Sashe 48
Bakin Haure Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shi ne ta bata hakuri da gaya mata ai Majid bai da lafiya ne, bata san lokacin da ta rikice ba, tayi ta sumbatu tare da dorawa Hajiya laifin abinda ya faru gani take kamar Hajiya ta kaishi aka mishi wani abu, sannan ga Amaan da dama can tasan munafuki ne. "Ina gaya maka kada ka sake kana yarda da mutane, domin kuwa wasu ba imani a cikin zuciyarsu. Sun sayar da imanin su ga duniya, Gara ka yi nisa da su domin kada a wayi gari babu magajin Abdul Majid ba'are. Sannan kasaka ayi ta maka addu'a da saukar Alqur'ani domin nasan makiya ba zasu Barka haka ba, li'ilafi aniyar kowa ta bishi daga yau har Sa'a ban yarda da ita ba. Domin dankareren dukiyarka yawa ce da ita a tow zamani na masu iya kashe mutum, waye ya sani ko shima Muhammad kashe shi aka yi!" Zama yayi a daya daga cikin sofa, yana haki yana kallon agogon hannun shi. "Nana zan huta kiyi shiru." "Alhaji duk abinda kace ai shi zan yi." Ta zauna tana kaskantar da kanta tana faɗin. "Ahtow nayi shiru, amma ina ga hatta Salamatu ban yarda da ita ba, waye ya sani ko har da ita ake shirya maka kitimurmura." "Nana jeki gida, an jima zan shigo duba baki." Ya fada yana daure fuska, domin idan ba haka yayi ba, ba zata kyale shi ba.
Sannan ya san halinta sarai sai ta kara mishi wani sabon ciwon kan. "Tow Allah ya baka lafiya, zan damo maka kunu na kawo maka." Yasan sarai idan yace mata ba zai sha ba, zata yi tsammanin bai yarda da ita ba ne. Haka yasa shi rufe idanunshi ya d'aga mata kai, domin kuwa baki daya bayan son magana. "Sa'adatu ki saka idanu akan shi domin ba zan yardaba idan wani abu ya same shi." Ta futa tana faɗin. "A kula da shi don wallahi zan iya shiga kotu da kowa." Tana fita ya kalli Hajiya ya ce mata. "don Allah a gyara min dakina." Daga haka ya juya musu baya, don baya son magana, Hajiya da kanta ta wuce dakin, ta gyara baki daya, sannan ta fito tana faɗin. "Na gyara maka" dakyar ya mike ya haura sama, koda ya shiga kashe wutar dakin yayi ya kwanta.
A hankali labarin matsayin da Abdul Majid ya bawa su Aryan ya zagaye cikin gidan, bakiɗaya suka taru a falon Nana suna mitar abin da ya faru, da akan me Majid zai yanke hukuncin babu shawara da su, musamman su da suke Yan uwan Babanshi. Yadda ake masifar Nana ta zuba musu idanu, can da suka ishe ta mike tana faɗin. "Yayi yadda yake so kamfanin nasu ne ba na wasu ba. Don Allah ku sakar musu mara na gaji da fitinarku, kada na kuma jin wata magana." Ta wuce dakinta bata kuma kula su ba, haka ta shiga ta bar su nan suna mita.
Wannan fitinar ta dame ta, kowa yasaka musu idanu. Kowa ya saka buri akan abinda ba na shi ba, sannan baki daya kowa burinshi ya mallaki abin da yafi na dan uwanshi, a kan wannan zasu iya kashe junansu akan abin da ba nasu ba,
***
*Zahrah*
Bana ce rayuwa tana da sauki a wurin Uwa irina ba, domin baki daya na susuce akan Babyna, zamowa uwa ba abu ne mai sauki ba. Haka na nakoma kome kamar mahaukaciya, bana barci da zarar naji motsinta duk barcin da nake na daina Kenan xan tashi daga barci har sai ta koma, wani abin da na kasa sabawa da shi, shi ne, da zarar na saka abinci a gaba Baby zata fara kuka, ba zata kuma shiru ba sai na hakura da abincin............
#Mai_Dambuje
[2/24, 2:51 PM] Cutie cutie pie: *BAƘIN HAURE....🐾🐾*
{Greed for Money is the roots of all evils🫀}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
_Hodjam Fire to fire Fitilar hikayar Dambuje, BAƘIN HAURE comments. Wannan Pagen na kune yan arzikinsssssssss zaku sheke min dariyata 🥳🥰 Irin wannan comments a kwana a hantse sai Kyakyawa 😏 Baby Aminatu sai tasha Baloon din nan fa 🤣😂Baby bata mutuwa fa sai hakuri_
Assalamu alaikum barkanmu da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya, karku manta da wannan Kamfani mai albarka mai kawo muku kayan bukata cikin sauki da Aminci da Inganci.
Wato TA RASULU MULTIPURPOSE. YA SAKE DAWO MUKU DA KAYAN NAN MASU ARMASHI DA DANDANON KOWACCE MACE TAURARUWA CE.
_______________________
MARKADADDIYAR GYAD'A
HADADDEN KAYAN SHAYI
GARIN KOSAI NA TAFI DA GIDANKA.
GARIN TUWO
GARIN KUNU YAR ASALI
CURRY ME DADI
SPICES
TYME
YAJIN DADDAWA ME KYAU
GARIN DAN WAKE
JAN YAJI MAI DAD'I...
_____________________
BUGU DA KARI MUN TANADAR MUKU DA KAYAN FITAR SALLAH DA NA SHAGALIN SUNA DA BUKUKUWA.
ATAMFOFI, LESHINA, MATERIAL, SHADODDI, YADUDDUKA NA MAZA DA NA MATA, JAKKUNA DA TAKALMA.
WANI ABIN SAI KUN ZO TA RASULU MULTIPURPOSE DOMIN KASHE KWARKWATAN IDANU.
ZAKU IYA TUNTUƁARMU A WADANNAN NUMBOBIN.. 08086639163 - 09030168590.... MUNA DAKON SAYAN DAI-DAI KO SARI.....
*023*
Ko don na taso a tsakar gidanmu ne, ban tashi gaban Uwa ba, ban san yadda Uwa take handling yara kmr Babyna ba, akwai wani abu da na fahimta da zarar gari ya waye zata wuni barci, sai dare garinta zai waye duk da haka bai hana da zarar na saka abinci a gabana zata bude idanunta ta fara rigima ba, sannan baki daya a girman dakin da muke babu me iya tunanin ya taimaka min, Ummi da Addah kowa harkar gabanshi yake, sannan basu da lokacin da zasu tsaya lallai sai sun taya ni kula da yarinyar.
Bakidaya sai na kasa sabawa, da zarar dare yayi zan goyata ina yawo da ita har daren yayi nisa tayi barci. Na kwanta da ita a bayana, sannan zamu yi barci idan kuma sanyi ya dame ta hana kowa barci take, haka zasu yi ta tsaki suna mita. Gari na wayewa kowa zai kama gabanshi. Suna tafiya suna mita, ban tab'a fushi akan hakan ba.
Yazeed Hamir.
Asalinshi dan kasar aljeria ne, mahaifinshi babban attajiri ne sannan Basarake ne a babba a kasar , kuma Balaraben aljeria. Suna da kudi sosai sai dai shi Yazid ya lalata rayuwarshi ta hanyar shaye-shaye. Mutum ne da bai da yawan magana ko hayaniya, sannan akan abinda ya shafi sayar da kwayoyi baya da wasa. Domin ya bar ƙasarshi ta haihuwa ne yazo wannan wurin ya kafa inda zai na fitar da shu'uman kayan maye yana rabawa tsakanin kasashen Afrika. Shaidani ne na gayawa Sarkin gari, yana da wani irin sirrin da duk inda ya shiga sai ya fitar da kaya, zai yi wuya ya shiga wuri bai fitar da kayanshi ba, sai dai yana da rauni sosai matarsa da Yaran shi, biyu dukkansu mata ne yana matukar kaunarsu. Yazid ya bar gidansu ne tun yana shekaru ashirin da biyar a duniya, domin yana da matukar kiyayya da sarauta, domin a sanadin mulkin da za'abawa Babanshi Mahaifiyarshi ta rasa rayuwarta kuma dama ana ta faɗan cewa ya sadaukar da ita ne ga mulkin shi, shi yasa ranar da ya fara jin labarin ya sami mahaifinshi da maganar, ƙaryatawa yayi shi kuma ya ce matuƙar ya tabbatar da haka sai ya bar mishi kasar da kome yaje yayi rayuwarshi,. Dake akwai mutanen da basu son Babanshi, sai suka yi amfani da haka suka tabbatar da cewa sadaukar da Amiratul Aminat aka yi, duk yadda Uban yaso mishi bayani amma yaƙi fahimta. Don haka ya saka kafa ya bar kasar da dukiyarshi a lokacin ya gama karatunshi a bangaren had'a magunguna.