Sashe 39
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Me ya haɗa ku?" Kuka ta saka tana faɗin. "Ita ta tura ni wurin zurfi, kuma wallahi ban san cewa idan muka fada ba zata iya fitowa ba. Wallahi ban kashe ta ba"
"Hakkin uwa wasa ne?"
"Ummi ki daina kawo maganar Nennena a cikin wannan yanayin, don Allah."
Bakiɗaya sai na rasa bakin magana, d'ago kai nayi naga Addah tana murmushi, ban san me take nufi ba, amma tabbas murmushin mugunta ce zallah.
"Addah me akayi kike murmushi?" Na tambaye ta, ganin yadda ta firgita. Sauran ma duk suka zuba mata idanu ta ce mana. "Ni kuma? Akan me zan yi farin ciki da abinda ya faru." Bata rufe baki ba, sai ga wasu manyan karti, sun zo sun ɗauki Munaisah. "Wallahi bani na kashe ta ba." Haka suka tafi da ita, wurin Uwar mugu na tafi ina.buga mata kofa dakyar ta bude, zubewa nayi akan gwiwata. "Na yarda ki saka ni na aikata kome don Allah ban da Munaisah. " Na fada cikin matsanancin damuwa da tashin hankalin. Ƙarar fitar wasu manyan motoci irin na gidan yari Uwar mugu ta ce min. "Ai na gaya miki, ki kula da danginki. Me kike so ki sani? Ta amshi kudinta ta kuma kai inda ya dace, idan da rabo zaku ƙara ganawa, don sun tafi da yallabai."
"Sun tafi kin ga motar da ta fita sune, ba yau yaso tafiya ba, amma saboda samun dami akala yasa shi tafiya. Ki kula da mai cikin nan, domin idanun Addah kada ya tsaya akanta." Ji nayi kamar an hura min wuta a kirjina, dakyar na mike na nufi tantin mu, ina shiga na zube a wurin suma nayi mutuwa nayi Allah masani.
Ni dai gani nan domin sai da gari yayi haske na farka, a hankali na tashi zaune babu sallar Magariba da Isha, ga ta asuban ban samu ba. Tashi zaune nayi ina kallon dakin, Zuzu ce zaune sai Ummi da take jikin Yakumbo, tashi nayi da gaske na kalli wurin Munaisah babu ita babu labarinta.
"Bata dawo ba ko?"
"Kiyi sallah ki ci abinci, babu abinda yasan inda aka kaita addah ma tun jiya ta fita bata dawo ba." Inji Zuzu.
"Zuzu ki kula da Addah."
Mika min ruwa tayi, na fita nayi alola na dawo nayi salolin da suke kaina. "Ina son nayi kuka Zuzu." "Ai kuka rahama ce idan kin samu kiyi Zahra'una."
Kasa magana nayi ina kallon yadda kome ya lalace mana, "zuzu cikinki wata shida ko?" Juyawa tayi ta kalle ni, sannan ta gyada kai tana ajiye min abinci. "Ga kunu nan ki sha."
Wasa wasa tafiya da Munaisah ya xama.kamar tarihi domin babu ita babu labarinta babu labarin b'atar Aina'u abin da ya kusan tab'a kan Tumba kenan,. Addah kuwa facaka take da kudi son ranta.
A hankali lokaci yayi ta tafiya sama da yadda ba'a tunani, wata biyu kenan da tafiya da da Munaisah tana raye kuwa? Ta mutu ne?Allah shi kadai ya barwa kasan sani.
Muna cikin wata na biyu cib da tafiyarsu, haihuwa ta tasowa Zuzu da yamma haka aka nufi asibitin da yaƙe cikin sansanin, da ni da Addah haka muka isa asibitin da ita, tun yamma take abu ɗaya. Ina jin muryarta har na daina jin muryarta. Hankalina ya tashi domin uwar mugu tazo har sau biyu ana faɗin bata haihu ba. Sai yanzu naji ban yarda da kowa ba har Addah itama ban yarda da ita ba, ina tsaye Balali yazo ya ke tambayata. "Ya take?". "Alhamdulillahi tana ciki." Shiru yayi kafin ya ce min. "ban san waye ya dace ki taimakawa ba, uwar ko jaririn tana haihuwa zan muku wani abu da zaku bar nan ku tafi can ku rayu nan ba zasu barku ba. Yawan abincin da kuke ci yawan rayuwarku da kuke wasa dasu hatta kanki kada ki yarda da shi.".........
Shahararu goma aduniyan kayan mata wato m zee kamshi kayan mata kenan inakuke matan kwairai manyan Mata fah bamuna mataba Mata masu aji Wanda tasan kanta agidan mijinta kozokuyi gyara masu kyau da inganci Wanda zaisa oga nishadi yasashi farinciki atare dake kayanmu wane yaro sai uban yaro kinsha zumar makalemata dare daya wanka goma wanan set ne na kayan kwairai akwai fati budurwa mumuna da aeki Dan miyau malaka to shu,Umar Zuma zumar kiba gari kiba Zuma me lakani ningi tsumin lahaula hadin miski ba ahira dawando garin me kabara kasa ruwa sama ruwa wanan magani ba ,a magana magani sanyi mekyu maza da Mata ci da kaza ci da cicibin vlp yan shila ci da kifi nama kayan sakiba na gida danawaje munadakaya kala kala fani kamshi munada shu uwar humra namu ba irin nasubane akwai turare 24 hr turare kabasa Dana gida masu Dadi gakyau ga kamshi 08063845136
(Wash na gaji wallahi!)
#thedambuje
[2/20, 4:26 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀} Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
Assalamu alaikum barkanmu da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya, karku manta da wannan Kamfani mai albarka mai kawo muku kayan bukata cikin sauki da Aminci da Inganci.
Wato TA RASULU MULTIPURPOSE. YA SAKE DAWO MUKU DA KAYAN NAN MASU ARMASHI DA DANDANON KOWACCE MACE TAURARUWA CE.
_______________________
MARKADADDIYAR GYAD'A
HADADDEN KAYAN SHAYI
GARIN KOSAI NA TAFI DA GIDANKA.
GARIN TUWO
GARIN KUNU YAR ASALI
CURRY ME DADI
SPICES
TYME
YAJIN DADDAWA ME KYAU
GARIN DAN WAKE
JAN YAJI MAI DAD'I...
_____________________
BUGU DA KARI MUN TANADAR MUKU DA KAYAN FITAR SALLAH DA NA SHAGALIN SUNA DA BUKUKUWA.
ATAMFOFI, LESHINA, MATERIAL, SHADODDI, YADUDDUKA NA MAZA DA NA MATA, JAKKUNA DA TAKALMA.
WANI ABIN SAI KUN ZO TA RASULU MULTIPURPOSE DOMIN KASHE KWARKWATAN IDANU.
ZAKU IYA TUNTUƁARMU A WADANNAN NUMBOBIN.. 08086639163 - 09030168590.... MUNA DAKON SAYAN DAI-DAI KO SARI.....
*019*
_Wani lokaci kana son ace farin ciki da nutsuwa sun wanzu a bisa fuskarka. Sai dai kuma bai zama dole sai haka ya faru ba, matuƙar zaka yi fafutukar rayuwa da mutuwa tow dole kayi adabo da dariya sai dai wani sauyin idan tazo maka babu yadda ka iya_
Cikin farinciki muka shiga rige-rigen shiga dakin, ana shiryata. "Ku bamu waje!" Malaman jinya suka ce. "A'a Zahra'u zo nan!" Yadda tayi kiran suna na yasa na isa wurinta, "dauke ta!" "Wai macen ce da gaske!" Na fada cikin zumud'i ban lura da halin da take ciki ba. "Mace ce Zahra'u, kada ki manta da alƙawarin mu." Ta faɗa hawaye na zubo mata. "Zuzu kada ki fadi haka, ai alƙawari gaskiya ce ba zan tab'a barin amanar da na dauka ba" kallon juna muka yi, naga zufa na karyo mata, "Zuzu kina lafiya!" Kallon Addah tayi tana murmushi. "Ki ajiye a ranki ko inuwar Y'ata kika rab'a sai bala'i da masifa sun zagaye ki." Juyawa nayi ina kallon Addah da babu wani ko dar a fuskarta sai murmushi. "Allah ya baki lafiya Zulai!" Yunkurin tashi take amma ta kasa, haka ta kalle ni hawaye na zuba mata ta ce min . "Ki bar sansanin nan, don Allah ko don abin da na haifa ki tafi wani wurin ki rayu don Allah."
Hadiye yawun bakina nayi ina kallonta, "Maman Baby ina zan tafi?"
"Ki je ko ina kawai ki tafi inda zata rayu don Allah, idan ba haka ba ita da Ummi kasa ku zasu yi a tire." Juyawa nayi ina kallon Addah jikina kamar mazari. "Ko da yake ba zaki gane illar da matar nan tayi ba ko? Tow shi kenan don Allah ki tafi kada ki ajiye Babyn tafi da ita ki kawo min ruwan zafi."
"Ba zaku bani Babyn ba?" Addah ta tambaye mu, kamar zata yi kuka ta ce mana. "Kuna zargina tun ba yau ba. Ni fa na haife ki, na dauki renon cikinki amma bakya raga min." "Zahra'u ajiye min Babyn nan a kusa dani, ki taimaka min na tashi zaune."haka na saka mata babyn a gefenta na d'aga ta zaune tana kallon Addah ba zan iya gane kallon kiyayya ce ko tausayi ba, amma tabbas kallon yana da nasaba da b'acin rai. "Dauki yar ki tafi ina jiranki yunwa nake ji " wannan shine karon farko da Zulaihah ta nime na basu wuri a tarihin rayauwarmu da ita, duk abinda zata fada ko tayi kai tsaye take yi a gabana. Ina fita ta ce mata. "Me kike so bayan rayuwata" zama tayi tana washe mata baki. "Ki bani rikon Yarki ba zan neman kudi da ita ba." Murmushi tayi tana kallon Addah. "Ko jikina kunne ne ba zan yarda ba, na haramta miki ita koda."