Sashe 101
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Kewaye motar aka yi tare da bindiga aka ce ya fito daga motar, haka muka fito bayan ya saka min bindiga a kaina. Ganin Yazid yasa ni fashewa da kuka domin gari ya waye yayi haske. "Kina lafiya?" Gyada kai nayi. "Ku kyale ni na tafi sai na baku ita." Sosa kan shi Yazid yayi da bindiga. "Matsalar da aka samu shine ni ban san wannan Yaren ba." Ya faɗa yana kallon Nawwas. "Zahra kina lafiya inji Majid!" Gyada kai nayi mishi. "Wow Majid Mamman Ba'are. Tow waye zai bada rayuwar shi na kyale ta?"
"Ni" inji Majid, mamaki abin ya bani.
"Gabata ba akanka ba ne, akan Yazid ne sai dai idan zan kashe Zahra."
Ganin ya b'ata musu lokaci, yasa wani cikin yan sanda da yake bayan shi ya harbi hannun da ya rike bindigar, can ya fadi, da sauri Yazid ya finciko ni, hawaye ne ya zubo min lokacin da ya rungume ni yana shafa bayana. "Akwai nakiya a jikina." Harbin Nawwas aka yi wanda ya fadi bai, ko shura ba, Majid Mamman Ba'are yayi haka. "Kada ki damu zan cire miki shi, kin gama zaman Nijar muje na kai ki wurin danginki ya isa haka."
"Nakiyar fa?" Na tambaye shi ina kuka,
"Zan cire miki."
Haka ya janye ni ya shiga duba nakiyar, a hankali ya cire min nakiyar ya wullar can, wani irin ƙara ne ya tashi wanda ya dauke min jina da gani na. A hankali na zube a jikinshi, runtsa idanu Majid yayi yana jin wani irin abu a ranshi, zafi yake ji da wani irin ciwo me tattare da danasanin abinda ya aikata. Tabbas yayi kuskuren kuntatta mata.
300₦
0016341139 unity bank zahra'u yahaya Ali
Katin MTN 400
#Mai_Dambu ce
[5/29, 07:47] Hlm: BHB254
Haka suka nufi Niamey tare da gawar Nawwas, cikin tsananin farinciki domin Yazid gani yake kamar Allah yana son shi da rahama ne yasa shi samun damar tare Nawwas. A private jet din da aka kawo shi a ita aka mai dasu, don alfahari da ya yiwa Majid tayin tafiya banza yayi da shi tare da nunawa ba zai shiga ba, haka suka nufi ababen hawansu kowannensu kishi yana cika shi, Yazid yana ganin shi yafi cancanta da Zahrah yayin da Majid yake ganin shi ya dace da ita domin ya jima yana nimanta ruwa Ajalo, haka yasa kowannensu yake jin yafi karfin ya tsaya ayi mishi alfarma.
Lokacin da Yazid ya isa asibitin a lokacin yayi Sallah, Majid tun kafin a same su yabi jam'in sojojin da suke taya shi nimanta. A lokacin da suka iso wurin karfe goma na safe, gida ya wuce yana me nufar dakinshi. Rufe kofa yayi domin ba zai iya magana ba, a wannan lokacin. Ko sallar azahar da la'asar a dakin yayi, sai la'asar likis ya fito yana kallon gidan musamman Aryan da ya zube a gabanshi. "Na cancanci mutuwa, ka kashe ni da hannunka kawai."
"Ni bana kisa, sai dai ka cire yarda da nayi maka."
"Alhajin Allah bar shi munafiki ina kishiyar tawa, an same ta?" Lashe bakinshi yayi yana jin wani irin rauni a hankali ya ce mata. "An same ta, Nanata." Yadda yayi maganar yasa Hajiya kallonshi kowa yasan Majid da juriya da karfin halin amma yadda yake maganar zai tabbatar maka akwai abin da yake damun shi."
"Hajiya xan koma asibitin."
"A dawo Lafiya!" Haka ya fita bai ce kome ba, don ko da ya iso asibitin. Likitoci na kanta, ana ta dubata har lokacin bata farka ba, abin ya dame shi kwarai. Abin da ya fahimta Yazid yana da goyan baya domin likitocin da suke zuwa da fita kwararrun likitoci ne daga babban asibitin Niamey. Haka yasa shi jin wani irin karaya, Indai ita ce yarinyar da yake fatan samu , wannan gayen ya gama gina kanshi a zuciyarta.