Sashe 78
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau club ɗin yayi wani irin cikar da ba cika yi ba, saboda bikin auren jinsi da aka yi maza sun auri maza mata sun auri mata , yayinda wasu masu jinsin biyu suka auri yan uwansu. Abin ba a cewa kome shi yasa club ɗin ya cika makil, babban burinta shine, ta fita kafin wani lokaci domin ana cika club ɗin xa a rufe kofar kuma haka yana nufin babu abinda ba zaa yi ba. Kallon agogon bangon club ɗin tayi, karfe biyu saura, kamar lokacin ake cin kasuwar rana, don haka ta cewa. "Ra'if zan tafi, yau gidan nan babu masaka tsinke, kuma abin da zai biyo baya, babu kyau." "Ok ki shiga office din Mr Ardor Kiyi sign." "Na gode." Da sauri ta wuce tana kallon agogon domin tasan Mr Williams yana can yana jiranta, idan ta kara koda minti ɗaya ne, sai ya ci mutuncinta, sannan ya wulakantata a gaban jama'a. Sauya kaya tayi zuwa doguwar riga, sannan ta yane kanta da mayafi, kafin ta wuce office din Mr Ardor tayi knocking, gurnanin shi ta ji haka yasa ta ce mishi. "Sir nazo Sign ne." "Shigo kiyi zully " shiga tayi zuciyarta na dukar uku uku. Kin kallon inda suke tayi ta wuce tayi sign, ta fita da sauri cikin d'aga murya ya ce "crazy bitch." Ita kan da gudu ta bar club ɗin, ta nufi wurin Bus stop. Tana tsaye har na wani lokaci kafin ta samu taxi zuwa gida, ina shiga na sauke ajiyar zuciya. "Ke yar Afrika ce?" "Eh!" Ta fada tana kallon gefen hanya, wani irin kewar Zahrah da Babynta take, don ba karamin wahala ta sha ba. Don ma Allah ya taimaka, bata yi karuwanci ba amma kuma duk wani abinda yake da alaka da assha a wurin take zaune, Mr Williams shine wanda ya saye ta a wurin wani dan kasar Japan, Hararu James. A wurin Hararu James ta fara aiki a bar din club ɗin. Mr Williams irin kazaman masu kudin nan ne, amma gurgu ne akan keke yake yawo, yana da yan mata kamar hauka, amma matsalar shi guda daya ne, a tsotse mishi taliyarshi. Tunda shi dai ba iya abin arziki zai yi ba, amma kuma zai mika musu ita kamar abin wasan Yara, sannan a duniya babu wanda yake addaba kamar Zuzu, domin ta fisu iya sarrafa abin. Idan ta makara kuwa haka zai rufeta a daki yasa Yaranshi yan mata su mata duka, tunda ta fahimci cewa akan haka suke dukanta yasa ta ƙoƙarin kiyayye abin da zai ja mata duka, kafin kace me har sun isa gidan, ta biya kudin motar ta nufi cikin gidan da sauri tana sauke ajiyar zuciya ko waya ba a bata damar rikewa ba, balle har ta nime wani nata, a farkon zuwanta har kula da aladu sai da tayi a wani gidan gona, tayi aiki na tsawon wata shida tunda aka fahimci ba zata iya aikin karuwanci ba, domin bayan haihuwarta take zubar da jini, babu namijin da ya isa ya kusanci inda take da sunan lalata, ba tare da zaren sadarwar shi ta tsaya ba, haka yasa suka camfeta da cewa yanayin kyanta da surarta ba mamaki tana daga cikin godness, haka yasa bakiɗaya kowa yake tsoronta sai Mr Williams kawai da yake jin dadin ta tsotse shi.
Kwabe kayanta tayi ta shiga dakinshi, yana kallon yadda ta shigo mishi murmushi yayi yana faɗin. "Good girl, tawo nan."
Hawaye ne ya cika mata idanu, tana ji aranta Allah ya bi mata hakkinta kamar yadda Addah ta watsar mata da rayuwa.
Sai da tayi mishi kamar yadda take mishi sannan ta fito ta wuce ɗakinsu tayi wanka tare da alola tayi sallah,
•
Tunda ya dawo daga Poland bai kuma wani tafiya mai nisa ba, asalima Aryan yake wakiltawa akan kowani tafiya, shi kuma da Amaan suna jikin kamfanin domin, sau daya suka hadu da Hajiya Tani a wata kwanciyar Nana asibiti, wai ta shiga ban daki ta zame ta faɗi, shine ta buge kugunta. Ai kuwa ta saka rikici kugunta ya ɓalle, aka yi aka yi ta nunawa mutane taki. Majid yana zuwa ta shiga nishi tana matsar kwalla. "Alhajin Allah, ka shiga tsakanina da afiya ta fita daga gidana. Tunda ba tare Mamman ya bar mana gadon shi ba, kaga yadda na karya kuguna yarinyar nan zuba min ruwa tayi na zame gashi nan ko tafiya bana iyawa."
"Sannu Nana, ina ga zan sayo miki magani." "Wallahi ba zan yarda ba, ina wancan yarinya har daukarta kayi zuwa asibiti da bata da lafiya."shiru yayi yana kallon yadda take kirkiro tashin hankali, saboda ya kula da Zaytoon da tayi fama da matsanancin rashin lafiya. "Amma ita ai da kafarta ."
"Yo idan ba an shiga tsakaninmu ba, uban waye ya ce maka bani takawa da kafata?"
"Amma Nana cewa kika yi kin karye?"
"Dalla can annamimi kwarin wake, na gaya maka bani zuwa ne ko kace na tashi na kasa ta shi ne? Ni fa bana son hada husuma na lura da kai Allah ya hore maka baiwar munafurci, Alhajin Allah muje asibitin ka ji."
"Nana idan muka je, ganinki za ayi kawai mu dawo amma ba zasu baki gado ba." Inji Majid. Komawa tayi gefe tana matsar kwalla, hawayen gulma yana zubo mata. "Ai shikenan sai ka tafi ka sayo min maganin ai nasan don ka kulla ce ni ne, sa'a ba zata tab'a barinka ka kula da ni ba, ai na sani don akan abinda ya faru ne shekarun baya ko Allah yana yafe mana balle kai Alhajin Allah "
"Nana nifa bance ba zan Kai ki asibiti ba,tashi muje." Ya faɗa yana ƙoƙarin danne takaicin da yake cin shi idan Nana tana wannan borin, ya lura ko Yaranta bata yiwa wannan fi'ilin sai shi da ta gama renawa hankali. "Yawwa dan albarka ai nasan sa'a bata yi haihuwar banza ba." Haka ta mike, ya shiga gaba suka tafi asibiti. Tun kafin ya ga likitan kowa ta gani sai ta gaya mata ai jikanta ne ya kawo ta ganin likita don ta faɗi, Yaron nan dan albarka ne, yadda ya damu da ita ai ba karamin abu ba ne, ita bata so zuwa ba amma shi ya matsa lallai dole sai tazo, gashi nan.dai tazo. Yana jinta haka ya share yaki yar da ya bata fuska kada ta disga shi (😹🤣😂 Nana ikon Allah) da ya gaji da surutunta, wani daki aka kaita ya ce mata. "Nana wallahi kiyi shiru ki zauna lafiya domin maganarki tayi yawa, kika kara magana wallahi zan saka su karya kugunki kowa ya huta." Hannu ta kai bakinta ta rufe kamar yadda ake saka Yara su yi shiru.
Haka tayi jinyar nan lafiya lau, don ma sai ta ga Majid zata fara narkewa, sannan duk wanda bai zo ya gaishe ta, in sha Allah kiranshi take awaya ta zungura mishi zagi me tsalle sa bakar magana, tare da cewa ko mutuwa tayi banda gayyatar su kan gawarta.
Haka tasa Majid ya kira Aryan ta zage shi tas, sannan ta ce mishi. "Kuma na gaya maka ko mutuwa nayi kada na ganka kan gawata, don bana bukatar almura irinka."
Dariya yayi yana faɗin. "kice kin kawo min kanki asibiti." "Alhajin Allah, sallame ni wannan bakin munafikin yana zuwa ban san me yake nufi da ni ba." "Nana baki warke ba, gara kiyi jinyarki kada wani abu ya faru ace wani abu ya same ki."
"Kai babu abinda xai faru kawai ka sallame ni na gaya maka."
Haka ya sallame ta, suka.dawo gida sannan zaman asibitin jidali ne fa, duk wanda xai je gaida ta, da ledar shi na kunshin nama, ko cooler da farfesu. Wannan abin ya matukar takurawa rayuwar Nana, ga shi Zaytoonah itama duk zuwa da katon kular farfesu. Idan tazo Nana tayi ta watsa mata harara a fakaice, don tana ganin kamar da gayya take leka Majid.
Wannan bibikon da Zaytoonah take yiwa Majid yasa aka fara kananun magana da cewa ai suna soyayya ne, shi kuma har ga Allah babu wannan batun, abin da yasa Ita Zaytoonah jin kamar ta mallaki Majid din, ta shiga wani kaf-kaf da shi.
•
Alhamdulillahi...
Shekaru hudu, a wannan zangon karatun manyan kamfanoni da ma'aikatu sun turo takardun daukar ɗalibai masu hazaka. A cikin wannan yanayin daya daga cikin BA'ARE GOLDEN EMPIRES suka turo mataimakin Chairman dinsu........ Saura daya na gama Book one!
300₦
0016341139 unity bank zahra'u yahaya Ali
Katin MTN 400
#Mai_Dambu ce
[4/22, 8:49 PM] Queen BeeBee: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*040*
_Karshen littafi na ɗaya!_