← Book details Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 138

Sashe 6

Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Zahra'u! Ina kara baki shawara kada ki zama bolar da kowa zai zuba shararshi akai." Na gode na sha tea din kaɗan, sannan ta shirya ya kwashi kayan mu kala uku nata uku nawa uku. Muka fito tana rike da hannuna. Sai lokacin na ga jini yana zuba. "Zuzu mutuwa zan yi?" Na tambayeta, Addah ta fito ta sha kwalliya kamar wata yar tsanar roba, domin bakin nan har da jan baki,ta kalle ni "za a koma asibitin ne?" Gyada kai nayi, murmushi tayi sannan ta ce mana."tow ita Zulaihah da zata bi ki can, ta manta tana da kwastamomi ne?"
"Zan tura miki dubu talatin ta account ɗinki!" Kallonmu tayi kafin ta ce mana, "Anya Yaran nan baku cin junanku? Wannan shakuwar tayi yawa ku gaya min gaskiya me yasa kuke zartas da hukuncin junanku. Idan kuna cin juna ne na sani domin a bani kasona domin banga amfanin tara munafukai irinku, kuna cutata ba. "
"Yanzu addah don Allah wani yace miki, muna soyayyar jinsi ba zaki ji wani iri b?"wani tsalle tayi ta koma gefe can,"Kambu wallahi bani jin kome,kawai kudin daki zaki kara min na saka a muku shamaki da gulmar su Munaisah an kashe boss."

"Allah ya shirya ki Adda" inji Zulaihah muka fita, har waje ta biyo mu, muka tari taxi muka gaya mishi inda zai kai mu,kamar ba zai amince ba, sai kuma ya ce muje. Haka muka tafi har zuwa asibitin,kamar zan yi hauka domin kuwa ciwon ya taso ni a gaba. Haka muka isa har asibitin aka karbi katin, muka shiga.

Dr Umaima.
Tun dawowarsu bata wuce gida ba, domin yadda Zahrah ta arta aguje tasan sai an dawo da ita dole, don haka bata da wani aiki amma ta kasa tafiya, tana ji kamar akwai abinda take son ta sani dangane da yarinyar, tana asibitin har awa biyu. Aranta tana jin kamar ta tafi, amma Ƙwaƙwalwarta na gaya mata zata zo, haka ta cigaba da tsayuwa har minti ashirin ya wuce idanunta yana kan wayar,minti takwas yazo zai wuce shima daidai babban hannu ya daura kan minti na tara, siririn hannu ya wuce kan taran kenan,taji dirin motarsu, ajiyar zuciya ta sauke tana tsaye idanunta na kan kofar.

....... Dakyar nake jan numfashi, domin zuwa yanzu na fahimci akwai dalilin da yasa jinin yake zuba, muna isa har bakin kofar Emergency,ya tsaya Zuzu ta fito da ni. Muka shiga cikin asibitin.
"Kun dawo?" Ta tambaye mu! "Eh Aunty, gashi jini yana ta zuba."
"Gudun da ta arta lokacin da muka isa ya haifar mata da zubda jinin" ta fada tana rike ni na kwanta, Zuzu ta fita tare da biyan mai motar kuɗinshi, ta dawo anan aka wuce wani daki dani, Zuzu tana zaune cikin tararradin mai zai faru.
***
Addah tana fita bata tsaya ko ina ba, sai gidan Malam Sammani wani dan arewa ne,da yake harkan malunta irin masu duban nan, kallonta yayi yana shafa gemunshi. "Zahra'u!" Ya kara zana sunanta a kasa, ya saki ƙasaitacciyar murmushi."yarinyar nan yar baiwa ce kamar yadda Yarki ta ce, tauraronta karfin tsiya ne da shi, domin ta gaji haka daga Uwarta,da kin barta da dan uwanki da ba karamin arziki zai yi ba, sai dai ƙaddarar da kika kirkira da hannunki ya shiga tsakaninku da arziki, sai dai kici a jikin yarsu. Wato yarinyar nan jiya tauraronta ya hadu da wani raunannen tauraro, kuma Qaddarar da ba a san me zata haifar ba gobe ta shata tsakaninsu. Ban san me zai faru gobe ba, amma tafiyar ƙaddara tana nan da riskanku baki ɗaya. Idan kina son zaman lafiya ki bi yarinyar nan zaki huta kowa zai huta, bayan ita babu wacce zata iya mallakar arziki domin duk inda ta shiga sai ta had'a arziki."

"Allah gafarta Malam, ina da mafarki akan Zulaihah ita fa?"
Share ƙasar yayi sannan ya rubuta sunan Zulaihah. Dariya yayi sannan ya ce mata. "kamar yadda baiwa take a gaban Uwar gijiyarta haka Yarki take a gabanta"
"Don Allah Malam duba min na sauran. "
Murmushi yayi ya ce mata. "Sunansu;"
"Munaisah!" Rubuta sunanta yayi yasannan ya kalli Addah. "Lallai kin hada masifar da ba zaki iya kashe ta ba, sai Allah babu kome a tare da ita sai bautar da zaku mata, amma.kuma zaki dan huta a jikinta kamar yadda kike hutawa a yanzu."
"Ummi fa?"
Rubuta itama sunanta yayi, sannan ya ce mata. "Ita wannan igiyar ruwa ce, duk inda ruwa ya jata bi zata yi. "
"Malam kace Zahrah zata...." Rubuta sunan Zahrah yayi ya cika tiren, yana murmushi ya ce mata. "Har ki mutu ba zaki daina cin arzikin ta ba"
"Malam kana nufin babu wanda zai."
Hannunshi ya kai kirjinshi, "na gama aikina indai ba so kike nai miki karya ba,kuma duk inda zaki je babu wanda zai gaya miki wani abun da ya wuce haka, idan aka gaya miki akasin haka karya aka miki wallahi."
Kudi ta ajiye mishi, ya girgiza kai ya ce mata."Ni yau bani bukatar kudi, can kasa nake son na rage gajiyata." Wani irin malolon bakinciki ne ya cika Addah, ta ce mishi "tow Malam" haka ta cire kayanta, suka kwanta a dan farin buzun malam na aiki, bayan ya rufe kofar, ai kuwa yazo bai wani mata wasa ko wani abu ba,. malam kamar jaki haka ya zo mata, yana sama da kasa akanta, surfeta yake yana zuba mata rashin mutunci, ta hanyar saduwa da ita kamar wata bebin roba, Addah ta ci azaba a hannun malam kamar ba gobe.
***
Operation Anaconda plan.
Suna isa bakin ruwa suka shiga cikin jirgin, kowa ya ajiye kayanshi ban da Captain da ya nufi inda matukar jirgin suke, ya fito da Map na inda zasu ya shimfida akan wani table.
"Likitan soja, Captain akan ruwa."
Murmushi yayi ya cigaba da warware taswirar, sannan ya fito ya sarawa Commodore Magaji Abba Chindo ya ce mishi. "Ko zaka zo ka duba taswirar!". Kafin ya rufe baki Magaji Abba Chindo ya kai mishi naushi, da sauri ya rike hannunshi.
"Please Sir kazo ka duba abinda na ce maka."
"Idan naki fa "
"Shi kenan!" Ya fada yana wucewa, "Guys idan Captain ya dake ni zan bishi sau da kafa, idan kuma na dake shi,kada na kuma ganinshi ya hauro kan ruwa sannan zai zama driver na."
"Commodore!!!!" Wasu daga cikin sojojin suka fara kiran sunayensu, wasu na cewa. "Captain!!!"
"Look ni bana son faɗa!"
"Sai kayi sai kayi!!!"
Dama a cikin sojojin akwai waɗanda suke bayan Commodore, wasu kuma suna bayan Captain, na farko yana da matuƙar kamun kai,.yana da nutsuwa da sanin ya kamata, sannan duk inda suka shiga lokacin sallah yana yi zai gabatar da sallah.

Babu ruwanshi da hassada ko kyashi,gashi mutum ne mai yawan alkhairi da kyauta, bai da girman kai baki ɗaya, haka Allah yayi shi, abu daya mutane suka sani shi ne, akwai kauna da amana a tsakaninshi da duhu.
"Indai kai ba shege bane, ka zo ka gwada mana mazantakarka, matukar ba cin kanka kake a cikin duhun nan ba, ka zo nan, ka gaya mana shin hannunka domin aiki da sarrafa bindiga take zaune, idan kuma domin mulmula doguwar tsokar da take tsakanin cinyoyinka.."
Dariya aka kwashe ban da sauran sojojin da suke tare da Captain, suna masifar jin haushin Commodore,amma babu yadda suka iya, sai dai a wannan karon alamar dai maganar tayi tasiri.....
#thedambuje
[2/16, 9:24 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*

{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu

*ZINARIYAR MACE⚡*
*Wai shin 'yar'uwa menene matsalarki? zubewar nono, ko kuma rashin kwankwason juyawa a falo maigida ya shiririce ya manta da tibi da matan tictok, menene matsalarki ne? rashin ni'ima ko kuma mugun sanyin da ya yi miki katutu, shin rashin taushin fata ne ko kuma kuraje da tabbani, ko bala'in ramar da ta addabeki kuma babu rashin ci ba rashin sha a gidan auranki, gwaigwayewar gashi ce matsalarki ko kuma kaushi da faso na tafin kafa da bushewar fata, kina bukatar fatarki ta yi glowing kalarki ta fita kuraje su mutu, ko kuma kina bukatar azababbun turaruka da humra tare da turarukan wuta. Na san dai kuna da yawa matan da tumbi ya yi musu karan tsaye ina nufin ya katse muku hanzarin yi wa maigida gwalli da muskuce-muskuce a falo😃 Nesa fa ta zo kusa AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE sun tanadar muku da nau'in magungunan da suke magance kowace irin matsala da izinin Allah. Babban burinmu shine sha'ani na aure ya inganta a samu daidaito. Muna da.*
Na gyaran nono.
Na sanyi.
Dilka tare da hadin sabulu.
Duk Wani nau'in maganin mata.
Humra turarukan wuta perfumes, original miski tahra 3in1, ciccibi budurwar kaza. Had'addun supplement irin wad'anda ba su da matsala. Maganin Sliming wato narka tumbi. Abubuwan da muke sayarwa suna da yawa, kuma babu asarar dukiya. Muna garin kano kuma muna tura kayanmu kowane gari fad'in Najeria da Nijar har ma da kasashemn ketare. Kai tsaye a tuntu'bemu ta lambobin wayarmu domin karin bayani.
*08089965176*
*07084653262*
Chapter 6 · 0% Book details