← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 146

Sashe 99

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

****** karfe 12:10pm su little suka dawo cikin gidan , dan bobo ko zama beyi ba ya ‘kara ficewa bayan little ya shiga cikin gida . A kwance ya tarar da Abla kan 2 sitter ganin bata ji shigowar sa ba yasa ya lalla’ba bayanta Daidai saitin kunnuwanta ya fara kukan mage � meow ! meow !”da Sauri Abla ta bud’e idanuwanta ganin little a gefen ta yasa ta tashi zaune � Allah yaya little ka bani tsoro fa� d’an murmushi yasaki kafun ya bata amsa � naga baki ji shigowa taba kuma ba bacci kike ba shiyasa na miki haka “Tom Shikenan , yanzu dai sannu da zuwa , bari na kawo maka ruwa ko ?� Cewar Abla tana mi’kewa tsaye , mayar da ita yayi kan kujerar yana girgixa mata kai � No bana bu’kata keda ya kamata ki fara tanbayata ina naje ?�, itama kanta Abla ta girgiza masa � But atleast ya kamata kasha ko ruwane kaji?�, zaman shi ya gyara kan kujerar kafin yace mata � okay�, cikin ‘kan’kanin lokaci ta dawo d’auke da ‘karamin tray me cup da lemo da ruwa , ruwan kawai ya d’auka yasha tun kafin ta zuba masa , wani envelope ya mi’ka mata , tun kafin tayi magana ya rigata “karki bud’e ki bari sai kin koma d’aki�, bata kawo komai aranta ba ta amsa masa da Tom Daidai lokacin da yake mi’kewa � bari naje wajan yaya kinji ?� Bata san lokacin da bakinta ya su’buce ba ta furta � lapiyansa ‘kalau?� Murmushi little yayi mata kafun yayi knodding kansa � yeah ! Yaya yana lapiya nasan yanxu yana d’akinsa , bari naje wajan sa and don’t forget sai kinje d’aki zaki bud’e envelope d’in kinji ?� Da toh Abla ta amsa masa bayan ta tafi, itama d’akinta ta koma da Sauri dan ta matsu taga menene a cikin envelope d’in, tana shiga ta bud’e su wata farar ta karda ta gani guda biyu aciki paper d’in farko ta ‘kurawa ido tanbarin sunan � HORACE MANN SCHOOL� ‘kurawa paper d’in ido tayi sosai kamar tana san fuskartar abunda yake jiki, a hankali ta soma karanta application d’in jiki, kamar wacce akai wa abu kuka ya ‘kwace mata , wani irin kuka take kamar Ance mata zata mutu dan dagasken gasken kuka take sosai, ta jima tana kuka har ‘kirjinta ya soma yi mata zafi sannan ta soma ajiyar zuciya , hawayen ta basu tsaya ba , ga murmushi da dariya da ya kwace mata lokaci d’aya � ni ? nice zan fara zuwa makaranta ? Dagaske ne ko wasa ? Da gaske daman zan koma makaranta , Arwa ta kina ina kizo ki ga zan koma makaranta� ita kad’ai sai magana take wa kanta sabida application d’in shiga Horace mann school da ta samu, cikin Sauri ta ajje paper , ta shiga toilet tayo alwala , sai da ta yi na fila raka’a hudu sannan ta zauna ta dinga addua Sabida tsananin farincikin da ta shiga , ga hawaye da murmushi kwance akan face d’inta . Tana idarwa paper ta d’auka da gudunta ta fito daga cikin d’akin tana niyar sauka , suka ci karo da little , cikin Sauri tayi hugging d’insa , murmushi ya sakar mata kafin a hankali ya furta � suprised� itama murmushi da hawayene akan face d’inta yadda ta kwa’be face kamar me shirin yin kuka “No katkı yi kuka mana ! Let’s go for the other surprised� yana kai ‘Karshen zancansa ya kamo hannunta suka sakko ‘kasa , a tsats tsaye ta tarar da yaya bobo , yaya Prince sai uncle , Big boss ne kawai baya falan, suna ganin ta suma suka had’a baki Wajan furta � surprised�, zatayi kuka prince yayi Sauri cewa � No LiL d’in Little , haka kikeso ki fara zuwa school kana kuka ? Ko so kike mu kıra miki simba ?� Yanxu ma ‘kara ta’be face tayi zatayi kuka bobo ya harari prince � rabu dasu Sister , zan rama miki , let’s enjoyed the cake together kar yayi melting�, daga nan suka zauna bayan sun yanka medium cake din da aka yi tanbarin school a jiki. Murmushi da hawaye suna sakko mata ta kalli uncle da yaya bobo nata sun kuyar da kanta � Nagode sosai Allah ya saka muku da mafificin alkairi, Allah ya biya muku bu’katun ku na aikairi , Allah yasa ku gama da duniya lapiya, nagode sosai�.ta karasa tana kallan little shima dan bakinta bazai iya misalta godiyar da take so tayi musu ba , Allah ne kad’ai zai iya biyansu, ahankali ta furta � yaya little nagode sosai”murmushin da baya ‘boyuwa har yanxu ya sakar mata � you don’t have to thank me , ai bani na saki a school , makarantar da aka sakaki marabaci zan zama� ya ‘karasa a zolaye Sabida tayi dariya , sosai kuwa tayi murmushi tana sunkuyar da kanta ‘kasa . Wani Brown a kwati dake gefensu little ya matso mata dashi � ga uniform d’in makarantar ki , kinga yau Friday, Monday kuma zaki fara zuwa school amma bazaki tafi da wannan kan naki me kama da na bishiya ba �, rankwashi bobo ya kai masa aka da harsaida yace oushhh, � kai me yasa tsokananka ya fiya yawa ?� Cewar bobo kafun ya kalli Abla � sister je ki shirya su kaiki saloon yanxu � da Sauri prince ya ce masa yaya bobo ai bamu bata namu gift d’in ba , mi’kewa tsaye yayi tare da wani black box d’an ‘karami ya mi’ka mata � wishes you all the best sister , nasan zaki karad’e kowa a class d’in ku , this is my gift,� da murmushi akan face d’inta ta furta � thank you yaya prince �, shima little wani box ya mi’ko mata siriri � Nima ga nawa gift d’in� shima fuskarta cike da murmushi ta furta � thank you so much yaya little�, bobo kuma wani ATM d’insa ya mı’ka mata � duk lokacin da kike bu’katar kudi zaki iya d’auka , it’s your gift , little yace duk kyautar da batayi ba sai ansake � dariya ce ta kwace mata , da hawaye. Face d’inta ta furta � ‘nagode yaya bobo � dan gabaki d’aya ta rasa me zata ce musu, � ah’ah ni kuma sai ku tsaya na bawa my only daughter gift d’inta okay � box d’insa shima ya mi’kawa little � oya karkayan suyi mata yawa help her , it’s also my gift�, gabaki d’aya she’s speechless, bata ta’ba kawowa akwia wad’an da zasu sota arayuwa ba makamanciyar ydda su little suke mata , murmushi da kuncin face d’inta ya kasa ‘boyuwa , kar’ban kayanta prince yayi ,little kuma ya ri’ke box d’aya da akwatin school d’inta � let’s go sister , kafun ayi sallah sai mu kaiki inyaso sai mu dawo mu d’auke ki , okay ?� Kanta kawai tayi masa knodding da harshenta yayi mata nauyi, ko da zasu wuce sai data kalli elevator ganin har lokacin bataga big boss . Har cikin d’akin sai da suka kai mata kayan , gashi sai faman tashin kamshi yake ko ina tsaf tsaf da shi , kasa hakuri little yayi saida ya tanbayeta � sister waya gyara d’akin nan ?� Bata damu da tanbayar tasava shiyasa kai tsaye ta furta � Ni na gyara mana �, shima prince yayi mamaki da tace ita ta gyara dan ko ina a tsaftace yake . Basu zauna a cikin d’akin ba sai takalmi kawai da Abla ta canza suka sakko, ATM d’insa bobo ya mika wa little � oya ayi mata gyaran da ya fi nakowa and karku dad’e okay ?� Okay ya’ya kawai little yace masa suka kama hanyar fita , yau bala’I little yasaka akan babu me bunsu har saida bobo ya dakatar Dashi motoci biyu kawai suka tafi da ita . Mintuna 34 ya kawo su Heena’s saloon, tundaga wajan saloon d’in mutum zai san ba na ‘kananan yara ba , saloon ne da manya mata masu ji da naira , ta’kama da tun’kawo suke zuwa saloon d’in sabida yadda ake kashe ma’kudan kudi a wajan dan sosai kayan wajan suke da tsad’a . Cikin harabar filin da manya manyan motoci sukai parking suka shiga amma tun kafin su ‘karasa wajan motocin su Robert sukai parking, little , prince da Abla suka fito, suna tafiya suna hira abunsu kwanin burgewa , Robert da captain kuma suna bunsu a bayan , sauran sojojin kuma suka tsaya a wajan motocinsu. Suna shiga wata ma’aciyar Wajan ta ‘karasa inda suke da murmushi akan face d’inta ta furta � how can I help?� Tanayi tana bin ko wannansu da kallo , sabida wani irin masifaffen kyau da sukai mata kamar karta dena kallansu � da hannu little ya nuna mata kan Abla kafun ya furta � Munasan saloon ne � da Sauri ta nuna musu hanya tana furta � this way � tana gama suna binta a baya , tun farkon shigarsu wajan yan mata suka dunga bin su little da kallo , ko waccen su sai farii take yi ko zasu kulasu amma ko kallo basu ishesu ba shiyasa wasu daga cikinsu cike jin dole su samu hanyar yi wa Abla magana Sabida su sami damar yiwa su little magana , mata uku da ga cikin yan wajan ganin su Abla sun nufi ‘bangaran saloon yasa suma gabaki d’aya suka fasa abunda ya kawosu suka bi bayansu , acewarsu suma saloon za’ayi musu, wata matace ta fito daga office da alama Babbace a wajan ta kalli su Abla tana sakar musu murmushi dan sosai itama sukai mata kyau , duk da ashekaru zatayi 43 amma lokaci d’aya taji soyayyar little ta shigar mata zuciya , shiyasa ta sallami ma’aikaciyar ita kuma ta bud’e musu wani vip rom, sai faman gyara rigar jikinta take sabida ya kalleta , amma da ita da matacciya haka little ya d’auketa dan ko uppan be ce ba , apart from his family bakowa yake wa magana ba, hatta yan school d’insu kuwa , dan kwanda prince wani lokaci idan aka masa magana yana amsawa sama sama , amma banda little da ya koyo halin rashin kula bare a wajan big boss . Inda
Chapter 99 · 0% Book details