← Book details Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 138

Sashe 25

Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Zata zo maybe sai yamma!" Numfashi na sauke, tare da cewa. "Ai kuwa da ta min bidi'a domin wallahi barci nake ji." Karbar zancen tayi tana faɗin. "Eh tow Allah yasa ta zo ɗin." Haka muka cigaba da zama har rana tayi, hakura da abincin da ta kawo min nayi na barta ta ci, dama kuma Zuzu bata da ciki ma, ci gareta kamar gara balle kuma an samu kari, haka yasa nake yawan kallonta domin burge ni take, muna zaune sai ga Nurse Ali da takeaway, ya mika min yana faɗin. "InJi Doctor Moses." "Kace mishi Allah ya saka da alkhairi."
"Zai ji!" Ya zubawa Zuzu idanu, kafin ya ce mata. "Me yasa baki fara awo ba?" Dauke kai tayi tana faɗin. "Bana bukata." Mai da hankalin shi kaina yayi ya ce min. "Ki mata magana wallahi bata kula da kanta balle cikin jikinta. Na tsani taurin kai idan ma baki son cikin waye ya aike ki wurin uban cikin?" Yadda yake masifa sai duk muka zuba mishi idanu, can na harbo jirgin shi.
"Tow kayi hakuri!" Kura mata idanu yayi, yaga ta dauke takeaway da ya kawo tana ci, juyawa yayi ya bar wurin. "Dan iska da kugu kamar na sauro, ya wani tsaya kamar ubana yana min masifa, bai san takaicin da yake bani ba, wai ya tsaya sai masifa yake daga ganin shi nan ba wani kuzari ne da shi ba, a gado." Rufe mata baki nayi ina faɗin. "Don Allah ban da yasasshiyar magana domin ina da ajiya a jikinki." Ture hannuna tayi. "bana son bu....." Maza na danne bakin. "Tarbiyya daga ciki ake farawa, yanzu ne lokacin da zaki fara dora mishi tarbiyyar da kike so, don Allah ban da zagi ko fushi."
Kura min idanu tayi, "yanzu duk abin da nayi sai ya ɗauka?"
"In sha Allah!"
"Tow ya zan yi?"
"Ki yawaita ambaton Allah da azkar, yawan addu'a zai taimaka wurin haihuwar salihar mace." "Ban sani ba ko zamu gana da Babyn don Allah kada ki bari addah ta rab'e ta. Domin kuwa tana rab'arta yarinyar zata tashi a matsayin karuwa." Ta fada idanunta jawur.
***
Sansanin Yan gudun hijira.
Kallon Addah Uwar mugu tayi, tana kara kallon sauran yan matan. Murmushi tayi ta ce musu. "Ni Zahrah nake so, domin har na gayawa mutane na samun sabuwar yankan rake." Gyara zama Addah tayi tana kallon Uwar mugu, cikin tsananin takaici ta ce mata. "Yarinyata Zulaihah zata iya abin da kike so." Girgiza kai tayi tana faɗin. "Dukkansu sun san maza, sana'ata akwai hatsari ina son yarinyar da maza basu bude mata idanu da kofa ba ne, don haka." "Idan ma sayar Zulaihah zaki yi zan sayar miki da ita." A razane su Ummi da Munaisah suka kalli Addah. Baki sake tare da son tabbatarwa shin Addah ce ko ba ita ba ce. "zan sayar miki da ita, suma ki ɗauke su a aikin." Hadiye yawu Ummi tayi tana faɗin. "A'a ni dai na tuba." Zabga mata mari Addah tayi sai da ta durkushe. "Idan har zan sayar da diyar cikina dan Ubanki gaya min me zan yi da ku? Don haka babu fashi."
"Ni dai na amince."
Kallonsu Uwar mugu tayi ta ce mata. "Tow kada ku damu, ku koma an jima za a azo a duba lafiyarku,domin sana'ar mu bama son kasada a cikinta. Sannan daga nan.har sauran iyakokin mutanen mu ne, kuma a cikin gidan nan kowa na wane, naji kince kin tuba ko?" Ta nuna Ummi, sannan ta saki murmushi, "ba zan miki dole sai kin shiga ba, amma mahaifiyarki ko kuma shi kenan."
Jikin Ummi ne ya dauki wani irin rawa, tare da zubewa a wurin tana me rarrafawa har gaban Uwar mugu. "Na amince, don Allah kada wani abu ya same ta." Ta fada tana kuka. Shigowar da aka yi yasa duk suka mike banda Ummi da take durkushe tana kuka, "Hajajju a ina kika samo flowers masu kyau haka!" Ya fada yana gyara zaman facemask din fuskarshi.
"Sannu da zuwa ranka shi dade." Sannan ta juya tana kallon Addah . "Ke ki tafi ki bar su." Juyawa Addah tayi, ta bar su a wurin. "Hajajju a taimaka min nayi wanka, ina son tausa."
"An gama!" Ta kalli Munaisah domin ta lura Allah ya daura mata itama son abin duniya. "Ki shige cikin dakin nan akwai duk abin da ake bukata ban da musu." Gyada kai tayi tana faɗin. "Tow!" "Ke !" Ya kira ta, tashi tayi ya kalli Uwar mugu da take tsaye. "Bana son naga kyawawan mata na kuka, Hajajju ki ce tayi shiru.". "kinji kiyi shiru" dunkule hannun yayi yana bubbaga kafadarshi. "Kafata ciwo yake min, ko zaki min tausa." Kallon Uwar mugu da take tsaye tayi ta mata alama, da sauri ta mike ta nufi kafadarshi. "Yallabai da akwai wani abu ne?"
"Dilla ya arce da kayan dawa." Ya fada yana daura kafarshi a saman stool din da ta ajiye mishi. "Garin k'ak'a naga dai har da Giwaye a dawa."
"Ambaliyar ruwa aka yi, kusan kowa yasan yadda ruwan yayi barna ba kowa yake iya tsira zuwa tudu ba."
"Amma kuwa dilla har ya manta yadda kura ta kawo mishi cabka ya tsere."
"Magana ake miki ta ambaliyar ruwa." "Eh kuma haka ne, gaskiya ba kowa yake tsira daga ambaliyar ruwa ba, sai wanda Allah ya so ceta." Kallonta yayi yana kara nazarin yadda take tsaye, "duk wani sansani nasan inda yake zuwa, amma ban same shi ba. Hajajju kece kawai nasan akwai alaƙar wasa da dariya a tsakaninku." Wani ware idanu tayi tana dafe kirji. "Na shiga uku." Ta zube a kan gwiwarta. "Don Allah ka rufa min asiri." Lumshe gajiyayyun idanunshi yayi yana kara jin wani irin gajiya me tattare da kasala cikin wani yanayi me dauke da sanyi ya ce mata. "Na gaya miki, ta inda aka hau ta nan za a sauka matukar nayi idanu biyu da shi, tow lahira zata yi bako." Ya fada daidai fitowar Munaisah daga dakin. "An gama hada maka ruwan."
Inji Uwar Mugu, "Hmm! Ina aina'u?" "Bata san zaka zo ba" ta bashi amsa muryarta na rawa, mikewa yayi a hankali yana kallon Yan matan ya ce musu. "Su waɗan nan daga ina suke?"
"Hmmm! Yan gudun hijira ne!" "Yayi kyau, amma ina da rani ga damina ya gangamo ban san yadda zan yi ba, domin ina tsoron kada kwarin wake su bata min ruwa."
"Hmmm! Ina ga matukar sanyi da tsawa bazasu b'ata maka ba, mai zai hana ayi aurensu zuwa bad'i da damina sai a haife su."
"Hajjaju ba zai sai bad'i da damina ba. A k'ak'ar bana ma matukar yan matan nan suna da hankali sai mu game da su."
"Mai zai hana? Kyawawan mata ai abin so ne."
"Eh amma ba dukkansu ba, akwai wacce kai kanka kasan ba a yi ta don tsalle ba, anyi ta ne domin adana a cikin gida. Idan na wannan tabbas daukar ta zan yi na kaita wata duniyar ta rayu domin ni da Yarana." Cikin murmushi ta ce mishi. "Akwai irin flower da na ajiye maka, amma nasan zaka bukata ka je kayi wanka."
Mikewa yayi yana tangad'i. Har dakin yana rike da hannunsu har bandakin, hawaye ke zuba daga idanun Ummi domin ita bata ga wani cigaba daga wannan kazamar rayuwar ba, haka suka mishi wanka tsaf sannan suka dauki towel da suka ga a cikin wardrobe.
"Ku nawa ne kuka zo sansanin nan? Ba a min karya." Ya faɗa yana kallon Ummi da take share hawayenta, a hankali ta bashi labarin su nawa ne. "Ina sauran yan matan?" "Suna asibiti." Ta bashi amsa tana share hawayen. "Dukkanku karuwa kenan?" Girgiza kai tayi ta ce. "A'a iyayen mu ba karuwa ba ne, Yayar mahaifinmu ce, sai Zahrah itama bata taɓa yadda da kowa ba. Bata son sana'ar."
Murmushi yayi yana kallon yadda take kuka, "Gaya min yanzu mene yasa kike kuka?" "Mahaifiyata ba lafiya, sannan ta ce kada na kara aikata wani abu. Wallahi na tuba."
Ta fada tana zubewa akan gwiwarta. Shiru yayi sannan ya ce mata. "Yanzu ita Mamanki tana nan kenan?" Ya kalli Munaisah da take tsaye. "Eh!" Mikewa yayi, cikakken namiji me Kyakyawar sura, ya dauki mayafinshi ya lullube mata kai, ya kalle ta sosai. "Kina ji na!" Ya faɗa yana kallon Munaisah. "Kada naji ko na gani, domin idan aka ci amanata ina iya kashe mutum. Da munafuki gara barawo." Ya fada mata yana tab'a kanta," jeki babu wanda zai dakatar dake." Da sauri ta juya zata fita, ya ce mata. "baki ji ba, ki nutsu sosai." Gyada kai tayi tana fita, a hankali ya budewa Munaisah hannu."ke ina Mamanki." "Tana asibiti da Zahrah da Zulaihah." Shafa bayanta yayi ya ce mata. "Me yasa baki je ba." Sake shiga jikinshi tayi tana k'amk'ame shi, domin tun wanda aka mata a rikicin jenuwa bata kara hada hanya da namiji ba, amma ganin Bako yasa baki daya tana jin kamar ta cinye shi.
"Kina nan mahaifiyarki tana tare da yar uwarki!" A hankali take lasar kirjinshi zuwa wuyarshi. "Ina girmama uwa me yasa?"
Bakinta ta kai habbarshi, tana wani lasar bakin kamar ta samu alewa, a hankali ya kunce towel din kugunshi ya d'auketa suka faɗa gadon, gefen gadon ya kai hannunshi ya ciro golden ring a cikin aljuhun wandonshi. Yana romancing da ita yana kara saka kayanshi, yana gama sakawa cak ya d'auketa ya dora ta, bisa bishiyar dogon Yaronshi.

Hannunshi dukkan biyu a kirjinta, ita kuwa sai aikin gaske take, ko tunawa da abinda ya faru bata yi ba, damuwarta kawai taji namiji a jikinta. Shi kuwa sai da ya kure mata lissafi domin ya jima shima bai hadu da Shaidaniyar yarinya irinta ba, don haka sun jima suna cinye juna.
---A lokacin da Ummi tazo fita kallonta uwar mugu tayi,tana son tayi magana amma sai tayi shiru, har ta bar wurin Uwar mugun ta wuce tantinsu, da sauri sauri. Tana isa ta cusa kai kenan, idanunta ya sauka akan Addah zata shake mata uwa, da wani karfi ta bangaje Addah ta fadi can. Ta shiga dukarta kamar Allah ya aikota.
Chapter 25 · 0% Book details