Sashe 2
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sai dai kash, ban gama nazarin me zanyi ba, naji hayaniyar mutanen sojan nan. "Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un;" na furta a hankali, da sauri na cire takalmina na bazama da gudu, kasancewar ana ruwa. Can naji an hura wusir, kafin kace me sojojin area din sun fito da manya-manyan torchlight ɗin su, ƙaddara ce ko tsautsayi. Kawai dai nasan nazo wani kofar gida, amma daukata aka yi ko janyo ni aka yi ban sani ba, sai dai nasan na buɗe baki zanyi ihu, naji kamar an cusa min wani abu a cikin bakina, tare da ganin wani duhu ya mamaye ganina. Ma'ana gidan baki daya a cikin duhu babu alamar haske ko tafin hannun baka iya gani, amma zan iya cewa fatalwar da ya ɗauke ni, yasan kome na gidan tunda gashi nan har ya kai ni dakin da babu kome sai duhu, ina ji ya bude wani abu ya cilla ni cikinshi. Sannan ya dauki abu ya rufa min gami da danne dakin. "Idan kika sake kika yi motsi suna zuwa harbeki zasuyi."
Ya faɗa min da irin turancin da ake yawan yi a garin patakwal, hawaye ne ya zubo min, ina ji daga can nesa ana buga kofar gidan, bugawa kamar za a b'alle kofar. Can ina iya jiyo hayaniyar mutanen sojan nan. "Oga ya ce meku wuna search any where akwai yaron hausa da ya dauko daga waje, ya gudu."
"Ok ku shiga ku duba!"
"Kambu!" Wato ma zai bar su ne, me yasa ya dauko ni? Jin ana buruntu yasa na kara k'amk'ame jikina, na rantse na gudu daga nan tabbas zai yi wahala na kara komawa wurin Addah, takum zan koma naje wurin Baffana yafi min wannan bakar wahalar.
Ba zato ba tsammani kawai naji ana buga inda nake ciki, wani irin dauke wuta nayi domin nasan shi kenan kwanana ya ƙare. "Oga mu bude nan?" Ban ji me ya ce ba, but naji suna bashi hakuri.
"Oga kayi hakuri! Kayi hakuri." Suka yi ta bashi hakuri, sannan suka fita daga cikin gidan.
Ajiyar zuciya ya sauke, sannan ya dawo dakin yana mamakin yadda wasu daga cikin ƙabilar Hausawa su ka lalace da son abin duniya, yanzu yar wannan yarinyar me zata yiwa namiji? Bubbuga abin yayi tare da bude abin, ya haska min fuskata na kare da hannu bibbiyu, "fito!" Ya faɗa da wata irin murya mai dadin gaske, cire hannu nayi a fuska, tare da kara leka fuskarshi, abin haushi bana ganin fuskarshi.
"Fito!" Ya kuma fada min da muryar, da sauri na mike tare da kallonshi. "ban iya fitowa ai!" Shiru yayi, ya juya kamar zai fita kawai sai ji nayi, kamar an dakume wuyata, anyi sama da ni. "Kambu kashe ni zaka yi?" Cilla ni yayi can gefe guda, na zube a kasa "Kum!!" *Wai me yasa sojoji kuka cika mugunta ne?* Na tambayi zuciyata, fita yayi ya bar ni a dakin, na takure wuri guda, Addah tana can tana barci ni ta watso rayuwata gabbar mutuwa. Hasken da na hango yasa na kara k'amk'ame jikina, ya shigo da ƙatuwar bargo ya watsa min, sannan ya kuma fita. Can sai gashi da wasu kaya ya watsa min, zama nayi a cikin duhun. Domin na lura akwai amana a tsakaninshi da duhu. Mikewa nayi na cire kayan jikina, har na sauya kayan, sannan na dauki bargon na lullube jikina, na cigaba da zama a wurin, domin ko wancan da na gudu daga wurin shi. Sai da ya bari na fara barci, kawai naji ya fara min wani abu na daban, rintsa idanuna nayi, tsoro nake kada sai na fara barci shima ya biyo daren.
Commodore Magaji Abba Chindo.
Cirko-cirko Yaranshi suka yi, jikinsu a matukar sanyayye. Shi kuwa yana tsaye a saman barandar kofar gidanshi, sai bunka hayaki yake. Busa sigari yake tare da lumshe idanun, a duniya yana son kwanciya da Yara kananu, musamman wanda shi yake fara bude su da kanshi, haka yasa baki daya yake jinshi kamar mara lafiya. Ya saka buri akan yarinyar nan, amma shegiya sai da ta gudu.
Hadiye yawu yayi, bayan ya kashe sigarin. " Kun duba gidan wancan dan cirani?" "Yes Sir, mun duba." Dukar karfen da yake tsaye yayi yana faɗin. "Taya zata bar barracck din nan? Sannan a wannan lokacin da ake tsuga ruwa? Kai ku bi min gida -gida har gidajenku!"
"Yes Sir;"
Suka fada baki daya, sannan suka juya tare da barin kofar gidan. Daya biyu yarinyar nan tana hannun wancan dan kutumar uba, bai san me yasa gayen yake mishi kallon banza ba.
Koma ciki yayi ya dauko ledar ruwa, ya nufi gidan, dukar kofar da aka yi ne yasa shi jan tsaki, ya fito daga cikin dakinshi da yake kallon arewa da kofar. "Yes!" Ya faɗa yana tsaye a jikin kofar. "Ka bude!" Aka gaya mishi da karfi. Bude kofar yayi ta tsaya a jikin kofar. "Meye?" "B,,.. uba ne!" Commodore Magaji Abba Chindo ya faɗa a fusace. "Ok nawa kenan?" Ya tambaye shi, yana haska kasa. "Ka bani hanya na shiga na dauki kayana." Hannunshi ya kai kunne ya ce mishi. "Magana kake?" "B..,, Uba nake?" "Ok kayi ta yi!" Ya juya zai shiga tare da rufe kofar, yayi maza ya kai mishi tokare, sai da ya fadi, torchlight ya fadi can. Mikewa yayi yana faɗin "An shiga tsakaninmu, ka kama gabanka domin xan iya kiran Admiral" ya fada cikin sanyin murya wanda zai tabbatar maka da baya son hayaniya ko faɗa. "Wallahi ka sake baka fito min da ajiyata ba, sai na ga bayanka idan muka hau teku "
"Kai ne bakon mutuwa, amma ni babu irin mutuwar da ban gani ba. Please zaka iya fita."
"Kai Son of bitch, sai na kashe ka."
Wannan ihun yasa na kara k'amk'ame jikina, tabbas na jefa mutimin nan cikin masifa. Kara k'amk'ame jikina nayi na cusa kaina a tsakanin cinyoyina. Sake kofar da aka yi yasa na razana sai da na mike. Can naji alamar an rufe kofar, ina jin takunshi har ya bude wani kofar ya rufe, ajiyar zuciya na sauke a hankali, ina jin kamar na fito na gudu amma me zan taras a gaba yasa na kara rungume bargon da ya bani.
Haka na raba dare har lokacin, ina zaune kamar mara gaskiya duk tsawon dare nan ban bari raina na rintsa ba, tsoro nake ji kada na kwanta ya farmake ni.
A hankali ruwan ya tsagaita, garin yayi wani irin sanyi me dadi da shiga jiki. Wanda ya haifar min da jin matsananciyar barci, na kwanta a wurin.
....
3:30am
"Don Allah kayi hakuri Alhaji, wallahi ba zan kuma ba. In sha Allah zan yi kokari, Alhaji don Allah ka dube Yarana kada ka ci mutuncina a kan idansu."
Kamar walkiya haka yake hango abin, a zahiri kuma kuka yake har da shasheka, yana surutu.
Ina barci nayi ta jin kuka da shashekar mutum, "shikenan an kama ni" na fada zubur ina mikewa. Ganin babu kowa yasa naji wani irin tsoro ya kara kamani, mikewa nayi ina jin kukan yana kara ta'azzara. Fitowa nayi daga bakin kofar, na nufi hanyar da nake jiyo kukan. Walkiya aka yi naji kamar hantar cikina zata fita, yayyafin da aka aka fara yasa na ji kamar na juya tare da komawa dakin da ya ajiye ni. Amma ina ƙaddara ko Hatsari ya kai ni inda ba zan manta ba.
Walkiyar da aka kara tare da tsawar da ta cika ko ina, yasa na kama handle kofar na tura, ina shiga na ga dakin har tafi nawa duhu. Gurnani da nishin da ake yasa naji kamar kafaffuna ba zasu dauke ni ba, juyawa nayi domin na koma inda na fito domin ta nan kaɗai zan tsira da rayuwata, sai dai tunda na shigo dakin na rasa ta ina na shigo, garin laluben hanya nayi ciki tare da karo da gadon, kifawa nayi bisa gadon akan mutum. Ji nayi an cafko ni tare da shake min wuya, ina ƙoƙarin kwace kaina amma ina, baki daya ya zuba min karfinshi.
Ya danne ni da karfin tsiya, bubuga gado nake ina kokarin kwatar kaina, amma ina.
Wani walkiya aka yi, me haɗe da tsawa. Shi ya bashi damar hango wata yar ƙaramar wukar da take kasar pillow da yake kwance. Bayan ya zame rigar da yake jikina dama kuma rigarshi ce. Yan matasan dukiyar fulanin da suka fara fitowa suka bayyana, domin tsirara ya min tare da ɗaukar wukar yana kokarin bude ta daga gidanta, gefe daya yana kara kutsa kai tsakanin cinyoyina. "Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un!" Iya abinda na iya faɗa kenan, da ƙaramar muryar da tayi kama da mai shirin mutuwa, azabar da ta ratsa ni lokaci guda........
*Gamu nan mun dawo*
1/3/2024...
#Mai_Dambu
[2/16, 9:24 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*002*
_Ban zan yi tafiya mai nisa ba, ba tare da na tsaya na miki fatan Alkhairi Hannatu Idris Allah ya shiga cikin lamarinki, ya saka da alkhairi na gode sosai_