak. Dauke kai nayi tare da cewa. "Akwai abinci idan kana so!"
"Hm a bani na ci!"
Haka na wuce na sauka kasa, ma hada mishi abincin na haura sama, sai da na tsaya ya ci ya koshi sannan, na kwashe kwanukan shi kuma ya shiga wanka, kusan daren raba shi yayi yana bincike, Ni kan tuni na wuce dakina. Na kwanta nayi barci, Washe gari tun asuba na tashi da aiki domin waina ce da miyar taushe. Koda ya tafi masallaci ya dawo ya samu ina ta aikin, ina gamawa na nufi daki sai da na gama kwabe kayana na daura towel, zan shiga kitchen naji bawan Allah nan ya yi sama da ni.
"Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un, don Allah sake ni sake ni."
"Alhamdulillahi sun saki Amaan yana asibiti. Sajjid kuma bai da lafiya."
Ajiyar zuciya na sauke tare da faɗin. "Alhamdulilahi Alhamdulilahi Alhamdulilahi, amma sauke ni sai na taya ka murna." Mai dani kan gado yayi tare da jan towel din sama, na rike hannunsa. "Bani da tsarki."
"Ni ina da shi." Ya fisge towel din, tunda aka tabbatar da an daura mishi aurenta, tun daga lokacin, yake jin wani abu na taso mishi daga tsakiyar kanshi yana zuwa kan marar shi zai ji abin ta harba haɗe da bugun zuciya me karfin gaske, har sai ya rintsa idanun shi, hannu bibbiyu ya kai tare da cike na Fulanin da suka dauki hankalinshi. Wani irin murza yake tare da matsasu. Kamar wanda ya samu aikin tausa. Da sauri na mike ya mai dani. "Kusan shekaru 40 ban san yadda kayan mace suke ba, don Allah kada ki hana ni jin kayana."
"Amma Zaytoonah tana sonka."
"Hmmm! Matsalarta ce ni bani da matsala da ita."
"Amma don Allah ka bari ba yanzu ba, ban shirya wannan abin ba."
"Ni ma haka, ina son na fara koya ne naji yadda kowa yake jin dadi idan yana tare da Matarshi. Ina son naji daɗin da kowa ke ji ba zan miki kome ba, ki bar ni ko wasa dake nayi, na rantse ba zan miki dole ba."
Yadda jikina ya dauki rawa, haka yasa shi tsayawa cak. "Ni ba yaro ba ne, idan kina son sai na jira mun yi soyayya ne ai zan kara tsufa, ki bari na gwada yanzu kin ji!" Zufar da yake yanko min ne yasa shi wasa da kirjina, yana yi yana shafa kaina.